ya shiga zuciyarshi.
Harda kuka Mamarshi tayi tana zaginshi a gaban kowa tana fada hakuri take ba Baba akan a daura auren ita zata ida gyara komai amman Baba ya hana haka kowa ya tafi gida zuciyarshi ba dadi akan abunda Yaya Haidar yayi man.
Banyi kuka ba sai da dare lokacin komai ya kama dawowa man sabo Ina ganin yanda Yaya Haidar yake ceman karuwa nayi kuka kuma nayi nadamar irin soyayyar da nayi dashi a baya dan nasan hada ita ta kama rawa wajen dasa mashi zargina a zuciyarshi.
*Bayan wata hudu*
Ba yanda banyi dashi ba akan ya hakura ya aureni Ina sonshi ban iya rayuwa babu shi amman wulakanci ba Wanda bai yi man zagi haka zai kamayi man.
Inashan kuka sosai ga kuma Yaya Auwal da Wasi da suka tiso ni gaba wai na aureshi zai aureni a haka kuma zai zauna dani nidai bani iyawa kuma ban sonshi Yaya Haidar dai shi nike so.
Damuwar da na shiga ta d'aga hankalin kowa a gidanmu wa'azi ne ba wanda ba'ayi man da sun fara zan fara kuka Ina ce masu nidai a bashi hakuri ya aureni wallalhi ni ba yar'iska bace aikin Kenan.
Watarana da ba zan tab'a mantawa ba a rayuwata bayan na gama bin Yaya Haidar har wani zaman an k'ara amman yaki ya amince ya aureni ni kuma zuciyata ta kasa dauka zuciyata ta kasa dan gana da rashin shin,wanka nayi na shirya na dauko ATM dina da wayata na fito parlo sai wasa su Nana suke daukarsu nayi Ina kissing dinsu na share hawayen fuskata bayan na gama yi masu wasa naje nace ma Mama ni na tafi gidan Wasi da yake na tambayeta Allah ya tsare tayi man nayi tafiya da yake ban saba fita da su Dejarh ba shiyasa a kan idonsu na fita ko kadan basuyi kuka ba cigaba da wasansu sukayi ma.
Koda na fito gidan sai da na gama kukana Ina kallon gida sannan na wuce direct banking na shiga na fiddo kudi na wuce tasha sai kano...Koda na iso kano bansan Ina zani ba na dai shigo garin kano kwana na biyu a wani hotel kudina suka kare daman na cire sim din dana a wayata naje na saida ta na sake biyan wasu kudin Ina ta hidimata a wata rana na hadu da Suhiad kamar wasa muka fara soyayya sai dai shi sex yake son yi dani na nuna mashi rashin amincewata.
Nadai yarda muna romance love a haka sannu a hankali har na zama wata babbar karuwa a kano da Beauter aka sanni dan Suhaid ya saka man sunan daga karshe ni zauna sai ga shi yazo yace zan rakoshi Ukraine zaiyi wani abu,tunda yazo dani idona suka ida budewa sai na nuna nafi karfinshi ma dan samari nike ta ko ina kuma samun kudi nike kamar barnar iska kuma Ina kokarin mantawa da komai nawa da taimakon Emanuel dan shi ya koya man shaye shaye yace zan mantada da duk wani bacin rai na cigaba da dasa sabuwar rayuwa kunji labarina.
*Wash Jama'a sannunmu sai kuma mun a hadu da cigaban labari a next page zamu dawo da dramar su Dr Najeeb d Zulaihat sanann kuma zamu waiwaya Gusau da kuma ya zata kasance idan Beauter ta koma Gusau Anan zamu dakata sai mun hadu a DA'IMAN ABADAN BOOK THREE Mai taken ZAZZAFIYAR KAUNA, Kun fa ji ZAZZAFIYAR KAUNA🥰,wata irin kaunace wanann za'a buga mai zafi da tsayawa a zuci,sai dai ku cigaba da biyo ni kawai dan jin yanda zata kaya*
*Har yau har gobe littafina kyauta ne bani bukatar kudin kowa sai comment da shirhi*
*Zamu tafi hutun sati,ayi hutu lafiya,I beg my guys karda kuce yayi tsawo wannan ma ku bari mu huta please and please zamu dawo hutu 5th or 11th September in shaa Allah*
*AMATULLAH DATA SERVICES*
*MTN*
500MB-140
1GB-270
2GB-540
3GB-810
4GB-1080
5GB-1350
6GB-1620
7GB-1890
8GB-2160
9GB-2430
10GB-2700
9MOBILE
500MB-150
1GB-300
2GB-600
3GB-900
4GB-1200
5GB-1500
6GB-1800
7GB-2100
8GB-2400
9GB-2700
10GB-3000
VIA✓8160508316
Jamila Bello Abubakar
Opay bank
VIA✓0777512438
Jamila Abubakar Bello
Access bank
08160508316 for call or whatsapp
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 16 Chapter of 16