Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
2 / 4
komai ba ya fice abunsa .... *kubiyonidan jin yazata qare tskaninta da ummi* �� [12:24AM, 1/1/2017] Baby Afreen: ������ ~*Ashe kishiyatace*~ *A short story* _In dedication to_ *�Abba gana�* *06* Ummi kuwa tana shiga dakin tayi tsaki ganin dakin ba agyare ba...dage labulayen dakin tayi tasoma gyara kayandakin ta fitar da kayansa masu datti ta share dakin tas ta canja bedsheet ta wanke toilet din ta gyara ko inna tsaf... fitowa tayi pallo nanma ta gyara ta share ta kwashe kwanukan dake kan dining takai kitchen tadawo ta share palon tsaf ...hanyar kitchen ta nufa danyin wanke2 Husnah dake zaune tasoma fadin "Ummi kishiga dakina ki gyaramin " Sake baki ummi tayi tana kallonta... "ynxu anty husna dakin naki ma se an gyara miki" "mtsw kinga bannemi wani dogon bayani agunki ba kije kiyi abinda nasaki". "toh gsky ko zanyi sena gamavsbinda nakeyi tukunna" dasauri husnah ta miqe ta danna pause a film din datake kallo tare da fadin "ke harkinisa nasaki abu kiqi yi?" "nifabaqinyi nayi ba cewa nayi sena gama abinda nake tukun dasauri husnah ta miqe ta nufo inda ummi take cike da gadara itako ummi tsayawatayi ganin ikon Allah Husnah na qarasowa tadaga hannu da zumar marin ummi dasauri ummi ta riqe hanunta... "baki kai matsayin da zaki maren ba...kuma dakinki abu daya zesa na gyara dan ya sadeeq yace nagyara gidan shiyasa badan hk ba wallahi bazan gyara ba.." "ke ni tsararki ce?" "kanki akeji...banda lokacinki" ummi na kai wananta sake hanun husnah ta shige kitchen abinta tabar husna agun sake da baki... tsaki husnah tayi cike da takaici "wallahi zanyi maganinkitinda taqamarkirashin kunya" tana kaiwanan ta koma maxauninta ta cigaba da kallo abinta.... Ummikuwa tana shiga tayi wanke wanke ta gyara kitchen din ta fitoh tayi mopping kafin tabi ko inna da turaren wuta gana fesawa.gidan yadau kamshi...kafin ta nufi dakin husnah ma ta gyara mata tasa mata turare.... lkcin sallar la'asar nayi tayi alwallatayi sallah....husnah ma hk dik sakacinta bata sakacin sallah lkcin sallah nayi zata tashi tayi abinda ke burge sadeeq da ita kenan... �� Sadeeq kuwa tinda ya fita aaibiti ya nufa yana gama duba patient ya nufi office din hydar... hira suka somayi sosai cike da nishadi.. "Ykmt ace nazo naga amaryarmu fa" hydar ya fada yana dariya "amaryar ku ko shirme.." cewar sadeeq dake dannar wayarsa "kamanya shirne?" "toh ba abindavtakeyi fa se kallo ..bata iya komai ba..girki.gyaran gida kai komaivda komai husnah batayi acewarta bata iya ba agida batayi... Dariya hydar ya kwashe dashi tare da fadin "Ango ango kasha kamshi kaikuwavtana cin amarci xakacwani ce tayi aikin gida ni nine cewa zan ban iya ba" "Mtsw kaifa banzane acire xancen wasa agefe" "inkuwa hakanec knada aiki agabanka seka zage damtse kasomavaikin gida kan kafitoh off"? "cabdi jan wlhi abinda bazanyi ba kenan" . "ynxu knacnufin hk zakuyita zama cikin datti da yinwa?"? "hmm a'a ynxu hk ma nabar ummi tana gyaran gidan aninci kuma ko dagacwajan mama ko mahaifiyar ake kawo wa" "cabdijan wallah zan zige ummi tadena hk kurin bata bata ba zata gyara" dariya sadeeq yayi tare da fadin "kaifa mugune hydar" "ai gsky ce na fada Nanfa suka cigaba da hirarsu cike da nishadi.. "hydar kasan kuwa nxt week xankoma dutsinma wannan kauyen danaje kwanaki" "ok nagane mezakajeyi kuma,?"