Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
3 / 3
yadagawa yarima hankalii,baiwuce yanda yaji farida ba, hark'ara Salma sau dubu......tunda it a budurwa CE, dankuwa farida tamkar rijia anjefa guga aciki abin ba amagana." Safiya nayi yarima yakalleta, cikin fushii baima sanda yawatsamata marii ba!Duk da hankakinta yatashii amma saida tayi daria, Dan kuwa tasan haakan xai biyoo baya." Cikin bacinrai yake fadinn," miyasa zakimin karya?"Ashe duk haka kuke to wallahi baxan xau..........farida ta daka tar da shiii, tahanyar fadinn baka isaba!" Dan matsiytaa maarar mutuncii ,"Wanda baisan mutum cin Dan adambaa." ka kosan ko wacece *FARIDA*?"'' Da kayarda da aurena?" hmmmm..... yanxun akafara ,kuma ina gargadinka domin acikin aurena dakai babusakiii.' Abine Wanda nasan kafini sanii." ********** "WACECE FARIDA?" "Yar asalin garin gusau CE," mahaifinta shine sarki a masarautar garin Muhammad Bello Muhammad."itakadaice ya'mace gareshii sauran duk maxane ta tashi cikin daula da kulawa." Lokacin da xatafara karatuu, tanada shekara ukku maimartaba yace Sam! baiyarda tayi karatuu agida ba," Nigeria ba sai dai tafita waje, mamarta hajia Aisha tayi- tayi yace Sam baxaiyarda ba."ahaka aka kaita US," tareda mamarta sanda takare primary mamarta tadawo,akabarta da jekadiya."ahaka harta kammala inda takarancii microbiology." Farida batada kunya ko kadan, garashin kamunkai, anyi watarana farida naxaune da qawayenta, wadanda mafiyawancinsu ba musulmaibane kwata-kwata qawayenta musulmai basuwuce biu ko ukku ba,na ukkun shine saurayinta salman!" Suna xaune suna fira da shirya yanda xasuyi a club, anjima dankuwa kullum cikin xuwa party suke." basuwancan basuwannan ahaka sukayii da salman su hadu a club anjima xuwa 10. Goma dai2 farida ta iso tako Like · Reply · Edit · Jul 25, 201 [4/4, 7:58 PM] Deeyart yusuf💋: "WACECE FARIDA?" "Yar asalin garin gusau CE," mahaifinta shine sarki a masarautar garin Muhammad Bello Muhammad."itakadaice ya'mace gareshii sauran duk maxane ta tashi cikin daula da kulawa." Lokacin da xatafara karatuu, tanada shekara ukku maimartaba yace Sam! baiyarda tayi karatuu agida ba," Nigeria ba sai dai tafita waje, mamarta hajia Aisha tayi- tayi yace Sam baxaiyarda ba."ahaka aka kaita US," tareda mamarta sanda takare primary mamarta tadawo,akabarta da jekadiya."ahaka harta kammala inda takarancii microbiology." Farida batada kunya ko kadan, garashin kamunkai, anyi watarana farida naxaune da qawayenta, wadanda mafiyawancinsu ba musulmaibane kwata-kwata qawayenta musulmai basuwuce biu ko ukku ba,na ukkun shine saurayinta salman!" Suna xaune suna fira da shirya yanda xasuyi a club, anjima dankuwa kullum cikin xuwa party suke." basuwancan basuwannan ahaka sukayii da salman su hadu a club anjima xuwa 10. Goma dai2 farida ta iso tako Like · Reply · Edit · Jul 25, 2016 Badiyah Yusuf xuwa 10. Goma dai2 farida ta iso tako iske salman,sunata fira yabukaci akawo masu lemo wajen kawo lemon akahada da giya aciki aka kawo masu." Sunsha cup yafi akirga salman yayi gyran murya tare dafadin farida! Bata amsaba takalleshii Yayi murmushi tare da fadin wai yaushe xaki kaimun xiyara ?" Tace yaushe ka kebukata?" ya kallaleta yananeman rasa hankalinshii da kyar yace ko yanxuu ma." nashirya ba musu farida ta amince suka