Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
4 / 6
dauwama cikin haske da rahma kullum zakiga kinasamun nasara arayuwaki kuma Allah zai tsareki zaiyayimiki dukanin damuwarki kiyita kokarin aikatawa kinji doter ko bakiyiba Indai kinyi niyah Allah zaibaki lada Allah yabaki ikoh takalli mumy tace mumy nagode allah yasaka da alheri kuwa yace ameen...... ANAL 54 ✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc Suna zaune ana hira ABBA yashigo yayi musu ya mai jiki, yace anjima zaa sallami ko dan haka kuxauna cikin shiri anal tace yauwa ABBA dama gobe inada test yace toh.Yaya yana cikin driving ya tuna anal tace zasuyi test gobe, yakirawo besty dinta tagayamai sunan malamin ya dau hanya sai "buk". Yana shiga yaga mukhtar abokinsa yace kardai kacemun harkafara lecturn yace shegi yason ranka suka tafa sunata hira, yace umar karkace kayi aure, mukhtar maizamu fasa yanxuma tabiyu garine. kai jara babbe nikuwa munanan munata search, ai yakamata kam gwara kayi auren hahha yaciwonka fa yace aina warki mukhtar, shegi mata biyu ai dole kawarki, kai dayarma ko tarewa bataiba tana asubuti. Yabashi shi labarin komai" yace umar kardai anal yace itace yace gaskiya kayi lucky fa, sukasa dariya yagayamai akan test dinta yazo yace ai bakomai zan daga test din sai nan da 2weeks kafin tyme din nasan tadawo. yaya yakalli mukhtar yace godiya naki yace ai bakomai bani numberka zankiraka nazo cin abuncin amarya, yaya yayi dariya saikazo ni bari natafi inason zanshiga jufatu zansai mata ice cream. mukhtar yace kaji masoya barina baka wadansu texts msg kadinga yimata sending, zata soka wallhi saboda txt yana aika sako Na zuciya, amma fa 5 kawai zanbaka. Wannan Katurama around 10 nasafe: True Lovers Are Like Upper & Lower Eyelids! They Often Meet Because They Miss Each Other and When They Meet, They Don't See The World Around! Shegi mutumina kagwada fa, wannan kuma gurin 4 narana zaka turamata :You were gone before we knew it..& only GOD knows why..My Heart still aches in Sadness & secret tears will flow..What its meant to lose you..no one ever know... Wannan kuma around 7 pm zaka mata send; I want you like the roses want the rain. I need you like the poem needs the pain. I would give you anything, my blood, my life, to have you! I love you! Wannan kuma around 9 :It is time of leisure,To think of you is my pleasure, My love for you is my only treasure, which on earth cannot be measured. Shikuma wannan inxata kwanta gurin 11: Dreaming of you makes my night worthwhile, Thinking of you makes me smile,Being with you is the best thing ever,And loving you is what I’ll do forever.. Umar inafata dai ka fahimta wannan, kuma ka turamata da safe never worry about The delay of ur SUCCESS compared to others...COZ constrction of Pyramid takes more time than an ordinary Building..Good Morning kai mukhtar gaskiya irin message ai dole kariketa yanmata umar barima kaji na gayamaka...... ANAL 55 ✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc Umar bari na gayamaka shi "so" wani abuni da ubangiji yaki zawa acikin zuciyoyin mu. Kuma so gaskiya ne ba karyaba, inaso aduk lokacin da kake tare daita kadinga janta jikinka, kafara sabamata da dumin jikinka, kuma ka kasance mai bata hot kiss ako dayaushe, kadinga hugging dinta has suprise, kadinga janta dahira akoda yaushe, kadinga neman shawararta a koda yaushe, kadinga nunamata itah dabanci a idonka, kadinga yabonta da godemata ako dayaushe kana yabon halinta. Umar ka fahimta, mukhtar aini ba abunda zancimaka sai dai