Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
4 / 5
Dakin ture afreen fa?" akayii daria dady yace aaa momynta kodai dan bata tarbekiba ?"Tace ina ruwana ?"tunda afrreen ta tarbenii ."afrren da tulelen cikinta." abbatii( kanin su) yaje wurin shukurah yana fadin antyna ina yayah marwan?' "Ba shukurah ba harnii saida nayarda Biro na." chandaii nanemo natsuwata ,da Biro na." shukurah tayii murmushii tace yafita yadawo." Abbatii ya,ce yeeeee jia da munkayii waya yacemin xaban chocolate inmunxoo ." "Momy tace aii marwan akwaii kokarin kira akwaii xumuncii sosai ." Dady yace, yacemin ma xaikawoo shukurah nacee aii xamu xoo yabartaa." "Abba yacee Ashe kuna waya?" Dady yace , E." Jia kawai bamuyii wayaba ,"amma da sunkayii magana da abbatii yace baida lfy." to ashe ma yasamu saukii. haryafita." (`’•.¸ (`’•.¸*¤* ¸.•’´)¸.•’) ♥ ** *** ♥ (¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.) _bayan sallah magariba_ ,"Duk suna xaune saiga su Faruq da nasir sun shigo ." "Ta idoo Abba yake tambayarsu bawanii lbr?" sukace unnnnn...!"loz "Ummah takira adoo, mai kula da bangaren bakii." tace ado a gyarawa suu Momy dakin bakii ." "Yace to hajia yawuce." "Yana xuwa ,yafara bidar key, yadaisan lak'e yake Barinshii, yayi iyakar Vid'a baiganiba, ya murda kofar arufee." "Yakoma yasanarwa Ummah ,"tace akira mai gyara ya balle kofar ." "Bayan xuwan maigyara ..." To malam ado aii akwai makulli akofar, kila taciki ya shiga." "Akafara balle kofar, kanna yamaida ,ya gyara yabashii wanii key., yayi mai godia yarakashii." "Yadawo yana shiga dakin tamkar, bolar swan water da drinks ." Gororin ruwa ne saina lemuu da kwalaye ." "Shikam ado tsoro yafara kamashii kodaii aljannu sun shiga ciki ?"😜 Yayi xugum."😒 "Jin nishii ahankalii, yasashii kallon kofar bedroom, cikin sandaa da addu' oi ."yakaii chan yahangoshii karshen gadoo .,ai kuwa ado, ya qara kware eyes😳dan yaji tsoro sosai!"dan kwata kwata baigane ko wayeba." cikin tsoro ya is a wurin ya kaii ya yaye blanket dinn waxaii ganiiii ??????????????" F4 wayyo su marwan anji jiki amana cee kebinshii lol! _deeyart Yusuf_✍ (`’•.¸ (`’•.¸*¤* ¸.•’´)¸.•’) ♥ *MIJIN BEAUTY*♥ (¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.) *written by Badeeyart Yusuf*✍ 90-100 _a guje ya kai kofar Palo yana shashsheka," Ummah tace lfy adoo, miyafaru?" yakasa magana sai nuna kofa yake Abba yace lfy miyafaruu kayii magana ciikin inda inda yakefadin mar..marwanu........_ "Ummah tamike a inaa?" sai hawaye 😭yace dakin bakii." Harsuna ringan-ga xuwa Ahaka suka iskeshii," tamkar matacce Faruq, yayi karfin halin dagashii nasir yarika saii mota fauzan yaja sau. "Marwan specialist hospital bada 6ata lokaciba aka karbeshii, sai taimakon gaggawa akevashii, har 12 bawanii lbarr, asibitii taciika duk suntare nan shukurah saii kuka take, chandaii tace shin ni mixaisanii kuka?" aiibaikamata intausaya mishiba." afreeen tace haba anty kina lfy ?" Saii sannan tasan afili tayi magana . Abba yace yakamata mukoma gida dare nayii, Ummah tace to kutafii nixan tsaya !" Fauzan yace aaah Ummah nixan tsaya kuwuce da afreen takwana gida, da kyar akasamu Ummah tayarda xataje gida, yunkurawar daxatayii it ciwon nakuda Momy tace yadai afreen ?" Da kyar tace Momy daxafii .,"Ummah tacee miye suka rikata waii ta tashii nanfa ta xukunne nakuda xangu2 saii labour room ." Xuwa gida yafasuu . Chan Dr sahal yafitoo daddy yacee ya patient?" dinn ya sauke wanii irin gwaron numfashii ,yace da saukii yasamuu barcii saii gobe xaii farkaa." (`’•.