Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
qawayan amarya dana ango, daganan Kuma jama'ah suka fara watsewa ** *** ** "Mukhtar kaji de abinda nayima, Amma naroqeka kayafemin," aqasa ya zuba gwiwoyinsa Yace" kayafemin mukhtar badan halinaba, saidan Allah " " Kb hakika kacutar Dani, Amma babu komai nayafema, koba komai nasan kayi DANA SANI Akan abinda ka aikata, Amma hakika baka kyau tamin ba, babu komai, komai yawuce" yasa hannu ya tashi Kb yarungumeshi Shima Kb rungume mukhtar din yayi Yana kuka , Kb Yace "mukhtar Dan Allah na roqeka Kasa feenah tayafemin itama," mukhtar Yace "karka damu insha Allah zanyi mata Bayani " ** *** ** "To daddy insha Allah zanyi mata Bayani," Yace "yauwa gobe Shima abeey zai wuce, saiku tafi tare, Bayan Kaga likita yadoraka Akan maganin saikuje ko dubai ne kusha iska, daga nan kuje kuyi umara kayi addu'ah sosai Akan Allah yabaka lafiya Amma idan kun tashi dawowa kufara biyawa ta masar idan kunyi sallama dasu saiku taho gida ko Sannan munyi Magana da Saudat tace tanasan tafiya Da baby tayi mata hutu, na Bata damar daukar ta " Ahmad Yace" to daddy hakanma yayi nagoge " Daddy Yace" zaka Iya tafiya " ** *** ** Nagama komai nayi Wanka nashafa humra, da turare iri iri Nasa kayan bacci na Mai kyau black color Kasancewar da farina saiyayi min kyau sosai Hijabi na nake nema zansa naji anturo kofar Dakin, kallan kofar nayi, Ahmad ne, ido yazubamin yakasa dauke idonsa akaina Hakan yasa nasan ya hijab dina Dakin yaqaraso nace "sannu dazuwa" Ataqaice Yace "yauwa" Dakin yayi shiru daga baya Yace "me yasa jiya kikabi driver kuka fita" Dasauri na kalleshi nace "ai daddy ne..." Katseni yayi Yace " saboda sune suke iko dake ko? Ace matata ahadata dawani qato amota" Kafin nabashi amsa Yace " yayi kyau" Kishirya mana kayanmu gobe zamu wuce masar insha Allah Nace "to" Tashi yayi zai fita yaji wayata tana ringing, dubawa yayi Sunan daya ganine yabashi mamaki Afili yafurta "mukhtar " Ga wayarki Ana kiranki Yayi wulli da ita Kan gado yafita yabar Dakin😀 Zama nayi aqasa jagab Kamar yar bori nace "nikam yau Naga ta kaina, meyasa mukhtar zai kirani" Awannan dare masoyan basu rintsa ba kowa da abinda yake saqawa aransa Washe Gari kuwa sukai sallama da kowa, suka Lula qasar masar, itadashi da tsoho marzuq kowa Yana basarwa dasun hada ido zai kawar da Kansa Mrs usman ce 🖊 [5/4, 7:50 PM] ❣️DANGI DAYA❣️: 🌱DANA SANI 🌱 Writing by Amnah el yaqoub Last page👌🏻 65 Da tafia tayi tafia Marzuq yatashi yakoma kujerar baya saboda yace yagaji, nikuwa Har dare yayi idona biyu, Dana juya nakalleshi sainaga idonsa a lumshe, Amma Naga ba bacci yakeba, Hakan Kuma yasamo asali ne da kafarsa danaga Yana karkadawa Kallan mutane nayi Naga kowa Yana harkar gabansa, daga masu danna wayoyinsu Sai masu bacci Duk da inajin shayinsa Hakan Bai Hana na matsa kusa dashi nadora kaina akirjinsa ba, wata wawuyar ajiyar zuciya yasauke, dama ya matsu yajita ajikinsa,🤣 Amma saiya dake ya share ta, dumi yafaraji akirjinsa, dasauri yasa hannu awajan "hawaye " Yafurta Hakan aransa, subhanallah, dasauri yasa hannu yasake rungumeta, sunkuyawa yayi daidai kunnanta yarada Mata akunne,"me aka Miki?" cikin shashsheqar kuka nace " bakaine kaqi kulani ba" Murmushi yasaki aransa yace "ashe nimade andamu Dani" 🤣 Cikin rada