Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 3
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels BA BUDURWA BA CE Na Deeyart yusuf Ebook creat by Shuraih Usman Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com [4/1, 11:12 AM] Deeyart yusuf💋: TALENTED WRITER'S ASSOCIATION (TWA) PRODUCE ��BA BUDURWA BACE daga www.hausaebooks.com.ng�� STORY ILILEE DIRECTOR Mr ZAID WRITTEN BADEEYART TWA da sunan Allah mai rahama maijinkai! Dukkan yabo da godia sun tabbata ga Allah madauka kin sarki ; Ya Allah muna rokon ka ka dauka ka wannan kungiya tamu, alkhairan dake ciki Allah kasada mu dasu, sharrukan dake ciki ya Allah kakaremu daga garesu. Amin! ��BA BUDURWA BACE daga www.hausaebooks.com.ng�� Ep1⃣➖5⃣ Lokacin dami nane ruwa sun saua garin yayi sanyi, chiyayi sunyi kore, ni'ima tasauka, yayi dai_dai da lokacin da "Salma ke kwance a saman tabarmar ta, wadda da ita k'ara babu! Tayafa da'n xaninta saboda sanyi sai rawar da'ri take ahaka harbarcii yayi awon gaba da ita. Fitowar inna uwani keda wuya ta leka da'kin Salma taga bacci take, tadauko kwarya cike da ruwan sanyi ta watsamata ba shiri, Salma ta mike tana shashsheka sai rawar da'ri take Inna uwani tarike kunkuru tana fadin lalle yarinyar nan dama kikasa mu harxaki kwanta kifara shakar barciii marar kunya ke harkinga ta kwantawa kiyi barci to fito kinjawa kanki tajawo ta waje Innah tashiga da'ki ta kwaso kayan wanki ta jibga mata cikin firgici Salma ke kallonta tana fadin inna mixanyi Ta galla mata harara tare da fadin ubanki xakiyi inda sabo Salma ta saba da wahalar inna ta dau bokiti ta xuba ruwa tafara wanki tayi nisa cikin wankin saiga samira ta fito xata bayi takalli Salma tana fadin ke mikike cikin wannan tsohon Daren Salma tayi mata banxa Aikuwa samira taji haushi taje wajenta ke harkin isa inamiki magana kiyi min banxa? Salma tace anyii ,da uwarki xanji ko dake......... kamin Salma tace wani Abu kaji tas!tas! Mari biu a jere tana dago kai taga inna Samira tace hukuncin ki na da'ya kenan, tashige da'ki ta kwaso wasu ruba'bb'in undies tace kamin safe nakeson su tajuya inna tace kinji mitackoo���� Salma tana kuka tana wankin har ta kammala tayi shanya ta kwanta. Asuba nayi tayi sallah cikin sauri kada inna ta isketa tafito tadau jarkar ruwa sai rafii #deeyart [4/1, 11:36 AM] Deeyart yusuf💋: TWA BA BUDURWA BACE daga www.hausaebooks.com.ng Lahh! "Salma harkin cika?" "Eh , fadila sauri nike inkoma gida fadila tayi tsak, i ki koma kicigaba da yimusu bauta ko? Aii ba'ace Dan ummanki tarasuba kixauna kinayi musu bauta ba gode bare nagode. Ahaka fadila taja Salma fira basu koma ba sa 8 Tana shiga taji muryar Gwoggo lantana (qanwar babanta) aikuwa gabanta yafara dukan uku-uku ahankali ta ajiye jarkan kamar wata munafika tajuya Inna tace lantana ga ya'r kucakan tadawo wajen yawon ta, tun jia rabona da ita. Lantana tabugi kirji tayo waje tana fadin shiyasa yaubata xo tayimin wanke- wankeba ko ruwa banda gida inatajiranta ta xunguri Salma tare da fadin wata sabuwar da'bi a xaki bullo da ita kuma ta