¸ (`’•.¸*¤* ¸.•’´)¸.•’) ♥ ** *** ♥ (¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.) _4:45am_ "Ina yan'uwan afrrenn kubada robaa da xanii ." Shukurah tamika masuu. Saiga santalelen jaririnta sullubo aka mikowa shukurah cikin xumudii ta amsoshii ,"fauxan yacee yah maman yaronn?? Wane halii take?? "Nurse tayi murmushii tacee tana futawa ne , Yace xan iya ganinta Tacee aaahh saii angama gyarataa." yace plxx Tace xankiraka Ta wuce." "Shukurah kam tarike yaro takibawa kowa waii kada a samishii gajiaa ." Da kyar tabawa Ummah fauxan yace Nma baxa abaniiba yana kallon shukurah Ummah Tamika mishii saiga nurse din Waye fauxan yace ganii." tacee anmayarda matarka dakiin futuu xaka iya xuwa tunkamin ,tarufe bakii Yakama hanyaa da danshii rike ahannunshii." (`’•.¸ (`’•.¸*¤* ¸.•’´)¸.•’) ♥ ** *** ♥ (¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.) _12:00pm_ Sun baje tsakar Palo gaa yan' uwa da abokaii saii barka akexuwa ." Ummah tace shukurah kishirya driver yakaikii asibitii kikaii abincii ," Badan tasoba ta tashii tashirya cikin doguwar riga red tayi rolling da talkaminta flat ." "Tadau basket din abinciin tacee Momy natafii tace adawo lfya kigaida muna da maijiki sai munxo ." _a asibiti_ "Tana shiga ta iske su Faruq da nasir sai Dr sahal ." "Tayii sallama suka gaisa tayimasu yamai jiki ,ta wuce ta ajiye abincinn Saiga fauzan yashigo, Yace auu antynmu harkin riganii?" Tayii murmushii kawai kwata-kwata batabi takan shiba saii wasa da daria sukee da abokanshii Dr sahal yace abawa patient abincii fa ." "Fauxan yace lallema daman ajiye wa kawaii kikayii baki xubamishiba ?" Tayii murmushii dr sahal da Faruq nasir duk suka fita marwan yana jingine ga gadoo fauxan yace ya jikin?" yace naji saukii ." Sis shukurahh xuba maii abincii mana." Tace ansanii nakwaoo kuma saii naxuba ?" Fauxan ya harareta ta tunxure bakii tana gun-gunii ta daukii plate tafara xubawa tamika mishii fauzan yatashii xaifita tace yah jiranii kawuce danii yace inaxakii kibarshii dawa? Baifa iya dogon motsii kisanii abincinma saikin bashii fa ." Ya wuce Tamike takaimai abinciin kusa dashii ta dire takama kujera ta xauna tadauko wayarta tana latsawa." Saii kallonta yake tamkar wanii wawa komaii nata birgeshii yake tana kyalla idonta suka hada idoo tadauke kanta can kasan makoshij yacee,' Nasan nayii laifii amma baikamata ayiman irin wannan horonba kitausaya ki ciyardanii kuma kiya feman!" Tamkar jiranshii take tace kai harkana da bakiin bada hakuri duk irin xaman hakurin danayii agidanka bakasan Nina bansankaba duk nahakura bansanar dakowa ba amma harda banii takardar sakii ni shukurah abinda na tsana arayuwata kaii adole xakayii aure to ko yanxunma kofa abude take ." Yayii murmushii tare dafadin banida abincewa beauty saidaii inkarabakii hakurii matar handsome !" Tayii maii mugun kallo ta kauda kaii Dr sahal yabude kofar yashigo yace Dr kasha maganii yace yanxun xansha yace to akwaii alluraii yace to xankira ka Yace madam kiko karta yacii sosai! Ya fice " Marwan ya daga hannunshii daniyyar cin abincii yace Ashhhhhh ....washh ....! ! Da saurii ta dagoo tana kallonshii taga hannun shii duk ansoke da allurah Tadanjii tausayinshii duk fa akanta yarufe kanshii Shiyasanii xatadaii taimaka mishii vadan halinshiiba Ta xauna kan gadon tadau plate din tafara bashii abincin baifii cokalii 3 