shiyasa ki Kaji ina qwalla miki kira tun daga wajeโบ
Tacigaba da cewa momyna nidai zaman hostel dinnan ya isan qwamma nadawo nan gida nadinga ganinki kullum inajin dadi , inyaso sai dady yasamomin drive r. Kokuma nadinga tuqawa da kaina inda na qware ynxu ' shiknnma kawai,
Hjya tace nidai bazance komiba sai dadynku yadawo,
Basmah tace momy yadawone?
Eh tabata amsa
Tsallen murnatai , kamar ance ta juyo , muka hada ido da ita;
Fuskanta ya nuna tsantsar mamaki ,Dan Sam batasan da mutum ba a falon'
Kamar hadin baki muka sakarwa juna murmushi a tare,
Jinai tace wow !!!
Momyna ina kika samomana shuwa?
Taqaraso kusa dani tace qanwata sannu , gaskiya kyanki yai Mani , ya sunanki?
Murmushi naimata tareda cewa ngd ,
Sunana *xayynah*๐
Tace wow nice name,so look beutefull๐
Sunanki yadace dake bakadanba,
Hjy taqaraso kusa damu tace ,basmah ga 'Yar Uwa nan naimiki ' inason ki kularmin da eta yazamanto kmar ciki daya kuka pito,
Basmah ta washe baki cikeda Myrna, tace to momyna , an gama ;
Basmah tace Yaya Kareem sai yaje cen yaita shan qamshin nasa inya dawo' nadaina zuwa gunsa yaita faman dizgani, koda kuwa tare sike da abokansa kuwa๐ ;
Danya ga banda 'Yar Uwa mace sai.shi a gidan ๐
Hjiya tace dan kinsan ba gabansa bane kike fadar haka , hmmmmm. ,da sai kin sha tafi โ๐ปa. Kumatunki Nina tabbata โ๐ป
[10/4, 10:14 AM] Zayyneb Dcmt: ๐๐๐๐๐๐๐๐ฏ๐ฏ๐ฏ๐๐๐๐๐๐ฏ๐ฏ๐๐๐๐๐๐ฏ๐ฏ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
*QARAURAWAR SO*
*by xayyneb*๐ค๐ค
*FASAHA ONLINE WRITERS*
*LOVE STORY*
*Fg*9โฃ9โฃ
Basmah tace uhmm momyna ay wlh Yaya Kareem ya iya mugunta,
Kwanakifa dayazo futo gaya mikine ban yiba, yasani dafo masa indomie da soyayyen qwai , uhmm tai wani murmushin takaici, wai Momy bai tashi wulaqan taniba sai gaban su saleem a bokanansa wlh Momy sunkai su 7 a dakinsa suna kallon qwallo,
Dana shiga da sallamana na isa na gaishesu, na ajiye musu indomie din a table najuya kenan zan fita , daya dakomin wata uwar tsawa tare da fadin basmah!
Wlh mom sauran qiris na saki fitsare a wando , Dan tsabar tsoro daya shigeni ,
Jinai yace zonan'
Gabana kuwa kamar yafito waje gashi Yakama fiskarnan ya hade , daman gashi dawuya kaga haqorin Yaya Kareem wlh indaiba tare yake da dady ba ko kuma friends dinsa su saleem,
Wai kawai ina zuwa yace, ke useless din inane. Iye!
Dazaki kawo mana abinci kijuya ki koma,
OK !
Kina nupin nizanma kanmu service kenan ๐ก?
Amfanin ubanmi zaki da kike rawar jikin komawa cikin gidan, kodan kije kuyi waya da shashashen samari'
Yaja tsaki mtssss yace maza kixo kimana service konazo nan na faffala miki mari,
Dasauri na isa nafara misu service zuciyata sai qunci nikeji na dizging da yaimin gaban abokansa , gefe guda kuma kunya kamar na nutse ' Dan yawancinsu kallona suka koma a maimakon ball,
Bash yace Kareem kaifa Dan Air ne Allah yadaga zuwan yarinya zaka hauta da masifa haka ,wlh hjy kiji in gayamiki Yaya kareem yana jinsa yaimasa shiru saima laptop nasa dayaci gaba da browsing akai ,a raina nace jiji da kanma har fans dinka yimasu kake' Allah yayema ,
Nasamu namiqawa kowa na harhadamusu da lemukan ๐๐ฅna samu na fice,
Wlh koda nadawo dakina najima ina takaicin abin hajiya ,
Tajuyo gareni tace kanji kadan daga halin yayana *xayynah*
Ajiyar zuciya na sauke nace to miye ?