kwana waje Saiga zainabu ta fito inna ina abinci na ? Inna tace yo ta girka balle kici ,ko kunun bata dama ba, Zainabu tace banshan kunu masa (waina) nike so Inna tace ga kullu can ta soya miki Zainabu ta cewa Salma inkika wuce minti 5 saidai ki dama man kunu Cikin hanzari Salma tashiga kitchen tafara aiki SHIN WACECE SALMA? DEEYART YUSUF✍ [4/1, 11:39 AM] Deeyart yusuf💋: ��BA BUDURWA BACE�� Ep �� Yanda taga rana haka taga dare. Dan kuwa gwaggo lantana tasa keyarta tayi gaba sukaje gidan ta,aikin wahala bawanda batayiba, ahaka har dare yayi tadaawo gida." Yaukam! Tunda ta tashi tayi aikin duk daxatayi cikin sauri dan tanaso taje islamiya. Tayi wanka, ta dauko ya'r bakkonta da duk ta yayyage, ta xaxxage kayan ciki tada'uko nakasan, wada'n da take ji daasu kenan wata kod'addiyar atamfa tarike atamfar tana tunanin lokacin da abbanta yabata ita daga boye kada inna uwani tagani." "Sai hawaye shar afuskarta tana tausayawa abbanta yau wurin sati da'ya batasa shi a ido ba. Ta tashi tagyra, tasanya hijab dinta na islamiya koda'dde, ta tuna malamin su ya gargade ta kada tasake xuwa dashi. "To yaxatayi shika da'i takeda babba. Cikin wannan tunanin tafita "Salma kaimin ruwan wanka bayi." Salma ta juyo tana kallon samira ta ce," In nak'ifaa?" mixai faru kikira jarababbiyar uwarki takai miki, Samira ta saki baki... Salma yaushe kikayi bakin fadar magana haka?" Ta ja Dan k'aramin tsaki..mts! Tace ku kuka koyami mana." Samira ta taso daniyyar bugun Salma: Salma ta watsa da gudu. Dan tasan kobanxa samira tafi karfinta,tana kaiwa xaure tayi kicibis da mutum tana dago kai waxata gani banda Abban ta." Cikin murna ta amshi kayan hannunshi. Abba sannu da xuwa suka shigo gida tare ta shin fid'a mishi keso(tabarma) yaxauna takawo mai ruwa suka gaisa. Abba kallon Salma yake yana maitausaya mata, da irin xaman da take agidan yanamata addu ar Allah yavata miji nakwarai!" Suna xaune saiga fadila tashigo suka gaisa da Abba. Abba yajawo ledar dayashigo da ita yadauko yadin uniform din islamiya yamikawa Salma cikin murna ta karba tana godia fadila nataya ta Salma tadaga kayan tana dubawa taji anhixge kayan dukansu suka juya ganin waye?" Wacce banda inna uwani sai huci take tamkar wani tsohon bunsuru. Munafukkan banxa ka keb'e yarinya kana kitsamata magana harda siya mata kaya to ina na samira da Zainab to wallahi vaxaki sakayannan ba Like · 2 · Reply · Edit · Jul 7, 2016 Badiyah Yusuf Munafukkan banxa ka keb'e yarinya kana kitsamata magana harda siya mata kaya to ina na samira da Zainab to wallahi vaxaki sakayannan ba Fadila tace inna duba kiga samira na kiranki Inna ta duba inda fadila kenuna mata Bata ankaraba ta kwace kayan ta kwasa aguje hartana tuntub'e taji anriko ta waxata gani banda uthman Yace ke miye haka kina gudu Inna tace rikomin ita da'n albarka ja irar yarinya nixaki ma wayo Abba yace uthman kyaleta Salma bita kije gidansu kisa kuje mkrnt. Salma ta goge hawaye ta bi fadila Uthman yace miya faru Abba??? DEEYART YUSUF✍ Like · 3 · Reply · Edit · J [4/1, 12:15 PM] Deeyart