ba waii ya koshii Taxaroo idoo tare dafadin da daii kakara kokadan yace Allah na koshii tace kaine aciki baniba ta cigaba da latsar wayarta Bayan magariba su Ummah sunxoo har isha'i fauzan baixuba waiii baigama ganin matar shiba da dan'nshii Abba yace to mu munwucee Shukurah tabisu xa'a shiga mota daddy yaganta Yace ke daughter inaxakii wakika barowa mijinkii Momy tace baxaki tsayaba har fauzan yaxo driver ya kaikii Tace Momy nifa nagajii nan nayinii Momy tacee shukurah wawiya kina da hankalii kike gudun mijinkii Daddy yace ya isa daughter koma kijira har yayanku yaxoo Tayii ciki tana tafe tana hawaye harta kai dakin Xaune yake yana karatun qur"ani baimasan tashigo ba saida yajii shashshekar kukanta Ya dawoda shii ya rufe qur'anii ya aje yana kallonta Yace lafiya beauty miya faruu?? Miyasa mekii? Miyasakii kuka?? Cikin tashin hankalii yake tambayarta tadago ja jayen idonta tana kallonshhii Waton tambayarta mayake Tayii mishii banxa Chan yafara kokarintashii tana kallonshii saura kadan yafadii ta tareshii amma ina wata nan sai yayii baya suka fada a gadon Tana dagowa tace karanbanin mii yakaika tashii inaxaka je Yace toilet Ta tabe bakii saii kabarii fauxan yaxoo yarika ka mana Yace ke aikin mii kike?? Dasai wanij yaxo yarikani miye amfanin xamankii Tace takuraa tawanii yakune bakii Takoma taxauna Saii 12 fauzan yaxo Ya iske suna xaman doya da manja yayii daria harya gajii Shukuu tamike lo sallama babu ta wucs (`’•.¸ (`’•.¸*¤* ¸.•’´)¸.•’) ♥ ** *** ♥ (¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.) Ranar suna yaro yacii sunan jawad Jikin marwan ya murmuje ansallameshii yana gida ranar da yadawo yavawa su Abba hakurii tare da maida matarshii Shukurah kam tace baxata koma ba anyi2 taki shima ya tattaro kayanshii yadawo nan P ko hanyar xata hadata da marwa bata bii inyashigo dakim ta sau dubu bata kallonshi yayi surutunshi da afreen yawuce Bayan su afrreen sunyii arba'in sukafara xuwa Saudi wajrn iyayensu Xauneta tana cin fruit saiga Ummah tashigo tace Ummah Allah ko harnaga nawar gobe tayii tana murmushii Ummh tace shin shukurah ya kinsanar da mijinkii tafiyar takwalo ido yancun Ummah saii nasanardashii Ummah tacr daman shiri kawai kike baisaniba Ta marairaice tamkar xatayii kuka tace Ummah Allah tundaa yaban ixinin fita basai natambayeshiiba Abba da ke tsaye ysnajindu yace tashii kije kifada maii nasan maxaibarkii amma kifada maii kawaii kinjii Tadaga kai tare da fadin dasafe saii inje Abba yace 6:00am jirginku xai tashii tace to Tamike kwata kwata batsaya duban jikinta mitasaba ko ta daura hijab Sanye take da Yar' rigar ta maikamar best saidaii batarufe cibiyaba saidan wandonta da baikai guiwaba saii katon gyalenta da ta lullubr jikinta Dan hartayii shirin barcii tana cuwa part din marwan kaitsaye ta shige a Palo bakowa tawuce kurya bataga kowaba Takarewa dakin kallo A fili tace balaifii yanada tsabta kanataja tsakii xata juya jin mutum tayii a bayanta ya Sanyo hannuwanshii yariketa tabayanta Ta watsa kuwar danii saida nafirgita ya axa hannunshi kan lips dinta Shiiiiiiii *MIJIN BEAUTY* Ne kada kimim kuwar barayii Tayii shiruu mita tunoo tasake sa kuwar yace ba'ajinkii fa Tace to kasakenii mana Tunii ya yarda gyalenda ta lullube jikinta akasa ```tsarki yatabbata gaa ubangijin wannan kyakykyawar mata wadda kowane Dan Adam keburin mallaka Allah nagode maka da ka mallakamin beauty``` Tafara kacaniyar kwace kanta amma ina