Niko sainikega ai baida wani matsala akan hakan,
Murmushi tayi tace zaki shaida ne yarinya in yadawo ay zaki qadda gaskiyar maganata any how'
Hajiya tace daina firgitamn yarinya basmah,
Ko dawowayai saina buge masa worning kan *zayynah* dan bazan lamunta ya dinga firgitamin 'yaba
Dukanmu dariya mukayi, harda hajiyan
Qaran motor mikaji tashigo zuwacan aka shigo,alhaji ne yashigo yana amsa waya yasamu waje yazauna , basmah kuwa qagare take yagama wayan Dan harta koma side dinda yake '
Jimikai yana cewa innalillahi wa inna ilaihirraji'un
Yana gama fadar haka yakashe wayan tareda dafe kansa,
Mukuwa hankalinmu yatashi duk min miqe tsaye,
Hajiya tamatsa kusa dashi tana tambayar mike faruwa '
Alhj yace Allah yayiwa
Alhj Abu rasuwa , a sanadiyar hadaren mota , ance wai da qyal ma aka zaqulo sa a Motan. kansa ya fashe '
Hajiya takoma ta zauna ,
Tace maciyi amana ay ga yanda yaga sakayya r Allah nan, shiyayi qoqarin kasheka dan abun duniyร Allah baiyiba dasauran kwananka; shi gasa,yamutu a wulaqance ya tafi da haqqoqen jama'a kansa,
Alhj yace bakomi ni komi yawuce a wajenร wlh ,
Yamiqe ya fita Dan halartar Jana 'izar;
Basmah tacika d mamaki dajin cewa wai duk amintakarsu da dadynta yake qoqarin kaisa qiyama batareda ubangijinsa ya kirayesa ba,
Tambayar Momy tai mike faruwa ?
Momy takwashe komi kaf tagayamata har irin taimakonda baffa n *zayynah* yai masa, harya zuwa karbar *zayynah* da sukayi ta zauna hannunsu,
Jin wannan labarin taimakoรฑdร Baffa yai yaqarawa basmah qaunar *xayynah* a ranta ;
Hakadai mika kasance har dare nida basmah , har tafara koyamin A'B,C,D, tafadsmin ma 'anar sister da morning""" nd etรง;
Kuma dayake duk qwal wal data girma da karatun qur'ani babu abinda zai mata wahalaรฑ zama a cikinta,
Cikin ikon Allah kuma sai gasu ina xayyanosu kamar ynda ta koyamin ,A to Z;
Koda lokacin bacci yayi dakinta tajani nan muka kwanta tare,
Wannan karon kuma natacceรฑ mafarkiรฑa dasaboรฑ salo yazomin , Dan wannaรฑ handsom dunne naga yana miqomiรฑ wasu kyawร wan twins farare tas dasu mace da namiji,
Yanacemin *xayynah* kinga baby's twinss dinmu yau na tafomiki dasu,
Kamosu nayi tareda rungumesu, cikin tsantsar so,
Zuwacen kuma sai suka miqe da gudunsu suka isa wajen wasu kekuna na wasan yara suka haye abinsu sunata qyal qyalan dariyร gwanin sha'awa;
Mukuwa munata kallonsu Mina murmushi'
Matsoni yayi yana langwabar da kansa alamun son wani Abu'
Murmushi nayi nace abbun twins mikake so
?
Yakama kashemun eyes๐yace Ummun twins nake so' in sha plssss'
Murmushi nai ' nace abbun twins waishi bayya gajiyร da Ummun twins ne?
Fizgoni yai nafada qirjinsa har saidร nai 'yar siriyan qaran jin fizgar ,yace har abada!