tafii." Tayi mamaki yanda taga gidan salman yarooo da kudii kenan kodayake ba mamaki.Dan wani hamshaki nee!" Ahaka sukafara fira tana wani lumshe ido yace my farida ko barci xakiyii ne?" tagirgixa maikai tare da fadin nixanwuce ! Baitsaidata ba tabi hanya tana kaiwa bakin kofa, tafadii nan salman yayi murmuahin mugunta! yakaita bedroom shaidan nakara ingixashi har aikin gama ya gama ." Faridah tayi kuka tayi danasani, duk abanxa dankuwa suka xama abokanin holewa, akoyaushe suna tare banyan sundawo gida Nigeria basudaina haduwaba." Daga karshe salman yaxo yasanarda farida shifa yatuba yakoma ga Allah." itama yanamata fatan alkhairii." Tashin hankaliii salman yaganshii agun farida da kyar yasha." tare da kwantarmata da hankali, sunka aje xaituroo a tambayamasu aurenta." aikuwa bayan kwana biu akasa aurensu wata ukku Akwana atashii harlokacii yayi ranar jumu ah da daddare ,bayan angama dinner salman Yakoma gida da abokaninshii ciwon ciki ya sarkeshii kamar baikaiwa safe, ahaka alhilal hospital tacika da mutane bamasoka tsintsiya lokacin da farida taje haryasamu barcii tanaxaune, itakadai adakin yafarka yasakar mata murmushi tare dafadin farida matar salman ,tayi murmushii idon ta sunyi jawur a alama tasha kuka." Yace unnnn kinxata xan mutu koo ?" Yanisa to ko namutu farida lokacina yayine amma kisani insonki kuma harkullum inadanasanin yanda nasaki hanya marar bullewa farida, Dan Allah ko bayan raina kimin alqawari baxaki sake ,aikata wata alfasha ba, kamar yanda munyi rayuwa abaya ,farida a kullum cikin tubanike ga ubangijina! inadanasanin Like · Reply · Edit · Jul 2 [4/4, 8:00 PM] Deeyart yusuf💋: Badiyah Yusuf kullum cikin tubanike ga ubangijina! inadanasanin abunda muka aikata abaya .' Farida tace namaka alqawarii salman nida xina har abada." mugodewa Allah dayasa muka koma hanya madaidai ciya t,aji anturoo ganbun anshigo Abban salman ne tare da maimartaba farida tafita.' Bayan kwana biu jikin salman ya kara tsananta har anashirin fita dashii wajee adaren ranar salman yace ga garinku nan!" Ba farida kadai ba harni, dake rubutun nan ,nagirgixa sosai said a antyna jannnah talallasheni nacigaba lol!" Ahaka farida tacigaba daxama amma tadaina kula kowa. harsaida abbanta yayimata jan ido tare da sanarda ita yabawa dan abokinshi, ita wata masarautar dan'sadau batada yanda xatayi, tayarda ahaka labari yakawo ma farida yarima anwar ,yatabayin aure tare da sanarda ita abinda yasa yasaketa."itakam tayi alwashin sai yarima yayi dayasani." Dan kuwa badan komai Takara amincewa ba saidan ta ,nunamishii shidin bakomai bane." *Tirkashi!* antyna jannnah kinji abinda yakawo ko?'farida unnn,,,.,,, to koxata ramawa Salma ?"ko Salma xata rama dakanta oho??"""'" Adai a k'ara hakuri damu, kunsan yau da gobe sai Allah.!" Na gode d jimirin saurarena da kukeyi a ko da yaushe! Taku.,... *DEEYART YUSUF*✍ [4/4, 8:02 PM] Deeyart yusuf💋: Badiyah Yusuf TWA *BA BUDURWA BACE daga www.hausaebooks.com.ng* BY *Badeeyart Yusuf* EP 111-115 "Bayan 5 years." Ya kama ranar *ssce graduation*dinsu *Salma*." "Salma ce xaune saman chair, ga qawayenta sa ribibin daukar pics sukeyi." wasu kuma suna amsar number qawayensu, dan atunaninsu idan anrabu wasu baxa asake haduwa ba." Saiga Sarah taxo wajenta tana,"fadin daukar ni da qawas kodan