Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
2 / 6
Aisha Bawa✍🏽: [06/09 12:21 pm] Gentle✍🏽🌹🌹🌹: 🌹A DALILN KI🌹 ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 36-37 Suna isa gidah da wurin 30mins suna budar kayan dah suka siyo,suka bah su twins wato sameera da fareeda nasu,motar Sofia tayi parking cikin harbar gidan Fareeda ta leka tah window tace sameera zo ki taya ni gani . "Waye kuma da wanna mota nidai bantaba ganin tah gidan nan bah. "Fareeda ta kare lekawa hmm fashion world kenan kinga wanna mugun outfit kamar mai zaman makoki" ya *nisha* ,ya zaynab pls kuzo Ku gani am not joking. Suna dubawa *nisha* tayi tsaki"wannan Sofia din ce tah cloths line. Toh uban mi tazo yi gidan nan toh inji zaynab gata kamar sanda. Duk suka sah dariya bell aka dana,sameera itace yar raini wayo acikin su, tace "waye " baki ne. "To su baki Ku shigo. Zaynab tah hararo tah tace karki soma,tah gargada su suka wuce ciki tah ce *nisha* banda tsiwa pls. "Yes mom. Hello *nisha* dama ke nazo gani. "Owk have a sit. Ciki lokaci kadan aka za gaye su dah kayan motsa baki su drinks,fruits,snacks peppered chicken, mamaki ya cika Sofia bah tah taba zaton *nisha* yar masu abun bace. " *nisha* dama nazo in baki haquri about what happened back then ah wurin interview, I was lost ranar due to some personal issues na rayuwa kinsan how life is now a days. " ayya bakomai indah kikayi min shi nan nah bah shi kar kidamu. "Thanks cewa nayi idan bazaki damu bah ko zaki iya yin aiki ah gurina. "Am sorry but gsky I can't,working there is not part of dream any more, nayi interview banci bah so whats the essence of kiyi min alfarma kiyi haquri but nagode gsky am not interested. Mummy ce tah shigo cikin gidan tah dawo daga office, *nisha* tah taso da sauri tayi hugging mummy "sannu da dawo wah,yau kinjima da yawa. "Wai ke yaushe zaki girma ne. "Haba mummy daga dawowar ki,sannu dah zuwa fah nayi maki fa. Suka karasa cikin Palour tare. "Baki mukayi. "Yes mummy, Mrs Sofia meet my mum. "Mummy Sofia the owner of Sofia's cloths line. Sofia tah tashi tsaye ta mika mah mummy hannu "ina wuni Ma Its nice meeting you. "Lafiya kalau its a pleasure having you in may humble home. "Thank you Ma I would like toh have some words with you. Mumy tah zauna tace "am all ears. Nan tah kwashe yanda sukayi da *nisha* tah fada mah mummy. Mummy tace *nisha* bah ah haka nan kina ji,gone zaki Fara zuwa aiki ah cloths line din and not a word.Sofia gobe zata Fara aiki gobe as a designer but ranar Saturday zamuje family trip for one week,so she will be absent for a week. "Nisha tah San halin mummy in tayi magana no going back. "Nagode sosai mummy bah komai wlh as long as zamuyi aiki a tare bakomai. Suka dan taba hira sannan suka wuce. *nisha* kamar zata yi kuka. "Mummy tace ke zaman duniya sai kayi haquri kowa da halin shi ake zama dashi,miye nah da muwa your to young to understand my words but just cheer up. Niko nace wannan Sofia tah iya munafurci😏. Yaza ayi tsiwar tah ta bari tah gane magana manya😅. Lady [07/09 10:34 am] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILN KI🌹 ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 38-39 Sameera tace "amma lallai matar nan ba Karamar munafuka bace","kar ki yarda dah ita there is something fishy about her gsky" "Gsky ne yar Uwa amma kinsan halin ya *nisha* da saurin yarda da mutane"inji fareeda Zaynab tace "wlh maganar twins gsky ne karki dauka wasa ne,kuma kar ki yarda kici abun da tah baki,banda saurin yarda pls,wlh muna sonki ne shiyasa" kuma