yace Mata "meyasa kikabi driver kuka fita? Sannan me wannan yaron yakira yafada Miki?" Oh Ahmad kishi, nafadi Hakan araina Nima cikin rada nafada masa jaddi ne yace muje (kaka kenan) Shikuma mukhtar Allah baya kirana wannan dinma yakirani ne yafadamin wani Yana neman yafiyata, " Waye? " Nace masa" Wanda yasace mukhtar lokacin bikinmu " Qara rungumeni yayi yace" ai nikam ya kyautamin, kobaki yafe masa Bama nikam nayafe masa "🤣 Daria yabani, Dan haka nayi Murmushi naqara tura kaina akirjinsa, nace " to kayi hakuri, bazan sakeba kaji my Ahmad?" Fuskarsa yasa Yana hada mana fuskokinmu waje daya, yace" bazan Iya fishi dakeba my feenah, nahaqura " Nace"nagode mijina" Murmushi yasaki yace "sake fada inji" Nace "miji...." ban qarasaba yarufemin bakina da nasa Bakinta yakesha Kamar ba gobe, idonsu a lumshe Hannunsa yasa asaman rigarta yafara shafa kirjinta Dasauri tabude idonta tace "Yaya ajirgi fa muke" Idonsa yabude da qyar baice komai ba yasake rungumeta, dahaka sukai bacci Suna sauka basu zarce ko'inaba Sai gidan Marzuq, motoci bara'ah taturo aka daukesu, a lokcin biyu da rabi nadare muna zuwa makwanci aka bamu, gaskya tsarin gidan ya birgeni, ban taba tunanin kakan Ahmad Mai mugun kudi bane irin wannan, motoci haka birjik agidan, Kai jama'ah Kamar baza'a mutu ba Kama hannuna bara'ah tayi muka tafi dakinta, dama nagaji, saboda haka Ina wanka, madara kawai Nasha nakwanta Sai bacci Shikam Ahmad Yana bangarensa inda yasaba sauqa, Bayan yayi wanka yayi tagumi hannu bibiyu ya zubawa kofin shayi ido🤣 Yarasa meyasa mutanan nan suke masa haka, gaba daya yalura sun maidashi wani dutsi zaice ko gunki Inba hakaba mutum da matarsa abi atakura masa, haka yahakura yaja fillo yarungume dahaka bacci yadaukeshi Washe gari,dawuri suka fita asbiti shida Marzuq, a lokacin ko tashi banyi ba daga bacci, wajan wani qwararran likita sukaje, Bayan bincike da komai likita yabashi magungunan dasuka dace Ina kitchen nida bara'ah, Ina tayata girkin abinci, wasu abubuwanma nasu Wanda bansani ba, itace take qaramin bayaninsa Riga da siket ne ajikina, na atamfa sosai dinkin Yamin kyau, hips dina ya baiyana sosai ajiki, Har muka gama, muna dining munacin abinci suka dawo , gaba dayanmu muka hadu mukaci abinci, muna gamawa aka fara sabuwar fira, muna kallo muna fira, Ahmad Yana kwance akujera, nikam Ina zaune daga wajan kafafunsa aqasa bara'ah na gefena, inajin kafarsa Yana taboni nayi shiru na kyaleshi Yamma nayi muka fita yawo, nidashi da bara'ah, Har wajan yan'uwanta takaini mun gaisa dasu, Wanda sukai mamakin Jin larabci abakina Sai magrib muka dawo gida, abinci mukaci takama hannu na takaini Har dakin Ahmad, wata madara Mai kauri tabani tace nashanye, banyi musu ba nashanye, Bayan tatafi nafara, cire kayana, wanka nashiga inajin yanayi na Yana canjawa, nikam Allah yahadani dawasu irin mutane, a dinga duramin maganin Mata de babu qaqqautawa Shi wannan dayake na larabawa ne, nan take yafara aiki, 🤣saboda tsabar sun shahara wajan kula da mazajansu Dakin na sake gyarawa,nayi sallar isha nasaka kayan bacci, nafeshe jikina da turare, nakwanta, wayata na janyo, nafara Kiran Yan gida, daya Bayan daya, saida muka gaisa dasu, Zahra tace " feenah ansamu miji shiru akejinki, to dafatan de komai yawuce oga ya susuce" 🤣 Ajiyar