Allah yabaka mata tagari, yace amin umar nagode sainajika natafi yace okay tohm. Yana xuwa gida yayi wanka yasaka jallabiya ya fito palour yakkalita kibaki iyah sannu daxuwaba, takallisa sanunka to, yayi tski malama dakko min abincina kobaki dafaba, takallisa nafada indomie yace okay dakkon tawa, takallisah tamikamai yana budewa yayi tsaki yace Allah yasawake muke, ya ajiye abuncin yaji yahada tea, aisha takalli yaya gobe zanji sabon gari zanji saka atachmnt, yakalleta how dr idiot are you! Toh Let me tell you badai agidan nanba, aisha look....... ANAL 56 ✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc Yaya yakallita yace aisha look babu kyau saka atachmnt fa ACIKIN HADISIN IBINI UMAR YARAWAITO MONZON ALLAH (SAW) YACE: ALLAH YALA'ANCE MAISAKA ATACHMNT DA WANDA AKISAWA DA MAI YIN HUSHIRYA DA WANDA AKAYIWA BUKHARINE yarawaito haba aisha saikace bamusulma ba to kiyiwa kanki fada, nina fita saina dawo. Yana shiga asubutin yatarar an sallamisu, yahuce gida yagaida umma yace umma yamai jiki tace alhmdulilahi, yauwa umma kigayawa anal anfasa yimusu test tabari ran Monday sai takoma skul din, tace to zangaya mata umma barinaji gurin momy kinji tace kagaidata. Yana zuwa yatarar da mumy nakallo yace inayini mum lafiya lou son yagida lpya mum, atikah tayi sallama tashigo tagaida yaya tazauna mum aiki aka bamu wai mayi amfanin wayannan abubuwan Zuma, Zaitun, habbatus-sauda, Dabino, Gishiri. Mumy Danallah kigayan yanxu, to atikah bari mu fara da "ZUMA" manzon Allah (saw) yace: na hureku da kudinga yin magani da abu guda biyu donsu ake samon waraka , sune:-alqurani da zuma domin su magani ne na kowacce irin cuta (bukhari ne yarawaito). Acikin surutul nahli aya ta 68 zuwa 69 Allah Yana cewa:-"Ubangiji yayi wahayi zuwa ga gudan zuma cewa :kuriki gidaje daga duwatsu da kuma daga itace.kuma daga abin da suke ginawa(gidan zuma) sannan kuce daga dukkan yayan ya'yan itace kuma ki shiga hanyoyin Ubangiji suna hurarru wani abin sha yana fita daga cikkunanta mai sabarwa launi kansa. Acikinsa akwai wata waraka ga mutane, lallai ne acikin wannan hakika akwai ayoyi ga mutane wadanda suki yin tunani. Yauwa mumy saura Zaitun. ....... ANAL 57 ✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc Yauwa mumy saurah zaitun, atikah shidai " ZAITUN" Manzon Allah (saw) yace: kuyi amfani da man zaitun, domin yana magance sihiri da shaidanu da kambun baka.kuma kushafa man zaitun ajikinku domin yana kore talauci. Kinga atikah wannan yanayi mana nuni dacewa yanada kyau amfanidashi. Mumy habbatus sauda, fa atikah ita "HABBATUS-SAUDA" abu huraira (RA) yasamu daga annabi (saw) cewa :-kuyi amfani da habbatus sauda domin babu wata cuta da babu maganinta acikin habbatus sauda saidai mutuwa kawai. Bkhri ne yarawaito). Yauwa mumy sakallahu khair yanxu mayi amfanin dabino, atikah shi "DABINO" yanada amfani sosai domin yana magani kuma yana kara lafiya kaifin ido, Ansamo a cikin " Dibbun nabawi" cewa uk Wanda yakarya da dabino guda 7 to wannan rana babu sihiri ko dafi ko sammu dazai cutar dashi inshaa Allah. Mumy gishiri fa, Ansamo daga sayyadina Ali ibn abutalib (ra) cewar "watarana Manzon Allah (SAW) yacemin ya aliyu duk lokacin da zakaci abinci toka kara da laasar gishiri idan kagama cin abinci kagama cin abinci ka kuma lasar gishiri, yin hakan yana tare da waraka da cuta guda saba'in acikinsu harda kuturta, maruru, kuraje, da ciwon hakora. Allahu aalam shikenan mumy nagode Allah yakara girma umma takallita ba bukomai atikah Allah baki miji nagri yaya yace amin, amma atikah