wai matar aure ce take irin wannan dressing komu bamu irin shi,fashion hauka ne,tana batun jefa kanta ga wahala. "Kunyi gsky Allah ya sauwaka dai" "Amin" duk suka ce. *************** *Nisha's* first they at work. Tana zaune cikin reception sai ga Sofia tah shigo suka gaisa amma Sofia kamar bah ita bace jiya harda bada haquri.share zancen tayi daga ranta,tayi mah PA maganar inda zata zauna,PA tah Kai tah cikin wani ma daidaicin office,Sofia na wuto wa don duba aikin works inta taga PA na numa *nisha* office ah fusace tah daka mah PA tsawa "baza ki tambaye ni bah before given her the office, that's not here office, she's not a senior designer, she is a junior designer, so she don't have an office kikai tah designing room inda saura suke ki bata side inta,what are you waiting for go go.... *nisha* na biye da PA bata mah san miya hanata mayar mah wannan matar da magana bah,yanzu in tace tah ajiye aikin bara tayi bah mummy bazata mah saurare ta bah,hmm kada Allah ya kawo ranar da zata kai ni gah bango don baza'ayi mai kyau bah. Bata an Kara bah sai da PA tace mata ga side inta kuma ga abokan aikin tah tayi wuce wa tah. Daya daga cikin designers in yana magana kamar dan daudu yace "hi beautiful wats your name" Smiling tayi tace *Nisha Aliyu* "Wow what a nice name you have am john and this is my friend franko" franko ya dago yace "hello beautiful" idon shi ya sauka bisa kan wata mayar doguwar necklace da tah siyo ah Dubai,bude ido yayi ya karasa kusa dah ita ya taba necklace din yace woow I saw this necklace on a fashion show that was held in Dubai weeks back,let me check I still have the magazine, ya bido magazine din ya dawo gabanta ya bude page din sai yaga wada ke tsaye a wurin still itace ah magazine, ya murza ido still itace yace "so you are the role model at the fashion show" Dah sauri sauran designers din suka taso suna "fadin is that true" kun San yan fashion akwai gossip🤕 Smiling kawai tayi suka ce"yes it's Rilly her" daga mai miko mata chocolates, coffee, cookies sai bai bata drink godiya tayi masu gaba daya. Sofia na bakin kofa labe tana kallon su takaici duk ya ishe ta,daga zuwan tah har tayi mutane,ita dake dah wurin ko sweet dinga na banza ba Wanda ya bata. She's really jealous of that girl but without a reason. Office tah koma tah cema mah PA *nisha* tayi designing mata short gown dah zata sah wurin wani occasion..... Muje zuwa akwai saura kasa👯 Lady [07/09 5:58 pm] Aisha Bawa✍🏽: [07/09 5:22 pm] Gentle✍🏽🌹🌹🌹: 🌹A DALILN KI🌹 ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 40-41 PA na Isar da sakon Mrs,sai gah wayar tah takara shigowa.tana ajiye wayar tace kuma Mrs tace yau din nan take son rigar kuma before 8pm.smiling nisha tayi tace okay no problem ita dah ke Riga biyu zuwa 3 ah Rana. Wani hadaden net silk ash color ta jawo tah rike da left hand nah ta,rufe idon tah tayi,bisa cheeks dinta ta fara robbing din net silk din,idon tah rufe ta Fara sketch bata tsaya bah sai dah tah kare.natural talent kega. Nan dah nan tah fara hada rigar sai dai dinkin hannu zatayi bah na tailor bah,cikin kwanciyar hankali take dinkin tana enjoying field of speciality dinta,har kusan 2 tana abu daya,tashi tayi tah dora alwala tah Ciro hijab da carpet daga cikin motar tah,tah dawo don yin sallah. Bayan tah kamala tah sha drink dinta,phone inta yayi ringing taga my l.(najeeb) Murmushi tayi sosai tace dama Ina expecting wannan call. "Hello" "Hello cute one y kike" "Lafiya kalau" "So gist me about your first day at work" "Boring I don't like it,yanzun haka am trying to fix a dress and it has to be today" "Ayya sorry but I know my *nisha* can do it" "So ya kayi shiru,ya batun maganar mu" "Tah miye ohhhh na manta na music band KO" "Um shi" "Zan daina waka but sai after birthday dinki" "Ban yarda bah " "Am serious Zan daina " "Okay I'll get back to my work and that is what I expect from you" "Owk Ma kamar kin San ina da lots of patient, bye love you" "Bye & same". Tana dropping wayar sai gah text dinshi ya shigo kamar haka. " _we still have a lot to talk about either on bbm or WhatsApp_ " reply tayi mashi " _bbm_ will be much batter" Karfe 4 dai2 ta kamala hada'da shork gown Wada iyaka shi knee,mai manya2 tah'tara tayi mah rigar daga wuya har zuwa kasan boost kuma tah dauki wani tah'tara har zuwa kasan rigar da hannayen rigar. Ta kai mah Sofia rigar,tana gani gown din taji she love that dress dake in front of her,but ah fili sai tace "yuks I don't like it,just keep the f**king stupid dress and get out of my office, tun dazu westing time Dina kike yi for this useless dress. *nisha* tah samu kanta da cewa am sorry MRS wasu zafa'fan hayawe ya zubo mata ta fita daga office din kayan tah ta dauka tah wuce gida don duk designers din sun watse tana driving tace "you will surely pay for this precious tears da kika sah na zu ba ah Banza" Toh fah..... Aisha gentle [08/09 11:15 am] Aisha Bawa✍🏽: [08/09 10:32 am] Aisha Gentle✍ 🏽🌹🌹🌹: 🌹A DALILN KI🌹 ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 42-43 Tana isa daki tah wuce ko a bata ce masu bah,tana shiga wanka tayi tah dora da alwala,tayi sallah tana kare sallah ta haye bisa gado,zaynab ce tah shigo. *nisha* mi ya sameki,how was your day at work,kamar bazata tanka bah,tashi zaune tayi tah jingina da kan gado ta nuna mah zaynab kusa da ita alamar ta zauna, bah musu tah zauna tace "ina jin ki'. Sai da tah nisa da yan guntayen tears inta tace "sis today is my first day at work but am fed up with it",nan tah kwashe duk yanda sukayi da Sofia ta fadama ta.ran zaynab ya matukar bacci amma sai tah nuna mah yar uwarta kowa sai yayi going through wannan problem sbd haka ta daina damun kanta a banza Sai da tah sata dariya sosai sannan tace toh bari in kawo abinci muci,bayan sun gama cin abinci *nisha* tah kai kayan kitchen koda tah dawo zaynab na tah kwasa waya,baki *nisha* ta tabe tace ikon Allah keko wah kika samo haka,system inta tah dauko tah fara game candy crush kusan 30min sai zaynab tah miko mah *nisha* waya tace " *nisha* gashi, "waye kuma haj. "Nazir tah fadi Chan ciki.wani shu'umin smiling tayi tace love,dukan bayan ta tayi tace banson kaniya fah,tah karbi wayar tace "hello "Hi sis y kk,ya mutan gida" "Lafiya kalau Ina wuni" "Lafiya alhamdulillah,so sista here is my our little secret between me and you,take care of my future precious wife okay" "Hmm wow love at first sight kenan okay I'll idan tah kama harda punishment mah" "Ah ina no way punishment fah mun bata kenan🤒 bye" "Hhh okay bye😂" Tah mika mata wayar sukayi sallama tah ajiye, zaynab tace "my little twinkle mi yace maki tell me pls" "Oh no,I won't tell you no way it's a secret nidah bro😜" "Oh my like seriously you won't tell me,oh wait you just called him bro🙄,your a great pretender" any way kar ki fadi ina zaune zaki fada min kyat😗" Dariya sosai zaynab tah bah *nisha* tace al'munafu'fun mai dan gemu bazan fadi badai😂😂 😂su zee an girma" "Ki daina min dariya fah kuma ki tashi kije kiyi sallah magrib tayi😏" Karfe 8 dai2 tayi pinging najeeb ah BBM shima yayi pinging nata back, suka fara chat kamar haka; Aisha gentle [08/09 3:42 pm] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILN KI🌹 ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 44-45 Hello dear Hello baby how are you Am fine and you Same,dama maganar da zamuyi tah bah what magana bace illa what am I too you? What question is that najeeb haba why would you say such thing Sbd ina son Sani ya nike a wurin ki because naga alamu da yawa nace wah baki sona you just won't tell me,and I don't want you to force your self because of me so pls tell me No I won't say anything I just new it baki so nah don for a single day idan nace I love you, you always reply with same,so baki sona then ni ina son kanwa ki sameera she's my type ni nasan zata so ni. She was so speechless tah ya akayi najeeb yasan bata taba sonshi bah she's just trying to tayi forcing love inshi ga zuciyar tah."okay I'll let her know Aiit thanks bye. Haka tah ajiye wayar she's just think why is she behaving like that towards duk wanda yace yana sonta ohh ni *nisha* Allah ya taimake ni.... Aisha gentle [09/09 10:58 am] Aisha Bawa✍🏽: [09/09 10:42 am] Aisha Gentle✍ 🏽🌹🌹🌹: 🌹A DALILN KI🌹 ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 46-47 Haka tayi tah yan tunanin tah, ta kare har bacci yayi gaba da ita.washa gari da safe tah shirya cikin riga da skirt na black material da strips din red&green abunka da fara mace tayi shegen kyau, tah saka hand bag da shoes inta black da manyan flowers red&green biyu ah bisa veil inta mah same color tayi fitina nen kyau.kodah tah fito duk mutane gidan basu fito bah breakfast tace sannan tayi addu'a tah fita,AMEEN &SON's filling station tah shiga wata hada'da mota Mercedes SLS 5500 tah gani Ana sama patrol,bah mah motar ta tafi da breathe inta bah a'a mai motar da ya fito saye cikin kaftan rigar iya knee dinshi hannu mah haka,wandon kayan kuma shi bah normal ba,Baku Pencil bah sai hullar dah ya kafe tah ah gaban goshi yayi parking saman gashin shi da robah band ya Sake saura gashin ya zubo ah wuyan shi sai shining yake fuskar sa na dauke dah fararen sexy eyes brown lenses zara2 eyelashes da eyebrow,hanci har baka gah pink lips daka ganshi ka San bah jini 9ja kawai ke running through his veins akwai surki dah na Arabs, bah *nisha* kadai bah koni ya burge ni… sai kwasar gaisuwa yake yi da works din,parking tati opposite inda ake sah mashi patrol, don duk patrol taps din akwai mutane, tunda tayi parking yake kallonta yana tunanin ina ya taba gani face din glass inta tah saukar tace 20ltrs take so, tah maida glass din sama. She's the pretty Ajebo I say on Tv,Best friend inshi farooq dah shima yazo filling station din,bayan an gama sa masu patrol in parking sukayi daga gefe suna magana, ita koh tah zo wuce wa farooq yayi mata hannu parking tayi tah fito surprisingly "hello ya farooq", "hi my little *nisha* ya gida yasu mummy", "lafiya kalau suke" sai tah kalli gayen dah ke gefe "morning" kar ya gah tayi mai kud'daranci,smiling yayi dake kara mah fuskar shi kyau "morning". Ya farooq kwana biyu mun daina gani kah koh saboda ya na'eem bah ya nan", "Ina bah haka bane kice mah mummy Ina nan shigowa nasan taji ni shiru", " har tah gaji ta daina tambayar kah tunda kayi aure yanzu kah gaida sis", "okay zata ji" , "bye2 I have to get going am running late for my work", "bye". Tah Jah motar tah sai work place inta Lady [10/09 10:38 am] Aisha Bawa✍🏽: [10/09 10:08 am] Aisha Gentle✍🏽🌹🌹🌹: 🌹A DALILN KI🌹 ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 48-49 Aiki take yi amma total kanta is some where else,tana tunanin words din najeeb "am Rilly sorry najeeb but av been forcing myself to love you but things are getting out of hand I just simply can't accept your love,oh God Allah ya taimake ni but najeeb just 1 year ya bani it just can't be possible I need some one who is willing to take care of me but yanda yaga 1year ya bani yake behaving kamar we are at the same age,gara sameera since she's 18 ya bata 4years zasu fi dace wa gsky" duk wannan maganar ita kadai take maganar tah. Sofia tayi kiranta "keh Ina son dresses na figure 8,6,4 same fabric same color anything and I need them tomorrow morning","OK I'll try my very best by God's grace","you batter do that don't disappoint me luk here I need them to be so simple yet unique flow gown's" "Okay I'll" "then go go what are you waiting for go" *nisha* was just thinking like oh my gosh is that the real me reply to this lady in such ah good manner,no way am falling sick,she makes me want to throw away yuks" Haka tayi aiki overtime don sai 8 na dare tah kare dresses din wata zuciya tace tah bar kayana,wata tace idan kika bar kayan nan dah kikayi wahalar yi yau din nan ki tabbatar dah kinyi asara su don wannan muguwar mata can go to any extent just to humiliate you. Kawasar kayan tayi tah saka su a boot tayi wuce war tah "Nisha ya akayi kika dade haka phone inki mah baya shiga" "battery Ina yayi running down,kinga riguna dah aka Sani yi gobe da safe Zan bayar dasu,su suka tsaida ni" "nisha kiyi haquri kinji nasan ni nah saki kiyi dole but not any more cikin just 2/3 days dah kika fara aiki cloth line din duk kin chanza,dariya nan mah taki yanzu Sam babu ita,nasan tana maltreating dinki ki roki Allah ya zaba maki mafi alheri,gobe idan kikai kayan ki rubuta resignation letter ki dawo aikin ya isa haka,don aiki dah ita it's like kina working on accident zone" "hmmm mummy bakomai kar ki damu zan cigaba da aikin" murya suka jiyo "lallai your not going to keep working there even if it means am gonna luck you up in your,till the day you accept the fact so just stop that" "laaa ya na'eem kah dawo" "yap na dawo little *nisha*" Aisha gentle [13/09 2:18 pm] Aisha Bawa✍🏽: [13/09 2:04 pm] Aisha Gentle✍🏽🌹🌹🌹: 🌹A DALLILN KI🌹 ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 50-51 *I would like to use this opportunity nah Baku haquri due to kwanakin dah nayi banyi posting bah I was sick and at the same time I lost my phone shi yasa kuka ji ni shiru am sorry for that* _secondly Ina mai muku fatan alheri da barka da sallah Allah ya maimaita muna in good health,wealth and prosperity Allah yasa muna cikin masu shiga aljanah Allah ya Kara muna imani gabaki daya_ _*AMIN*_ Washagari da safe ya na'eem ya saka tah gaba tah rubuta resignation letter ya karbi rigunan ya wuce,bai tsaya koh Ina bah sai gaban office din Sofia knocking yayi "just live am busy I won't be seeing anyone today so live" wani murmushi da yayi ni kaina sai dana kai zaune,bude kofar office din yayi,ya jah kujera gaban table dinta,har zata sako magana amma kamshin turaren shi dah ya bugi hancin tah wani mutuwar jiki ya ziyarce tah,kallo gudah tayi mishi tah San bah Shaka wannan bah karamin dan Hutu bane yanda skin inshi yayi kamar wani baby infact dah ka ganshi kaga *nisha* gyaran murya yayi "ummm hello am na'eem aliyu, *nisha's* brother" "what makes you come all the way here" "for a purpose here are your dress ad this" ya mika Mata white envelope,tah kalli envelope din dah mamaki "what's in here" "why are you so this respectful Mrs" "ayya sorry am not Mrs am miss Sofia ni bah matar aure bace" ya kalle tah yana dariya yana nunata "pls kar ki gaya min wannan don't you see Ina dah hankali I won't even take does barbarian words of yours haba that's so not true" "are you going to provoke me or insult me" "not any am here to give you those things so bye" "so soon" "yaah why not since you don't have a good side that you can offer me a cup of coffee" ya wuce ya ba tah da mamakin wannan mutumin sai a sannan ta tuna dah envelop din,Paper dah ke ciki tah karanata dah mamaki "what does this means ba'a taba resigning daga wurin nan bah but this is the first time, sai dai tayi firing works this is getting out of way" Yana fita daga cloth line din ya wuce *nisham* textiles industry don nan suka aje zasu hadu dah farooq Aisha gentle [13/09 6:55 pm] Aisha Bawa✍🏽: [13/09 3:04 pm] Aisha Gentle✍🏽🌹🌹🌹: 🌹A DALILN KI🌹 ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 52-53 Kofar office din dah aka rubuta office of the CEO manya2,shiga cikin office din yayi da yake wurin bah bakon zuwan shi bane,office ne babbah Ina dah akayi 4sections aciki amma duk a bude suke main office, sitting section,coffee table, dah library. Zaune suke gefen sitting section suna fira kowa da smoothies ah gaban kujera shi,yana shiga nazir ya magana "Kai dan iskan guy yanzu kah gah damar zuwa Kofar office din dah aka rubuta office of the CEO manya2,shiga cikin office din yayi da yake wurin bah bakon zuwan shi bane,office ne babbah Ina dah akayi 4sections aciki amma duk a bude suke main office, sitting section,coffee table, dah library. Zaune suke gefen sitting section suna fira kowa da smoothies ah gaban kujera shi,yana shiga nazir ya magana "Kai dan iskan guy yanzu kah gah damar zuwa" farooq ya gyara zama "bashi kawai nazir kasan babban doc. ne shiyasa" "no banson shari fa,hospital machines ina naje siyowa jiya na dawo kuyi haquri brothers" nazir ya danyi taping kafadar *nisham* yace young boss kayi shiru" "hmm bakomai big am just not in the mood" na'eem yace " *nisham* daga office din ex. Din kah na fito" farooq yace "Kai haba" "Dagaske fah" "Mi kaje yi" tambayar da *nisham* ya jefo kegah, Duk suka kallo farooq yace "are you jealous" "Why should I be jealous of that damn witch" Na'eem yace "you guys should stop that,mi zanje yi inba for a reason bah, *nisha* nah sah tayi resigning" "What dama ah nan take aiki" inji nazir da farooq Nan ya kwashe komai ya fada musu, *nisham* nah jin su yayi kamar basan sunayi bah duk dah wani gefe tah bashi tausai amma wata zuciyar tace wai saboda mi kake jin tausan tah,ita bata mah ga komai bah kadan daga cikin halin Sofia kenan dim witch ce" gah zahiri sai yace "wannan halin nata tayi inheriting inshi daga maman su,sister ita tama fita mugun hali its best dah ka sah tah daina aiki awurin" So Ku tashi muje kowa yayi shirin tafiya,kunsan 8 na dare zamu tashi. Duk suka ce haka ne.farooq yace "ni mai mata bari in kirata tah hada muna kayan Mu kamin idawo😀😀" lemon plus *nisham* ya jefa masa "your such a pain in the ass muma auren nan zamu zo muyi kar kah damu yaro..." Ya karasa maganar yana kashe masu ido 😉 Aisha gentle [14/09 9:56 am] Aisha Bawa✍🏽: [13/09 9:19 pm] Aisha Gentle✍🏽🌹🌹🌹: 🌹A DALILN KI🌹 ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 54-55 *nisha* dasu zaynab ne zaune suna breakfast,zaynab tace I hope this trip would be the best family adventure ever,Ikram kanwar zaynab tace it will insha Allah