*xayynah*
bazaki taba isa naba,
Yana gama fadar hakan ya hade bakinร cikin nasa yana tsosa kamar yasami sweet,
Nan yafara tafiyarmin da hankali , nandai ya zaremiรฑ rigana yamaida bakiรฑsร kan burinsa yana wasa dasu tareda lugwigwta
Minsu one by one Niko na kama kansa qaqam sai dannasa nike ร qirjina ina qara turosu a bakinsa,
Xayynah xaynah tashi muyi sallร gari ya waye har sallar asubร ya wucemu;
Miqe wanai da qyar Dan jikina duk a mace take,
Nasamu nayo wanka nai sallah , nashiryร n sauko qasa Dan basmah tarigayร ta
sauka ,
Na isketa tana lunch ,
Tace sis morning nace morning sis , naja kujerร na zauna nafara cin abinci knn mukaji an Danna bell,
Na miqe na isa gun qopร r na bude ;
Dasauri naja da baya iรฑร murza ido , nazaton ko amafarkiรฑ daya saba zuwarmiรฑ ne;
Koda nabude idon yanaรฑan dai tsaye , sainagร ashema a mafarkin kallon tsoro naimร sa bisa gร xahiri;
Kyansa dร qiransa sai dai a kallร ay gum:
Yafi Gavan kwatance,
Hannuna na rawa na nunasa da yatsa ๐naรงe kaine๐ณ???
Hade fuska yai tamau ' taredร min wani kallo raini yร ce inร kika sanni *nine wa*๐ก
?????โ๐ป
*happy Jumร 'tul Mubarak my fans๐๐๐๐*
*Allah shibamu* *Alkhairan dake cikintร *
*Ameeen*๐๐๐๐
[10/4, 10:14 AM] Zayyneb Dcmt: ๐๐๐๐๐๐๐๐ฏ๐ฏ๐ฏ๐ฏ๐ฏ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐ฏ๐ฏ๐ฏ๐ฏ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
*QARAURAWAR SO*
*by xayyneb*๐ค๐ค
FASAHA ONLINE WRITERS F O W
*DEDICATING TO' AUNTY ALEEMA AWWAL*๐
*Fg* 1โฃ0โฃ0โฃ
Dara daran fararen idanuwana na daga na dubi fiskarsa dasu , idanuwanmu suka gauraya gu daya'
Jinai gabana yai min wata irin faduwa sbd qwarjinin kyansa da ya haskemun fiska na ,
Da sauri na sunnar da kaina qasa ,
Heyyy !!!
Naji yafada cikin kakkausar murya yace, move me from here
Kinzo kin babbakemin hanya bawajen wucewa , kinamin wasu tambayoyi marassa ma 'ana '
Tashimin a hanya ko nai boll dake yafada haka yana tun karoni '
Da sauri na matsa gefe'
Hakan kuma yayi dai dai da isowar basmah , Dan tun lokacin dataji sautin muryarsa yana masifa tasan addababben ya iso,
Allah sarki dan uwa rabin jiki, duk ta manta hantarar sa gareta'
Dasaurinta ta isa gunsa da tsallen murnanta tana cewa oyoyo Yaya Kareem '
Ta karbo jikkar da ke rataye a kafadansa ta sanya anata kafadan , ta juya ciki da gudunta tana qwalawa momynta kira '
Nikuwa ina rabe a gefe tun da ya kwatsamin tsawarnan banqara tankasa ba '
Lallai kam ' gaskiyar basmah datace zansan halinsa koda yaushe ne ,Indai muka hadu,
Gashi kuwa tun ba'aje ko'ina ba' ya fara gwadamin,
Koda yazo wucewa ta kusa dani Dan salon wulaqanci irin nasa yatsunsa yasa ya toshe hancinsa , ga alamu inna fahimce sa
Tsamin dauda nike kenan๐ก?
Yawuce, tare da watsamin kallo' mai kama Dana qyama::!
Takaici ya kamani kamar na daura hannuwa na saman kai na fashe da kuka',
Sunsunร jiki na nai naji mi yaji dukda nasan saida na sallo wankana nafito falo '
Quta wa nai!' na takaiรงi!!! nabi bayansa'
Isarsa falon Yayi daidai da saukowar Momy d dady suka nipi Dan nasu cikeda soyayya'
Shi kuwa dan izgilin da duzgin jikin Alhj naga yawani shige yanata shagwabe fuska yana fadin nayi kewankร dady na' tsoki nai a raina ' nace jibishi qato dashi yana Abu kamar wani Dan baby๐ '
Hjy tace inye'? idonka kenan banana ?
Wato ni bakai kewa nร ba sai dadin ka kadai knn ko?
