Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 3
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels 🤴🎷 🇳🇬 🤴🎷 *IZZAR MULKI*🇳🇬 🤴🎷 🇳🇬 🤴🎷 By Yasmeen Ahmad (🥰Autar alheri🥰) *ALHERI WRITERS ASSO* A*W.A https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap *Gargad'i* Wannan novel na Matan aure ne kawai bayarda budurwa takaranta min lbr ba in Kuma takaranta baruwana nidai bayi dantaba *Sadaukarwa* Nasadaukar da wan,nan lbr gabad'aya wa antys d'ina hak'ik'a bazantaba mantawa da kuba arayuwata Anty haseenah👍 Anty Aisha mmn tady👍 Anty zee 👍 Bismilahirahmanirahim Free page Page 1 & 2 Abuja Wasu dallah dallan motocine ketafe cikin wani fitinanne gudu kamar zasu tsaga kwalta Fadar shugaban k'asa suka nufa cikin wannan azababben gudun dasukeyi..tundaga nesa da masu gadin suka hangosu tafe cikin azma suka wangale musu gate Sukadan,na hancin motocin ciki perking sukayi sojojin dakeciki sukafito cikin sauri suka zagaye dayar motar Dake tsakiya Wadda duk aciki tafi kowace kyau da tsada Tsawo mitina 15 bawanda yafito daga ciki harnafara tunanin kodai bakowa aciki senaga Kuma anbude motar.. tsayawanayi Ina tunanin shin Wai waye aciki da baza,afitob....tonanin danakeyine yakatse saka makon had'ad'd'iyar kafar da,akafidda wanda kesanye cikin plat shows hakan yabawa farar fatar mekaf'ar damar bayyana Tsawo wasu mintina 12 befitoba hannafidda Rai sekawai akasake zuro d'aya k'afar da,Annan akafito gaba daya Wowww Masha Allah shine abunda nafurta domun bak'ar ya wannan halittar tahadu bakad'anba Matashin saurayine Dan kimanin shekaru 35 dogone Amma ba sosai ba farine Sol Kuma gak'irar majiya k'arfi Fuskarsa nakesan gani Amma yabani baya Tafiya yafarayi cikin Isa da izza Wanda koba,a gayamaba kasan yanaji da jinin mulki ko sarauta..sojojin ne sukatakemai baya suka kutsa Kai cikin tangame,men perlon Wanda nakasa ganin karshe girma da fadin shi Seda suka kawo tsakiyar perlon yadakataddasu tahanyar daga musu hannu kamar bayaso k'amewa duksukayi awurin cikin bin umurninsa Shiko yacigaba datafiya seda yakai inda wata dattijuwa kezaune saman daya daga cikin kujerin perlon tsayawa satar kallanta yayi tagefen ijiya batare dayace da,ita komaiba.."Kai sangami zonan k'yak'k'yawar dattijuwar tafad'a Kara hade Rai yayi da,Annan yajuyo da fuskarsa Watafarakallah bi,ahasanilhalikin Shine abunda yafito daga bakina domun aiya zagayena bantaba cinkaro da k'ayk'k'yawan mutunba irinsa hanci har baka Dan karamin baki gawani gemo dayayiwa Dan karamin bakinsa k'awanya gasajensa yakwanta liffffff afuskarsa Masha Allah mekaratu kamisilta kyau wannan mutun da kanka ko aljanine albarka "Granny miyasa kikemun hakane kina kirana dawani abun bah dadin ji habaaa yafada Yana Kara daure fuska "Tonaji inba sangamiba minene sunanka ayi mutun inde kaganshi kaga me karfi Amma Ina ajikine kawai kakeda siffar masu karfin Amma azahiri bakada komai..sakin Baki yayi Yana kallanta domin idan dasabo yasaba da wannan zantukan na kakartasa Amma shibesan mitake nufi da hakanba Takowa yashigayi harya kawo inda take azaune Zama yayi kusa da,ita yakama hannuta yarike cikin tattausan fatar hannusa "Granny Wai mikeke nufi dawan,nan zantukannaki pls 👏 ?nifa ba fahimtarki nakeyiba Hummmmm aydole kace haka Amma inba lusari bane Kai tayaya za,ce yanzu shekara ukku da aure bah