yusuf💋: ��BA BUDURWA BACE�� Ep�� Abbane xaune yana tunanin irin rayuwar da Salma keyi a hannun inna uwani dama sauran ya'n uwanshi. Ya'n uwan ummanta sunyi2 yabasu ita yak'i saboda tana ebemai kewar ummanta. WACECE SALMA?? Malam Ahamd mai kayan kuli, shine cikakken mahaifinta, su 5 ne a dakinsu maza 4 mace 1 Lantana, kenan Malam shine na 2, ga iyayensu, suna a zaune a wani kauyene Dan Sadau, iyayensu ba wasu masu hali bane, kawai sun dogara da noma, Mlm Ahmab mu2m ne mai Neman kanshi, dn haka ya ban-banta da sauran yan uwanshi, yana saida kayan koli, kuma ya zagaya kasuwannin makwabtan kauyensu! Haduwar da Inna uwani had in Allah ne, kawai dn ko kadan basu dace ba, irin yaranan ne masifaffu, ga kwadayi, ga rashin tarbiyya, dn kawai ya kasance had in iyaye, duk ba wani zumunce ne dasu ba, kunsan auren kauye. Tun da ya auri Inna uwani baisan dadin aure ba, jidalin yau daban na gobe daban! Haka har suka samu kuruwar haihuwar Usman, nan kazanta ta qaru, haka yake hankuri da, gashi kauyen tayi qaurin Suna, duk wani rikicin kauye tana ciki, har ta qara samun Zainab, in dai yana gari bashi da kwanciyar hankali dn yana fita nema, kasuwanni wani lokaci yana sati 1 baya gida, in ko yadawo ko ruwa bazai shaba, zai fara samun korafin mutane. Watarana Abba naxaune tare da abokinshi malam haruna. Suna magana akan jarabar inna uwani. Malam haruna ya muskuta yace shin wai malam Ahamad mixai hana kasake aure?"Ai inaga idan kanada mata 2 ka sarara tunda duk k'auyen nan bawanda baisan halin da kakeciki ba akan matarka. Mlm ahamad yace anya malm kanaganin uwani xata bari wata tashigo gidana?" Mlm haruna yayi daria yace kwantar da hankalinka akwai d'iyar wana amma gaskia ita hakuri gareta baruwanta amma ina tuna nin kada matar ka tadinga cutar da ita tawannan hanyar Mlm ahamad yayi ajiyar xucia yace Allah ya axamu bisa gare ta nikam nagaji da jarabar uwani nayarda xan kara aure. Bayan watanni 2 zancen aure ya kankama uwani kamar ta mutu ,amma da kawarta Sarai taba [4/1, 12:17 PM] Deeyart yusuf💋: Bayan watanni 2 zancen aure ya kankama uwani kamar ta mutu ,amma da kawarta Sarai taba wata shawara ta hakura a kayi bikin! Sanwa shara wanki hatta da kauda tsintsiya Halima ce keyi tunxuwanta gidan bata da lokacin kanta banda na inna uwani a haka Halima tacigaba da hakuri tun malm ahamad nahanawa har yadaina Dan koya hana saitayi indai I Uwani tasata aiki Akwana atashi shekaru sun shure Halima haryau ko ba'tan wata bata tab"ayiba inda inna uwani tadinga yadawa gari juyace ahaka rayuwar taci gaba dakasan cewa cikin hakuri! Inna uwani naxaune tare da y'ayanta uthman shine babba sai Zainab da samira, Tana kitsamasu magana danuna masu kada sukuskura suyiwa Halima ladabi ya'r aikinsu CE ba matar ubansuba tun basu mallaki hankalin kansuba. Halima na d'aki tagama shan ruwa dama tunda ta tashi da xaxxabi ta tashi takwanta tana jin batajin dai2 ga tashin xucia komai badad'i. Ta dauko sauran gijiar da Mlm yashigo mata da ita jia tana ci takora ruwa aikuwa cikin ta yamurda,alamun amai