naji dadin tambayar nan taki nima kinga Na amfana. Mumy nina tafi saida safe sukace Allah yakaimu.Anal tana tashi tashiga wanka tasaka wata blue duguwar riga tasakko tatarar da umma, tace umma ina abba gobe inada test kigayamai tace ai yaya yaji yayi magana anfasa test Din sai nanda two weeks haba umma Yauwa yaya nagode mai anal zauna kice abinci ga magungu nanki to umma. ......... ANAL 58 ✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc Anal zauna kice abinci ga magungu nanki to umma, yauwa auta Allah yayimiki Albarka yatsareki ameen umma ta tanagama cin abincin taji tayi alwalah takwanta umma tashigo Anal harkin kwanta ina fata kinyi addua a a yanxu zanyi umma, toh kiyi alwalah kikwanta da hannanun dama kikaranta falaki da nasi, da ayatul kursiyu, da Amanar rasulu, sai subhanallh33, walhamdulilah33, wallahu akbar 34, kikaranta fatiha 21, ﺑِﺎﺳْـﻤِﻚَ ﺍﻟﻠّﻬُـﻢَّ ﺃَﻣـﻮﺕُ ﻭَﺃَﺣْـﻴﺎ , ﺍﻟﻠّﻬُـﻢَّ ﻗِﻨـﻲ ﻋَﺬﺍﺑَـﻚَ ﻳَـﻮْﻡَ ﺗَﺒْـﻌَﺚُ ﻋِﺒـﺎﺩَﻙ ,3 ﺍﻟﻠّﻬُـﻢَّ ﺃَﺳْـﻠَﻤْﺖُ ﻧَﻔْـﺴﻲ ﺇِﻟَـﻴْﻚَ، ﻭَﻓَﻮَّﺿْـﺖُ ﺃَﻣْـﺮﻱ ﺇِﻟَـﻴْﻚَ، ﻭَﻭَﺟَّـﻬْﺖُ ﻭَﺟْـﻬﻲ ﺇِﻟَـﻴْﻚَ، ﻭَﺃَﻟْـﺠَـﺎْﺕُ ﻇَﻬـﺮﻱ ﺇِﻟَـﻴْﻚَ، ﺭَﻏْﺒَـﺔً ﻭَﺭَﻫْـﺒَﺔً ﺇِﻟَـﻴْﻚَ، ﻻ ﻣَﻠْﺠَـﺄَ ﻭَﻻ ﻣَﻨْـﺠـﺎ ﻣِﻨْـﻚَ ﺇِﻻّ ﺇِﻟَـﻴْﻚَ، ﺁﻣَﻨْـﺖُ ﺑِﻜِﺘـﺎﺑِﻚَ ﺍﻟّـﺬﻱ ﺃَﻧْﺰَﻟْـﺖَ ﻭَﺑِﻨَﺒِـﻴِّـﻚَ ﺍﻟّـﺬﻱ ﺃَﺭْﺳَﻠْـﺖ . Saiki karanta suratul as sajdah da suratul mulk, toh ummata nagode sosai Allah yakara lafiya, umma wannan adduar Idan antashi daga barci ko idan anyi juyi acikin barci, Anal wannan ci wacce idan mutum yayi juyi abarci ga adduar daxaiyi ﻻ ﺇِﻟـﻪَ ﺇِﻻّ ﺍﻟﻠﻪُ ﺍﻟـﻮﺍﺣِﺪُ ﺍﻟﻘَﻬّـﺎﺭ ، ﺭَﺏُّ ﺍﻟﺴَّـﻤﻮﺍﺕِ ﻭَﺍﻷﺭْﺽِ ﻭَﻣﺎ ﺑَﻴْـﻨَﻬـﻤﺎ ، ﺍﻟﻌَﺰﻳـﺰُ ﺍﻟﻐَـﻔّﺎﺭ, Yauwa ummata nagode sai da safe toh Anal akwana lafiya, tana sauka tashiga dakin ABBA umma takallisa tace Anal fa batasan an daura mata aure da yaya ba yace zata sanine dan wani satin xata tare......... 59 ANAL ✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc Dan wani satin zata tare zansanar daitah tace to abbah da asuba umma ta shiga dakin anal tatashita tayi sallah tace ki kumayi zikirin tashidaga barci ﺍﻟﺤَﻤْـﺪُ ﻟِﻠّﻪِ ﺍﻟّﺬﻱ ﺃَﺣْـﻴﺎﻧﺎ ﺑَﻌْـﺪَ ﻣﺎ ﺃَﻣﺎﺗَـﻨﺎ ﻭَﺇﻟﻴﻪ ﺍﻟﻨُّـﺸﻮﺭ da kuma wannan ﺍﻟﺤﻤﺪُ ﻟﻠﻪِ ﺍﻟﺬﻱ ﻋﺎﻓﺎﻧﻲ ﻓﻲ ﺟَﺴَﺪﻱ ﻭَﺭَﺩّ ﻋَﻠﻲّ ﺭﻭﺣﻲ ﻭَﺃَﺫِﻥَ ﻟﻲ ﺑِﺬِﻛْﺮِﻩ tace toh. Umma tana fita tagyara gidan tasaka turarin huta tayimusu breakfast duk suka taro a dining abbah yakalli anal auta yajikinki inafatan dasauki,abba ainaji sauki yauma nakeson naji gidan yaya teema yace toh Allah yakiyaye saikin dawo tace amin, yace nina tafi sai nadawo tace toh adawo lapia, tana hawa sama sai bacci bata tashiba sai 4 tayi sallah tayi azkar tashirya tasaka wata gown dinta green duk takama mata jikinta tasaka dan karamin dankwale tasaka jaka tasakko, umma tace dawannan dankaramin mayafin toh umma maiyayi, tace to shikenan adawo lapia, ina zaki fara xuwa tace gidan mumy zanfara zuwa daga baya sainaji gidan yateema tace toh adawo lpya, tana fita tayiwa habu driver magana suna zuwa mumy tace yata harkinji sauki tace eh mumy nawarki ina anty atikah tatawo mutafi, tana daki kishiga kiyimata magana, tayi sallah ma tashiga atikah takallita yanxu matar yaya haka kika fito anal takallita cikin rashin fahimta mai ruwanki nikitawo mutafi sukayiwa momy sallahma, suna fita suka hadu da Yaya yafito daga mota anal tace yaya inayini yakallita danubanki haka kikafito look nalurah ur still growing stupid getout idiot kawai wallhi kika kara fita haka saina ballaki shige kiji ki anshi hijjabi, abun yabawa anal haushi sai kuka taki toh mai ruwanka dani aubaxaki ji kichanjaba taki tafiya yabiyota aguje tafada dakin mumy. ......... 