ribar auren "Kodai bakada lpy ne bansaniba? Takarashe magar tana kallansa.. shima kallanta yake cikin mamaki wannan zance nata waikobashida lpy kowayace Mata inba,ahaihuba namijine bashida lpy oho Mik'ewa yayi bece Mata komaiba zuwa Pat dinshi Sangami!!!! Taketa kwalamashikira Amma kojuyowa bayiba Kwafa tayi kana tace zakadawo ne kasameni kamin inkoma gida senasa uban naka yadubamin Kai dan banyarda da lpyr kaba Shiko Yana zuwa bedroom dinshi yashiga kokallan matar dake zaune a perlon beyiba Tashitayi tabi bayanshi..Tobe kayansa yakeyi Dan yawatsa ruwa Sam beyi tunanin zata shigoba kawai sejin yayi anrungumesa tabaya Cikin tsananinbacin Rai yafisgo bedsheets yarukunkume jikinsa daya rage daga shi se boxers Ingijeta yayi tafadi saman bed din da,Annan yashigewarsa bethroom yabanko kofar Shiru tayi tana kukan zuci Niko waci,iriyar rayuwace nake fuskanta da mijina ace kaida mijinka Amma bayaso kaga jikinsa yau aure shekara ukku harda Kari Amma jinkai da izza sunhanamu sakewa yazanyi ni nafeesa? Waigowa nayi domin Naga wannan matar mewadan,nan kalaman domin gaskiya tabani tausayi Masha Allah shine abinda nafurta domun tanada kyau Dede gwargwado Kuma itama tarace Sol kamar shi Amma ko Rabin kyawonsa batayiba Acan bathroom din kuwa wannan yaurayin da kakarsa takira da sangami tunani yaketayi tayaya za,ce Wai Dole semace taga tsiraicinka shiyarasa miyasa nafeesa batada kunya kokadan zata iya tubewa agabansa Kai harwanka inya tsaya zata iyayinshi agabansa To Amma shi tayaya zebari taga jikinsa Kai abunda bamazetaba yuwabake Nan wata mace tagane masa sinrinsa salon tarenashi sirrin da koshi kanshi to lokacin daya girma betaba Bari yaganshiba Kowanka zeyi da boxes dinsa yakeyi sedai inya Kare ya daura towel yacire boxers din shikanshi kunyar kanshi yakeji bale wata macce....... Hummmm tirk'ashi lallai abun,naka dabanne salonka dabanne sangami tobara muga yazaku Kare Autar alheri......✍️✍️ 🤴🎷 🇳🇬 🤴🎷 *IZZAR MULKI*🇳🇬 🤴🎷 🇳🇬 🤴🎷 By Yasmeen Ahmad (🥰Autar alheri🥰) *ALHERI WRITERS ASSO* A*W.A https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap Free page Page 3 & 4 ___ ahaka yakare wankan yafito inda yabar nafeesat Nan tasameta hade Rai yy tamau sanan yadubeta afakaice yace kiban wuri nasaka Kaya yafad'a kamar bashiba Tasowa tayi wurinshi tagurfana "my one kaji tausayina nifa matarkace kabarni nasami ladan kuladakai yadda Allah da manzonsa sukace pls👏 Wane kula kikenufine ? Yajefomata tambayar abazata...yadda Mata kekula da mujin ta cikin so da yarda..hummm to ay kowace kula kinamun hakanma yayi ngd. "Haba my one tokadaure kayimun abunda nake rokarka pls yadace kayimun tunda inaso yanzufa auren mu shekara ukku Amma kak'i kayimun kullun Sena rok'eka Kuma fa ni Adda abuna...dakatarda abunda yakeyi yayi Yana saurarenta Allah yasani Yana tausayin nafeesa Amma yakasa yimata abunda take bukata Shareta yayi kamar bazeyi maganaba. inda sabo tasaba da wannan halayyar tasa "Yanzu mi kk so nayimiki? Kanunamin pls 👏 Mizan nunamiki? Kuma miye dalilin dayasa kikeso nanuna miki koma miye? Abunka Mana Dan Allah kanunamin kaji tafad'a cikin sigar lallah shi Ohhh ya Allah nafeesat nifa bansan mizan,nunamikiba kinbi kincika mun kunne da hayaniyar kifito kigayamin ko mi nn sewa Kiran abuna kikeyi habaa kin cika damuwa wlh Duk'ar da kanta tayi kasa