? "Abu zanje nayi kwana daya kawai xanyi nadawo "ok toh Allah yakaimu ya bada sa'a" ansawa sukayi da amin dikkansu.... ��� Xaune Sadeeq yake yana aiki a laptop dinsa husnah ta turo qofar dalin nasa ahankali tare dayin sallama...amsawa yayi batare da ya kalli inda take ba... karasawa tayi ta haye kan gadon ta zauna kusa dashi...kusan minti biyar ba wanda yacewa wani qala acikinsu ..Sadeeq ne ya yanke shirun tare da fadin "Ranar thursday insha Allah zanje cikin dutsinma na kwana washe gari nadawo" gyada kai tayi tare da fadin "ok Allah yakaimu..dama innaso nama magana ne" "Ok dama innaso nama mgn" "inna jinki". . ya fadavtarecda rufe system dinsa "dama zan ma umma magana ne se asamomin me aiki" Shiru yayi yana kallonta daga bisani yasoma fadin "Kibari naje nadawo daga tafiya tukunna" ba musu kamar wata mutuniyar kirki ta ansa da toh...rungumota yayi jikinsa yasoma mata wani salo nadaban ganin yana neman wuce gona da iri yasa ta miqe a dari tabar dakin..... _Thursday_ Shiryawa sadeeq yayi ysaf ya fitoh dauke da dan qaramin jaka dayasa kayansa kala daya aciki ....zaune ya tadda husnah a palo tana kallo... "Toh ni zan wuce" miqewa tayi ta nufo inda yake ga mamakinsa sevganin hawaye yayi nabin fuskarta... �� [8:48AM, 1/1/2017] Baby Afreen: ������ ~*Ashe kishiyatace*~ _In dedication to_ ~swt~ *�Abba gana�* *07* "Husnah meyafaru ne?" "bayan zaka tafi kabarni.kuma ni tsoro nakeji wlhi "ai ba dadewa zanyi ba ki kira anan ta tayaki zama " gyada kai tayi tare da sharevhawayen fuskarta tavkarbi jakarsa har mota ta rakasa sanda taga ya motarsa ya ficevta soma wani sabon kukan hkvta koma cikin palon kallon ma gaggararta yayi daga bisani ta soma kira hanan awayactana gama kiranta takira deeja... Shikuwavsadeeq be tsaya ko inna ba kuma yana driving da sauri hkn yasavyavisa vikin garin dawuri...yana isa gun me anguwa ya fara sauka... Anna ta masa sannu da hanya...daga masu kawo masa fura se masu kawo ruwansha masu kawo tuwo dadai sauransu... Shikam sadeeq murmushi kawai yakeyi dan hkn na burgesa... "Abunakar ya hanya?" acewar mevanguwa "lafiy ahmadulilah" sadeeq ya amsa cike da fara....hiravsukayi sosai yaci abinci yaqoshi....kafin ya soma gudanarda abubuwan daya kawosa qauyen kasan cewar washa gari yakeson ya koma gida... Tafe yake yanata kalle kalle yadda aketa gyara gyare se guda akeyi wani yaro ya gani yaje tambayarsa "kai yau me akeyi ne?" "bikin yarinyar meanguwa za'ayigobe shiyasa" gyada kai yayi tare da tabe baki ya wuce abunsa.... Gidan me anguwa kuwa ba abinda ake se kidan kwarya anna rawa anna guda .....amarya kuwa can daki anna gyarata...tasha jan baki ga dugonan da sukeyi a fuska irin hk • • • • da • • • dik ta shasu a goshinta anfitoh da ita se guda ake qawaye sunata rawa su alawiyya nagani sun shokare se dancewa sukeyi.... *Husnah* "Ke kin wani bi kin ishemu da wani xancen mijinki" "fada mata dai anty deeja tabar mu muyi ta garara se faman surutu tajeyi" "barni da ita hanan sekace wanivya hanata bin mijin nata" Miqewa tayi fuuuuu ta shige dakinsa hade da banko qofa tavfada kan gadonsa tana rera kuka..... sudeeja da hanan kuwa dariya suka dinga mata *Washe gari* Yau take juma'ah babbar rana sadeeq ya gama shirinsa misalin karfe daya da zumar anna fitowa daga sallahr juma xe kama hanyar gida... Fitowa yayi ya nufi wajan me anguwa ya zauna anata hira anan yakejin sunan amaryar *Aisha*(Shatu) se angonta kuma *musa*(danlami) Sunan zaune suna hira aka soma kiraye kirayen sallah miqewa sukai kowa ya nufi