60 ANAL ✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc Tafada dakina mumy yabiyota, zakiga gardama yausaina zanike mumy tace dakata yaya maitaimaka zaka biyota ,mumy kalli shegar daki jikinta fa haba mumy naimata magana kuma tamayarmun mumy kikyalene daitah, Anal takallisa cikin kuka mumy kimai magana saikace wani mijine haba pls yaya kara budane duk jinkinsu yayi sanyi, yaya nan danan idonsa suka kada yafita, anal takalli mumy please kibawa yaya hakuri yanzu zaiyi fishi dani tafashi dakuka mumy tace aigaskiya yake gayamiki, kinsan babu kyau saka matsatsun kayafa SINAFANI MIN UMMATI LAM ARA HUMA,WAHUMA AHLUN NAR,RIJALUN MA'AHUM SIYADUN YADRIBUNA BIHANNAS,WA NISA'UN KARIYATUN ARIYAT,MA'ILATUN MUMIYLAT,RU'USUHUNNA KA ASNIMATIL BUKHTIL MA'ILA. Kidaina kinji doter saboda matsatsun kaya sunada illar wallahi domin akwai jijiyoyin dasuke matsewa inda jini kigudana,kuma matsatsun kaya suna zubar da nono kuma duk wata magudanar iska yana toshiwa kuma kinsan ajikin mace anaso yadinga shan iskah, ki takalmin nan ma mai tsine wallhi ciwon baya yakesawa saboda akwai wani kashe abayanki aduk lokacin dakikasaka sai kashin yakifa, kidaina kinji doter takalli mumy toh mumyta nagode bani hijjabi bari naji nabashi hakuri, tace toh tafita taga ba yanan atikah tace dalla tawo mutafi, sunashiga sukatarar da yateema tana kallo sukafadah jikinta, tace karku karku karyani mana takalli anal wato harkin warki atika ta hararita aidama cutar love ce sukasa sa dariya tace sutashi sudorama tuwo miyar kubeewa suka yimata suna gamawa sukace mata zasu tafi takallisu atikah Allah yakawomiki miji nagari, anal takallita au yateema bandani koh nagode tafita sukayi dariya, tanazuwa gida tafara shirin makaranta gobe zasu koma, 9 habu drive yakaita tana Zuma class mate suka dinga yimata yajiki besty tabata duk abunda sukayi batanan, abba yakirawo yaya yacemai kaji kadakko anal a skull Na aiki habu jigawa yace to ABBA yayi wanka yashirya yanazuwa skull din ganta tare dawasu maza sunata hira harda dariya, ranshi yabaci Idonsa yayi ja yayi horn besty takallita anal waccan kamar yaya takalli car din tace la shine bye sai gobenku tanashiga kafin takarasa zama yawanketa damari kiwacce irin mara hankalice eh damazan kike hira harda wangali baki takallisa Tafada jikinsa yaya kayi hakuri bazan sake ba yacireta daga jikinsa yakallita yayi tsaki harsukaji gida tana kuka yakira sunanta anal kidaina kinji tace wallhi yaya nadaina kayi hakuri yace toh yayi kyau kigaida umma........ ANAL 61 ✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc Wallahi yaya nadaina kayi hakuri kaji, yace to yayi kyau kigaida umma tace toh tana shiga tayiwa umma yagida, tahau sama tayi wanka tasaka pink atampa tasakko tace abinci umma ina novel dina ,umma tace wanni novel naki, tace WHY IS EVERY ONE SO CRANKY Na c leslie charles, yanakan mirror dina race to umma. Yaya yana komawa gida yatarar da aisha tana bacci yatashi ta malama tashi kidafan abunci, tace nasa akawo takeaway, yakallita yace what d use of u malama kitashi kidafamun sauran kiyimun jagwalgwalo, Takallisa tace mai zan dafamaka, yakallita yace Rice n stew sai lemo buh kowanne iri, tashiga kitchen tarasa yadda zata dura abincin, takirawo anty binta pls anty kigayamun yadda zanyi rice n stew da lemo tace okay. Yanzu kidura rice dinki aikin iyah dafawa koh naiyah dafa rice, din stew da any juice, itah stew gawannan nan kiyi Na vegetables Zaki soya chips bat kada ki bari Yayi crispy sosai saiki kwashe ki