xatayi tayi tsakar gida tana kaiwa tafara kwara amai kamar ta amaye yan hanjinta. Inna uwani tayi waje da idanu tana kallonta uthman yakawo mata ruwa yana sannu Inna uwani ta tayimasa rankwashi a kai tana fadin ban hanakaba taimakonta yace to inna sai abarta ahaka kemadai naga idan baki da lafia tana taimaka miki harki warke. Baayan kwana biu innace kofar tagar dakin Halima tana labe taji mike damun ta. Mlm yace Halimatu sadiya ya washe baki , Yacigaba da fadin to abin nema yasamu ,yaudai gaki da juna biu ta boye fuskarta yace au kunya kikeji to Allah yabaki Wanda, xaitaimake ki mai albarka da mu baki da'ya! tace amin. Inna dake lab'e ta watsa wata gigitacciyar kuwa wadda ta tayarwa da kowa hankali harni dake rubutu saida nayarda Biro danganin mike faruwa?? DEEYART YUSUF✍ [4/1, 12:18 PM] Deeyart yusuf💋: Deeyart ��BA BUDURWA BACE daga www.hausaebooks.com.ng�� Ep Shigo da kafar hagu kada kitaka,nan ya'yan aljannu ne! Ya fada, ya na qare zare jajayen idonshi,, Nasan mike tafe dake! Ya fada cikin wata murya maran dadin saurare, inji Bokan yana muzurai, yana, karkada wasu kayan 6atan nasu ,( yo dole nace 6ata, Dan duk Wanda ya je wajen Boka Allah yana fushi daashi , kuma sai yayi kwana 40 ba a kar6i sallarshi ba, Allah ya karee mu da aikayata aikin da nasani, Ameen Deeyart mu, inji Ililee da Zaid) Nasan mi ya kawo Ku ba sai kun fada , Sarai ta kalli Inna uwani, tana wani mugun murmushi, amma duk da haka kuqara sanar dani, ko da yake kinason ahana kishiyarki samun ciki ko? Inna Uwani ta ce "eh Allah gafarta mal.........keeeeee!!!!! Taji wata irin qara , nan ba gidan mlm bane, kada kiqara muna wannan zancen kinji? Su Inna anji kamshi mutuwa, Dakyar ta amsa da eh, dn har wani fitsari take ji akan tsoron qarar da taji, can ya mika hannunsa ya dauko wasu magani, yamikawa inna wani kullin, tare da bayanin yanda zata yi amfani dashi, Xaki samata a ruwa tasha, idan kuma wani yasha," toh ya daga dan qaramin kanshi kamar kwallon lemo, vashi ba haihuwa har abada koda ke ce kika sha koo! Inna Uwani ta ce Nayarda! Ku 6acemin da ganin kudin aikina sai maganin yayi zako dawo, To ku koma da baya baya yana danqara musu Ashar ,suma sunayi, Allah ya tsare muna imanin mu, Ameen Suna kan hanya Sarai tace ai na fada miki, in dai kika bi wannan hanyar toh baki ba kwana da wani bakin cikin mu2m, Inna ta CE,ai nagani gashi daga zuwa har yasan abin da ya kawo mu, Sarai ta CE,",ai na fada miki aikinsa kamar yankan wuk' a yake,, nan dai suke ,tafiya suna zancen, har suka rabu kowa yakama hanyar gidanshi, ko dams satar hanya sukayi. Inna nadaawowa tasa, aruwa tashiga dakin Halima tana ya'r daria Ke!" Sadia jikin yayi tsanani ne?" Ta tashi xaune, tace a'aah "yaya", inadai futawane. Inna ta ajiye kwaryar ruwan. tare dafadin ga ruwa kisha koo." Aaaa yaya banjin kishi, banda [4/4, 7:27 PM] Deeyart yusuf💋: Inna ta ajiye kwaryar ruwan. tare dafadin ga ruwa kisha koo." Aaaa yaya banjin kishi, bandade da shan wasuba idan nasha yanxu xanyi amai. Tooo gasunan kisha xuwa anjima kinji ?" Toh