yin alwala... Suna gamawa aka soma hallara a masallacin lokacin sallah nayi suka gabatar nanfa aka fara zumar daurin aure... Kamar daga sama aka soma hayaniya taciki iyayen angosuna fadin "Mu munfasa aure dama sanda nacewa musa ya bari se ya samu aikinyi kuma karatu zashir a binni" nanfa hayaniya ya kaure me anguwa ya fitoh babu abinda yake se fifita yana ta sallati yana sanarwa ubangiji.... yanan tsaye wakilan ango sula fitoh suka wuce se surutai suke .... Nikamganin hk na koma gefe nazauna domin hutawa kamar amafarki najiyo anna fadin "Andaura auren *Abubakar sadeeq* da *Aisha*(shatu) � _10min later_ Zaune sadeeq yake a motarsa shi kadai yafada duniyar tunani *Flash Back* me anguwanecleta fifita se huci yake yana kaida kawowa....sadeq ne ya nufo inda yake.. "ne anguwa meya faru ne?" "Kaidai bari danan....abaini jama'ahsukacwulaqantani bayan angana komaivsuzo suce sunfara auren?" GARABASA GARABASA DANNA BLUE DIN RUBUTUN NAN DOMIN SAMUN DATA KYAUTA AKOWANNE IRIN LAYI https://www.ads54.com/ads/ad/3174_93b9664f7da258 shiru sadeeq yayi aransa yana fadin "Yazanyi in cetoh shi dagacshiga kunya?mutum ne me karamci da kautatawa mutane" sharaf sadeeq ya furta "Zan aureta ga sadaki " Dasauri mevanguwa ya juyo yana girgiza amasa kai baza ayi hk ba "gyada kai yayi akan yanasocze aureta" Sosaixme garivyayi murna suka koma ciki liman ya wakilce shi me anguwa kuma yarsa aka daura auren *Back to current scn* Share gumi sadeeq yayi yasomactinanin "ynxu inna zashi da ita? inyavkaita gidansa matsala...ya kaita gidan iyayensa matsala dan karshe mama tasashi ya saketa....ynxu inna ze kaita?" yana cilon wanga tunani yajiyo guda juyawa bayan da zeyi yaga mutane dayawa ga wata datashia llubi dagani itace amaryar sun dosa wajan motarsa da ita...nanfa hankalin sadeeq ya qara tashi � [2:26PM, 1/6/2017] Baby Afreen: ������ ~*Ashe kishiyatace*~ _Na_ *Faty Afreen* _In dedication to_ *�Abba gana�* _Congratulations sis *Humaira melody* for d sucessful completion of yuhr swt novel *NAMIJIN KENAN* Allah ya qara basir a_ fatyafreen.blogspot.com or http://fatyafreen.blogspot.com/2017/01/ashe-kishiyatace.html *08* kasa fitowa yayi.. yayi lamo acikin motar sukuwa sun tsaya jiranshi awaje se faman gudaakewa amarya wasu kuwa cewa suke "cab aike shatu kin more innice wanne kuka zanyi..kinsamu miji me kudi" alawiyace tayi dariya tare da fadin "wallahi kuwa kinsamu hutu kinhuta da wahalar qauye.ai dani za aganin gidan amarya" Nanfa sukadinga hira kowa daabinda yake fada sunayi suna guda annatafi ga shewa.. Me anguwane da wani dattijo suka nufo indasuke "ahh yanaga kun tsaya anan se hayaniya kuke? yamma zata masa ahanya fa" bejira jin mexasuce ba ya nufi inda sadeeq yake qwanqwasa glass din motar yayi dasauri sadeeq ya bude murfin motar yafitoh... "auh kanaciki shine kabarsu sunata batama lkci?" daga bisani me anguwa ya jasa gefe ya masa nasiha...kuma yacedashi za'a tafi da qawarta alawiya taga in suke.. sadeeq kuwa najin hk ya kuma gigicewa me anguwa daya lura ya soma tmbyrs "sadeeq lafiyarka kuwa?" inda inda yasomayi tare da fadin "ahhh bkm inna qarayin latti agurin aiki ne" murmushi me anguwa yayi bece dashi komai ba ya nufi inda amaren suke. "kai ku taho maza da alawiya za atafi" : "Nima dani za aje ..acewar dije... nanfa suka. dunguma su uku suka shiga seat din .baya.. Cikin sanyin jiki ya soma driving sosai shatu ke kuka bama kamar inta tuna cewar bama tasan