takasa chandaii yaga tsayuwar batayii suna shirin fuduwa ya shimfidesu akan gado yace miyasa bakice xaki xomin xiyaraba da ko kayannan da ango ke siyowa nasiyo Cikin karfin halii take fadin nidin xan kawo maka xiyara to wannan mafarkin yawargaje yanxunma turo ni akayii Yace hakana da kyau ta tashii Yace dauwurii xaki tafii tace hmmmm! Yace to mi'aka aikokii beauty Ta tabe baki tare dafadin gobe xamuje wurin suu Momy da yan'uwanta .yace kodaii su maman jawad xasu Tace tare xamu. Yace da ixinin wa Tace nawa mana ko kamanta kaban ixinin komai batun yauba Ya share gumin dake keto maii yace Aaaaa beauty kuskure ne yakamata acee yanxun komaii yawuce Tace shikenan nagama magana kuma tare xamuje . Yace ban yardaba beauty ba inda xakii Inharkina son xuwan saii kisanar danii muje tare Tace kamakaroo tayii hanyar kofa taji tagam akulle Ta juyo tana kallonshii yace xokiji ta saga maii hannu Dan Allah malam kabudewa mutane kofa sufita cikin wannan Kazan taccen dakin Yayi banxa da ita yace ga makullin kibude saida safe Taje daukar makullin ya jawota saman shii tare da fadin wana kama Tace Miye haka kasak.......bata iyarba yahada bakinshii danata yana tsotsa sun kusa 1hr ahaka saida yajii bata wanii kwakkwaran motsii sannan da kayar yanemo natsuwarshi yana maida numfashii Tayii lahoo a kirjinshii ya kalleta Beauty kice kinyarda ki koma dakinki Dan Allah Ina matukar bukararkii atare danii Wallahi beauty ina matukar sonki Wanda farat daya yashiga xuciyata da rayuwata gabadaya kin mamaye ko ina beauty I love u Harcikin ranta tajii kalamanshii naratsata amma batace komaiba Chan ya dagota tare dafadin kaii beauty kina so kina kaiwa kasuwa kinga Dan handsome amma ankasa furta wa nidaii kifurta kosaudaya .cankasa kasa tace waya fadamaka inasonka Harcikin xuciyarshii yajii wanii abuu ya tokareshii Yana kyalla idonshii saii saman dukiar fulaninta wani irin wawan cafka takaimata harda Yar' kararta Said a yagama fitarda ita hayyacinta yace tashii muje inrakakii beauty Batada wanii kuxarii da taimakonshii ta tashii ya lulluba mata gyalenta ya bude kofar tana a kirjinshii jintake tamkar kada yadagata daga kirjinshii Suna tafe yanamata sututuu harya kaita kofar Palo yace beauty kada kije kinjii kibarsu sutafii xan shirya mana tafiyarmu duk sanda kikeso kinjii _sweet dream_ Ta cigaba da tafiya yanatsaye said a myaga takaii up stair sannan ya wucee .tana shiga har afrreen tayii barcii tasshiga toilet tayii wanka sannan ta kwsnta tafara tariyo abinda yafaruu tsakaninta da mijinta wanii irinn sanyii tajii yana ratsata gawani abuu datakejii yarrrrrrr cikin jikinta a fili tafurta ya _haduu karshene_ _da asuba Ummah tashigo ta iske shukurah tana sharar barcii afrreen ko tafito wanka tsohe nama jawad wanksUmmah ta tadata tare dafadinn kitashii kishirya ya barkii ta girgixa kaii Tare dafadinn waii baxan jeba Tsohe tace da da saga tambayo mijii saii bakidawo ba Tayii bayii tare da tunanin miyasa tafadii bai bartaba data kifadii saidaii yajii ta tafii Koda tafitoo harsu afrren sunshirya tasa doguwar Riga ta biyosu suka gaisa dasu Abba yace yabaki shiryava tace waiyace xamuje bayanxun ba fauzan yayii daria harsaida Abba yace miye haka? Yacee mijin beauty yabata mana plans ta harareshii Abba yace shekara dayane tsakaninku Shukurah tace nice navashii ko Abba yayi murmushii harsun shiga mota sannan marwan yadawo masallaci yayi masu Allah ya kiyaye yana juyawa waxaiganii banda shukurah baixacii xatabi maganar Shiva shima fadii kawai yayi tabashii mamakii sosai hakan kuma yakara dankon soyayyarta a xuciyarshii (`’•.