cikin jin kunya da alamun Sha,awa tace Joystick Dinka Mana inaso nagan shi azahiri Amma kahanani Kuma kasan hakki nane hakan Zaro ido 😳 yayi cikn gid'ima yake fad'in kinada hankali kuwa ?eh dahan kalina Yaya nagaji da rokanka kunlun Sena rok'eka Amma kak'i bansan mi kake nufi Dani ba bansa ya kad'auki aure ba kohakkina da Allah yace kasaukemun se in nice narok'a haba Yaya tafad'a cikin shash,shekar kuka Hummmmm yasauke numfashi "nafeesat banamaki yanda Allah yace ne? Ah,ah kanamin in kaga dama Okk yanzu kina sone? Shiru tayi seda yasake tambayar kana ta,amsa da eh ahankali To aygayamin zakiyi bawai kicikamun kunne da surutu ba..Kuna gayama ay bayimun zakayiba Ton yoshe nake binka yau tsawon wata ukku fa Amma kashareni..ya Salam nafeesat zonan Yakirata domun shibeyi tunanin ankai wannan lokacinba Dan shi kwata,kwata abun baya gaban shi yanayine kawai Dan kar Allah yatambayeshi hakki ta har mamaki yake in abokanin shi na lbr sex suna fadar Wai dadin shi kan iyasa mutun ya zauce shi wlh dariya ma suke bashi Tasowa tayi kusadashi tazauna Ahankali yamike tsaye. Kallan shi takeyi cikin shauki da zallar soyayyar shi Dake dawai niya da,ita Dan azaton ta ze nunamata ne kamin yayi Mata abun Kamar yadda tabuk'ata setaga sabanin hakan Wutar dakin kawai yaje yakashe ko Ina yarufe windows din dakin gaba daya duhu yagame ko Ina Toch din wayarshi ya hassa yakaraso wurinta sa,Annan yakashe toch din yarik'o hannuta sukazauna akan gadon kayan jikinta,tashiga cirewa shide Yana zaune Yana saurarar motsinta domin ko tafin hannu su basagani Seda tacire komai ajikinta takamo hannusa tadora kan Y'an madedetan bears dinta Numfashi yasauke yafara murza Mata Yana lailayawa..ohhhh my one cigaba pls tafad'a tana Kara bank'aro masasu Amma dudda hakan sunkasa cika hannusa Cigaba yayi da murzasu Yana lailaya nipple din itako tana shidewa domin bakarya my one din nata ya,iya sarrafa macce daze ajiye IZZA da jinkai da bak'aramun dad'i zatajiba Daya hannusa tasake kamawa tatura cikin gindinta..numfashi yasake saukewa sabida damshin ruwan dayaji awurin dudda bawani yawane dasuba kamin yatura yatsarsa yafa up & down Yana k'wak'ularta Zillo tayi tareda ruk'onk'umeshi jikinta na kar,karwa Tora hannuta tashigayi tsakanin cinyoyinshi zata kamo joystick dinshi.saurin rike hannu yayi batare data kamotaba se tudunta kawai datajiya sabida boxers da towel din Dake jikinshi Batadamuba domun tarigada ta shiga hannu biyan buk'atarta kawai take nema Kwantar da ita yayi plet.. tunkamin takai kwancen ta,tale k'afafuwanta Shiko kwance towel din yayi, yayi k'asa da boxers dinshi yafiddo joystick dinsa yafara karanto addu,ar saduwa yafaraneman hanyarsa Yana kutsawa ciki seda tasaki ihun wahala sabida batada ni,ima sosai..tsayawa yayi yanajin yadda 🍌dinshi ke numfashi natsawon minti 2 kamin yafara kurd'awa ciki ahankali yafara buga Mata gwatso Ihu tafari tana sambatu ahhh wayyo Allah my one kadena yimun rowar abuna pls karink'a bani kullun Dan Allah Kabari Naga wannan katuwar 🍌medadi oshhhh ahhhhh sekuma tasaki wani marayan kuka tana Kara rirrikeshi gam ajikinta tanayimai feshi Tsayawa yayi seda yaji numfashinta yadedeta tasakeshi kad'an San,nan yatashi daga kanta yaja boxers dinsa yameda yanufi bathroom Wanka yasakeyi da tsarki Yana tunanin Wai wan,nan abunne akecewa