Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
4 / 4
wata, shima babu wadda ta tab'a kamasa k'arar wata cikin su ko sab'ani suka samu, basa bari ya gane Wani abin dariya, idan Fatima tana d'anyiwa Zahra wasa 'yar gidan Jabo, daga ta d'an bigeta indai tai kuka, to yanxu zakji masifa, wai saitace turota akayi ta daketa, sudai dariya suke mata Saboda yanxu lokacin ta na Xahra ne, shima kansa indai tai kuka a hannunsa, to saiya sha tambaya meyayimata, shidai hak'uri zaibayar kawai Haka rayuwarsu take ta tafiya *Bayan shekara uku* Benaxir tak'ara haihuwa, tasami d'a namiji Hauwa kuma sai wannan lokacin take da ciki Yara sunzama 'yammata, yanxu haka suna, pri 1, kamar su d'aya da Baban su, wani lokaci har kasa tantancesu akeyi Kuma har ayanzu, babu wanda ko a wasa yace musu Maman su d'aya Ciki sai girma yake, kamar kwarya, bata wani d'akinsa saboda ita da tazata baxata k'ara haibuwa ba [25/09 7:13 pm] @ut@r h@jiy@💅🏻💦✍🏻🌹🍇💦💖: Allah maji rok'on bawansa, yaba ta cikin Xahra murna, Mamanta zata haifamata baby, Fatima tafi Xahra hak'uri, ko wani abu tayimata saidai ita tayi hak'uri Alhamdulillah Allah ya sauki Jabo, bayan doguwan, nak'udar da tasha, na watsan kwana biyu, dan har an fidda rai da ita CS akace za'ayimata, Allah ya kawo labour'n gadan gadan Yara uku, aka fiddo mata, masha Allah, tabarkallah yara manya dasu Murna, basai nace komai ba, Mom abin nema yasamu Hauwa ta Haifamata baby Xahra da k'anne, ana musu wanka ita aka fara bawa, kafin kowa ya d'auka Hauwa bata samu kanta ba, saidatayi hutu na 2 hours, sannan tafara gane mutane, aka sallameta Dangi nesa dana kusa, k'ungiya k'ungiya ta marubuta, da makaranta, babu wanda bangani ba, masu lab'e a groups duk na gansu Dama haka, hukuncin ubangiji yake, wataran yabaka kuma ya kwace, wataran yahanaka kuma yahana wanda zai baka, babu yadda xakayi Suna dai anyi shi, kud'i sunyi kuka, mutane kansu, sunyi murna, saboda shinkafa kwano uku da taliya Leda biyu, haka aka ringa rabawa, bayan kayan snacks, motar 5alive, tsakiyar wajan taje da sanyinsa, kowa zai karb'a Mai jego, sark'a ta gold wadda Mom tabata, ita kanta abar gani ce Kayansu iri d'aya, babu banbanci, suda yaran tare sukai wani Roman kifi, soyayye, ga wanfa aka gasa shi, duk *Benaxir* ta bayar Akwati biyu ta had'awa yara, sai maijego d'aya Iyayen su, ba'a barsu abayaba, suma kyauta ta bajinta, sukai wa, Jabo Yayun *Bena* suma sun d'auki Hauwa, k'anwa, komai yimata sukai Dan ya Ahmad kujerar Umrah yabasu, sosai sukai godiya, danma saida *Benaxir* tace godiyar ta isa haka, sannan tayi shiru Gaskiya *Benaxir* tacika uwar gida tagari, lallai samunta a wannan lokacin sai an tona, batasaka idanta akan komai, kuma komai mijin su yabasu, godiya da san barka ita take rabasu Kishiya, India irin *Benaxir* ko *Hauwa* ne, wallahi suzo muna maraba Rayuwar wad'an nan bayin Allah, rayuwa ce suke mai tsafta, maicike da Ilmi, yara kuwa kusan tunda ta yayesu, Mom ta d'auki d'aya , *Bena* aka bata, Maman Jabo ta d'auki d'aya Tace ko nan gaba, ta haihu, to daga yaye Yaro yabar gunta, baby Zahra ta isheta Komai tasamu, na baby Xahra ne, komai kuma tayiwa baby sai tayiwa, Fatima, amma wani abin,saitace babanta ko babarta su siyamata, ita d'iyarta kawai xata siyawa *Xahra poultry, selling eggs, kitchen, babu inda babu shi yanxu cikin fad'in arewa* Komai nata Xahra, yanda akasan ,ahraw a dangin Hauwa, ba'asan 'ya'ayan taba Kuma bayan kasuwancin da suke, ga publishing book dasuka fara, duk da sunayi a online, amma dai ansami cigiba Ba sunan su, suke sawa ba, saboda umarnin mai gidan ne, shiyasa kowacce take saka sunan 'yarta *Alhamdulillah, da Alalh ya bani ikon kammala wannan littafi* *INA godiya gaduk masoyana, tare da wad'anda basu sona ma duka* Jinjina ga *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION* *EXELLENT WRITERS* *WISDOM HAUSA WRITERS* *EXETREM WRITERS* *WRITERS WORLD ASSOCIATION* *DAGA MARUBUTA* *Godiya sosai, writers 'yan uwana, kuna raina dukkanku, fatan alkhairi* *Sai kun jini cikin new book d'ina, mai SUNA, ZAHRAN BABA* *Wanda zaixomuku bada jimawa ba, amma bayan kammaluwar FUTUHATUL KHAIR* *Asubah ta gari* *ZAHRAN BABA* An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT __ An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 4 of 4