waye mijin nata ba... *Husna* "ku tashi mana se faman bata min lokaci kukeyi" acewar husna deja ce tayi murmushi tare da fadin "dallah muje kin wani ishemu da surutu" soma tafiya sukayi hanan na bayansu hankalinta nakan wayarta ... fita sukayi tasawa qofar key dmsuna zuwa bakin gate taba ma megadin key kafin suka wuce abinsu... Basu tsaya ko inna ba se gidan umma zaune suka samu umma ...da sallama suka shiga... "waiyyoo ummata nayi kewarki" acewar husna "oyoyo yar gidan umma..ashe kuna hanya". ciki duka shige kowaccansu ta yada zangwanta nanfa aka hau hira.... *Sadeeq* sosai yake gudu amotar yana tinanin yaddaze isa gidansa ya tadda husna tinda nata dasauqi akan na mama... da ka kallesa kasan yana cikin damuwa...ba bata lokaci suka isa...su alawiyya kuwa se yaba kyan gidan suke tindaga wajan... Horn yayi me gadi ya bude nan me gadi ya fada masa cewar ai husna batanan tabar key amma...busar da iska yayi tare da dauke axiyar zuciya... karban key din yayi ya nufi wajan parking ya paka motarsa... Bude musu yayi suka fitoh se zare ido yake kamar tsohon munafiki...bude musu yayi suka shiga.... Kalle kalle suka farayi gidan yayi kyau dik da palon ba'a gyara yake ba xama sukayi shikuwa tsayawa yayi yana kallon palon daga bisani ya bude dakinsa nanma kaca-kaca...ya bude dakin husna nanma ba agyara ba...ya duba kitchen wanke wanke ne lihidi guda sekace gidan family house... tsaki yayi su dije sukayi saurin juyowa suka kallesa ganinsuna kallonsa yasa yaqaqalo murmushi ya nufo inda suke "kuzo muje na kaiku tasha ku koma gida ko?" "tin ynxu...ai na aza gwana zamuyi" Xaro ido yayi atsorace yana fadin "Kwana kuma?" "kwarai kuwa" shine abinda alawiyya ta fada ganin dik ya rikice yasa dije tasoma fadin "jiyadda yawani rikice sekace munce zamu tafi da ita" dariya sukayi shikuwa se waige waige yakeyi jiyake kamar husna zata shigo.... "kinga tashi mutafi mu bar musu gidansu wataran mazo ganinta" kamar jira yake yamiqe yayi gaba sukuwa sallama suka mata suna zaulayarta kafin suka bi bayansa... ***** in high speed yake tuqi dan sauri yake yaje yakaisu tasha yadawo kan husna ta rigasa dawowa......ai kuwa cikin sa'a yana komawa yasami shatu zaune inda yabarta....mumushi yayi ya fuzar da iska ya qarasa inda take ya zauna "sunanki aisha ko?" "eh amma anna cemin shatu" nabasa ansa kanta na qasa.... "Ok shatu dan Allah innaso kimin wata alfarma ne" "tame fa?" "yauwa...kinga ni innada mata sunanta husna" dasauro shatu ta dago takallesa cike da mamaki daga bisani ta sauke kanta qasa "Kiyi hkr nasan bazakiji dadin abinda zan fada ba... matata bata da hkr balle intaji ance naqara aure bazaman lfy....dan Allah so nake kizauna a matsayin me aiki agidanan kafin daga baya sena sama miki gidanki" Dasauri ta dago tana kallonsa dai dainan sukaji qarar door bell.. � [10:48AM, 1/7/2017] Baby Afreen: ������ ~*Ashe kishiyatace*~ _Na_ *Faty Afreen* _In dedication to_ swt� *�Abba gana�* DOMIN KARANTA WASU NOVELS DIN ZIYARCI www.hausaebooks.com.ng *09* Atsorace sadeeq ya miqe da sauri ya nufi bakin qofar "Waye ne?" "nine oga"!! jinmuryar megadi yasa yasauke ajiyar zuciya shatu dake tsaye a lkcin ta riga tagama fahimtarsa... "meya faru?" "oga daman innaso nadanje masiyo abu na dawo ne karka jini shiru" "toh bkm seka dawo" yana gama fadan hk ya juya yana kallon shatu wacce take zaune tayi saurin sa kanta a qasa tana wasa da yatsunta... "kinyi shuru bakice komai ba...kiyarda