yanada Dadi Amma Gaya se radadi joystick dinshi keyi Kuma Taki kwanciya yanzu shikenan tajaza masa fitina seyaje yayi allura koyamu sukuni Gashi ko kwana zeyi kanta bazemu wata natsuwaba aykin banza tsuuuuuu yaja tsaki Itako seda tahuta sosai ta,tashi takoma badroom dinta tana tunanin anya kuwa mijin nata yanada lpy itade aiya zamanta dashi tunbayan amarcinsu betaba nemantaba sedai ita tanemeshi Kuma realize din da yayi d'ai,d'ai kune Todai da gaske bashida lpyr shiyasa bayaso taga 🍌shi Kai gaskiya akwai ayar tambaya anan Dahaka taje tayi wanka adaddafe sabida ciwon da kirjinta keyi takwanta Suleja Yasmeen ,Yasmeen na,am mama. Wai Ina kk ne kifito ga aisha najiranki Mana ,ah,ah wan Nan wane irin abune Ganinan mama Ina shiryawanefa...kinsan Allah Inna taraddake dakin Nan da ma burgi Nan zankorok..Bata Ida rufe bakintaba wata matashiyar budurwa tafito daga dakin aguje Daga ita sai pant da under siket se beas d'ima,d'iman d'uwa,wunta kamar sufado k'asa sabida girma datsari..salati mama tasaka kamin tajefeta da cup din silba tana Fadi waike Yasmeen yoshe Zaki girma kajimin ja,ra Jiyowa tayi zatakoma dakin tana K'un,k'unai Woww Masha Allah dama mace daba faraba tanada kyau har haka ? Natambayi kaina Dan Yasmeen dai ba Fara bace Kuma baza,akirata bak'a ba tanada manyan idanuwa gasu alumshe kamar na Yar maye hancinta dogone sosai hakama gashin girarta acike yake lif haryana hardewa bakinta kuwa Dan madede ci dashi gahakoranta fararekal se sheki sukeyi taturo Dan karamin bakinta gaba Kirjinta nakallah kutt seda yawuna suka sark'e sabida razana domun koni danake macce sunbirgeni Wasu irin tamfatsa,tamfatsan nonuwa ne da ita har d'ayan na gugar daya Kuma atsaye Kam ko rusunawa basuyiba ga tsinin kan nipple dinta anagani yafito ga dukkan alamu korigar afamfa ce sanye ajikinta seta fitadda nipple din Dakin tashiga tana diddira k'afafuwa irinna tab'ararrin yaran,nan Mama tace senasaka wuka nayanke wany'an Nan ababen naki dakeke nunamana Fitowa tasakeyi cikin shinta sukayiwa mama sallah ma sukafita Adamawa Masarautar yola Takawarka lpy sarki me adalci takawarka lpy Dan sarki jikan sarki uba ga sarki gobe sawon giwa take na rakumi Allah ne yabaka girman bawani mutunba megaskiya dokin k'arfe abin alfaharin takakawa Haka,aketa rambad'awa sarki habibullah kirari har yazauna fada Gaisuwa aketayi seda fada talafa sarkin yadube galadima yace kiramun Abdul karem.angma rakayade sarki me adalci Yalalabo no din Abdul Karim yafara Kira sedata kusa katsewa aka daga.... _____________ Wan,Nan novel nakudine #300 na katin mtn...vip ko vtu...spc group #500 kacal zakibaya tawannan nomber *08062979421* Autar alheri....✍️✍️ 🤴🎷 🇳🇬 🤴🎷 *IZZAR MULKI*🇳🇬 🤴🎷 🇳🇬 🤴🎷 By Yasmeen Ahmad (🥰Autar alheri🥰) *ALHERI WRITERS ASSO* A*W.A https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap Free page Page 5 & 6 ___ assalamu alaikum "Wa,alaikassalam ranka shidad'e Dan sarki jikan sarki Kuma shugaban k'asar Nigeria alhaji abdul Karim habibullah..hhhh baba galadima duk wan,nan kod'awar tamicece nafa gayama banaso...to aboki naji yanzu dai memartaba ne kesan magana da kai Okk babah ganima nakusa shigowa masarautar inbadamuwa yabari ink'araso anemamin afuwa. To bara agayamasa yafada tareda jaye wayar akunne sa Russunawa yy yace memartaba Yana hanyar shigowa masarauta