aje gefe. Sai kizo ki yanka vegetables (carrot, green beans, cabbage, cucumber nd green pepper), sai ki dansa mai kadan a fryn pan ki fara zuba carrot, green beans da attarugu ki dan soya su suyi lyk 3mins haka sai ki zuba cabbage da spices, saiki dauko chips din ki zuba a ciki, saiki fasa eggs dinki da dan yawa kisa a ciki. Nd idan kinaso kina iya addn liver a ciki. Shi kuma lemons kiyimai mix fruit kawai, kisamu kankana abarba sai mango da gwanda thatz all u need kiyanka kankana sai abarba kibare bawan mango ma kicere kwallon hakama gwanda itama kigyarata sai ki markadasu kitace kisa ajug kisaka coconut flavor kisa sugar shikenan saikisaka a frige, yauwa anty binta nagode sosai, tace tsaya aisha Allah yasawake miki yanzu bakije kunyaba eh mijinka yasaka abu bakaiyah ba wallahi kiyiwa kanki fada takashe wayar, aisha tayi tsake dankin koyan abu shine Zaki wani yimun wata magana mtswww........... ANAL 62 ✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc Aisha tagama komai takai kan dining table taajeye taji tagayamai yanafito har tsoran ya bude abunci yake yana budewa yaji kanshi yafara Ci balaifi yadanyi dadi amma lemon yayi dadi sosai, yakallita aisha dama kin iyah abinci haka amma bakyamana, takallita aibabu abunda baniyah ba kawai banga damaba, yace yayi kyau hakan tabar wayarta a dining tafara ringing yaya yadauka yasa a hfree, Aisha dama bakida hankali shine kika kirawo binta takoyamike yadda Zaki dafa abinci toh tabugo tana ciwa wai nacuceki daban koyamiki girkiba, yaya yayi sauri yakashi aisha dan kunya daki tagudu, yana gamawa yakoma daki yayi wanka yatafi gurin mukhtar. ANAL tana palour tana cin abinci ABBA yashigo tayimai sannu da dawowa yace mata sannu auta inkin gama kizosdaki inada magana daki tace toh, tana gama cin abincin tayi sallah tadaura tuwo tahau sama taci ABBA gani yace yauwa auta magana Ci daban gayamiki ba nace sai kinsamu sauki, kiyi hakuri kiyarda da kaddara Dama Allah yarubuta Dr hassan ba mijinki bani, alokacin da akasanar mana da mutuwar sai muka daura mike aure da yaya Takalli Abba Tana kukah Abba yanxu yaya yansona abba katinafa yana da mata. Yakallita shima umarni yabi idan kin isah kikarkibe tashi kibani guri kafin naballaki shi aka gayamiki ya tankamun sai yau nakara harda umar danani duk umarnin danayimai baitaba tankawava,Amma ga yarcikina tana mayarmun damartani, takallisa cikin kukah abba kayi hakuri bahaka naki nufiba nafison ku auramun wadda yakesona abba, zakitashi kiban guri kosaina ballaki shasha sha, nafasa wani satin jibi zaki tare fitarmun adaki, tasakko idonta duk ya kumburah duk tunanin Dr takeyi yanxu tarasashi zata zauna dawanda baya sonta wadda ya sadaukar da soyayyarshi gawata tafashi da kukah, umma takalli abba lallai yarinyar nan batasan yadda yaya yakeson taba abba yace xata gani......... ANAL 63 ✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc Abba yace zata gani ahankula yanxu dai kufara shirye shiryen komawa umma tace toh inshaa allahu, anal tayi tagumi tarasa maikiyi mata dadi tanata tunaninta taji sallamar yaya yashigo taimai banxa taki ta amsa masa yace kee anal wai badaki nake maganaba takallisa tayi tsaki yakaraso ya wanka mata mari tarike kuma tunta yana huci nikekaiwa tsaki ko har rashin kunyar take takai haka suna haka sai ga momy da atikah sunshigo anal tatafi ta rungumeta mumy nacewa abba yaya bayasona amma yake yarda abba yaci baxan yardaba iko kikeye damu kinan koma jibe xakitare batakamarki skulba to kindaina from today yaya Wanda yayi mutuwar tsaye