danj wlhi zan baki dik wani abunda mata ke buqata agun mijinta zan miki komai da komai..amma dan Allah kiyi hkr ki rufamin asiri kinji?" gyada kai tayi alamun eh tare da fadin bakomai.. murmushi yayi tare da fadin bari naje na samo miki abinda zakici daganan zan daukota daga gida... Gyada kai tayi ya miqe yana share zufar fuskarsa ita ko binsa da kallo tayi har ya fice daga dakin.. Yana fita ya shige motarsa haryakai bakin gate ya tina da me gadin bayanan...tsaki yayi ya fita ya bude gate din ya fitar da motar kafin ya rufe gate din ya koma cikin motarsa.... *Husna* "kunga ni zan tafi saboda yaudinan sadeeq ze dawo" "toh aikuwa ykmt kotashi kitafi tin dazu kinzauna anan" "ynxu xantafi mama toh aban abinci na kai masa" "jeki dau foodflask kibawa inna ta zuba abincin" tafiya tasomayi zuwa kitchen din dake palon tadaki foodflask din kafin ta fitoh ta kaiwa inna...shinkaface da wake da miya taji kifi da nama ga kuma kayan lambu anyanka a sama...tana karba ko godiya bayi ba ta soma fadin "dija xo muje ko se anjima zaki tafi gida?" "a'a ynxu xan tafi nima... sallama sukawa umma suka fice abinsu...dija ce ta riga sauka kafin aka qarasa da husna har qofar gida.... *sadeeq* sadeeq kuwa tinda ya fita ya nufi restaurant ya musu takeaway na abinci harda na husna .... gidan mama ya fara zuwa "ahh sadeequ yaushe agari" mama ta fada fuskarta dauke da murmushi...ummi ceta fitoh tana masa sannu da zuwa... "inna wuni mama" "lafiya lau sadeeq yaushe ka iso ne? " wallahi banwani jima ba" "Allah sarki sannu sannu...ko zakaci abinci ne?" "yaya inna tsarabar qauyen ?" "kaik kekam da surutu kike jeki sanyo mishi tuwo yaci kafin ya tafi.".. murmushi yayi yama umma godiya... miqewa ummi tayi ta nufi kitchen ta fitoh dauke da plate. "tuwon shinkafane biyan gyada...kaci muje kaban tsarabata" "ai bazan baki ynxu ba sekinzo har gida" "lallaikam baxani gidanka ba inje ah-**" kafin ta qarasa maganarta mama ta bige mata baki da gudu ta miqe ta nufi daki tare da qarasa xancenta "inje amin rashin mutunci nida gidan yayana" murmushi sadeeq yayi mama kuwa ta fara fada daqyar sadeeq ya rarrasheta ...ya rasa meyasa mama takeson husna hk... Yana gama ci ya miqe ya na gwada numbern husna amma a kulle... miqewa yayi yama mama sallama ya nufi gidansu husna... da sallamarsa ya shiga ya gaida umma cike da fara'a ta ansa... "yaushe ka dawone?" "umma ynxu ndw dama nazo daukan husna ne" "kash aikuwa kunyi sabani tafi qilama ynxu ta isa..." dasauri ya miqe tsaye dik yabi ya rude "umma bari na tafi se anjima" amsawa kawai tayi ta bisa da kallo aranta tana fadin "toh meya sameshi?" tabe baki umma tayi shikuwa ficewa yayi cikin sauri ya nufi motarsa yasoma driving in high speed "kardai husna ta isa gida" "toh ynxu kar shatu tayi subutan baki tinda basanin husna tayi ba...kuma kar husna tayi wani abun na rashin hankali" shafa gemunsa yayi tare da fuzarda isakan bakinsa cike da tashin hankali... *husna* kwankwasa gate tayi cikin sa'a me gadin ya dawo ya bude mata qofar... "sannu da zuwa hajiya...ai kuwa oga ya fita" "laaa ya dawo ne?" "eh! ok nagode" ciki ta shiga ta murda handle din tajiabude ..shiga tayi tare da cire gyalenta qoqarin jefar da gyalen take akan kujera sukai ido hudu da shatu... sun jima suna kallon junansu ..cike da tashin hankali bama kamar husna tacika tayi famm... ahankali ta ajiye gyalen hankali da kular dake hanunta... "meya kawo ki nan?" husna ta