yana,neman afuwa abari yak'araso.. gyad'akai sarki habibullah yayi cikin gamsuwa da maganar galadima Suleja Aisha kinsan wancan banzan mlm yau in yayimun rashin mutunci wlh Allah senayi maganinsa..tak'arashe maganar cikin tsiwa Haba Yasmeen Wai miyasa bakida hak'urine komi yayi Miki mlmn ki ne fa Ah,ah fa mlmn ki de nikam banawaba Dan alfun betab'a gayamunba eheee Tonaji kar abun yadawo kaina. Inde dawata garama kifad'a karta kashek...rurar wayar ta ne yakatse Mata maganar datake sanyi seda takusa katsewa tad'aga hello anty feena y kk.. lpy Autar mama y school lpy Qalau alhmdllh y jikinki.. naji sauk'i auta Amm Autar mama kince zakizo haryanzu bakizoba miyasa..bakomai fasawa kawai nayi "Haba Dan Allah kizo Kinga yanzumma seda nakira mlm da mama niji kosu suka hanaki sukace bakima tambaya zakizoba pls kizo mana cikin satin Nan banida lpy fa.. Kai wlh anty feena ni bawai banasan zuwa gidanki bane ah,ah wan Nan danrenin hankalin mijin naki nebanasan had'uwa dashi yanaji mutun yanagaida shi yake shareka Wai shi adole ga D'an president Yana wani Shan kamshi Kuma in ankyaleshi kiyi tayiwa mutun hayaniya aka To Autar mama nice manake Miki hayaniya shikenan kizo warki ay my one baya kasar ma gabad'aya Kuma Kinga banida lpy Okk to shekenan jibi zanzo insha Allah..dagaske zakizo..eh mana..to Allah yakawoki lpy. ameen ya Allah takatse wayar Dede sunkawo get din makarantar Wasu malamai natsaye agefe su hud'u k'arasowa sukayi daya daga cikin sune yace Ke Yasmeen bana hanaki sawo Mana hijab din gida ba Ina namakarantarki? Maza kikoma kicanja shi yafad'a Yana zare ido Ay banganshi bane mlm.tokoma gidanku harsanda kikaganshi tunda Baki d'auki karatun da mahimmanciba Dole zakice kinmanta ay Ah,ah fa mlm gako Salma ay Dana gida takezuwa Amma ba,abunda akayimata Ahhh rashin kunya zakimun Yasmeen ? Toba,aganatanba naki akagani Kuma Dole kibi doka mararkunyar k'arya kaw...kasa k'arasawa yayi sakamakun jiyo muryarta tana fadin Eh aydama baza,aganataba tunda anasakata bayan class ana kwak'ula ba Keeee Yasmeen bakida hankaline rashin kunyar Taki hartakai haka..ah,ah mlm Sameer baruwanka bakasan waye mlm bash ba shiyasa tokoninan da kake ganina hak'ona yakeyi ni da shamsiya besamuba haryanzu shiyasa yakejin haushinmu kobahakaba ? Tafad'a tana kafeshi da ido Nizakiyiwa k'azafi yafad'a Yana yowakanta hannu yadaga ze mareta cikin sauri tarike hannu tareda mirdeshi tana Fadi kaiiii mlm nizaka Mara ayko katarowa kanka ayki.tafad'a tana dariyar mugunta jin Yana tsandara ihun Sauran mlmn ne suka yokansu cikin gid'ima jin abunda take fad'a Jiyowa tayi cikin zafi tana dallah musu harara duk idanuwanta sunjuye sunk'ara girma..k'amewa duksukayi awurin sunkasa gaba sunkasa baya danji suke Kamar dauresu akayi Itako Aisha ihu tasaki tana yarfa hannu Fadi take shikenan dama nasan za,ayi hakan seda nace komai akamiki kidinga hak'uri yanzu Gaya kinjangalo Mana fitinar dabazamu iya da,itaba tana kaiwa Nan takwasa aguje Takoma gida Dan koba,afad'aba tasan makarantane sukatsayarda su mlm batasan yanzu iya ta,addancin da zasuyiba da tononsilili Suko jin zantukkan da Aisha keyine suka fahimci makaraine da,ita shiyasa atare sukadauki karatun Al Qur,ani tunda sunkasa k'arasawa inda itake tsaye mlm bash Gaya se tsandara ihun wahala yakeyi Kosauke ayar basuyiba