Ganinai yasaki wani miskilin murmushi ' yasaki Alhj ,ya juyo ga momin yana cewa , I swear me miss you my mom, Above wd my dad 'yafadi haka tareda ruqo hannayeรฑta , dukkansu dariya sikayi , banda shi ' danaga ya turo baki yanacewa ,
Momy i'am very very hungry ,
Momy tajawo hannunsa'suka isa kan dining tana cewa mikakeso in samaka baba na kaci? , tafada haka tana bubbuda kulolin abincin '
Alhj yaqaro yaja kujera daya ya zauna,
Yace inye Dan mamansa, wannan garan duk kai kadai , dariya yadan yi , ya aza kansa a kafadan dadyn yadubi mom yace duk abinda zakuci nima shi zanci Momy ya qarashe maganr a shagwabe '
Momy tace shiknn baba Na'
Tajuyo garemu damikร i matsugunni a kujerun falon' tace *xayynah*'
Taso ki yi break farst man ;:
Nasan dai waccen sarkin kururuรฑ tayi nata ' dan kaf gidannร n ita ke sammakon kalaci sbd ulcer RTA, taqarashe maganar tana kalloรฑ basmah ' wacce gabร dร ya hankaliรฑta nakan game datake bugawa a laptop din yaya *Kareem*'
Dago idanuwa na nai ,
Caraf ! Suka sauka akan na Yaya Kareem' yanamin wani kallo na
Karna sake naganki. A dinning lunch dinnaรฑ!
[10/4, 10:14 AM] Zayyneb Dcmt: ๐๐๐๐๐๐๐๐ฏ๐ฏ๐ฏ๐ฏ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐ฏ๐ฏ๐ฏ๐ฏ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
*QARAURAWAR SO*
*by xayyneb*๐ค๐ค
FASAHA ONLINE WRITERS F O W
*LOVE STORY*
*Fg*1โฃ0โฃ1โฃ
Janye ida nuwa na nai cikin nasa '
Nace momy ay nari gaya danaci kan Ku pito ma,
basmah tai tsagal tace ke *xayynah* , yanzu Dan abincin da kikaci shine xaki kira da breakfast , ?
Tana maganar ne; tana cigaba da game dinta hankali kwance,
Tana dire maganar taji saukar mari a fuskanta tassss!
Qara ta qwalla Dan batai tsammanin zuwan wannan xaxxafan marin ba ; batai tsammanin daga inda ya futo ba ,
Tadago kai tadubi Wanda yai mata wannan aika aikar
Nikaina danike gefensu jinai kamar ni ya watsawa wannan marin harda dafe kuma tuna nai hannu bibbiyo sai zaro ida nuwa nike kamar kace qyat na ruga;
Basmah ta kallesa tana mai tallafe da kunci ido na tsiyayar qwalla' yana tsaye a kanta fuska murde,ya hade rai ,
Tace Yaya kareem' m---katseta yai da wata tsawa. tareda miqo mata hannu , nandanan ta fahimci laifin data ay kata masa ' ta bude masa laptop bada sanin saba'
Yi haquri Yaya Kareem tafada tana miqa masa laptop din'
Wani dogon tsaki yaja ' tare da hayewa sama ko takan abincin bai kuma bib a'
Ya shiga side dinsa yadatse har da murza key,
Wannan yaro na rasa inda ya kwaso wannan baqin hali Alhj , cewar hajiya da mamaki ya kasheta. Tun da abin yafaru bata CE komiba,
Taci gaba da fadan cewa kai da Dan uwanka bazaku zauna inwa daya ba saika bata masa๐ค?
Miye laipinta Alhj Dan Allah anan? Daga bude laptop sai duka y biyo baya'?
Alhj kuwa cin abin cinsa yake yana murmusawa hankalinsa kwance ;
Tace Alhj magana fa nake kana jina kayi shiru kuma fissa bilillahe?
Dariya Ya saki tareda yagar naman Kazan ya kurbi lemu yasha yasa hannuwansa ya yago tussue ya goge bakinsa,
Sannan ya furta , to madam mi zance anan em?
