Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kafin ke domin ni sabon jinice kuma nafiki ado kin dauki katon hijjab kinsa niko kinga gyalena nasa

Dariya *Inteesar* tayi tareda cewa tab aiko makaho ya laluba yasan na kwarai

Baba tarike baki tareda cewa *Au haka kikace yar..........dai2 lokacin suka iso bakin get din gidan isowar tasu tayi dai2 da dannowar kan wata dankareriyar mota fara me bakin gyalishi

Dole suka dakata motar takarasa shigowa

Haka kawai *Inteesar* tabi motar da kallo kirjinta na mummunan harbawa kafafuwanta na neman gagarar daukar gangar jikinta..........



*Da wannan damar zan mika ta aziyata gareki aunty ummie (mmn fadeelatu) akan rashin mijinki dakikayi ina rokon ubangijina ya isar da rahamarshi gareshi da dukkan daukacin yan uwana musulmi amin*😭👏🏼





📚SA'ADATU BINTU ABDULLAHI✍🏻

*Kai ina zansa kaina ni ade 💃🏻😃naga so naga kauna naga kula naga tattali duk ina godiya rabbih yabarni da ku har a aljannah amin*👏🏼😘



PAGE4⃣1⃣

Cikin tsawa *Annur* yakatseta * Ke ni ba irin yan iskan dakika saba hulda dasu bane hasalima ni bake nake nemaba kinajina koh niba fasiki bane kema allah ya shiryaki****** Yana gama fadin hakan yashige motarshi yayi mata key yafigeta yabar harabar gun

Bakaramin kololon bakin ciki bane yaziyarci zuciyar *Hafsa* taso ace koda wuni daya suyi da wannan guy din domin daga ganinshi zeyi dadin harka zuciarta cike da kwadayinsa tashige cikin gida






** ** **
Tin daga ranar da khausar tazo neman *Inteesar* agidansu bata gantaba hankalinta yatashi sosai ta iso gida arude take shaidawa Yaya ahamad shima nan nashi hankalin yatashi sosai har seda yakwanta a asibiti nanma jikin yaki dadi suka canza wani asibitin satinsu uku a asibitin amma nanma sauki sedai na musulunci gaba daya yafita hayyacinsa tunanintane kawai keta kai komo azuciarshi hakanne ya haddasa masa mummunan ciwo har yakaiga jininshi yahau fiye da tunanin me karatu.

Hankalin mommynsu khausar yatashi da ganin yarannata ba lafiya an rasa gane kanshi nan ta tasashi agaba yazayyana mata damuwarshi soyayyar *Inteesar* ce ke dawainiya dashi nan mommy tayita mishi nasiha tasanar da mahaifinsu shima yayita mishi nasiha

Dady yasa malaminshi yayitama *Ahamad* din addu'a


Cikin yardar mahaliccinmu dominshi allah maji rokon bawane Ahamad yadan samu sauki ammafa karku mance masu karatu son *Inteesar* yakasa barin zuciyar yaya *Ahamad* dukya rame Ganin saukinne yasa yanemi sallama aka sallameshi yadawo gida amma jikinshi ba kwari

dakyar yaya ahamad ya iya sati biyu yanemi izinin mahaifinshi akan zai koma kasar indiya yadaura da karatunshi domin nigeria bata masa dadi

Dady ya yarda ya amince tareda mishi addu'a da fatan allah ya tsare

Haka itama mommy tabishi da addu'ar domin lallabashi takeyi tamkar kwai saboda ciwanshi

Bayan tafiyarshi da sati uku itama *Khausar* tanufi kasar india domin tayi karatunta na likitanci ta tafi da kewar inteesar da mararinta akullum takanyi addu'ar allah ya hada fuskokinsu 😭


Hmmm duk suka tafi sukabar iyayensu da kewarsu tareda dumbin kaunarsu a zuciarsu.






** ** **
Toh fa ina masoya annur gogan nakufa yarikice hankalinshi yafita ajikinshi yashiga wani yanayi wanda harshena bazai iya lissafa muku shiba😓



Yaje gidansu inteesar yafi sau goma amma baya samun ganinta tin hafsat nafitowa yanzu tadena fitowa sedai yakaraci zamanshi be gantaba haka yake dawowa gida zuciarshi taf kunci


Abangaren *Inteesar* ayan kwanakinnan batajin dadi ga yawan mafarkin *Annur* tanayi takan ganshi yana tsugunne yayi tagumi hadi da kwalla taf idanuwanshi tarasa gane dalilin mafarkin

Baba talatu tafuskanci tana cikin wani hali dan haka tazaunar da ita take tambayarta meke damunta tadaice mata bakomi kawai dan zazzabine yake damunta badan tayardaba takyaleta ta kaita chamis din muntari yadubata yabata magunguna

Yaumade kmr kullum bayan sun gama aikin gidan tana zaune tana karatun askar bayan idar da sallar la'asar baba talatu tazo tasameta tace tinda yau da sauki aikin se suje gun salon amata kyaran gashi domin baba talatu tafuskanci gashin nata yana bukatar gyara

Mikewa tayi tare da nannade daddumar ta ajiyeta amazauninta shima askar din ta ajeshi akan durowar gado kusa da alkur'ani kana tajuyo fuskarta dauke da murmushi tace *Baba bari inyi wanka koh?


Baba talatu tasaki baki tareda tafa hannu tace *Ke ni wannan yarinya kodai kinada aljanun wankane yanzufa kika fito daga wanka gaskiya bazan jirakiba in zakije kizo mutafi

Dariya inteesar tayi har seda wushiryarta ta bayyana tanufi durowarta tabude tareda cire hijjab dinta doguwar rigace maron colour me stons asaman rigar tayi matukar yimata kyau hips dinta yafito sosai haka suma dukiyar fulaninta wadanda suke atsaye sun samu mazauni acikin rigar. dogon hijjab ruwan madara tadauko tasaka tasa takalmi shima ruwan madara

Itama baba talatu tayafo kyalenta asaman atamfa riga da zanin dake jikinta ta dauko bakar jakarta

Suka fito suna tafe suna hira baba talatu tana tsokanarta dacewa *Koda mun hadu da samari nasan ni zasu fara zaba kafin ke domin ni sabon jinice kuma nafiki ado kin dauki katon hijjab kinsa niko kinga gyalena nasa

Dariya *Inteesar* tayi tareda cewa tab aiko makaho ya laluba yasan na kwarai

Baba tarike baki tareda cewa *Au haka kikace yar..........dai2 lokacin suka iso bakin get din gidan isowar tasu tayi dai2 da dannowar kan wata dankareriyar mota fara me bakin gyalishi

Dole suka dakata motar takarasa shigowa

Haka kawai *Inteesar* tabi motar da kallo kirjinta na mummunan harbawa kafafuwanta na neman gagarar daukar gangar jikinta..........



*Da wannan damar zan mika ta aziyata gareki aunty ummie (mmn fadeelatu) akan rashin mijinki dakikayi ina rokon ubangijina ya isar da rahamarshi gareshi da dukkan daukacin yan uwana musulmi amin*😭👏🏼





📚SA'ADATU BINTU ABDULLAHI✍🏻

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


2 Comments On BOYEYYEN AL'AMARI
avatar
nafeesat-yusuf

2 years ago

Reply

Continuenation pls

avatar
shuraihu

2 years ago

Reply

Replying to nafeesat-yusuf

We will complete it soon Insha Allah

Please Login or Register in order to submit comment