¸ (`’•.¸*¤* ¸.•’´)¸.•’) ♥ ** *** ♥ (¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.) Kwance take tayii shirin barcii Suns fira da tsohe saiga jimmai mai aiki tashigo tace da shukurah waii marwanuu yacd ki kaimai abincii xaii sha maganii Tace nayii barcii tashige bargoo tsohe ta jefeta da pillow tashii mini nakirankii kice kinyii barcii ta xunbula hijab tadaukii abincin sai dakinshii Kwance yake yana latsar waya tayi sallama ya amsa batare da yadagoba Ta ajiye tureen xata juya yace tsaya fuskar nan tashii a murtuke tamkar baitaba daria ba tasha jinim jikinta Ya sauko ya daukii towel yayo wanna yafito ya xauna gaban abincin tare da fadin xuba ta fara xubamaii Ahankalii tana satar kallonshii kamar bashii bane jia yake daria Ta turamaii abincin gabanshii yafara cii .ya tura plate din nakoshii Yakima saman gado ta tattara data kwashe kayan Yace Ashe idan miji nacikin matsala baxa a tambayeshiiba harda wanii tattara kayan abincii baxakii tambayenii miyahana ni ciba yarashe maganar cikin hasala itakam ksllonshi kawai take to mixatayi mishii Saikinyii shawara Tace yah marwan...yakatseta tashii kifita ganin ki ciwo kawaii xaikaramin tace bakada lfy?? Yace saina tambayoo .ahhhh wannan marwan da tsiwa yake *sorry fans zajuga typing mistk* wayana *tasamu matsala bakomai Nike gani ba* _deeyart Yusuf_✍ [10/21, 11:26 PM] ‪+234 816 909 6026‬: (`’•.¸ (`’•.¸*¤* ¸.•’´)¸.•’) ♥ *MIJIN BEAUTY* ♥ (¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.) ..```END``` _1wk ltr_ Kwance yake saii sharar barcii yake hankalinshin kwance Ta shigo tace kallaima wannan yanxun yabarrni da ciwon cikii shii barcii ma yake ta Hauwo gadon tana tada shii Handsome!handsome Cikin magagin barcii ya jiyo ta yadauka mafarkii yake Yakara jawota tafado asamanshi ya rungumeta Yawanii matseta cikin jikinshii tamkar wanii xaii kwace maii Tayii lamoo a kirjinshii Chanda tajii mararta nayii mata ciwo tuntana daurewa harta kasa ta watsamaii kuwa tana salatii firgigit ya mike .lafiya? Beauty miyasameki??? Kuka yacii karfinta ta sa ksnta cikin cinyoyinta tana hawaye saii murkususy take ya rungumeta Yana shafata Cikin kunnenta yake tambayarta Mike damunkii swt?? Ta rikee hannunshii ta axaa a mararta ahankalii tace ciwoo nikejii sosaii Yadinga shafamata yana fadinn kina yinshii daman? Ta daga kaii Yace ko yaushee Tacee aaa saii tsakiyar wata amma yanxun koyaushe inayi Yakara matseta yanamata sannu Kina sallah yanxuun tadaga kaii Ya kwantar da ita yana mata sannuu yace ki kwanta inje insiyo maganii kinjii Ta daga kaii Saida yaga tayii barcii yafice Yana shiga wurin ummah tsohe tace ko kaga yarinyarnan yace wacece Ummah tace ina shukurah? Yacee tana barcii batada lfy Tsohe tace duk mu nan baxata sanarwa da kowa batada lfyba saikaii Yace kaii kunjii tsohe itada mijinta Ummah tace aii saika daukii matar ka kuwucee mana kuna takurawa tsohuwata Yya shafa sajenshii ya fice (`’•.¸ (`’•.¸*¤* ¸.•’´)¸.