yace abbah kayi hakuri danallah, abba yakallisa yace xanyi maganinki tunda tarbiyar dakika samo kenan yakalli mumy yace nina fita umma tace mumy sannunku daxuwa mumy takasa komai sai anal data runguma tanata kuka takallita tace doter karkidamu kinji inyadawo kibashi hakuri,kaikuma yaya kakara daukar hannu ka dakita walhi saina sabamai umma tai dariya tace aikuwa indai tayi rashin kunya dole yahorata mumy tace nadai gayama yana tsaye yaji jiri yafara daukarsa yaxauna mumy talallashi anal dakyar tayi shiru kikwantar da hankalinki doter daki xantafi anal tace Allah momy tace eh yauwa mumyna, atikah takallita ta dallamata harara banxa sarkin shagwaba nidama karyake yayi yaya yace saidai nakaryaki akasaka dariya anal taje tayi wanka tasaka wasu riga da sikit Na English wears tasakko sun kamata komai najikinta a matse suke tunda tasakko yaya yake kallonta wani mugun shaawarta tatasomai umma takallita tace taji taraba abinci taxubo musu, takalli umma ni wallhi mai mumy tace a a kukyaleta atika jike raba umma takwalo mata pillow Wanda taruga dagudu hips dinta sai rawa suke, suyaya hankali yatashi har idonsa yayi ja. ( GAMI DA MATAN AURE KUSANI KUMA KULURA BABU ABUNDA YAFI ENGLISH WEARS DA DUK WASU KAYA DASUKA MATSEKI JAN HANKALIN MAIGIDA MUSAMMAN INSUN MATSEKI KO FUSHI YAKEYI DAKI KIKAIMAI SHIGAR NAN TO KINKASHE SHI MUSAMMAN INKIN IYAH KALAMAI MASU DADI TO NAN DA NAN ZAI NARKE KO DA WANI ABU KEKISO AGURINSA TOH KIGWADA KIGA, INDAI KIN'IYA MAGANA, KISSA, TSAFTA ,GIRKE, KWALLIYA, TO FAH MIJINKI KO WANENE SHI KIN MALLAKI SHI ZAI MUTU ASONKI DA TUNANINKI ZAIKUMA DINGA JI DAKE YANA BEGINKI.). Anal ta zubowa kowa tazubo Na yaya takawo mai tunda tatawo yake kallonta ya anshi plate din wadda tadan goge hannun sa yaji wani yar idonsa sukayi ja, umma takallisa tace Dana lafiya naji kayi shiru yace bakomai, anal tatawo da abincin masu gadi da driver tafita haka zatakai musu, ashi yaya yaganta yatashi yace umma bari naji nayi alwalah, mumy tace toh kashiga toilet mana yace no awaji xanyi yana fita yaga takusa karasawa gate ya dakamata tsawa wadda sai data barar da abinci tayi sauri tagudu garden.......... ANAL 64 ✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc Tayi sauri tagudu garden wadda yabita yana kallonta Dan baki da hankali ahaka zaki fito banxa inbanda rashin sanin ki markanki masifa yakeyi amma duk hankalin sa yana jikenta tace kayi hakuri baxan karaba yadda take magana tana lumshe ido kawai taje bakinsa anata tayi saurin tureshi tagudu tana gudu tana mugu kawai yadda hip2 dinta sukeyi hankalinsa yakara tashi yayi murmushi kinkusa kixamo tawa yaji wani sonta yana kara ratsashi yaja mota yatafi, yakira umma yace mata yatafi mumy tace kutashi muyi sallah sukayi sallah suka gyara gidan sukasaka Air freshner, ANAL takalli mumy tace mumy yauwa inada tambaya please mumy tace inajinki doter tace yauwa mumyta. Mumy Dan Allah maiyi amfanin ALBASA,CITTA, AYABA, KANKANA.umma tace ku kullum cikin tambaya mumy tace ai haka yakamata sukasance kullum cikin binciki saikiga tahaka sunsan abubuwa dayawa umma tace hakane kam, Mumy taka kalli ANAL tace kina jina koh! ALBASA: "Da farko hakikanin gaskiya amfanin da albasa bai takaita wajen girke-girke kadai ba. Sarrafa albasa a halin yanzu na dada karuwa a fadin duniya baya gatumatir. Akwai albasa iri da dama a fadin duniya, akwai fara, ja, ruwan dorawa da kuma koriya, kowacce na da nata irin kanshin. Albasa za a iya cinta danya,adafe, ko a gashe. Ana kuma anfani da ita wajen karawa girki kamshi da dandano, sannan