yayah!" Tana fita barci ya kwashe Halima har Mlm yashigo_" batasani ba mlm ya ga ruwa a kwarya yadauka xaisha , saiga uthman yaxo yace" Abba xansha. Abba yamika mai , Uthman naxuwa waje yadauka xaisha, Inna tahangoshi tace nabani uthman kada kasha, wayyo Allah! kowa yafito yaga miii inna ta ke yi wa kuwa ta amshe ruwan uthman yaxubar yataka kwaryar yace , Inna bakisomani abinda xai cutar dan! amma kinaso ya cutar da matar baba da baba to naga lokacin dakika xuva komai ya fice!" Toh kunji sanadiyar tashin hankalin innna, nan tadinga kuka dan mlm Ahamd tayi tambayar duniya taqi kulashi, nan ta figi mayafi sai gidan Sarai dn su San wata mafita,." Wannnan kenan! Ahakadai cikin ikon Allah Halima ta sunbulo k'atuwar ya'rta mai kama da ita Wadda tacii sunan Salma. Bayan shekara biyar, umman Salma tasamu wani cikin,wajen haihu Allah ya amsa ranta da abinda ke cikin. Abba yayi rashi sosai! Har da su rashin lafiya, Wanda shine yaqara da sa tsanar salma a xuciyar inna da sauran yan uwa masu halinta, dan mlm nashi da wani aiko sai NASA salma a gaba yana kuka, Wanda inna takejin haushi sosai! Awannan lokacin ya'n uwan Maman Salma suka so amsarta, amm Mlm yahana akayi-akayi yace suyi mai adalci ba uwarta kuma bata ahaka suka barma shi ita." Ahaka Salma ta taso cikin bakar wuya da tsangwamar kishiyar uwa." "Salma tashi kije lambu ki tsinko min xogale, Inna mkrnta xanjee faa, Inna tasaki baki "Oh waton ban isa garekiba ko?" Ah" inji salama, l To natafi Salma nafita waje saiga lantana Taduka , Gwoggo ina wuni?" Daban wuni ba kinagani na?" dallah tashi muje dibomin ruwa ga wanki nacan. Gwoggo inna ta aikenii. Lalle yarinya uwani tafini agareki kenan, tashi muje Ahaka salma tabi lantana tayimata aikace aikace sai dare ta dawo gida. Tana shigowa inna tace," lalle yarinyar [4/4, 7:28 PM] Deeyart yusuf💋: Tana shigowa inna tace," lalle yarinyar nan dasake ni ban isagarwki ba kinacan wajen karuwancin ki sai yanxu?" Salma ta turo baki, tanafadin kema kinsan wanda ke karuwancii gasu can adakin ki,! Inna tace mikikace?" Shigo war Zainab CE ta tsayarda inna, Inna naganin Zainab da Leda baka ta washe baki Aaahhh Zainab andawo?" sannu da xuwa tawani ya kune fuska tamikawa inna Leda," inna ta kara washe baki tare dafadin wani Dan albarka munsa tana ganin nama tafara yiwa zainabu kirari tabi bayanta sukayi dakiiiii,. Salma tace Allah ya gyara. baki tambayeta inatasamo ba ko miyasa tayi dare dakin saurayi amma kina Samata albarka Tayi dakinta. Waas!! Allah na gaji," DEEYARR YUSUF✍ [4/4, 7:30 PM] Deeyart yusuf💋: ��BA BUDURWA BACE�� Ep A ranar yarima kasa runtsawa yayi, daya rufe ido Salma yake gani! haryaga nawar safiya ta waye.: Hmmmmmmm su yarima manya.:�������� Bayan sallah asuba yarima nata tash,i yakira sarkin gida Yana tambayarshi ya batun yarinyar ya gane kowacece? Ran yarima shi dade Nabinciko Inajinka Yarinya dai sunanta Salma yar gidan malmn ahamad mai kayan kolii Mahaifiyarta ta rasu dajimawa Nandai sarkin gida yaxayyanawa yarima wacece Salma da duk wani abuda yashafe ta Bayan 1 