Ni Sam banga laifin my son ba anan ' eta keda laipi miyasa take masa using da laptop ' banace tabari nabada sautun nata za a kawomata ba ,
Murmushi yai irin nasu na manya:; ya dubi basmah yace kinga kinsha Dan marinki abin gwanin burgewa,ya qarashe maganar cike da raha'
Zunburo baki basmah tayi tareda kallon Momyn ta tace Momy kinga dady ya goyawa Yaya Kareem baya koโน;
Daughter Inda sabo yaci kisaba da nuna fifikon da dadyn ki kemaki akan baba na, kinsan baison laipiรฑsร ko kadan ,
Alhj yai dariya yace koma mi zakuce nida my son muna haka๐ค,sai gani sai hange madam; yabata peck a kumatu yadauki keys din mota yapita yana amsa wayarsa datake ringing'
Nikuwa danake kwance akan doguwar 3 seater , nai maza na kauda idanuwana cike dร kunyar kiss din da Alhj yaima hajiya, lallaikam gaskiyar 'Yan magana dasuka ce soyayyar gaskia bata tsufa;
Murmushi nai gamida rumtse ido'
Taso mishiga ciki xayynah cewar basmah , takamo hannuwaรฑa mika haura Sama'
Nabi dakin da Yaya Kareem yashiga da kallo ,
Dakuna biyu ne suka shiga tsakanin mu da nashi , na hajiya d alhaji , a taqaice mun sa su tsakiya kenaรฑ ,
Dakin na harara harda murguda baki ๐kamar yana wajen๐
[10/4, 10:14 AM] Zayyneb Dcmt: ๐๐๐๐๐๐๐ฏ๐ฏ๐ฏ๐ฏ๐ฏ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐ฏ๐ฏ๐ฏ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
*QARAURAWAR SO*
*by xayyneb*๐ค๐ค
*Editing. By autny ju*
FASAHA ONLINE WRITERS F O W
*LOVE STORY*๐
*fg*1โฃ0โฃ2โฃ
Muna isa dakin basmah tasaki hannuna , tahau shafa kumatunta dayake mata zugi na marin da tasha batare da ta shirya ma zuwan saba;
Tajuya ta dube ni ,da nasami mazuqunni, a lakar bed dinta' ina kallonta, sai faman matse dariya nike , ganin ta dage ta nata duba fuska a mirrow, tana shafa kumatunta, da wajen yai ja sosai,
Harda shaitin yatsunsa ;ya fito ras!
Tace wlh *xayynah* Yaya Kareem ba qaramin mugu bane "
Kallah Dan Allah, yanda ya suntu marmun da gefen kuma tuna, tafada ido cike da qwalla๐ฅ;
Kuma wlh kamar yasan yau hubby na zaizo yaimin wannan aika aikar ,yanxu haka zaixo na pito masa ,da kunburarren kumatu 1? tafada tare da rushewa da kukan takaici๐ญ
Dariyan da nike faman matsewa CE, ta kucce min ,na qyal qyale mata da dariya `harda duqewa da riqe ciki;
Takaici ya qara turnuqeta 'ta biyoni a fusace ,zumbur ' na miqe nayi waje da gudu ina waiwayenta tare da mata gwalo , ina cewa in yazo kisa jar foda bazai gane kumatun da akai Marin, a 'kansaba' ba '; lulb namata gwalo๐
Ganin ta kusan dam qoni yasa na buga wani tsalle na pito waje'
Jikake gam! !
Nai Karo da mutum , na bugi qirjinsa na dawo , taga- taga nayi zan fadi sbd san tsin,tayils. din. dake wajen, naji an taroni ,
Andago dani , dagowar da zanyi Dan ganin da wanai karo'
Karab muka hada ida nuwa da Yaya Kareem'
Aiko miqar dani da yai tsaye 'sai tareda kyautar mari a kunci na, nima' tareda alakoron ran qwashi mai tsananin xafi a tsakar kaina '
baki na wage tare da aza hannuwa akai ๐๐ปda nufin tsanyara qara ,
Dan tsabar mugunta yatsunsa yasa 2 ya matsemin lips๐
Tareda murxasu cikin q'eta,
Qwallah kawai Nike zurarowa tareda jujjuya kai na , Dan azaba'
Hannu yasa a lips dinsa yamin alama da'
Hannunsa ' a baki' yacemin,
shhhhhhh shut up !