ana sanya ta a miya ko suya da sauransu. Albasa na da dangantaka da tafarnuwa, ana kuma yin magani da ita. Sannan albasa tana da tasiri sosai akan kwayoyin cuta akan yi magani da albasa na sanyi, tari da cutar Asma har ma da maganin kwari. A kasar Chana suna maganin tari da albasa don kariya wajen daukar cuta da kuma cutar numfashi. Kungiyar kula da lafiya ta duniya (WHO) ta goyi da bayan amfani da albasa don maganin rashin dandano da rigakafin wasu cututtuka, har ila yau ta yarda da amfani da albasa wajen maganin sanyi da tari asma da ciwon sanyi (Bronchitis). Albasa kan rage maikon dake cikin jini. A kasar Indiya a wasu wuraren da basa yin amfani da albasa akan same su da maikon cikin jini da cushe jijiyoyin dake tafiyar da jini akan wadanda suke amfani da tafarnuwa da kuma albasa. Albasa na bada kariya wajen kara kumburi game cutar daji. Har ila yau albasa na bada kariya wajen ciwon ciki, da cutar daji da sauran cututtuka. Tana karawa huhu karfi musamman ga masu cutar asma. A wani bangaren kuma, yana da kyau a lura da cewa, idan an yanka albasa rabi, to kodai a sa a cikin firinji ko a yar da sauran don kuwa idan aka bar ta ta kwana a yanke, in har an yi amfani da ita za ta cutar da mutum don ita albassa ta kasance kamar kura ce ga ‘kwayoyin cuta. Wannan kadan daga cikin amfanin albasa ANAL tace yauwa umma Allah yabarmana ki, yanzu CITTA fa ANAL "Citta na daga cikin itattuwan dake kara kuzari a jikin dan adam, An jima ana amfani da citta a kasar Sin( China)a matsayin magani da karin armashi kin abinci kadan daga cikin abubuwan da Citta ke kara shine: Tana kara gudanar jini Tana kara kwanatar da jijiyoyin jini Tana kare jiki da cuttitika Tana kare kuburin jiki Tana rage cuttar hunhu, sayi, mura da sauran su. Citta tana taimakawa wajen bada kariya da yawa ta wajen iskar dake shiga ikin hanji. Sannan tana kare cuttutuka kamar jiri,amai da gumi. Tana kare me ciki daga yawaita amai don an tabbatar da mata 19 daga cikin 27 kan kamu da amai yayin da suke da karamin ciki da bai gaza sati 20 ba,ba kamar sauran magunguna da ke baiwa masu ciki don tsayar musu da amai wani lokacin akan samu yana da matsala yayin haihuwarsu amma citta Bata da matsala kuma kadan ake bukata asha. Ga masu fama da ciwon gwiwa ko kafa don shekaru sunja sai a rika hada citta a cikin abinci ko abin sha zai taimaka. Anyi wani bincike inda aka gwada masu anfani da citta a cikin wata 12 6 maza 23 mata daga shekaru42-85 a cikin lokacin da bai gaza wata 6 ba daga cikinsu aka sami wanda damuwarsu ta fama da ciwon gwiwa ta yi sauki. To ANAL saura " AYABA" CIN AYABA YANA KARIYA DAGA KAMUWA DA CIWON DAJIN KODA (KIDNEY CANCER), AYABA TANA DAYA DAGA CIKIN ABUBUWAN DA SUKE SA MUTUM YA ZAMA MAI SAURIN DAUKAN KARATU DA DABARA AYABA NA TAIMAKAWA WAJEN KARA KUZARI. SHAFA AYABA A FATA NA KARAMA FATA KYAU DA ZAMA SUMUL AYABA TANA KARFAFA IDO KUMA TANA KARE IDO DAGA CUTUKKA. AYABA NA KARE MUTUM DAGA CUTAR ULCER Mutane da yawa na son cin ayaba amma basu san amfaninta ba, haka na sha ganin tambayoyi akan wai ayaba nasa kiba? Amma amsar shine ba dan itaciyar dake sa kiba idan ka cishi kamar yarda aka fiddo shi daga lambu balle har ma yasa kiba. Ayaba na narkewa cikin mintina (45)sauran 'ya 'yan itatuwa na narkewa cikin mintina (15) wannan shine yasa kasa zaka ji wasu na cewa cikina ya cika na ci ayaba amma bayan mintina 45 zasu ji kuma duk ya narke. Idan mutum zai mai da ayaba da sauran 'ya 'yan itatuwa abin karin kumallon sa cikin sati daya zaiga chanji wajen Lafiyar sa. Ayaba na taimakawa