fada fuskar bako alamar murmushi...kame kame shatu ta farayi "ni ni ni matar matar!!!! Dasauri husna ta finciko shatu...tare da zaro ido "ke matar wa? � [7:11PM, 1/8/2017] Baby Afreen: ������ ~*Ashe kishiyatace*~ _Na_ *Faty Afreen* _In dedication to_ *�Abba gana�* fatyafreen.blogspot.com *10* "ke matar wa?" "ni matar matar da aka kawo me aiki wani irin ajiyar zuciya husna tayi tare da fadawa kan kujera ta zauna... daga bisani ta miqe tare da fadin "waye ya kawoki?" cikin sanyin jiki shatu ta soma magana "me megidan ne ya kawoni yaje ya** kan ta karasa maganarta sukaji an banko qofa dasauri suka kalle kofar a tare sadeeq ne ya shigo kamar wanda aka koro sa yana zare ido... "ya sadeeq meya faru a cewar husna tare da qarasowa ta riqesa" sauke numfashinsa yayi tariqe suka zauna shatu dai ta bisu da ido ne kawai... kallonta ta husna tayi daga bisani ta daka mata tsawa tare da fadin "dallah jeki dauka min ruwa na basa kin wani tsiremu da ido" magana husna tayi tana nuna kitchen ...sumi2 shatu ta nufi hanyar kitchen sadeeq ya bita da kallo ganin hk yasa ta juyovda fuskar sadeeq zuwa kallonta... "ya sadeeq wacece wannan?" "ba ba ke kika ce kina son me aiki ba...shine na na kawota " "ok daga inna kake ne hk?" daidai nan shatu tashigo dauke da cup ta karba tare da bama sadeeq ruwan...ganin shatu a tsaye yasa husna ta daka mata tsawa "kiwuce kije kiyi wanke wanken mana koni xan miki?" Dasauri sadeeq ya dago suka hada ido da shatu dasauri ya saukar da kansa kasa tsabar kunya... Dasauri shatu ta nufi kitchen tana sharar haway e "Ita da gidan mijinta ta koma yar aiki" Sadeeq kuwa kallon husna yayi ya riqo fuskarta "Husna meyasa zakina mata ihu xakisa taji tsoranki " Turo baki husna tayi tana fadin "to kawai se ta tsaya tana kallonka?" dariya yayi yaja karamin bakinta ..dik abinda suke shatu na bakin qofa tana kallonsu.share guntun hawayen dake isonta tayi ta shige kitchen din.... Kallon kitchen din tayi ko inna akwai datti nanfa ta goge ta soma wanke kwanu kan ta da gama ta gyara ko inna tsaf ... Tana fitowa husna kadai ta iske palon "Harkin gana ne?" "eh nagama" "tohshiga dakina gashi can ki gyara minshi" cikin sanyin jiki ta shiga dakin ta soma gyara... Husna kuma miqewa tayi ta nufi dakin sadeeq jin yana wanka yasa yasa ta fitoh ..ba awani jima ba shatu ta fitoh... "shiga dakin mijina ki gyaramin kuma kiyi sauri ki gama kafin ya fitoh daga wanka..." toh kawai shatu tace ta nufi dakin sadeeq ahankali ta tura qofar dakin tashiga da sallamarta.. ganin ba kowa yasa ta soma kauda kayan dake kan gadon wasu ajiyewa kawai take inda taga yaa mata dan batasan mazauninsu ba... tafara yaye zanin gadon kenan sadeeq ya fitoh daure da towel tana dagowa suka hada ido... sosa kai tasomayi tare da juya bayanta tana fadin "Dama tace ne na gyara ma dakin" tana fadan hk tasoma tafiya zuwa qofa da sauri ya damqo hanunta "ki tsaya kiji" "a a gsky kabari karta sa**" bata karasa zancenta ba sukaji anturo qofar dakin �� [10:22AM, 1/10/2017] Baby Afreen: ������ ~*Ashe kishiyatace*~ _Na_ *Faty Afreen* _In dedication to_ *�Abba gana�* *11* Jin anturo qofa yasa yayi saurin saketa itama tana kokarin kwace hanunta saketan dayayi yasa ta fadi akasa gaban husna... "wayyoh sannu garin ya hk" acewar husna dasauri shatu ta miqe sadeeq kuwa juyawa yayi ya waske kamar be ga abinda ya faru ba...cikin sauri shatu ta bar dakin.. Gurinsa husna ta nufa tare da karban towel din