" banson haya gaga a kaina ' ki kiyaye'
OK? Da sauri na gyadร kai,
Yaqara cewa cike da isa,
Duk randa kika qara gigin afkomin. Akaina ' sai nai miki abinda yafi haka, yana gama fadar hakan 'ya ingizani, ,gefe ya sauka qasa ya fice daga gidan,
Samu nai na miqe, ina dafe da lips dina , danike tsammanin wataqil mugun ya fasamun su,
Jinai an qyal qyalemun da dariya daga bayana ana cewa
Yesss yayi๐;
Wani aikin sai Yaya Kareem'!
*xayynah* sannu ya lips din ? Ranqwashin da sweet ne ?basmah ke fadin haka cikeda tsokana wa xayynah
Na dago na dubeta nace basmah wlh yayannan naki ba qaramiรฑ mugu bane!
Kina kallon horon daya gama yimin kuwa yanzu?
Na wuce ta gefenta nashiga daki,
Ta biyoni tana cewa '
Ay dana fadi halinsa ba cewa ki kaiba ba wani abu bร ne'?
Dama nace miki in yร dawo zaki gani da adanunki gashi kuma kin fara gani kema yarinya, taqarashe zancen da dariya;
Kuma tuna na murza nace kai basmah wlh na maru fa ;ta sake kecemiรฑ da dariyaรฑ muguntร tana fadin ,
Sry sis,
Hararan ta nay tare da kwanciya a gadon na jawo fulo na aza, a qirjinร itama kwanciya tayi tana fadin inda munsha ma rirrikร a matsayin tsaraba ,mu kwaรฑtร miyi barci ' tana gama fadar haka taja bargo ta rufe har kanta'nima ba a jumaba barci ya kwasheni 'dayake lokacin
12 , na safe
Lokacin da Yaya Kareem ya dawo kai tsaye dakin --------
[10/4, 10:15 AM] Zayyneb Dcmt: ๐๐๐๐๐๐๐๐ฏ๐ฏ๐ฏ๐๐๐๐๐๐๐ฏ๐ฏ๐ฏ๐๐๐๐๐๐๐ฏ๐ฏ๐๐๐๐๐๐๐๐
*QARAURAWAR SO*
*by xayyneb*๐ค๐ค
FASAHA ONLINE WRITERS F O W
*LOVE STORY*๐๐
*Fg*1โฃ0โฃ3โฃ
Momy ,
Da sallamarsa ya qarasa ciki , Momy ta amsa , tana daga tsaye tana sanya kayan ta da aka kawo daga guga a wardrobe'
Tajuya ta kallesa tace banana ywwa qwamma dakazo dama ina son magana dakai very soon'
Tashi daga kishin gidawar da yai a bed dinta yayi , yace Momy Allah sadai bawani abun bane?
Tace nop, babana ba komi magana daice zamuyi dakai , dai dai nan ta rufe wardrobe din ta zauna gefen gado,
Tace banana ina son kabani hankalinka da nutsuwarka Kaji abinda nakeson fadama ,
Tasake cewa ina fatan dai ka ga wata baquwar yarinya a gidannan?
Girgida kai yai tare da fadin eh Momy ,
Tace yawwa ,
abinda zan sanar dakai daman shine abinda ya faru da dadynka a hanyar da wowarsa daga tafiyar dayai cikin wannan watan shine โฆโฆโฆโฆโฆta kwashe komi kaf ta gaya masa harda dalilin zaman *xayynahh* a hannunsu ta sanar dashi,
Gaba daya yaji jikinsa yai masa sanyi akan wannan al amari,
Indai hakane kuwa yana tunanin wannan yarinyar. bata cancanci wulaqantarwa a garesuba kuwa duba da yanda mahaipinta yai masu wannan halacci wa samuwar lafiyar dadyn sa ba,
Jiyai tausayinta ya wanzu a ransa kuma insha Allah zai taimaka mata a ganin ta cika burin ta ,
Amman hakan bawai yana nifin sakar musu fiska neba , daga ita har basmah ,dan shi bai lamunci a rai na shiba Sam,
Ya jiyo momyn nacigaba da cewa banana bazan so naga kana matsawa xayynahh a gidannan ba kana jina koh?
Dan amanร ce agaremu'
Kauda maganar yai da cewa Amman fa Momy nayi mamakin alhj Abu matuqa, ace yanda sike da dady har ya iya qoqarin ganin bayansa?!
Tace uhm!
Banana kenan mutane wasu kasani bakasan wasuba , kuma bagashi ynxu mai rabawa ta rababa?