Wajen Rage kiba, ayaba na tattare da kayan gina jiki wanda ba sa saka kiba. YADDA ZA'AYI AMFANI DA AYABA WAJEN MAGANI.DOMIN RAGE KIBA; Kullum Mutum yaci ayaba Ukku kafin ya karya kumallo har tsawon Sati 3. DOMIN MAGANI KURAJEN FUSKA; Ana hada Ayaba da Zuma a shafa a fuska da dare awa daya kafin a kwanta idan za'a kwanta a wanke da Ruwan dimi sai a shafa man Zaitun. DOMIN CUTAR UlCER; Ya kamata mai cutar Ulcer ya riqa cin abinci da Ayaba ko kuma cin ayaba bayan ya gama cin abincin, yin haka na Warkar da ita kuma yana kariya ga wayanda basu da ita. ANAL kadan kinan daga cikin amfanin ayaba....... ANAL 65 ✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc Momy nagode saura amfanin kanakana to ANAL umma takalli atikah yadai sai rubutu kike atikah tace umma wannan aidole arubuta saboda wasu su amfana umma tace gaskiya kam , mumy tace kankana nada mutukar amfani: Kankana na daga cikin kayan marmari da ma'aurata zasu iya more amfaninta a gadonsu. Kankana nada sinadari mai yawa na CITRULLINE. Kashi 92 cikin 100 na kankana ruwa ne ,sauran kashi 8 na sinadarin ne. Amfanin wannan sinadari shine - yana sanya hanyoyin jini a cikin jiki su saki jiki. Hakan nasanya karuwar gudanar jini ga al'aura da kuma sauran jiki. Sakamakon haka nasanya karfin mazakuta da ni'ima tsakanin ma'aurata a lokacin saduwa. Yana karama mata ni'ima da nishadi sosai. Wannan sinadari yafi yawa ga bayan kankanar (fari). Duk da haka, akwai sinadarin mai yawa a cikin tsokar kankanar. Tasirin sinadarin yayi kamada na VIAGRA - maganin karfin mazakuta. A yanzu hakadai, masana-kimiyya na nazari akan samarda sabon irin- kankana wanda zai samarda sinadarin mai yawa a cikin kankana domin amfani dashi kamar magani wajen al'amarin jima'i. Asha Kankana minti 30 kafin a fara saduwa. Haka kuma yana da kyau ga lafiya mutum yamaida kankana abincinsa. Kuci Kankana, domin ita abinci ce kuma abin sha, tana wanke ciki kuma tana qara ruwan Maniyi, tana inganta Jima'i, sannan tana gyara Fata. Nunannar kankana na taimaka ma fata saboda sinadarin lycopene dinta. - Sinadarin arginine dake cikinta na kara yawan nitric oxide dake kara ma namiji karfin gaba. - Nitric oxide da wasu sinadaren kankana na taimakon masu ciwon zuciya da hawan jini. - Tana haifar da samuwar wadataccen barci. - Sinadarin vitamin C dinta na taimako wajen maganin cututtuka da dama. - Tana maganin ciwon daji kala-kala, da kuma ciwon koda. Kadan daga amfanin kankana ANAL yauwa mumyta mungode godeya dubu Allah yasaka da alheri, haba doter mayi amfanin sanin aidama shi ilimi amfaninsa inkakaranta tokaima kakarantar to mumy Allah yabamu damar aikida ilimin sukace amin mumy tace xanbaku wasu lakca sai anjema in munyi sallah umma tace to kuji kudorah girki sukatashi suka tafi. ......... ANAL 66 ✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc Umma tace su tashi kudor mana girki sukatashi suka tafi kicin atikah tace to maizamu dafa anal tace komayi atikah tace muyi burabisko da miyar taushe anal tace daman baniyaba kya taimaka kikoyamun tace toh mudai yadda mukeyin namu "BURABUSKO" step one Za ki bada masararki a surfa miki ita sai ki bushe ta, ki tabbatar cewa ba sauran Dusa aciki, sai ki bada a 'barza miki ita. Idan aka 'barza sai ki tankad'e ta da rariyar zaga-zaga, ki fidda garin tas. step 2 ki daura ruwa a tukunya. Sai ki dauki 'barzajjen masaran nan ki sa a wani kwano mai huji~huji, a turance ana kiransa (SIVER) sai ki daura shi akan tukunyar da kika daura akan wuta. Sai ki samo leda mai tsabta ki rufe

Chapter 4 of 6