Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nuni da cewa giyar da yake sha sunyi mashi tsayuwar giginya cikin ransa.....inama zai iya gaya mata cewar rabonsa da giya tun anan kasar,inama zai iya shaida mata yabar shanta amman yadda yakejin zafin kansa bazai iya sanar da ita ba,hakan yana nufin kamar yana tsoronta kamar ya ji zafin zagin da take masa ne ya daina,bacin tsoron Allah ne yayi masa kwaranya lokaci guda.duk da hada gudun mawar kalamanta ayadda yakeji yanzu bazai iya ce mata komi ba kuma bazai iya kai hannunsa jikinta da sunan duka ba,ya ma rasa ta kamaimai abunyi don kuwa yadda mutane ke kallonsu idan yace yadauki action to sunan sa sake baci zai,kuma ba hakan yaso.
Lumshe idonsa yayi na seconds ya bude ya sake xuba mata su yayinda kwallarta ke mata zarya kan kuncinta........duk tsirarun mutane kallonsu ake sai yayi anfani da wannan damar ya isa gareta kamar zasu zama abu guda.
Sunkuyowa yayi sosai daidai fuskarta abun mamaki da al,jabi da kuma rud'ani jitai halshensa yanabin kuncinta har zuwa saman idonta,dayan gefen shima yayi masa haka........cikin rudani da tsoro ta ja baya afirgice yayinda mutanen suka fara bajewa,daman haka ya keso kurin sai juyawa yayi yabarta nan tsaye kamar gunki.......daman malik na ganin haka ya shige mota maimakon naga canjin yanayi da nuna haushi akan fuskar mali,sai naga murmushi mai kyau akan fuskarsa.ya shiga yazauna ya kwantar da sit din gaban ya silale ya kwantar da bayansa da kansa,idonsa rufe ruf.
Jin malik yatashi motar yasa shi magana batare daya iya bude idonsa ba .
"Kasan nan zaka barta meyasa kazo da ita?"
Daman haka yake jira ya bude motar yafota ya iso wajenta magana zai mata ta juya ta barsa wajen.
Gudu gudu sauri sauri haka take hadawa don isa inda zata samu abun hawa...........jitai kamar tana bisa iska zuwa sadda zata dawo cikin hayyacinta saidai tajita anyi jifa da ita cikin mota.........sannan suka tafi.
Wai ashe Alfah ne yabiyita yadaukota kamar yar tsana yasata motar,don yayi imanin kafin ma ta isa inda zata samu taxi sai kafarta ta kusan cirewa don ciwo........shiyasa kawai yaje yadaukota don idan suka tsaya janjani zata bata masu lokaci,shiyasa kawai yayi mata haka.
Kuka ta fashe dashi don tama rasa me zatayi tama hana zuciyarta yin wani tunani ta kuntace ta waje guda,babu mai magana amotar don su ukune yaran sa sun wuce company da kayan d suka duko.
Sutin kukan kurin kakeji mai cike da bakin ciki kafin ta gaza jure k'un cinta take cewa.
"Allah ya isana ban yafe ba mug.........kasa idasa mugun tayi tana shashshekar kuka Alfah dake gaba kwance idonsa lumshe jinta kurin yake murmushi yayi mai sauti har saida malik ya juyo yana kallonsa,
"Malam Kalli gaban ka karka zubar damu."
Dole malik ya kauda kai don shi yau Alfahn duk ya zamema sa kamar wani sabon mutun.
"Haka kawai ka samun wana kazamin bakin naka mai shan giya,gashinan ji nake kamar zanyi amai wlh kaida Allah ban yafe ba."
Sika sakejinta tana fadar haka.
Bai motsa ba yace"naga dai alamar giyar nan sonta kike kina sha,awar d'an d'anawa karki damu zan baki kisha."
Bata sake magana ba har suka isa gidan su Malik,don babu abunda taki jinin ji daga garesa irin yace zai bata giya,tasan kadan daga cikin aikinsa ne tsaf zai danneta ya dura mata ita.wai Allah da tashiga ukunta kau.
Fitowa tayi tana sharben majina ta wuce titi bata saurari kowa ba ta tari taxi ta wucw gida.........koda taje anty tace ta huta tayi masu girkin dare cewa tai bata da lfiya,dole sai Mai aikinsu ce tayi masu.

Mrs bbce
Mom muhseen
09034722970.

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


1 Comments On ABDOULNASSER ALFAH
avatar
mahmud-maaji

1 year ago

Reply

It is a very interesting book

Please Login or Register in order to submit comment