Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
AFTER ONE YEAR AGO **************************************** Abububwan dewa sun faru ciki harda mutuwar Mama a inda taga Rugayya da ta raba da Adda Salma ga kuma jinin Suhaima da ta tsana M'au yau gasu nan sillar su Adda Salma tayi arziki da Mijinta da i'yan garinsu ma dukka kowa na alfahari dasu , nan ta mutu tana neman afuwa a gun su mussaman Rugayya... Inda Hajiya Zahra uwa ga RUMMA ta samu matsakar ciwon 'barinjiki tana kwamce kumai sai anmmata , Ruma da Zainab kam sun had'a kansu filli guda abunda Mijin su keso shi sukimai sosai yake farinciki da hakan.......... A inda Buba da Suhaima suke tafka soyayyya mara misaltawa harda baby boy a hanunta a inda sukawa Malam Salihu tukura suna kirar sa da Jalil, Rugayya ma doctor Ahmad ya aurar da itta a gun wane babban likita dake aikin a asibitin da take aikinta a don haka auren na doctor's ne sai Masha Allah, Kamal da Jamal suka had'u da bud'e wan katafaren gidan marayu a jahar Kano a inda suka samai suna JAGAMAL'S HOUSE OF ORPAN'S inda Rugayya ke kulla da dukkan abunda ya shafe 'bangarin kyauta , TAMMATTT BI HAMDULLAHI ************ EXTRA PAGE************ DUKKA DUKKKA ANAN NA KAWO 'KARSHIN WANAN LITATTIN DUHU CIKIN HASKE a inda muka fidda dukk wane duhu kamar su... Alhaji Ali Mama Hajiya Zahra Fulani Hajiya binta Mairo 'kazamiya Masu irrin wanan hallayar Allah ja shiryar dasu hanya madaidaichiya . Wanda basayi Kuma Allah ka kare mu daga kariyar ka... Alhamdullah da Allah ya nuna min wanan rana ta 14\ 8 \ 2023 da na kammala littafin DUHU CIKIN HASKE Wanda ya had'a abububwan da dama. Makirchi zalunchi rashin tausayi da Imani Soyayyya i'yan uwa E T C. GODIYA NA MUSSAMAN GA GUNGIYYA TA , ROYAL STAR ASSOCIATION WANDA TAKE TAKA MUHIMMIYAR RAWA DA KUMA BAJINTA GANIN MUN JIGABA DA TSAFTACCE AL'KALAMIN MU, ALLAH YA 'KARA D'AUKAKA DA HAZA'KA DA BAJINTA ..... GODIYA NA MUSSAMAN GA AUNTY RUMAISAALIYUINUWA ,,, ALLAH BIYAKI MIKI BU'KATAR KE DUNIYA DA LAHIRA , MASHA ALLAH , INA GODIYA GA MAHAIFIYYA TA DA I'YAN UWA NA KAMAR SU.. Sister Asma'u. (Mardiyya ) Sister Aishatu ( Madiha. ) Sister A'ishatu ( Sadiqatu) Brother Muha'md ( Sayeed). Da bazarku nayi rawata Allah bar 'kauna ,much love to you all πŸ₯°πŸ’‹πŸ’‹ ameeen πŸ₯°πŸ₯°πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹ korakuran da na aikata sanadin wanam littafin Allah na tuba k ayafe min ka Kuma tsare min al'kalamina da aikata alfasha da batsa ka tsarine daga sharrin masu sharrriii...... Sai kunji ne a sabon littafi na, Mai zuwa HANYAR RUWA. the way of water πŸ’¦ Wanda yazo da sabon salon daga Al'kalamin Ζ™anwar soja βœοΈπŸ’žπŸ’žπŸ’ž Wattsppt number: 08101235739 Facebook page: Narnah Ζ™anwar soja singn by Ζ™anwar sojah-----------ce βœοΈβœοΈβœοΈβœοΈβœοΈβœοΈβœοΈπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž

Chapter 18 of 18