tarihi, akayi masu pic." Sarah ta kalleta tare dafadin baki sonyin magana kooh miyasa?"ke surutu bai burgekii?" Gaskia kina da class Salma. sukayii daria. Sarah tace ban number ki, tunda bakisan gidanmu ba, dan in antashii bikina inyi inviting naki." Salma ta lalaba aljihunta ta mika wa Sarah wayarta." sarah tasaki baki danganin wayarda Salma ta mikamata." Salma tace ansa sanyaa. Sarah tace lalle Salma kice babanki naji dake,wannan waya haka kirar *c9* "Salma tayi murmushi, sarah ta jata suka shiga cikin sauran sunata amsar numbers da pics masu kukan rabuwa nayii." *sabo turken wawa* ************ "A wannan gidan ,to baki isaba." Saidai wani gidan. shine maganar danaji inna nayii da karfintaa, tana xare ido! kaitsayee nahango Zainab tsaye,tana wurgama inna harara tare da ,"fadin To wallahi inna ba indaxanje, kuma saina xauna agidan nan ."kuma ba ubanda ya isa ya ciremin ciki ,sai nahaifeshii." kuma dole yaxamana jikanki.!" wanda nikaina baxan tantance ubanshiba, kuma kexaki reneshi ki goyashi abayankii." Inna ta watsa wata gi-gitaciyar kuwa!" Tare da nuna bayanta, tana fadin ingoyashi fa kikace da bayana ?"Zainab tace dole....." Tunda kekika turanii ,,,uwanii Inna tana salatiii tace uwani kaitsaye?" Zainab ta wurgamata harara anfadaa.'" ************ Banda bukata da kai xaka iya tafiya." Ciki rashin fahimta yake kallonta,duk da bayaubane farko yafara jinhaka." agareta yarima yawatsamata harara,tare dafadin toni inada bukata dakee." Tayii murmushin mugunta tare dafadin xaka iyakaroo aure." ta tashii tawuce," Yarima yasaki baki tare dafadin "Allah sarkii!"Salma." Duk ninajawa kaina dayan [4/4, 8:03 PM] Deeyart yusuf💋: Banda bukata da kai xaka iya tafiya." Ciki rashin fahimta yake kallonta,duk da bayaubane farko yafara jinhaka." agareta yarima yawatsamata harara,tare dafadin toni inada bukata dakee." Tayii murmushin mugunta tare dafadin xaka iyakaroo aure." ta tashii tawuce," Yarima yasaki baki tare dafadin "Allah sarkii!"Salma." Duk ninajawa kaina dayanxu inada matata yar mutuncii mai kunya." (ohhh antyna kinji yarima yau Salma yake kira mai mutuncii da kunya) ************ Salma ki amincemin, xakisameni mijin dakowacce mace ke gurin samu arayuwarta." Salma bantaba son wata mace arayuwata ba bayanke ."Salma tunsanda kwayar idona tayi toxali da ke nikejin son ki araina." Salma kitausaya min baxan iya rayuwa babu keba. Can naga Salma tadago idonta cikeda hawaye cikin wani mawuyacin hali take fadin baxan iyaba Dr !" Baxan tabakomawa rayuwar aureba ,baxan iyabaaaaaa kuka ya kwabce mata." Dr safwan yanisa yana mai mamakin Salma, tadauka duk maxan halinsu daya da yarima." Shikamm baxai iya hakuribaaa.$ Yakalleta tare da fadin kiyi shawara saura sati daya inbar garinan."�� Toooo�� Wata sabuwa inji yan chacha.' Kuma wayee safwan ?"daga ina yafitoo ?'miyakawo shii gurin salma??" Shin xata amince da shi." Yarima fa???" *sai kuna biye xakuji komai* ANTYNA JANNNNNAH *DEEYART YUSUF*✍ [4/4, 8:04 PM] Deeyart yusuf💋: *BA BUDURWA BACE daga www.hausaebooks.com.ng* *BY* *Badeeyart Yusuf* Ep 116-120 "Yarima kam farida tagama gwada mishii shidin bakomai bane," dankuwa yayi matukar raina kanshii akantaa."Yayi dayasani lokacin da yaje gurin salma akan takoma gidanshii daxama,amma takii." Ahaka yacigaba da lallashinta, daga