zuciya nayi nace " babu abinda yafaru, kinsan Yana sona renona yake" Daria Zahra tasa tace " kecema jaririya tsabar reno," fira muketa Sha Ina Bata labarin abinda nagani Wanda bamu gani dasuba lokacin da mukazo dasu, Ina waya da husna yashigo dakin, sallama nayi Mata nakashe wayar Bargo Naja nashige ciki tare dace masa sannu dazuwa Wani Mayan kallo yabini dashi batare daya amsa ba, toilet yashige yayi wanka, Yana futowa yagyara jikinsa Sai qamshin turare yake, madara ya tsiyayo a cup yasha, sannan yakawomin, blanket din danake ciki yayaye, inajinsa nayi Kamar bacci nake, saide yasan ba bacci nakeba tunda yaga idona Yana motsi, yace" gashi kisha wannan " Yaji shiru Aikuwa ajiye cup din yayi yafara min cakulkuli nan muka fara Daria dukanmu Cikin shagwaba nace" haba Yaya Dan Allah bacci fa nake " , yace"kidena wannan wasan Dan Allah, ungo Sha," karba nayi Nasha, yace "yauwa oya tashi kije kiyi alwala muyi sallah ko" Gabanane yafadi, natuna karanmu dashi bawasa, jikina asanyaye naje nayi alwala, muka gabatar da sallah, muna idarwa nasake komawa nakwanta cikin tsoro Shikuwa waya yadauka inajinsa Yana Magana da wasu daga cikin ma'aikatan companyn sa Saida yagama dasu yakira Tahir, yace "ango kasha qamshi Toya honeymoon din," Ahmad yace "wanna irin honeymoon Tahir Sai yau aka bani amarya ta" , Tahir yace " yauwa suma Kenan suna tausayin qanwata, Allah sarki," Ahmad yace "aikomin wayon amarya... Qarasamin mutumina," Tahir yace "naqi qarasawar wallahi kabi yar mutane ahankali, Inba hakaba mu sakeka," Ahmad yace "a a aiba saki mutu karaba," Tahir yace" takalmin kaza" Yaya Tahir Lalle maza basuda kunya, yanzu dashi ake wannan firar, tokode jiyake Bana saurarensu Nagama maganata acikin Raina nikadai nayi tsilu acikin bargo Ina jinsa yakashe wutar dakin yakwanta, bargona yajanye yashigo ciki Shima Ahankali yaradamin akunne na "amaryata, nasan babacci kikeba, idonki biyu" Nide shiru nayi inajinsa Juyo Dani yayi, muna fuskantar juna, ahankali cikin rada yace "my feenah!" Bakinsa yakai Kan idona yafara kissing, Aikuwa nan idona yafara motsi Murmushi yayi, dama yayi hakanne Dan Yaji baccin take kokuwa Yace "my feenah," yafadi Hakan Yana shinshinar wuyanta, banda hannunsa dayake yawo ako'ina najikinta, kuka take marar sauti, hawaye kawai take, tana shashshekar kuka, cikin fitar haiyaci yace "kiyi hakuri feenah ahankali zanyi kinji Bazan Miki da zafi ba kinji" Kaina nadaga alamar to Daga nan labari yasha banban, inda ya damqi abinda yafi daukar hankalinsa Yana masa wani irin sha Kamar ba gobe Tun feenah na daurewa Har tafara kukan wahala, tafara kokarin tureshi, Amma inaaa yamata nauyi bazata iyaba Cikin kuka tace "my Ahmad dazafi fa Kadena, Allah sunamin zafi" Ahmad Kam bakinta yahade danasa yahanata Magana, yayinda ya maida hannunsa kirjinta Feenah babu damar kuka Sai hawaye dayake zarya akumatunta Yana cire bakinsa daga nata, tafara ihu tana neman temako, Amma inaaa! Ahmad Kam jinsa awata duniya shiya haddasa masa hawayan dadi Tana kukan wahala Yana na dadi Kawai babu abinda yake fita daga bakinsa Sai my feenah, my feenah Daga haka nima nakoma Nigeria domin ingano muku abinda yake wakana ** *** ** "Uncle anty batada lafiya tun dasafe take cikin blanket, Sai amai takeyi" Cikin tashin hankali farouq