tana goge masa jikinsa... "Nayi kewarka sosai kwana biyu" "bayan baki damu dani ba tinda na tafi ba ki kira ba" turo bakovtayi saboda batada na cewa dan hk ta soma kokarin juyawa da sauri sadeeq ya jawota ya rungumeta jikinsa yana shaqar kamshin turarenta ...in low voice ya soma fadin "Nima nayi kewarki sosai" Murmushi sukawa junansu ya sunku ceta zuwa kan gado....saqoni ya fara aika mata dasu kan kace me itama tafara maida martani... Sundauki lokuta ahaka ganin yana qoqarin wuce gona da iri yasa husna ta soma kokarin kuka tana turesa "meya faru husna?" "Nafadama banaso�..banaso ko" "haba husna bakisan kina cutar dani ba kuma zaki hadu da fushin ubangiji kika cigaba da hk" "nidai nace banaso" tafada tare da juya masa baya ...murmushi yayi tare da fadin "toh fadamin meyasa bakyaso?ba kyaso mu haifi yaranmu ne?" a harzuqe ta soma magana "Cabdijan banaso" Zaro ido yayi cike da mamaki yana kallonta... "bakyaso fa kikace?" gyada masa kai tayi alamun eh... "toh fadamin meyasa" "saboda bazan iya wahala da yara ba..kuma ni bazan bata lokacina akansu ba...banason kukansu..kaiii ni banshirya haihuwan ba" sadeeq da tunda ta fara magana ya sake baki yana kallonta cike da mamaki.... ita kuwa tana kaiwanan ta zari rigarta a bakin qofa ta tsaya tasa kafin fice shiko binta kawai yake da ido..... *washe gari* Tinda sassage shatu ta tashi ta gyara palo tayi moping din ko inna har kitchen ta share tsakar gidan... ko inna yayi tsaf turaren wuta da husna ta nuna mata sawa tasa ko inna ya dau kamshi.... kitchen ta shiga dan taga me ta iya dafawa...indomie ta hango murmushi tayi ta dauko ta soma dafawa ta dafa kwai hk taje ta jera musu a palo ta koma daki tayi kwanciyarta... Sadeeq na fitowa ya ga ko inna tsaf se kamshine yake tashi murmushi yayi yasan aikin shatu ne...amma a cewarsa ba abinda ze yi da yar kauye karma ta raina sa...hanyar dakin husna ya nufa ganin tana barci yasa ya juyo abinsa.... Foodflask na abinci ya gani yana zuwa yaga indomie ce murmushi yayi zauna rabon dayashi abinci agida da safe tin lkcin da ake aiko musu da brk... yaci indomie din sosai kafin ya tashi har yayi hanyar dakin shatu se ya juya ya fice abinsa... Akwana a tashi ba wuya yau watan shatu daya acikin gidan amma haduwarta da sadeeq befi a qirga ba dan ya fita daga harkarta ...gashi suna zaman lafiya da husna basa wani fada ta koyamata abubuwa irinsu kwalliya dan ita husna ta lura da sadeeq bawani damuwa yayi da shatu ba shiyasa harta samu karfin gwiwar koya mata kwalliya... _Tuesday_ "shatu! shatu!!" "na am anty gani" "Zokije kiyi cefane yanma na qarayi" amsawa tayi da toh husna tabata kudi taje ta siyo abubuwan da za ayi abinci dashi... daukar hijab dinta tayi ta fice...tafe take taji horn din mota abayanta tsayawa tayi dan ganin waye wannan.... �� ������ ~*Ashe kishiyatace*~ _Na_ *Faty Afreen* _In dedication to_ *�Abba gana�* *12* Tana juyawa taga wata budurwa ta fitoh daga motar fuskarta dauke da murmushi "sannu baiwar Allah..sunana Aisha anma zakiyi iya cemin *esha* gidanmu ne wancan me blue gate din... murmushi shatu tayi "Laaa ai sunan mu daya... sunana Aisha nima anma anna cemin *shatu* kuma gidanmu ne agaban kusa da gidanku" "laaa kinga sunanmu daya ga kuma gidanmu a kusa..." murmushi dikkabsu sukayi esha ta qara da "inna zakije ne hay mota muje na kaiki" Nn ta fadawa esha inda zataje suka hau mota suna hira abinsu... *Washe gari* "Anty nagama aikina dan