month Malam Ahamad ne xaune afada gaban sarki Domin amsa kiran da sarki yayi mashi Bayan gaisuwa da sauran abu buwan dasun wakana afadar Inda sarki yafara magana Akan yar' shi da da'n shi yagani kuma yanaso Kuma hanason xa ayi auren bada jimawa ba Dan yarima xai koma birni Inda sarki yabawa mlm Ahamad kwana ukku yadawo mai da labari ma dad'i Bayan komawar Abba gida yakira Salma Suna magana To Salma kinjidai abinda nasanardake akan maganar da'n sarkin garin nan shin ke miye xabinki Ko kinada tacewa kada kiboyemin komai ya'ta Abba nidai xabinka shine nawa banda wani xabin Allah yayi maki albarka ya'ta tashi kije Ahaka abba ya amince da auren akafara shiri Salma kam ko ajikinta Inna kam batada labari tunda sarai batanan Ayau akaxo kawo dukiyar aure agidansu Salma aikuwa inna tayi tsaye tace sunyi batan hanya Dakar tabari Ranar da daddare sukaje gun boka akan maganar wargaxa auren Muje xuwa muji shin mixai faru??? DEEYART YUSUF✍ Like · 1 · Reply · Edit · Jul 1 [4/4, 7:32 PM] Deeyart yusuf💋: ��BA BUDURWA BACE�� Ep Indai xakubi umarnina to komai xai xo dasauki kuma xakuyi nasara.: inji boka ya na fada masu, Inna tace koma miye xamubi kuma xamuyi, biyayya indai auren wacan shegiyar xai wargaje yanxu duk ga ya'yana misuka rasa da xaixo neman waccan karuwar?' Ya isah yafadi yana wani xaxxare ido!" Sharadi nafarko shine Yamik'a masu kwarya tare da wani magani,aciki tare da fadin Kunga wannan dashi,xakuyi wanka da guda2 yanxun xanmaku wankan da ruwan maganin.! Na biu shine kece uwar su kinga wancan akuyan xaki sadu dashi Inna ta xaroo ido, Na ukku kuma Ya nuna xainab ita wannan aljani xai mata rubutu acinya tsakiya Ita kuma wannan samira Xata kwana anan, Sarai ta qara zuga Inna dn ttaso taqi amincewa, ta nuna iron daular da salma zata kwasa, ita ga da yara azube, ba waddda akeyiwa son aure, (Wa iyaxubillah ya Allah kaimuna yatsari ga abunda bama iyayiwa kanmu ya Allah ka karemu da kariyarka da iyalanmu baki daya da al ummar annabin Rahama." Mata muyi hattara mudaina kai kanmu mahalaka akan abinda baikai yakkawoba ko Dan kwadayin samun dunia Amin) Gari da kewaye duk yadau harma akan abikin Dan sarkin tilo Anwar! "baki sunfara sauka ako ina, kaxaga maganar kenan ." Salma kam ko ijikinta.Dan gidan sarki kawai ake shirii gidansu ba'a komai,da dukiar auren da aka shakomata duk inna ta kwashe." Acewarta bata isaba ita bad'iyar kowa ba.' Abba da kanshi yake hadawa Salma cimiii akullun tasha sai Maman fadila da kexaunar da ita tana tsimata.' Xonan fadila ina Salma Tana ciki wajen ummana.' To yashirye2 Yana gidan sarkiii! Kamarya?? usman yaxaro ido.' Fadila ta kalleshi tace inna uwani ta hanamu komai, takwashe To mi yarima yace ? Baisani ba. Usman yayi tagumi shikam mi ake da hali irin na uwarshi akullum yana mata addu ah Allah yasa tadawo hanya madai daiciya." Fadila tace yanxu haka ko akashe Salma batasan waye angon ba.' Usman yace hakane d'axun ma ina tareda shi kuma shima ya shaida min haka.' Fadila ta harareshi tare da fadin,' Yarima Like · Reply · Edit · Jul 12, 