nake"
"To a fito lafiya".
*****
Da sallama suka shigo ko wacce ta samu guri ta zauna,Jalila dake kwance ta tashi zaune tayi tana ɗan murmushi.
Ikram ta zauna kan kujerar yayinda Asiya da Faɗima suka zauna gefen gado.
"Mommy tare muke da Daddyn Faɗima fa,yazo ganinta shine tace yazo ya duba ki"
"To Ikram ki ce masa ya shigo mana"
"To"
Tashi tayi ta yafama Jalila mayafi sannan tace "Faɗima kuce ya shigo".
Cikin sallama ya shigo su Faɗima na bayanshi.
Ganinshi ne yasa Jalila tsorata,duk da yanzu ya ƙara manyanta ya zama babban mutum amma bata manta fuskarshi ba.
Kujera Ikram ta miƙa masa ya zauna.
Buɗe baki Jalila tayi zatayi magana yayi saurin cewa "Bashir yayi min bayanin komai wallahi a lokacin nayi nemanku amma matsalar ban san ina kuke ba"
"Allah sarki kenan shima Bashir ya san gaskiya ya ɓoye"
"Shine ma ya tsara komai amma yanzu ya shiryu sosai da yaga duniya ta masa gwasin kenwa,ina daughter taki"
"Gata nan" ta nuna Ikram
"Oh Allah sarki dama Ikram itace wannan yarinyar"
"eh itace"
"To Allah ya raya mana su ya kuma baki lafiya"
"Ameen ya rabbi nagode"
Kuɗi ya basu taƙi karɓa,sai Faɗimace ta karɓa ta ajje a gefen gadon.
_1yr later_
Komai ya canza daga rayuwar Jalila ta tuba ta daina duk wani bariki yanzu ta dage da business ɗinta kuma sosai kasuwanci ya buɗe mata.
Sunje ƙauyen su Ikram wanda har sun fidda ran zata dawo ma,Mahaifin Ikram da kanshi yace ya barwa Jalila dan ta cancanci haka kuma yasan yanzu Ikram bazata iya rayuwar ƙauye ba amma ta daure tana ziyartarsu.
Duk bayan wata ɗaya sai taje tayi sati,Jalila na masu alkhairi sosai,Hussaina kuwa cikin ikon na ubangiji ta samu miji tayi aure yayinda itama Ikram tuni sun daidaita da Ja'afar ana shirin yin biki,Muhsin kuwa ya zama babban abokinta.
Jalila kuwa har lokacin Allah bai kawo miji ba amma sunata addu'a musamman Ikram.
ALHAMDULILLAH
*Anan gaɓar zan dakata da wannan labari,abinda yake daidai Allah bamu ikon amfana abinda yake ba daidaiba Allah ya yafe mana*
*Ina mai bawa makaranta wannan littafin haƙuri kan datseshin da nayi ya zama too short wasu dalilai ne masu tarin yawa ya jawo hakan ayi min uzuri*
_Godiya mai tarin yawa ga dukka masoyana_
_Sadeey_✍
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels