Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 6
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels ADALILIN KI Littafi na Daya 1 Na Aisha bawa Ebook creat by Shuraih Usman Ebook publish by www.hausaebooks.cf Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.cf Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.comA DALILIN KI🌹 www.gidannovels.blogspot.com www.gidannovels.blogspot.com🌹🌹🌹🌹🌹 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹 🌹🌹🌹🌹🌹By Aisha Bawa ✍🏽🌹🌹🌹 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹 1-5 ```GODIYA```: ```godiya``` ```ta``` ```tabbata``` ```ga``` *Allah*{```SWT```}. ```mai``` ```bayawa``` ```mai hanawa``` ```mai``` ```yanda``` ```yaso```*Allah* ```daya```` ```bani``` ```ikon``` ```sake``` ```kawo``` ```muku``` ```wannan``` littafin``` ~A DALILIN KI~ *Allah* ```ya``` ```bani``` ```ikon``` ```Fara``` ```littafin``` ```nan``` ```lafiya``` ```in``` ```kare``` ```shi``` ```lafiya```.```amin``` *********** This novel is just a frictional imagination don nishadantar da masu karatu kuma banyi don in bata ma kowa ba,lastly bah don wani ya koyi irin attitudes din novel din bah. Kyakyawaa yarinya ce ke tafiya tana danna phone ga murmushi da yah fada'da ah fuskar tah mai dauke da manya2 fararen idanuwa da zarazaran eyelashes inta ga carved eyebrow ga hanci har bakah,bakin tah dan karami sai kah aza teaspoon bai shiga,gashi har baya baki Sol,gata Fara kamar wata yar India gata S line D curve coka cola shape kenan . *NISHA* diyar consultant Aliyu yar babban consultant duk fadin Nigeria.tana isa gurin motar tah kirar Mercedes Benz Fara. wayar tah tayi ringing iPhone s7 mum ta gani ah gaban screen inta hello mum,hello *nisha* kina Ina neh gah Zainab(cousin din *nisha* ce yar kanwar mum) tah zo wurin ki,kinsan da zuwan tah kika dade haka,toh gani nan zuwa my mummy ta kashe wayar taja mota sai gidah......... Watch out for A dalilin ki🌹 Laðy✍🏽 [01/09 1:02 pm] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹 www.gidannovels.blogspot.com www.gidannovels.blogspot.com By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 6-7 *nisha* da zaynab childhood friends ne suna shiri fiye da tunani mai karatu tun kindergarten suke tare aji daya wurin zaman su daya guda na gaba guda na biya haka sits dinsu suke har suka Kai graduate's islamiya ajin su daya komai nasu iri daya colour ne kawai difference sai ka dauka parents insu guda suna dah son Kama kuma duk farare neh.ajin karshe Gaye bah ah maganar shi don fashion school sukayi ah kasar new york.inda sukayi studying fashion design sun fito cika'kun designer's,with flying colors. kayan da suke sawa daga kah gansu kasan fashion designers ne.but *nisha* bah fashion designer kawai ta fito ba but at the same time supermodel. Zaynab tace *nisha* ni fah na samu aiki ah *NISHAM* textile's industry. *nisha* ta ware ido tace thus I don't no the owner but mutane nacewa his to strict zaynab,kinsan ni am not like you tunda ko baki designing ba zakiyi modeling,wai ma yushe kika fara yarda dah irin wadan nan rumors din,ni aiki zanyi like any other designing fabrics fa, *nisha* tace its such a huge offer you can't turn the offer down gsky,I wish you all the best,thanks su kayi hugging Juna with full of care. [01/09 4:20 pm] Aisha Bawa✍🏽: [01/09 3:24 pm] LADY ✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹 www.gidannovels.blogspot.com www.gidannovels.blogspot.com By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 8-9 *nisha* ce tah tashi cikin sauri saboda lattin DA tayi,tana da interview ah Sofia cloth line by 10 na safe amma gashi har 10:30 tayi bata shirya ba,da sauri tayi yar simple makeup English gown tah saka peach in color tayi wani style din dankwali Wanda sauran Rabin gashin kanta abude yake (bansan sunan daurin ba🙉)Tah saka ash heels nasu nah yan fashion dah side bag dinta tayi spraying turare all over cikin tah kamshi kawai takeyi, ta sa glasses,koda ta sauko mutane gidan basu tashi daga bacci bah ta rubuta note ah piece of paper tah aza bisa dinning table,ta wuce. Tana isa parking tayi,ta wuce reception nan tah cin ma just 2 people zaune suna jiran ah kira su atakaice dai su 3 ne kawai,wata Mata ce tazo kiran su da alamu dai personal assistant din CEO dince.ita tayi masu jagora har gaban wani office dah aka rubuta meeting room,room din bah wani girma ne dashi bah SBD cloth line din bai da girma just three shops ne aka hada. [01/09 5:57 pm] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹 www.gidannovels.blogspot.com www.gidannovels.blogspot.com By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 10-11 Suna shiga sits da tables aka nuna masu sperate from each other suka zauna tayi introducing kanta " MRS Sofia sagir by name and she is the CEO of the line.kuma sun ga both application letters da sketches dinsu but they have to prove it by re sketching abunda suka bada da application later tah basu just 1 hour. 45min. *nisha* tayi aciki ta bada Nata Ana Kai mata,tayi compering insu but still the same gashi ita batada irin such inspiration irin na wannan yarinyar ita dah tayi kusan 2-3 years aciki."tah manta da Allah ke yanda yaso aduk lokacin da yaga dama" tah kalli PA tace that lady should be dismissed I don't find any I thing interesting in her sketch, PA tace but ,tayi sauri tace no more buts she's dismissed and those to are qualified, yes ma'am tah fita daga office din. Ita kah dai ke maganar ta tace baza ta bah wannan yarinyar chance bah SBD tana gani akwai something strange game da ita.PA tah shiga meeting room tah bah kowa sakamakon shi tare da bah *nisha* haquri da yaba talent inta. [01/09 10:09 pm] Aisha Bawa ✍🏽: 🌹A DALILN KI🌹 By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 12-13 Koda *nisha* ta dawo gida mum taga fuskar tah asake kamar wada tayi passing through,mum tace *nisha* have you passed wannan wangalar baki,dariya tayi sosai banyi bah mum,don banyi passing ba mum sai inta bakin rai,duk talent inki suce your not qualified yauwa idan kin gama shan meal replacement smoothie inki idan kin shiga daki ki duba zaki ga envelop ah bed side drower inki its from the modeling agency dubai but I don't what's in there.ohk mum thanks Ina baby twins basu dawo bah,no dah sauran time.tana shiga daki direct wurin envelope ✉ tayi tana budewa visa ne ya Fara fa dowa Dah mamaki ta dauki visa in tana dubawa,tah dauki paper din dake ciki ta karanta da gudu ta fita daki tana ihu sai palour wurin mum,lafiya kike *nisha*,lafiya kalau mum anyi inviting team Ina for fashion show ah Dubai they are expecting us to be their by Wednesday of this week, mum tayi hugging inta tace am so proud of you *nisha* Allah yasa albarka aciki,amin mum. [02/09 9:39 am] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹 www.gidannovels.blogspot.com www.gidannovels.blogspot.com By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 14-15 *nisha* ce ake tah faman yi Mata makeup da hair style don zuwa pre fashion show party din dah aka hada,kasan cewar ta Fara sai color din rigar ta tah fito da ita sosai.pink prom dress ce da green Vail,purse da shoes duk green, sai costumes inta pink and green bah karamin kyau tayi ba.tun fitowar ta mota Ya dalla idon shi sai gareta yaji he can't just keep his eyes of her,she's damn pretty kamar wata Indian woow kawai yake tah furtawa abakin shi har yan band inshi ke tambaya wa yagani yake tah faman woow.da kyar aka shigo dah ita sbd mutanen da suka zagaye motar ta their just waiting for an autograph an danyi yan guntu gaishe2. *nisha* ce tah yi welcoming add. sannan aka gabatar da Endless band don su Kara kaya ta da jama'a,that same guy dake ta faman kallon *nisha* shiya zauna bisa kujerar piano, yana Dana wa,yana waka da alamu his the boss daya na buga drums da drum sticks, daya na kida jitah yana mashi amshi @ the same time, tabi ake tah faman yi da gani wakar tayi masu dadi wasu masu wakar suke kallo don sun burge su. Dah kah gansu zaka aza black Arab's ne SBD tashi su nan amma yan nija ne na asali.Mr najeeb naji an kira shi dashi,sunan yayi dai2 dashi,yan mata duk yan za gaye shi tunda his so hot amma duk baya ganin su idon shi na wani gurin. *najeeb* kenan dan gidan alh Umar multi millionaire ne, ah naija [02/09 4:11 pm] Aisha Bawa✍🏽: [02/09 9:51 am] Gentle✍🏽🌹🌹🌹: 🌹A DALILIN KI🌹 www.gidannovels.blogspot.com www.gidannovels.blogspot.com By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 16-17 *najeeb* yima *nisha* magana but sai yaga bah yau bah don ga yan jarida ko Ina kuma idan yayi Mata magana awurin it will be all over the news papers industry har ma ache their dating tunda gulma yayi musu yawa.Kwalliya ake tayi wah models in,yau ne ranar fashion show din,yan kare Mata makeup intah da hair style Wanda akayi coiling in gashin kuma aka rufe Mata ido daya da gashin.tana shan slouch ah dressing room inta akayi knocking kofar,Tah aza kayan dah za ta sa ne tace come in.juyawar da tah yi sai da gashi kanta ya rufe Mata fuska,sannan ya dawo dai2 kamar Wada aka busa ma fan a fuska,mutuwar tsaye yayi yan kallon tah,dah kyar ya daga hannu yace hi,hello how my I help,am *najeeb* from endless band,ohhh your the one your song was awesome i like it,woo thanks for the compliment miss.Duk girlfriends inshi bai taba haduwa da wada tayi kyau da haquwar ta ba,dama shi dan waka ba'a rabashi da yan mata don kullum sai anyi sabuwa, *najeeb* da alamu dai an tafi dashi.Dakin aka budo,manager itace tah shigo rike da riguna,2 cikin bag pack insu,tace hello sir would mind excusing us bcos its time the show has already began,ohk am sorry I took much of your time,so miss here is my compliment card ya mika mah manager din ita ko tah bashi na *nisha* sai kamshi card din keyi. Ma'am the models have started parading gashi you haven't dressed up. Lady✍🏽 [02/09 7:53 pm] Aisha Bawa✍🏽: [02/09 5:38 pm] Gentle✍🏽🌹🌹🌹: ⓞⓦⓐ 🌹A DALILIN KI🌹 www.gidannovels.blogspot.com www.gidannovels.blogspot.com By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 18-19 Wata hada'da teal and white jallabiya tah sa akayi Mata Arab rolling tayi shegen kyau,tana hawa bisa stage wuri ya dau tabi Second round ta sah white and royal blue jallabiya sai ja dah kasa takeyi dah white heels dah rolling daban Dana farko,zaune tayi bisa kujera sai dah kowace model tah je bisa stage tah dawo sannan tah tashi don zuwa itama tunda she's the role model dole ita zata sa finale dress din kuma itah zata fita last,tana back stage kamin tah shigo sai aka kashe lights din wurin gaba daya,tana shigowa tayi tsaye ah tsakiya,San nan aka haska wuta inda take,kidin fashion dai ke tashi sai dah tayi 30sec.haka nan sannan tah Fara dano masu cat work sai dah taje gaban stage tah sakala hannu daya ah kunkuru daya tayi kissing palm in din hannuta tah hura masu tah kashe 1 eyes,tah jujuya dah kyau sannan tah wuce,sai suka Kara shigowa gabaki daya models din tare da mai dress collection din Sofia ce zaune tana kallon fashion show din,Ana nuno *nisha* sai dah hankalin tah ya tashi,tace yaushe wannan yarinyar tah Kai har ta zama supermodel,tah kalli PA tace tah je ta bin chiko complete details nah *nisha*,nan take ta kawo Mata information inta,jinjina Kai tayi tace she have to work under me,I'll definitely convince her,PA dai bata ce komai bah sai kallon tah,handbag inta tah dauka tah ciro dunkulala paper tah dibi kadan tah sah ah plane paper tah rufe kusuwa hancin tah guda tah jah hodar ibilis dah dayan kusuwa. Ita PA abun ya Fara bata tsoro Tun rabuwar Sofia da mijinta wato Sir *nisham* mai textile industry tah soma drugs sbd tana matukar sonshi, sai dai problem inshi dah ita bin friends in banza dah shiga yanda taga dama,ita ah cewar tah that's what fashion is all about, kuma bazata iya living the rest of her live bada shi bah,kuma niyar tah na nan tah sai ya dawo mata ko tah halin yaya. [03/09 2:07 pm] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILN KI🌹 ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 20-21 "Allah ya raba Mu da mumuna rayuwa", *nisha* na zaune aka kawo mata contract na advertisement nah Sun silk shampoo and conditioner tayi signing contract din. Wani farin hadaden man ne saye da pajamas fuskar shi na dauke da fararen sexy eyes DA brown lenses a cikin su,zara2 eyelashes da eye brows da pink lips gashin kanshi baki da strips din gold brown a ciki gashin kan an raba shi biyu step na farko ya daura roba band na biyun ya sake shi bayan kah *nisham* AMEEN kenan zaune cikin palour din condor inshi yana zaune bisa kujera ya aza kafa bisa center table kafa daya bisa daya yana danna pear phone inshi kamar ance yah daga Kai ya kalli flat screen din dake lake ah bangon palour din, ah lokacin advert. din tana dago gashin kanta,mutuwar zaune yayi Yana kallon pretty Ajebo din nan.phone inshi yayi ringing ya dauka hello mummy,hello baby how are you,am fine ma,when are you going to visit your grandma she wants to see you,ohk next week zan shigo, but when am going your coming back to Nigeria since she's alright now and dad is all alone,ohk son am coming back on Wednesday this week insha Allah,bye. Hajiya Fatima kenan MAMAN *nisham* half cast ce maman tah yar Nigeria aure ya Kai ta garin Abu Dhabi don mijin tah dan Chan ne ah Chan Baban *nisham* ya ga haj.Fatima tare sukayi makaranta har zancen ya Kai nah aure.grandparents din *nisham* na gefen uba sun yaba da tarbiya da halin ta har suka koma gidan gsky. Lady✍🏽 www.gidannovels.blogspot.com [03/09 3:16 pm] Aisha Bawa✍🏽: [03/09 2:26 pm] Gentle✍🏽🌹🌹🌹: 🌹A DALILN KI🌹 ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 22-23 Yana zaune aka nuno hirar da akayi da ita ah TV inda ake tamabayar name inta tace *NISHA ALIYU* tana fadin sunan bai San sada ya furta double wow ya sami kanshi dah yin murmushi wanda rabon shi da murmushi tun rabuwar su dah Sofia kusan 6months,aure just 3months dah yani auren suka rabu. Tunani yakeyi bai dace da mata,lallai ya yarda money can't by happiness don shikam yana son mace yar Gaye, mai tarbiya,tunani dah yin abunda ya kamata,yan hawaye ne suka zubo daga idon shi,yace duniya Kenan,ya salam ,Allah yayi mana zabi na alheri,ya tashi ya kashe TV ya wuce daki,kwance yake bisa gado amma yakasa bacci sunan tah kawai yake furtawa *NISHA* yana tuna advert. Dinta na sun silk, zaune ya tashi ya cire roba band din ya warware gashin kansa dah ya rufe mashi wuya,dah yakasa bacci sallah dare ya tashi yi as usual,Dankare'riyar jeep land Rover tayi parking kofar gidan wasu lovely yara suka fito daga cikin gidah mace daya da namiji sai kiran sis sis sukeyi, *NISHA* ce ta fito daga cikin jeep din,sukayi hugging inta babban yayan tah mai suna na'eem suka tara a palour,smiling yayi Mata yace welcome back sis and congratulations,thanks bro sukayi yi pecking juna ah cheeks.dad ne yayi hugging insu gaba daya, tace laah dad kah dawo tah kai har kasa ta gaida shi, ya amsa cikin fara'a dah yi Mata sannu dazuwa,tah tambayi twins Ina mummy suka ce tana sallah, tace nima banyi sallah ba, Bari in tafi inyi twins kuce ma driver ya fito dah kaya nah ah boot Lady✍🏽 [03/09 8:58 pm] Aisha Bawa✍🏽: [03/09 8:39 pm] Gentle✍🏽🌹 🌹🌹: 🌹A DALILN KI🌹 ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 24-25 Zaune suke cikin dakin mummy suna fira suna fitar da kaya Gawani sha'awa Abba yace its high time da zaki daina modeling duk dah cewa its your field of work, but Mu ah nan kasar Mu sun dauke shi da wata manufa wada bata dah kyau,duk dah naki ba English gowns,Riga da skirt da jallabiya amma duk dah haka Wata manufa ce ki haquri kiyi focusing on your designing kinji baby,tau daddy inshaa Allah nah daina,yauwa *nisha* Allah yayi muku albarka suka amsa da amin gaba daya.dah washagari *nisha* na zaune ita kadai cikin gidah sai masu aiki tah rasa abun yi dah wurin zuwa nan wata idea ta fado Mata na taje *nisham* _textile industry_ tah Kai mah Zaynab visit ah place of work inta.tah shirya cikin wata doguwar fitted gown red da green dake ja gah kasa dah alamu tanason kaya masu Jah kasa,taha sa hill red da handbag red,sai green gyalen tah, tayi kyau sosai ruwan Dubai ya Kara chanza tah,tah shiga cikin sabuwar motar tah company din Dodge Jeep SXT maroon motar tah Kara fitowa dah ita sunglasses tah sah, sannan tah ja mota sai *nisham textile industry* Lady✍🏽 [04/09 10:30 am] Aisha Bawa✍🏽: [04/09 10:07 am] Gentle✍🏽🌹🌹🌹: 🌹A DALILN KI🌹 ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 26-27 Tana parking bata tsaya ko ina bah sai reception sanna tah kira zaynab,zaune tayi tana jiran tah sai ji tayi an dafata juyowar da zatayi wani hada'den mutum ne tah gani saye da expensive suits maroon sauri yayi yace ayya sorry dan Allah I tout wata cousin ita ce dah tah kira ni tana reception sorry pls,zaynab Tace hi my supermodel,duk suka juya su biyu suna kallon zaynab, *nisha* tace hello my designer how have you been,am fine tah karaso wurin tana gani wannan mutumin tayi sauri tace morning sir,morning zaynab and kinsan visitor's are not allowed at this hour its not visiting hours *nisha* tace ayya sorry I don't know about that I guess I'll meet at home cousin,zaynab tace wayyo sorry cousin injin bakiyi fushi bah,tayi murmushi tace miyasa zanyi fushi over nothing, am just hear to tell you zamuyi tafiya next week sai dai mun hadu gidah,ohk sai na dawo duk abunda sukeyi yana tasaye,gsky structure inta da kyau irin natah bah baya ba. Yace miss can I have a word with you,tah kalle shi tace its not visiting hours due have a good day sir.... Lady✍🏽 [04/09 3:15 pm] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILN KI🌹 ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 28-29 Baki ya sake yana kallon ikon Allah wannan Karamar yarinya amma full of guts, office ya wuce ya kira PA dinshi yace taje design unit tah kira mashi zaynab imam,tana fada mah zaynab sakon Sir nazir,hankalin zaynab ya tashi sosai tace ko miye ya faru kuma, Allah yasa *nisha* bata ci mah dan mutane mutunci ba,cikin sanyin jiki tah yi knocking kofar office din,come in yace,tana shiga kanta tah dukar kasa don bakinta bai buduwa bare tayi magana don ta sha gani yanda yake yi mah mutane, have a seat,zama tayi amma hankali tashe,yace zaynab I asked of you because I have so many questions to ask and your the only person to give me the right answer for my questions,shiru kawai tayi.yace my first question is. *who is she tah yo waje da ido yace yes you had me right so who is she? *NISHA Aliyu* *ohk what's her field of study or work? she's a top designer and also a supermodel. *wow nice and yar gidan waye? Yar gidan consultant Aliyu Dattijo *woo uncle Aliyu no wonder take da guts, So she's your cousin, Yes she is. Yace ohk thanks pls ki fada mata I would like to be a frnd of her's,but don't get me wrong my intentions are clear.akwai wace nake so kamar inyi ya da rayuwa tah,since the first day I saw her amma bata ma San inayi bah,so pls would you guys be my friends not just frnds but bst frnds pls accept my request.... 08163539330 for comments only. Lady✍🏽 [04/09 9:14 pm] Aisha Bawa✍🏽: [04/09 3:58 pm] Gentle✍🏽🌹🌹🌹: 🌹A DALILN KI🌹 ™www.gidannovels.blogspot.com By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 30-31 Zaynab ce tah budo kofar dakin su ita da *nisha* Wanda komai nah dakin iri daya ne gefe daya pink daya purple, ko wani side dah gadon shi,mirror, study table, wardrobe,side drawers da Wall decor.bata tsaya ko ina bah sai wurin dake dah pink,kayan jikinta tah cire Tah daura pink towel tah nufi toilet din dake gefen tah komai na ciki pink.tana fitowa *nisha* tah gani kwance tana game dah laptop(apple) inta bisa gado,wai