•’) ♥ ** *** ♥ (¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.) Xaune suke sungama sallah isha'ii yau marwan vaije masallaci ba jinya yake Yace tashii muyii nafila Tace bamuyin shafa'i da wutirii ba Yace eh muyiu wanii Sukayii sallah yadafa kanta yayii mata addu ah Ya jawo ledar da naxata maganin Ne yasiyoo Ashe kajii Ne da fresh milk Suka cii suka koshii Shukurah tace muje karakanii nasan tsohe bachan najirana yace Bakisha naganii ba kibarii kisha sannan tace to kayii saurii ko Yadaga kanshii Ya shiga wanka yafito Ya kalleta yace koxakiyiu ta girgixa kaii yacetoo Yaxauna kusa gareta Tace muje ko Ya makkale idi tareda fadinnko kiss babuu saii na roka ta sunne kaii Tace nidaii muje Ya matso kugareta yana kallon fuskarta yace Beauty yaushr xamu koma gidanmuu taxaroo ido Yace yakamata mubar wa su tshohe gidansuu Ta kauda kaii kawaii Yashiga shafata yana mata salin datakasa tantancrwa tadaga maii hannu tare da fadinn banaso yah............. Yahada bakinta da nashii yafara kissing dinta tako ina yashiga romancing dinta suka xube kan gadoo duk yawaniu gigicewa yana shirin rabata da kayanta Tafara kicaniyar kwace kanta amma ina takasa saii wuce gona da irii yake tafashe da kuka Rana fadinn dan Allah kayii hakurii yahh ka kyalenii baxan iyaba Ya radamata akunne Xaki iya beauty kidaure kinjii ko yanxun kawaii nakaii makula baxan iya hakrba plxx Tacigaba da kuka yaga badainawa xatayiba yacigaba da abunda yake Dan ya lura idan Bahaka yayi mataba baxata bada kaiiba Chan najii yana karantoo addu'ar da oga keyi idann xaiii.......da iyalii Saii na jawoo masuu kofa nafice (`’•.¸ (`’•.¸*¤* ¸.•’´)¸.•’) ♥ ** *** ♥ (¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.) To waiinii A'iii mi yarinyar nan tatsaya haryanxun Ummah tace na'am uwataa Tsohe tace nace karfe nawa Ummah tace 11:52 Tsohe tace muje kirakanii inkira yarinyar chann Ummah tace bakiji yace batada lfyba kila xaii rakkota xuwa anjima koo Tsohe tace aaaaaa nidaii muje ingajikin Ummah tace xanhadawa alhajii tea xandawo tafice Tsohe naxanan jira harta bingire tayii barcii _8:15am_ Ta tashii cikin shashshekar kuka tana fadiin yah kadaina Dan Allah Xaune yake ya kuramata ido saii kallonta yake yanasama albarka Saiyau yayi dayasanin rashin sanin matarshii tunfarko Ya rikota yayi hugging dinta tashige cikin kirjinshii tana maida lumfashii Yadago yace sannu kinji tashii kiyi wanka takauda kkanta yace ko namikii tayii saurin mikewa yariketa yarakata bayii tashiga cikin ruwan daya hada mataa gihice tawatsa kuwa tare da fitowa tana shashaheka yayo cikin bayinn dasaurii yana fadinn lfya mike faruwa daxafii nida nasanyii xanyii yace ko kadan kiyii dasuu dan Allah kigasa jikinki tafasshe mai da kuka yace yasallam Da kyar ya lallabata yayimata wanka tagasuu tamkar maii jegoo Hhhhhhh Yace inje wurin Ummah indauko makii kaya? Tayii saurin girgixa kaii Yace miyasa taxe inajin kunya jia bankwana channnnn ba yace mikike ayii yanxuun Tafashe da kuka nii momyna nikesoo.yace bari inje insiyomana wani abuu ko in ansoo cikii Tace kaii baka kunyar Ummah Yayi murmushii yanashafa kansa Ya dauko wayarshii yakira Faruq Ango Antashii lfya Qalau Ya madam tana lfy Yace Umar ko xamuu samu visa r India ?? Faruq yace mixakayii xaka sakegudune Yayii daria yace danii da madam kaxo kadaukemu Yace barii inyii satar hanya indauko mikii ko duguwar riga ta kada kaii Yayi cikin gida Yako cii sa'a bakowa a Palo ya haura sama direct dakin shukurah ya shiga Ya bude akwatin dayaganii yarasa katan daxaii dauka Can yaga wata doguwar riga baka ya dauko da dankwalinta Yayii waje Kamar muna fikii Yana shiga Faruq nashigowa sukayi pa. rt dinshii yashiga bathroom ya isketa kwance ya dagota xaisa mata riga taceina undies dina yace kashhhh namanta Ya lalabo wadanda