sis,suna gama breakfast suka fara hada kayan su ah trolley insu,suna karewa zaynab tace "I need to take a break my back is aching" tah kwanta lamo bisa gado, "am going to take a hot bath" tah sige wa tah bathroom inta,Tana fitowa tah sami su sameera na ta faman tambayar zaynab wasu kaya suka dauka, "ke yar sarkin gasa English gowns da English skirts and blouse" "to sai mi kuma ya zaynab" *nisha* na goge ruwan jikinta, tsawa ta daka mata "ke dan Allah wace iri ce,baza ki iya daukar kayan ki on your own ne,sai kace baki taba zuwa ba,aishhh" "sorry sis I was just anxious of what to pick, kinsan its going to be our first time da zamu hadu da najeeb I need to look beautiful" Zaynab na xaune tana kallon ikon Allah, *nisha* tah kalla "sameera tafi daki gani zuwa" tayi wucewar ta "keko zauna its high time for you to learn to accept what you have,bah lallai ne dreams inki suyi coming true bah,learn to accept no matter how little it is,this is my advice as a sister" "zaynab av been trying to accept but ni banda wani dream dah nake jira ya cika,kuma ni najeeb bai gah raina na fada Mata tah saki jikinta tah soh abunta amma ni banda damuwa najeeb is my friend and also lover din sister ita" "na yarda Allah yasa mu dace" "AMIN". ******************** Dubai UAE Yam-matan da iyayen su ne zaune cikin wata katuwar family bus mai matukar kyau sai fira sukeyi ikram tace "ya *nisha* kinyi shiru lafiya dai ko" "lafiya kedai,na matsu mu isa gidah am fade up in hear" dadyn *nisha* yace "haba kina yar doctor's. Kanwar doc. Sannan kice har ki gaji" duk suka sah dariya,abban zaynab yace "toh wai ina mazan gah ne" Mumy tace "dasu da friends insu ko ince cousin's dinsu su tare zasu zo" daddy's "su waye kuma ko yaran alh.Ameen kike nufi" "eh shi". Su zaynab suka ce "Mumy mi muka hada dasu hala" "dah kakan su namiji dah kakar ku mace ta gefen mu uwar su daya uban su daya,kakan su shine hassan, kuko taku itace Husaina,su duk sun rasu sai aunty mum matar shi hassan kun fahimta, "eh Mumy mun fahimta" *nisha* na zaune "this is getting interesting" Mumy tace yanzu mah family house din zamu tafi" ikram"Mumy ashe dagaske Ku half cast ne shiyasa mukayo gashi Ashe" "dady yace to yanzu Mu yan Nigeria kuna nufin kuce bamu dah gashi ko,toh I kuma yan Nigeria ne,ko uwayen naku mata I yan kasa ne tunda ABBAN su dan naigeria ne" *nisha* tayi dariya bah kadan bah yanda taga yanata kalula bayani "dady are you jealous" "no of course am not" Aisha gentle [14/09 3:36 pm] Aisha Bawa✍🏽: [14/09 3:16 pm] Aisha Gentle✍🏽🌹🌹🌹: 🌹A DALILN KI🌹 ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 56-57 2:33pm ah dubai Suna isa cikin wani makeken masifafen gidah mai shegen kyau😂,tsayawa baku labari,zai chanya novel din ga baki daya amma dai akwai babban round about ah tsakiyar gidan Wanda ke fitar da ruwa daga sama,gah abubuwan ruwa da akayi kayata wurin,ga strict light dake ko ina nah gidan,grass din wurin mah abun kallo ne,flowers Different colors, gah swimming pools, gymnasium Kai hannu na har yayi ciwo don ko Rabin yanda gidan yake ban rubuta ba,kunsan na kauye ya zo birin😂. House keeper din gidan tah fito tareda maids don yi musu sannu da zuwa, house keeper(HK) tah bah maids order su shiga da luggage din su,cikin katon tsakiyar gidan aka ajiye kayan,wanda roof top din wurin,Umman zaynab (umma) tace mah HK "Ina Aunty mum,tace yau din nan zata dawo daga US itama" "bata dawo bah sai jibi,su haj.mah gobe zasu zo,young masters sun kira zasu sauka ah airport hotel for the main

Chapter 2 of 6