dama kina gidah ban ganki bah ko da nashigo,Ina nan kedai sis koda kika shigo naje Kai mah ya na'eem abinci shi dah friends dinshi so annoying sai ka dauko salt sai ace yaji fa dauko wannan da wancan,Dariya zaynab tayi tace kai dan Allah *nisha* ki dai nah bani dariya. *nisha* tace ni yanzu bah wannan ba kiyi sauri ki shirya na kira cab fita zamuyi,yau kece zaki hau motar haya lallai babbar mgn,tah shirya cikin sauri, *nisha* tace sis upper week birthday din ki,laaa ni namah manta fah,yauwa Sir nazir ya bani sako wurin ki....... Waye haka nan kuma,Wanda kuka hadu mana dazu ah industry,nan tah fada kwashe yanda sukayi ta fada Mata, mtsww Chan tah lake masa,nikam ban iya frndship dashi😏,kuje kuyi abunku waya sani mah ko kece yake so,ni rufamin asiri yanda yake ji dah kanshi bama gaskiya bane bare ah kai ga kanin,toh wai ma miya kawo shi aiki company din kani shi,shike managing wurin idan kanin yayi tafi,O kawai tace.nidai mu tafi... Lady [05/09 12:03 pm] Aisha Bawa✍🏽: [05/09 11:07 am] Gentle✍🏽🌹🌹🌹: 🌹A DALILN KI🌹 ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 32-33 Sai bayan har sun fita bakin Gate suna batun shiga cab din sai tace oh na fasa da mota tah zamu tafi,tah biya shi kudin shi suka shiga motar *nisha* basu tsaya ko ina bah sai shopping mall,suka tah jida dogayen riguna,takalma,jikuna dah sauran kayan makeup dinsu kaya masu kyau da tsada suna fitowa sai ga sir nazir zai shiga mall din *nisha* tafiya kawai takeyi bata mah lura dashi bah,amma ita zaynab tah gashi sai tayi kamar bata ganshi bah ta dukar dah Kai,har suka bi gefen shi suka wuce, tsaye yayi,yayi folding arms inshi smiling yayi hmm wato guduna zaynab keyi, Ahankali yake binsu har suka iso wurin mota,hello ladies, zaynab tayi wuru2 da ido don tah ma San ko voice din waye,duk daukar tah bai gansu bah, *nisha* na juyowa tah gah that same man nah textile industry, bude motah kawai tayi tah shiga,zaynab tace Hi sir,umm point of correction nazir mah its okay tunda ba wurin aiki ne bah and baki Isar da sakona bah kenan because naga yar uwarki she's kind of angry wif me, a'a na fada mata, toh ki tayani bata haquri ko zata haqura, I'll try my best sir, Nazir fa not Sir, Okay, Then try saying the name, Na... Nazir, Woow Nice one,kamar kar ki daina Fada.... Lady [05/09 3:52 pm] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILN KI🌹 ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 34-35 Bai rufe baki bah wayar shi tayi ringing yana dubawa yaga *NISHAM* ah gaban screen din waya,hello baby bro, hello big, ohhh so it's you murad miyasa kah dauki wayar *nisham* baka gajiya da jan fada, shiya ce na Kira kah wai bazai dawo bah sai next week, 😳what give the phone to that little witch, hello big yadai, Kai Dan iska wlh kayi kah dawo Company ina na aje loads of work just in kama mah naka,gsky *nisham* idan baza ka dawo jibi bah am going back to my work place nima I ina son zuwa dubai din, sorry ni dai am hanging up nah gaji my ears hots bye. Ohh dan Allah kuyi haquri for witnessing this sort of argument,ayya bakomai. *nisha* tace zaynab koh kin manta tare muka zo am waiting for you we still have lots if things to do pls kizo muje,Jaye zaynab yayi ya shiga motar yace sister baza kiyi haquri,tah juyar dah kanta,idan baki haqura bah sai dai mu kwana ah nan amma bazan fita bah pls kiyi haquri, dah taga bai dah niya fita tayi murmushin yake tah ce okayyy nace haquri yanxu ka fita zamu tafi,no sai kince pls,aiit pls. Thanks toh kinga yanzu zaniya fita kallon zaynab yayi yace Zaynab zo ku tafi kuyi haquri na bata muku a lot of time,kuma na barki tsaye, bakomai tah shiga mota suka wuce.shiko ya shiga cikin mall din. *nisha* tayi dariya sosai tace ohh my wannan nazir din is so much in love with yobaby😜,banson iskanci fah,hmm kema nasan kina son shi ya iya kiran sunan kzaynab😂😂 😂,rankwashi tah kai Mata bisa Kai,ahhh ..... Lady [06/09 4:18 pm]

Chapter 1 of 6