karshe tace yakawo mata danta kuma baxata komaba.' Lol su yarima anjii gwagwaiiii ********** "Lokacin da yarima yadau Abba (dan salma) xaikaiwa salma, yafito palor saiga farida," Tace ahhh abbana,ta shafa kan Abba yakalleta tare da fadin mum, tayi murmushii.' Shikan shi yarima farida naburgeshi,sabo da yanda takeji dayaron, bata ta6a cutamishiba."kuma duk weekend saitakaiwa salma shi ."sai Sunday adauko shi da daddare," hakan nayima Salma dadii ."dankuwa tatabbata danta baicikin matsala ,kuma tasamudamar danta yasanta itace mahaifiyarshii ba faridaba." Tunda yarima baitaba kawomata shiiba koda dawasa ba." Farida takalleshii inaxaka kai son ?" Yarima yayi murmushi," yace xaije futu wajen ummanshii, inason yayi axumi awajenta ,dan sukara shakuwa." farida taji dadi amma saita sha ash tare da fadin tundani nakasa dole ka kaishii wajen uwarshii." Yarima yace kinkasa mana tunda kina tsoron daukar ciki."�� Farida ta ta6e bakii tare dafadin "Allah yatsare inhada xuri ah da kai." tacigaba da tafiya." yarima ya hankadota tabaya tare dafadinn kada kimanta banfuceba, yau satii biu dakika xubar min da cikin dake jikin kii?" Kebance "Allah yatsare inhada xuri ah dakeba sainii?" Farida ta kwace kanta ,tace ka gwada muganii inxaka iya .tawatsamai harara tare dafadinn aikai wajen kwadayin mata xaka mutu." dan natabbata baxaka iya hakuriiba." Tayii gaba yarima yasan abinda farida tafadii gskiane ,"dankuwa yana da matsanan ciyar sha awa, baya iya hakuriii tawannan hanyar take gasa shiii." ********** "Ummah wallahi ina matukar son yarinyar ,"baxan iya hakuriiba ,amma takii kulanii." Yak'arashe maganar da makalallin hawayenshii nasaukowa dagacan Inda yakara wayar a kunnenshi." b Like · 1 · Reply · Edit · Jul 30, 2016 Badiyah Yusuf "Ummah wallahi ina matukar son yarinyar ,"baxan iya hakuriiba ,amma takii kulanii." Yak'arashe maganar da makalallin [4/4, 8:07 PM] Deeyart yusuf💋: Yak'arashe maganar da makalallin hawayenshii nasaukowa dagacan Inda yakara wayar a kunnenshi." banjin abinda take fadii va, amma da alama tana kwantarwa danta da hankaline da bashii kwarin guiwa." "Waye safwan??" Safwan Aliyu Dan tsohon minister ne, suna a abuja." Ya kammala digiriiii dinshii indayakaranciii harkar lfy." Yaxo bautar kasa ne a garin su kuma asibitin da yake cikin skul din su salma ne." Tun lokacin dayafara ganin Salma yajii tamai irinmatar dayake mafarkice." akodayaushe baikarajin salma tamaiba saida yajii tarihinta ,indayayi alqawarin sharemata hawayee nta." Amma salma taki amincewa da shii." *********** Safwan ne xaune gaban wan abban salma da shii da usman inda yaxo., shaidamasu yaga yar su yanaso !"kuma xaituro iyayenshii ayi magana da yakoma ,"daxai tashii yacikasu da kudiii." su kawu adoo harda rakashii mota, da farko ko anatasha mai toka, amma yanafara ruwan kudii komaii yadai-daita." harda kiran koyanxun yakeso xa abashii mata." Ahaka safwan yakoma. Suna tare da uthman dake fafutukar neman aikii, haryanxun shekara biu cikin ta ukku baisamu aikiiiba." Safwan yayi gyaran murya tare da tambayar uthman Yavatun Neman aikiin ko kasamuu ?" Uthman ya girgixa kai ,tare dafadin haryanxun dai... safwan yace inbaxaka damu ba tunda naga kamar ka karanciii medical lab ne... Uthman yace hakane, Safwan yace mixai hana ka kawo takardunka ,tunda Dana koma Abbana zaibude min hospital, sai kafara aiki acan !'uthman ya bugi kirji tare dafadin abuja fa?" Safwan yayi daria yace to miye?" Uthman yace aaaaaaaa nadai gode amma baxan iyabarinsu salma a kauyen nanba ."safwan yace koda na aureta ?" Uthman yace kasani baxan taba bari ayima salma dole ba ."safwan yayi daria tare dafadin katayanii da addu' Ahh Ina matukar son kanwarka!'" *********** "Yau ake daurawa Xainab aure, inda xata auriii wanii hamshakii...... su inna sai habaiciii akeeyi." Bayan sati daya da auren, Like · 1 · Reply · Edit · Jul 30, 2016 Badiyah Yusuf [7/30, 10:24 PM] Deeyart yusuf✍: Bayan sati daya da auren, Xainab ko abincin daxata cii wahala yakemata ,"gashii tunda alhajin yagane da ciki taxoo ,kullum sai ya tikamata kashiii ya kara gaba." ********** Samira kam tayiii kudiii ,ga gida, ga mota." Saidai wani abu datakasa ganewa ,shiine ciwon cikin dake yawan damunta ." Shine yau take sanarda sanah." Sukajee asibitii. Akayi mata gwaje-gwaje inda likitan yashaida mata xa ayii mata tiyata, acire mata sperm din dake cikin marar ta. dan yataruh dayawa ."xai iya illata ta." Tashare hawaye tare dafadinn Dr *budurcina* fa?" Dr n yakalleta tare da [4/4, 8:07 PM] Deeyart yusuf💋: *budurcina* fa?" Dr n yakalleta tare da fadin ohh tambaya kike?" kinxubar mana, bakina using da condom ba ?" Tawatsa kuwa tare dafadinn nabanii sanah.....! kincucenii kinkainii kinbarooo wayyo Allah natuba !" Ahaka akasa ranar daxa amata aikii .' Cikin rashin sa ah anacikin aikin tace ga garinku nan,' inna tayi kuka da Zainab kai hardasu salma." Ahaka anka shirya gawar aka kaita gidanta nagskia." Inna xaune bayan ta axiya, saiga sanah takawo duk wani tarkacen samira da dukia, tabawa inna." Aikuwa inna tahau xaginta tanacine mata albarka taredafadin itace sanadiyar mutuwar yartaa tana jifa da kayann." *duniya kenan* Budurwar wawa.... Kinfajii antyna yanda samira takaya.!" *deeyart Yusuf*✍ [7/30, 10:27 PM] Deeyart yusuf✍: Inata mika sakon godiata gareku kuma najii saukii Allah ya karbi addu'ahr ku Allah yakaramana lfya gabakii daya nagode Edited · Like · 2 · Reply · Edit · [4/5, 9:15 AM] Deeyart yusuf💋: TWA *BA BUDURWA BACE daga www.hausaebooks.com.ng* BY *BADEEYART YUSUF* Ep 121-125 "Kawu Ado ne xaune ,yana fad'awa Salma sunriga sunbada ta, ga safwan." Da taso da kada taso, bayardarta suke nemaba." Ya kad'a rigar shi....fufuuuuu u..... Yaficeeee." "A haka kawu Ado ya iske," Dan uwannashii kallamu. yana sanarda shi abinda ya yanke, sunata dariyar mugunta.!' Dan kuwa sunbii shawarar inna ne acewarsu, idan suka yarda Salma takoma gidan yarima ,xata dauwama cikin daula har abada!"Amma idan sukabawa safwan shikenan, ko siyarda ita yayii, shiyasaniii ."Datakoma gidan yarima ,sungama yanke shawara xasu daura mata aureee da shii .'Danko sunga yanda yarima ya susuce akanta, yaxama abin tausayii.!!" ******** "Yauce ranar karshee su safwan. xasu koma gida." Inda aka taruu afadar sarkiii danyii masu godia." Safwan ne yatashii yayi gyaran murya, tare da mik'a godia a wajen maimartaba da sauran jama'ar gariiii." Inda yafara koroo bayanii akan *budurciin ya'mace* "Acikin maganar yake fadin," Yakamata ace kungane abinda ake nufii da budurci?" bawai dole sai idan ka aurii mace ka kwanta da ita anga *jini* ba." A'ahh