yaja hannun baby sukaje dakin saudat Ahalin daya ganta, yasan daqyar zata Iya tafia, Dan haka baiyi wata wataba yasureta Sai asbiti Tana kwance agado anyi Mata qarin Ruwa, likita yazo yace masa " congratulation matarka tana dauke da ciki na sati biyu " Farouq rungume likitan yayi, yafara ihun murna ** *** ** Nasha kuka na qoshi, idona ya kumbura yayi luhu luhu Tana rungume a kirjinsa, Yana shafa bayanta, ahankali yace"my feenah, kiyi hakuri kinji bazan sakeba" Cikin masifa nace "bawani hakuri, bakanaji nace Kadena ba inajin zafi, Amma shine kaqi ji" Yace"my feenah banajinki, ki yarda Dani, nijinakema Cewa kike naqara yi " Dukan wasa nakaiwa kirjinsa Sake rungume ta yayi yanayi Mata ruwan godia After one week Soyaiya sosai Ahmad da feenah suke zubawa, zuwa wannan lokcin tafara sabawa dashi, dangane da bangaren auratayyarsu Suna yawo ko'ina babu inda basu zagaba amasar, wataran sun fita sukazo wucewa ta wani titi Ahmad yace "kalli can," tana kallah tasa Daria, yace " ai dole kiyi Daria a lokacin kinaji Ina kiranki kika tafi kika barni Acan wajanfa nasuma" Ya nuna Mata wani waje Feenah tace "suma Kuma?" Ahmad yace " kina wasa da irin soyaiyar danake Miki feenah Daga nan ne ai likita yace akula Dani sosai Ina gab da kamuwa da ciwon zuciya" Rungume Shi nayi, nadora kaina Akan kafadarsa Nace "Allah sarki kayafemin my Ahmad" Yace " bazan yafe mikiba, saikin fadamin rashin lafiyar datake damunki Har Abba yace likita yace kidena tunani" Ajiyar zuciya nasauke nace "hawan jini" Tuqin dayake yadaina yanemi waje ya faka yace "meya haddasa Miki hawan jini my feenah" Nace "a lokcin damukabar masar muka koma Sudan Alokcin Zahra tayimin nasiha Akan inyi hakuri muci gaba da Soyaiya dakai Alokcin naduba account dinka na Facebook da niyyar inyi ma Magana, Naga pictures din aurenka da lailah," kallansa nayi nace " wannan ne ya haddasa min hawan jini my Ahmad " Rungume ni yayi yace " mun fuskanci rayuwa iri iri nidake feenah, asanadin lailah Kuma nasan insha Allah tayi DANA SANI " nace" hakane, Allah yabarmu tare my Ahmad " Yawo muka dannu, mune nan mune can Satinmu biyu amasar muka wuce dubai, satinmu hudu, muka wuce Saudia, inda mukai sati biyu muke shirin dawowa masar Ina kwance agadon hotel din da muka kama inata sharar bacci, yazo da Kaya ahannunsa niqi niqi Tashina yashiga yi, yace " tashi ki hada mana kayannan, Naga kinfara kin barshi, anya wannan baccin naki kuwa na lafiya ne?" Shiru nayi masa natashi nahada kayan, Washe gari muka dawo masar Tunda muka dawo masar naketa faman zazzabi Mai zafi Marzuq ne yasa aka kirawo likita yadubani, anan yagano inada ciki na sati biyar Marzuq da kansa yayi farin ciki da wannan labari, lafiya tasamu jikansa Kenan Ahmad kuwa Kamar qwai haka yake lallaba feenah Alissafinsa Kenan yakama satinsa uku dafara shan magani tasamu ciki Daidai da shan Ruwa hanata daukowa yake, Bata aikin komai, Amma Kuma tanashan wahala, Dan dataci abinci yake dawowa, ko Cikin baby batasha wahala hakaba Yana zaune afalo da system agabansa tazo takwanta ajikinsa Cikin shagwaba tace "Yaya Nide mutafi gida, Allah nagaji da Garin nan" Ahmad yace "mekikace? Aikinga munkoma gida babyna yaqara girma yafuto, yanda dazaran mutane sun kalleki basai sun tambayeni yajiki ba Kowa yasan nawarke" Babu yanda