Kaidai kawai Allah cikamu da imani da tsoron Allah,
Ameen yace tareda sauke a jiyan zuciya,
Da marecen ranar kareem na dakin sa yana tura wani saqo ta laptop dinsa. Wayarsa tadau tsuwa, ya duba yaga dady ne ke kiransa ,
Saurin accepte din phone din yai,
Yace hallo dady ,
Adayan bangaren yace my son kana ina ne?
Yace dady gani a dakina ,
Dady yaรงe ,kazoka
kasameni . a garden yanzu,
Yace OK dady,
Miqewa yai daya ke baijima da putowa daga bath in toilet ba,
Jins blue dark da farar Riga ya Sanya,tareda fesa turare ,mai qamshin kwantar da hankali,
Yasa cumb yataje kwantacciyar sumarsa mai tsananin laushi da baqi'
Ya shafi kwantaccen sajensa Wanda yaimaqar qarawa fuskar sa kyawu abinka da farin mutum zubin Allah,
Ya bude qofar dakinsa ya fito , kunnen sa sanye da earpis ,yana danne danne a waya , lokacin nikuma na hauro saman hannu na riqe da flat cike da ceck,
Wanda na amso mana a kicking wajen asabe,
Wannan karon ma saura kadan mihade dashi , Dan Sam Sam banlurร da tapowar saba , da sauri na rakube nabasa hanya , dago kansa dayai ne mashi yasan da mutum a wajen,
Ido ya tsura mata yana kallon zallar tsantsar kyau dake tattare da yarinyar ,
baisan yanda akai zuciyar Sa ta shagala da kallon taba,kar madai siraran lips dinta Wanda sike Uwa ansa reza an yankร su, jajir dasu๐
Nikuwa dake rab`e gefe ,jinai nagaji da tsayuwar jin shirun tayi yawa yasa ni dago kaina dangaรฑiรฑ miya tsaidasa har yanzu,
Caraf ! idanuwan mu suka sartse Dana juna' ' jinai gabana yai wata irin faduwa dabansan miya jazamin Shiva,
Dan tsabar rainin hankali ko kuma ince borin kunyan kamasa danai yana kallo na ,
sai kawai naga ya hade fuska tareda matse giran Sama data qasa yacemin ,
Miya kawo idanunki cikin nawa ๐ก?
Maza fiddasu kona iso nan inda kike tsaye,
magana yake min Amman still idaรฑunsร na,` a kaina bai janyesu ba'
Turo bakina na danyi tareda murguda ๐baki kadan,yanda bazai ganiba'
Ashe kuwa na makara ya rigaya dayagani ,
Idonsa ya fiddo dukansu cikin mamaki,
Yace ke ?ni kikewร murgude?,
Ido na na waro gaba dayansu Dan tsoro ganin yana tunkaroni,
jikina yafara rawa ina ja da baya baya har na matse ga bango na saki flat din yafadi a qasa,
Inaganin ya iso wajena nai saurin rumtse idanuรฑa tareda matse labbaรฑa gam๐
Wara hannuwร nsร yai,yasani tsaka tareda tsurawa baby face dinta ido,
Ido na bude a hankali danaji shiru, a xatona ya tafi,
Kamar jira yake na bude idanuna ,
Caraf,ya danna bakinsa a nawa,
yana min shan alewa da lips,
Ido na piddo tareda sake rintsesu gam,โขโฆโฆ
๐๐ค๐ค
๐คณkumuje zuwa fans
[10/4, 10:15 AM] Zayyneb Dcmt: ๐๐๐๐๐๐๐๐ฏ๐ฏ๐ฏ๐ฏ๐ฏ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐ฏ๐ฏ๐ฏ๐ฏ๐ฏ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
*QARAURAWAR SO*
*by xayyneb*๐ค๐ค
FASAHA ONLINE WRITERS F O W
*DEDICATING TO ;NI KAINA*๐ฏ๐คฃ๐ฏ๐ฏ
*Love story*๐๐
*fg*1โฃ0โฃ4โฃ
At the same time, naji wasu taurari na min flashing a qwalwana nasake rumtse idanuwana gam- gam,
Azatona mafarkin sane dana sabayi shiyasa nima na dage gun tsotso,
Danaji ma kamar ya janye daga gareni, dasauri nasa hannuwaรฑa naqara ruqunqu mosร a jikina,idanuwa a lumshe munata musayaรฑ harshe a Bakin juna,
Ahankali naji ya fidda bakinsa daga nawa ya tsuramun idanuwansa dasuka fara canzawa daga fari zuwa ja,shi kansa baiyi tsammanin abinxaiyi nisa hakaba soyai daya sanya bakinsa a nata yaimata tsotsa na mugunta ynda abincima saitayi daqyal wajen taunasa, saigashi tafiyar ya canza Ki`da , tumma dayaji ynda take kiran sunansa cikin subadi kamar wacce ke mafarki tareda tsotsar bakinsa kamar daman jira take ya tabata,
Wani dogon tsoki yaja tareda cewa '
Ke!