ya balle yamika mata tace insaya bancin ka balla sai sannan yaga waisun katse yace kisa hakanan plx Hakanan tasaka dukiyar fulaninta tamkar tataresuu Yace to miye marabaa hatma haka yafii makii kyau Allah Tace tsagt2 hmmn! Suka fitoo ta gaisa da Faruq suka bar gidan Idankudii na aikii daman babu abinda xaigagara danda nan akamasu visa xuwa India Faruq yace adawo lfy _India_ Xaune take tafito wanka saii dube2 take yace mekike nukata tace kaya Yace _2mnt_ Yafice Yadawo rike da ledodii tulituli ahannunshii yaxube tsakar dakin Tana daure da towel ta jawo kayan tafara dubawa tafashe da kuka da saurii yafito wanna da sabulu a fuskaa yana lfy shukurahh Tana kuka ta fashe da da daria tana kallonshii saii sannan yaga yanda yafitoo yakomayagama wanka yafito ya nakallonshii tace inakayan yace gasu nan tace sabida Allah wadannan Ne kayan Tadaga daga Riga maikamar bra saii yaii best duk yan' iskan kaya injii shukurahh Lol _watansuu ta kwas a India sannan suka bark xywa saudii wajensuu Momy_ Wayaeshii tayii ringing yadaga Shin waii ko yanxunma ka sake rufe kannaka yayii daria Yace Abba INA kwana Yace kai marwan haka ake nidaii INA ya'' ta yace gata Abba Ta ansa suka gaisa a kunyace Yana ajewa ya kalleta kinjii Abba koh Ya kira Faruq Yace yah kunbude kannakuu Yace madam CE ta kullenii sunata Dario Da kyar shukurah ta tashi da tulen cikinta tana nishii marwan yarikota matar handsome inaxxakii?? Tayakune fuska ni yah banson kamshin turarenka Allah saii injii tamkar can haihu Yace ke beauty haryanxun daga ban nadaina amfanii dashii _a Saudi wajensuu momy_ Daughter kice nan xaki jego tayii murmushii dady yace Allah yasaukekii lfy Marwan yace amin Dad ```ni gaskiaa kaminn nauyii ko cikin nan INA bidar yanxanyii dashii kana gaka.......nidaii Allah ya rufetada kiss``` (`’•.¸ (`’•.¸*¤* ¸.•’´)¸.•’) ♥ ** *** ♥ (¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.) Tunda ta tashii takejin dadaban Yah kakai ni wajen nomy banjin dadii.yaceshirya Tace nashirya A mota saii sutuu takemishii Junta kawaii yake Chandaii tafa masu2 ya kalketa yadaii tace bakomaii Saii kame2 take Har ciwon yafii karfinta marwan du k tafara salatii bakaramin gigicewa matwan yayiba yamrasa yanda xaii wacce asibitn tafii kusa gaciwo xangu xnguu yasamu gurii yayii park kamar wasa yajii kukan jariri yashiga taimakamat da taimakon Allah ta haifuu ya'yan' biu mace da namiji Marwan ya ja mortar saii asibitii saii wueaern 2 sukaje gidansuu shukurahh rike da baby's Momy tasakii bakii tana kallonsuu dady yace mizanganii daughter kin haihuu ne suka xauna anavada lbrrn yanda yafaruu nanfa akafara sanarda matan Nigeria murna ga afreen tamkar tatashii sama Shumura kam takii komawa Nigeria asaudii xatayii jegoo saii marwan dayaje yadawo _Duk sun xo harda matar Faruq da nasir Da xugarss3g chan nahangoo mutan deeyart novels an ashashshare_ Ranar Suna yara suncii sunan Namijin ```Aliyu wanda shukrah kekirah haidar saii maccen salma``` _Nigeria_ Yakama aiima suu salma kanifa ya makakkale idoo Tace hmmm kacika wayyo Allah shikenan inta haifuwa nii tunda gaa akuya Yace bakiisoo mutara xuei"ah ta harareshii Ya lullubesuu da bargo sumui2 nafitoo tareda kallon kyawawan baby's dinsuu....................... ........ALHAMDULILLAH.. special thanks 2 sis jannnnnnnnah Badeeyart Yusuf nike cewa dakuu saduwar alkhairiii _deeyart Yusuf_✍ An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be

Chapter 4 of 5