na Iya haka nahakura saida cikina yayi wata uku sannan muka dawo Nigeria, Amma abinda yake bani tsoro shine yanda Cikin yake da uban girma Kamar Cikin wata biyar Kowa yayi murna da dawowar mu, baby kuwa taga wajan Zama a gidan saudat a Abuja 🤣 Daga hutu tayi zamanta Acan, saudat ta riqeta, inda take reno biyu, baby da babyn cikinta Watan cikina takwas saudat ta haihu tasamu mace inda aka saka Mata sunan mahaifiyar farouq zainab ake kiranta da Islam Alokcin cikina yayi nauyi, idan nazauna afalo Bana komawa daki Sai dare, sallah a zaune, komai yimin ake Ko motsa Cikin da'akace inayi, daqyar nakeyi saboda nauyin cikina Alokcin ginan Ahmad yayi Nisa inda yake tanfatsa mana gida nagani nafada Bayan sati uku nafara matsanan ciyar naquda, inda Ahmad ya gigice Yama rasa abinda zaiyi Yanda nake kuka Shima haka yakeyi, Yana Cewa " bazan sake ba feenah kiyafemin, wallahi bazan sake Bama bare kisamu wani Cikin" 🤣 Ganin Kamar baya haiyacinsa yasa Tahir yajanye Shi Yana rarrashin sa, ita Kuma aka shiga da ita labor room Husna da mamy hakima ne a asbitin Sai mama damima dasuka qi Zama suka biyo mamansu Awata biyar Ina naquda Mai zafi sannan nahaifi dana namiji Mai kama da Ahmad sak Baccin wahala ne yadaukeni, banyi minti talatin da farawaba, nafarka dawani irin ihu Cikin azaba nafara wata sabuwar naqudar, Nasha wahala sosai daga baya nahaifi wani Yaron Shima de Kamar Ahmad dinne, basuda banbanci dukansu, hadda yatsun su da girar da hancin duk na Ahmad ne, fari ne kawai suka dauko na feenah Awannan Rana anyi murna sosai, asbiti yacika da Yan dubiya masu ganin twins Mama da mima kuwa Zama sukai Kowa tadauki daya Mama tana ga qanina mima ma tana fadar haka da dayan yaron ahannunta Bayan an sallameta zasu tafi gida, Tahir yagama zuba musu tarkacen kayansu aboot din motor Ahmad Ta window ya leqo yace " to sweetheart ki kulamin da kanki" Yaradawa Ahmad akunnansa yace " mutumina da fatan de bazaka qara yiba" 🤣 Daria sukasa gaba dayansu Bayan sati daya akayi suna Yara daya yaci sunan Marzuq daya Kuma yaci sunan Tahir Ana kiransu da haneef da muneeb TAMMAT BI HAMDULLAH anan nakawo qarshen wannan littafin nawa na DANA SANI abinda muka samu daga ciki Mai kyau Allah yabamu ikon yin amfani dashi, marar kyau Allah yabamu ikon watsi dashi JAN HANKALI Ataqaice wannan littafi Yana nuni ne Akan mutane sudaina zurfin ciki Ahmad yayi zurfin ciki baiyiwa iyayensa bayanin abinda faru tsakaninsa da feenah ba, inda ace yafada musu komai da iyayensa bazasuyi fishi dashiba Har suna ganin duk gidan yafi Kowa kawo matsala ba, gashi Kuma shine babba Saboda haka yakamata yan'uwa mudena zurfin ciki Nabiyu kadinga Bawa dan'uwanka dama yanama bayani idan Abu yafaru tsakanin ku Bawai kaqi bashi dama ba Kamar yanda feenah tayi Shiga motar saurayi Ana fira, ya riqe Miki hannu Kuna Magana Kamar yanda Ahmad yake yiwa feenah duk ba abune Mai kyau ba Allah yasa mudace amin GODIA ga daukacin jama'ar maman Abba novel mussaman Respectable JINJINA DA GODIA GA jama'ar AMNAH EL HAUSA NOVEL LOVELY FAN'S HAUSA NOVEL ONE ZAFAFA LITTAFIN HAUSA GROUP SAI MUN HADU ASABON NOVEL DINA NABIYU,, WATA SHEKARAR INSHA ALLAH MAI TAKEN ((BURINAH)) ZAMUGA SOYAIYAR AMAL DA DADDY💃🏻 MRS USMAN CE😃 An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 26 of 26