Open your ayes. !๐ก
Da sauri na bude idanuwana danifin na ganni a gado natashi daga mafarki,
Idanuwana na fiddo gaba dayansu tareda runtse bakina๐cikiรฑ tsinkewar zuciya daganin zahirine abin ba'a mafarkiba kamar .yadda na zata,
Habawa nade buje nayi da niyar rakawa a guje๐โโ
Damqoni naji anyi ta baya tareda mai doni inda nake ,
Wani murmushin mugunta naga yasaki. Yacemin kina nufin zakishamun zaqin bakina kenan a banza batareda kin dandani dacinsa ba?
Nace Yaya Kareem karufamin asiri Dan Allah wlh nazatan a mafarkine shiyasa
Yakatseni. Da. Cewa yimun shiru yanxunnan yafada haka tareda zaremin idanunsa,
Tsit nai tare da rufe baki๐
Yasake kallona sama da qasa yace ke yanzu harkin kร i level din dazaki yi mafarkin wani namiji knn ?
Ya tambayeta fuska a. Hade๐ก,
Kodayake wannan matsalar kice ba tauba
Ya fada irin ko a jikin sannan๐คทโโ,
Yaci gaba da cewa nidai abinda nasani shine saina hukuntaki kan shamun lips da kikai batare Dana baki izinibร ,
Yashiga dube dube gefeรฑsu baiga komiba face flat din daya bare da chek a qasa,
Sake dubana yayi yace karkisaki kimatsa daganan are you hear me?
Yafada haka cikin tsawa,
Dasauri na girgiza kai,
Dukda ko bansan ma'@nar turanรงin nasaba,
Da ido kurum nake binsa cikin yanayin fuska ta' wacce tazama abin tausay,
Qasa naga yasauka da saurinsa ko minti 2 cikakku bai yiba yadawo yatsaya a gabana,
abinda yamiqomiรฑรฑe yace incinye yanzunnaรฑ
Shine yasani zaro gaba dayan idanunร waje๐ณtareda dafe qirji,
bakina har rawa yake gurin furta yanxu Yaya Kareem tarugu xanci danyensa๐ถ?
Nafada cikin zubar hawaye๐ฐ'
Yes ,
Yace tareda murmushin mugunta,yace kina nifin kinsha min baki a banxa Kenan,?
To wlh baki isaba saikin shashe bakinki dashi danna tabbatar daya koremiki duk wani shauran miyauna daya gauraya danaki a bakinki๐ก ;maza maza eating your papper shine punishment dinki yarinya ,
Shuru nai na tsurawa Dan mitsitsin taruguรฑnan ido,gavana na luguden faduwa yake'โฆโฆโฆโฆ
*๐ณ๐ฌ๐ฌwai!* *harkinbaรฑ tausayi* *xayynah daman ance* *bayan wuya sai* *dadi,toke dadi*. *Yazamarmiki wuyaโ*๐
[10/4, 10:15 AM] Zayyneb Dcmt: ๐๐๐๐๐๐๐๐ฏ๐ฏ๐ฏ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐ฏ๐ฏ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
*QARAURAWAR SO*
*by xayyneb*๐ค๐ค
FASAHA ONLINE WRIRERS F O W
*love story*๐๐
*fg*1โฃ0โฃ5โฃ
Kina batamin lokaci fa'
abinda naji ya fada kenan kuma gashi ya tsattsareni da idanuwansa Wanda babu alamun wasa a cikinsu,
Yana iya,
ga Allah na fito garesa kuma na dade da nasan zan koma ,
Idanuwana na rimtse gam tareda buda baki hannuna na kyarma na nufi bakina da wannan