budurci yana karewa a dalilin wasu abubuwa, da mace yakamata ace tatsare daga ciki akwaii: *aikin karfiii* *daukar jarka,bokiti mai nauyi,tsallakar kwata kowani rame,yawan bude kafa ahau mashin ko icee katanga dasauransu*." Kudinga la akarii da abubuwa da dama ." Ina ma abuta karatu ?'Yarima ya juyoo yana hararar shiii,"shima safwan ya watsamishii hara rar, yacigaba dafadin badankun ga ana rubuta" Daren farko ace tawahala, takasa tashii tayimi- tayimii.......,,,, duk wannan bashii ba ne kowa da irin jiikinshii." dan Allah kudinga lura!" Yana cikin magana, wayarshii tayii ringing....... yadauka tare dakomawa gefe, daga cikin abokan shi daya yacigaba da mgnr." Koba komai yajii dadin yafitar da Salma daga xargiii !" Yana amsa wayar Abbanshii ne kesanar dashii, gashii yaxoo ." Cikin fargaba yake fadi Abba mikuka xoyiinan?" abbanshi yayi murmushii." suka Shiga ciki , Like · Reply · Edit · Jul [4/5, 9:16 AM] Deeyart yusuf💋: Inda suka iske kawu ado da abokanin shi sunata rabon goro, da dabino ,da alawa ." Suka xaxxauna inda duk ilahirin jama ar wajen suka shaida *daurin aurenn* *Salma da safwan*!' "Tashin hankalii !"Wanda barana akesamishii ba, nan Salma ta yanke jiki ta sume......... safwan ko sai wasar bakii yakeeyi." Yamarasa inaxai sa kanshii?" "Nan yarima yatashii kogabanshii baya ganii ,"mai martaba yatsayar dashii ,yayi mishii nasiha." tare dafadinn yarima baxaka taba yiwa "Salma adalcii ba." Dan akwai zargi a tsakaninku ,shiyasa nayanke hukunciin haka.! Nima Allah yasa haka tafixama alkhairii amin. ************* Aha! inna ta haukace akan tajii lbrr safwan da'n minister ne ,tayi gudun gara tafada gidan xago !" Inda akasa bikin Usman da fadila bayan wata da'ya." ********** "Lokacin da Salma tafarka, tana bude ido taga inda take, tatsorata sosai !"Tayi muguwar kad'uwa ganin tsarin d'akin da daular dake ciki ,har yafi gidan sarkin garinsu ,yafishii sau dubu." muryar safwan CE tadawo da ita ahayyacinta," yanamata sannu ." Ta tashi xaune, yaxo xai taimaka mata, tadakatar dashii...... tahanyar daga mishii hannu ,tare dafadinn Kamaidani inda kadauko nii!" baxan xauna ba ........saiga wata mata tashigo ,dakaganta kasan Ummah safwan CE!" dankuwa tamkar an tsaga kara." "Tadinga lallashin Salma harta hadamata ruwan wanka, ta shiga toilet danyii, amma tsoro yandataga vayen saitakasa yi, sai kuka tana tunani yanxun nan wanka kawaii, to aikoshii wani yasamu amatsayin dakii yagama mure rayuwarshii ." ************ "Yarima ne xaune yana tunanin wane adalcii,ne, baxai iyabaa da daddy xaimai haka shi abinda, yafida munshii bairoki Salma gafara ba amma ya kudurce saiyabita yaroketa. kuma yadaina xargintaa.!" "To kinfajii antyna Uhmm......swt kanwata naji, muna biye,dai!" Su Yarima manya, duniya kenan! *deeyart Yusuf*✍ [4/5, 10:56 PM] Deeyart yusuf💋: TWA *BA BUDURWA BACE daga www.hausaebooks.com.ng* BY *_badeeyart_* *_Yusuf_* Ep 126-130 _the_ _end_ "Salma ce tayi parking d'in motarta aharabar gidansuu." Duk agajiye take, sai wani yakunar face takeyi." Itaa adole tagajii," malamin ya6ata masu lokacii ,yacannye nashii harda kariii." Tana shiiga ,ta iske safwan kwance.... taxaro ido tare," dafadin daddyn twins harkadawo ?" Ya tashii ya rungumeta," tare dafadinn nadawo." Tundaxun nakasa aikata komai ,sai tunanin ki