20 [4/4, 7:34 PM] Deeyart yusuf💋: Fadila tace yanxu haka ko akashe Salma batasan waye angon ba.' Usman yace hakane d'axun ma ina tareda shi kuma shima ya shaida min haka.' Fadila ta harareshi tare da fadin,' Yarima fa nikecewa! Usman ya kalleta yayi murmushi tare da fadin Ko ban isa yayi magana da Niba ne ?' To abirnii skul din mu daya kuma agidan shi nake xaune.' Bai rufe baki ba saiga kiran yarima a wayarshi , Yadauka tare da fadin ranka shidade ya hidima ?' Acan bangaren banji miyace ba nadaiga usman ya washe baki tare da fadin Allah ya kaimu. Fadila da ke kusa tayi karaf tace Amin. Yana kashe wayar ya gallamata harara.tare da fadin waya kaso dake da xaki amshe , To kushirya anjima yarima xaixo, yaji mixakuyi kuma kisan kalar dabarar daxa kiyiwa Salma. aikuwa fadila ta buga tsalle tare da fadin Yeeeeeeeeeeeehoo Yau xanga yarima! ?'Usman yace shi ganin yarima shine na kuwa da tsalle "E mana." bamu ganin shi sai hawan sallah fa kuma daga nesa nikam bakaramin dadi naji va daxai auri Salma, Usman yaji haushi sosai kawai yasakai yafara tafiya, Fadila harta shiga soron gidansu tace ya usman ya juyo Tace kaji haushi? Ke nikike cewa naji haushi Yacigaba da tafiya Ta kwashe da daria tayi cikin gida daxumu din ganin yarima! Shin mixai faru??? DEEYART # YUSUF ✍�✍ [4/4, 7:35 PM] Deeyart yusuf💋: ��BA BUDURWA BACE�� Ep Shigar fadila keda wuya, ta kwashe duk firar da sukayi da usman, ta gayawa Salma."Saidai bata sanar da ita yarima xai xoba. Dan tasan halin Salma.," Tasanarda mamarta,tare da fadin mama ki gyarata kamin anjima Dan Allah." Salma tace wai fadila kodai yayana naciki ni ?""Wannan xuba da kukeyi haka,kuma gashi kullum idan kunhadu sai kunyi fada kuke rabuwa." baxa arabu lafiya ba .kuma gashi baku shiri da inna,anya Fadila ta harareta,tare da fadin nikam nafikarfin uwarshii!" Hmmmm fadila inna uwanin ce kika fi karfi??? Lallai ba ruwan Deeyat fa��." Kuma ni karatu nike. Salma tayi murmushi,tare da fadin kinji dadi, inama ace nima ina karatun bokon nan sosai?" Hawaye suka zubo mata a idona, fadila bani da burin irin nasamu ilimi, gashi saboda innna bata bari naje, kun tseremin, da yanxu ina birni, wajen karatu, boarding kenan, Fadila tace unhh kiyi hkr salma, komai mai wucewa ni, insha "Allah za ki samu ilimi, ko kicewa yarima ya bari ki cigaba, nasan zai iya zuwa dake birni. Ta bita da harara," Ankiii dinn," Ni miye ruwana dashi,ko auren nayi nasan wata sabuwar wahalace,xan isko!" Dan kuwa har nasan cikin bayin gidan xankoma." Mama tace ke Salma fata nagariiiiiiii,." Kidaina wa kanki irin wannan,tashi kiyi wanka." Tashare hawaye ta fad'a bayii." Bar shegiya marar amfani, xata dawo duk gidan ubanda ta yada xango, Inna nifa yunwa nikejii agajiye nike." To samira badole ki gajiba wannan jibgege da shi sann........ Kamin tarufe baki saiga yaro yashigo," Wai ance ana kiran samira. inna tace waye Ado mai aiki gidan sarkii. Shiko da wannan uban dare haka.? Samira taja mayahi tafice (Allah shirya) Salma ga yah usman nan yana kiranki, Ba gardama ta tashixata fita,mama tace keko ko Dan turaren nan baxaki fesaba." Salma ta xura mata ido, kamin tace wani abu fadila tafeshe su da turare." Suka fita waxata gani," banda yarima Anwar da uthman. Yauwa qanwa kinfito.?" Ta sunkuyar da kanta,ta gaisar dasu." Yarima sai kallonta yake kamar Like · Reply · Edit · Jul 13, 201 [4/4, 7:36 PM] Deeyart yusuf💋: Badiyah Yusuf Yarima sai kallonta yake kamar yacanyer ta! Cikin dasasshiyar muryarshi yakefadin Salma ya shirye2?" Tayimai vanxa,sai shagwa6a take xubawa yayanta." Allah sarki Salma!" Bata da uwa agida, Yya usman ne kexame mata, tamkar uwa acikin kowane hali." Yace Salma da mi dami kuka shirya?" wane taro xakuyi ne ?" Takara shagwave mai,' Nifa yyah babu abinda xanyi." Usman yace to xaki iya sanar dashi mana. Shikam yarima haryafara jin haushi wato bata damu da shiba.kullum shike cikin tunaninta da sha awarta, amma ita ko ajikinta." kodayake ba laifinta bane shiya jawakansa.$ Usman suka koma gefe da fadila suna magana." Anwar yafara yiwa Salma magana,daga un sai aa Harya wuce. ******** Ke ko kosaida safe babu daga sallama sai kwana waje.?" Samira tabuga tsaki tayi bayii.$ Tavar inna tsaye, Inna kam taji haushi, tunda ko ledarma yau ba ashigo mata da itava." (Mudinga bincikar ya'yan mu acikin kowane hali) Shin mi samira ke aikatawa ne??" DEEYAET # YUSUF ✍ Like · 1 · Reply · Edit · Ju [4/4, 7:37 PM] Deeyart yusuf💋: ��BA BUDURWA BACE�� Ep Yau ba post Saidai namika sakon gaisuwata tare da barka da sallah ga yan' uwa musulmi aduk inda suke afad'in duniyar nan Sakon gaisu ta musanman gareku Deeyart novel's Whatsapp and Facebook Friendx matan arewa khadeejart candy novels deejarth bintu musa novels hawwy novels ililees home of novels zauren makaranta littattafan Hausa khaleesart haiydar novels ayshart kurah novels rash Kardam Hausa novels hausa novels mashku kitchen professionals 1&2 ndcc groups ummu amatullahi kitchen matan aljanah kitchen & makeup Dama sauran wadan da bansamu xayyano wa ba Ban manta daku ba al ummar TALENTED WRITER'S ASSOCIATION Gaisuwa ta musanman Taku akoyaushe # Deeyart Yusuf Like · Reply · Edit · Jul 13 [4/4, 7:38 PM] Deeyart yusuf💋: TWA ��BA BUDURWA BACE daga www.hausaebooks.com.ng�� Ep Shirye-shirye yadau harma, ako ina cikin fadin garin harma da makwaftanshi." "Manya-manya sunxo a kowane yanki., Hakama ya'n uwa da abokanim arxiki." A yau ranar jumu ah ne bayan anfito sallah dakarfe 2:30pm Aka daura auren SALMA DA YARIMA ANWAR!!? akan sadaki mafii karancii." Inda gidan sarki ya tsinke bamaso ka tsintsiya." Abangaren su inna uwani kuwa, basa komai sai hassada da tuka da warwara,anyi yawo wajen bokan har angaji duk da haka basu saadu daba. A gidansu fadila acan ya'n uwan umman Salma suka tare."Dan ganin komai yaje dai-dai." Ahaka dai akayi yinin biki har dare yayi. Akaxo bikon amarya, Abban Salma yayimata nasiha da dama hakama sauran yan uwan ummanta." Salma kam ko ajikinta, ko digon hawaye, duk da tanajin xugin rabuwa da abbanta ,inda usman ke kara kwantar mata da hankali.har aka gama aka

Chapter 1 of 3