Allah innaso inje gidansu kawata indawo" murmushi husna tayi "ohhh su shatu yaushe aka fara kawaye bansani ba? hm ban hanaki fita ba adawo lfy amma karki dade sbd abincin dare" . Amsawa tayi da toh tashiga daki tasa wasu english wears dinta da husna ta siyamata riga da skrt ta yafa gylenta ta fitoh "Anty na tafi" "toh adawo lfy" Fita shatu tayi.n tana fita daidai nan sadeeq ya danno kan motar sa hango wata yayi ta fitoh daga gidan kwata kwata hankalinsa be kai masa cewar shatu bace saboda irin shigar da tayi baya tinanin shatu zatayi hkn Itako shatu bamatasan yana zuwa ba shigewarta tayi gidansu esha...shikuma horn yayi me gadi ya bude masa.... Da sallamarsa ya shiga fuskarsa dauke da fara'a ...amsawa husna tayi ta taho ta tarbesa.... zama yayi ta kawo masa ruwa tare da dauko kulolin abincin tadire masa.... "yauwa kamar kinsan yinwa nakeji.." murmushi tayi ta soma zuba masa abincin "husna wacece wanan ta fita a gidanan ynxu?" dariya husna tafaryi tana fadin "lallai yaya sadeeq...shatu ce fa me aikin da ka"** bata karasa xancenta ba ya katseta da fadin "shatu ce ta koma hk?" gyada kai tayi tana fadin "aikuwa ai ynxu ta zama yanmata" shiru yayi ya luluqa duniyar tunani ita ko kallonta tacigabadayi _"yanxu shatu ce ta koma haka? ya za ayi ta fita bata fadamin ba?kuma jibi irin shigar da ta fita dashi...lallai yau zanyi maganin yarinyarnan"_ Shatu kuwa tana shiga gidan palo ta nufa mumy ta ga zaune da kanwar esha da sukecewa princess(fatymah).... da sallama ta shiga suka ansa mata cikev da fara'a tsugunawa tayi tana fadin "Inna wuni mumy" "lafiya lau shatu ya antyn taki?" "lfy lau take..." rufe bakinta keda wuya esha ta fitoh daga kitchen dauke da kwano .... "laaaa shatu ashe dai zakizo nazata wasa kike ai" murmushi kawai shatu tayi tana...princess ce ta soma fadin "Anty kawarki na da kyau.." dariya sukayi dikkansu esha taja shatu suka nufi dakinta.... Suna shiga kan gado suka hayesuka fara hira "yauwa shatu ranar namiki tmby baki bani ansa ba" "wace tambaya fa?" "matar gidan yayarkice ko me?" shiru shatu tayi "ke abar maganar nan dan Allah" "Dan Allah ki fadamin ko baki yarda dani bane?" "A'a kawata ba hk bane" "toh fadamin meye ?" shiru shatu tayi daga bisani shatu ta kwashe komai ta fada mata... wani irin dundu esha ta kaima shatu...ihu shatu tayi tana fadin "ke da zafi fa" "mtsw!! ke ynxu banda hauka ki zauna kinawa kishiyarki bauta...ita bata komai seke?" "toh yakikeso nayi?tinda bayasona" "dallah can ai dole ya soki ..kuma ke baki biyo ta hanyar da ze soki bane" "kamanya?" "kamasa xakiyi a tafin hanunki ...tinda kin fita iya komai ...ki kama mijinki se yadda kikayi dashi" "Allah kawata?" "kwarai kuwa tsaya kallon ruwa kwado ya miki ido" dariya suka kwashe dashi harda tafawa...esha ta je gurin kunen shatu ta soma mata magana da banji me suke fada ba.... �� [12:06PM, 1/11/2017] Baby Afreen: ������ ~*Ashe kishiyatace*~ _Na_ *Faty Afreen* _In dedication to_ *�Abba gana�* *13* Misalin karfe 5pm shatu ta bar gidansu esha tana shiga taga motar sadeeq tasan yana nan...tabe baki tayi ta shige ciki abinta ganin ba kowa a palo yasa ta shige kitchen tasoma dora abincin dare.... Can kuwa husna na zaune tana kallo a laptop kasancewar an dauke wuta sadeeq kuwa danna wayarsa yake anma hankalinsa baya gurin zancen xuci yake tayi "ynxu kodai na tambayi husna ko ta dawo ne?..ko naje nadubata?amma banso ta rainani dan rabona

Chapter 2 of 4