nakeyi!"I love u my saalma!" Yana wani lumage ido,"ya na maganar a hankali, shine naroqi su "Hisham nace sunyafemin aikin yau!"Dan inje inbawa Maman twins time dinta." "Tayi murmushi tare," dafadin assshhhhhh..... Dan danan ya rude tare da fadinn mine nee my salma?" Waya ta6a munke??' "Miyasa meki?" Tayi daria tana tana fadin oh ni salma, wannnan question haka Dady twins?" Ai said na rud'i na kasa amsawa." Yayi murmushi, uhmmm...baza ki ganin irin yanda nikejin ki bane salma....tayi saurin katse.......ta tashii tace" Allah duk nagajii ,toh kaji amsar tambayoyinka ta fada cikin yar daria, ya kanne mata ido tare "dafadin xan ciree gajiyar nan fa !"aikuwa suka fara wasa a palorn gwanin Shawa'awah sallamar uthman da amaryarshii fadila takatse su ............!" Safwan yakwashe kayansu dake palorn yayi ciki." itakuwa Salma tasanya zip din rigarta, ta axa dankwalii." taje bude kofaa ganin fadila yasata sakin kuwa!" sai ga safwan da gudunshi yana lfya miyasa mekii swt?" Ganin murnan datakeyi talakkame fadila ,yasa shii fadin in angirma asan angirma ."uthman yace fadamasu danni nagajii dafadii !" Sukayii ciki, Salma batabi takan uthman ba ,sai fadila Uthman yace oh bakiyi murna daxuwa naba ko?" to xankoma.... tacee aaaaaahhhh yah cikin shagwa6a take magana, suna daria takawo masu abin motsa bakii ." Uthman yace Salma dabako muke fa." Tace to yah sai kabarshii waje yashigo mana ." Yaje yashigo da bako cikin sudai bawanda yagane, bakon ga alama banda Salma data mike ,tanafadin yahh waxan ganii haka?" Yarima!!! Sai Like · Reply · Edit · Aug 1, 2016 [4/5, 10:57 PM] Deeyart yusuf💋: Badiyah Yusuf yahh waxan ganii haka?" Yarima!!! Sai hawaye..... Da sauri safwan ya qaraso, wajen ta ya rungume ta yana lallashii." "Dakyar Salma ta iya yafewa yarima, yabarmata da'nta yayi hutuu dan daman twins dinta suna gidansu safwan ." ****************** "Salma taxo kauyensu, ta iske inna na axa goro abakin gida ." Wai tasayarda gidan, itama hayatake agidan ."xainab mijin yasaketa ta qara wani aure, Dan acaba take aure batu badadi ,kullum da yasauke lallurarshi yatikamata kashii, yakara gaba." yanxun abin yayi dama." tunda tanacin nasafe !" Salma harda kuka ," Safwan yagina masu wanii gida mai shiya biu, daya na inna. daya da Zainab da mijinta ." Inna godia tamkar xa ta xautuu ." "Yau weekend x salma na kwance da tsohon cikinta!" safwan nayimata banya (tsifa) suna ta hiraa, basai nakuda ba ,aifaa safwan yasunkumeta sai asibitii!" cikin ikon Allah tahaihu ta sullubo yarta santaleliya." Ranara suna yarinya taci sunan Badeeyart .!" Dankuwa antyna jannnnnah da salma suka dage saidaii asa little deeyart."�� "ALHAMDULILLAH!!!" Anann naxo karshe wannan littafin nawa ,dafatar abinda munkayii daidai Allah yabamu lada." Wanda munkayii kuskure Allah ya yafemuna!" Nasadaukar da littafina ga antyna jannnnah Allah ya kawo muna, namu twins����ya qara danqon soyayyah da yayanah!"��Ameen!" Godia tamusanman gadukkan al ummar dake karanta wannan littafii ,da wadanda ma akebawa lbrrr." Dafatar xa a amfana da abinda keciki ." Sai kunjiini a littafii na nagaba ." Insha Allah!!" Taku akoyaushe :" BADEEYART YUSUF *_deeyart_* *_Yusuf_*BA BUDURWA BA CE Na Deeyart yusuf Ebook creat by Shuraih Usman Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 3 of 3