sukaji and'auka anatayasu cikin watamurya medadin sauraro...ido suka zaro cikin gid'ima datashin hankali suke kallan ta dajidai sunsan ba muryarta bace Kuma suna karatunne dansu konasu Amma sesukaga sabanin hakan Bata tsayaba seda takai karshen surar dasuke karantawa.dubansu tayi ido birkice Baki ajuye tace mikuke tunani zaku iya konanine hummmm rashin sani yafi dare duhu Tobara kuji ayar Allah tana Kona kafirine ko azzalumi ni ko bana cikin ko d'aya. shi wannan dakuke gani bak'aramun fasik'i bane amakantar Nan da waje sabida haka yanzunnan zanyi maganin shi sekawai tasaka hannu cikin wandonshi tajuya takalli yanmatan Dake wurin Dan tuni wurin yacika Mata da maza ana kallan ikon Allah Tace kowace mace dakenan tarufe idanunta ikuma tabude to shakka babu zasu tsiyaye habawa aykamin takai karshe tuni sunrufe harda masu saka hijabansu sudaure idanun Ciro hannu datasa cikin wandonshi tayi ayko Sega 🍌shi ahannuta ihu saura mlmn suka sakasuna rokarta datayihakuri wanda shiya fargarda mlm bash ayka,aykar datayimasa Dan shi kwata,kwata beluraba yanacan Yana fama darad'ad'in hannusa data mird'e Dubawa yayi yaga abunda ke hannuta agid'ime yakai hannushi cikin wandon sedai wayam bakomai wani razanan,nen ihu yasaki yazube awurin somamme...dariya ta kyalkyace daita tajuya takalli wani mlm Dake labe bayan mlm Sameer Yana regonsu Dan yau yaga abunda yafi karfinshi Kai da kake kallona ido fiki,fiki ay dukkune sedai Kai baka cinye yayan mutane sedai ka latsesu kok'arya nayi? Tatambayeshi cikin Kara zare ido dawata lan k'wasas,shiyar murya..ah,ah wlh hakane cewar mlmn datacewa Yana latse yayan mutane Kuma wlh Allah daga yau natuba wlh bazan karaba Dan girman Allah kiyimun rai Dariya Takoma saki cikin mugunta tace aykai hukuncinka dabanne Zesakeyin magana mlm ya,iso wurin cikintashin hankalin ganin ayka,aykar da bilkisu keyi wato aljanar Yasmeen Kusadashi tazo tanafad'ar oyoyo mlm sannu dazuwa... daure fuska mlm yayi yace meye hakan bilkisu ? Ah,ah mlm banasan fada Kuma ay abunda nayi shine Dede domun dabanyi masa hakanba Allah kadai yasan ko Yaya nawa ze Bata dakuna hukunta mashar,rantan cikinku da ba,abunda zesa surink'a cutardaku Niko duk inda azza lumi yake inde Allah yanunaminshi seya D'an,d'ana kud'ar sa wannan alkawarine.. Hakane bilkisu Amma addu,a zamuyi masu Allah yashiryesu yanzude kemayar da b'arnar dakikayi kinji...ah,ah mlm zan maida Amma bayanzuba wlh seyagane kuskure b'atawa mutane Yaya yanda ko biyansa akayi Dan yayi Zina bazeyiba tana gamafadar hakan tayi wata muguwar attush,shawa merazanarwa Yasmeen tazube wurin somammiya itama...numfashi mlm yasauke yadube sauran mlmn yace kuyi hak'uri Koda Yasmeen Bata makarantarku Allah yakawo bilkisu Nan seta hukunta azzalumi Kuma ba yanda zamuyi da,ita dumin musulmace tasan Allah fiyeda yadda muke ganin musanshi Kuma Yar sarkice sa,annan tana yak'i darashin adalcine damasu fakewa da addini suna zalumtar bayin allah Yana kaiwanan yace abashi ruwa jiki nabari suka bashi ruwa shafawa kowannesu yayi Yasmeen tafarka tana magagin bacci yayinda mlm bash yafalka Yana iface,iface da bawa aljana bikisu hak'uri Mlm yace kanatsu yaro bilkisu tarigada ta tafi abunta kanatsu kakoma ga Allah kadena sab'on Allah domun Zina tana daga cikin manyan kaba,irai katuba sabida Allah basabida abunda bilkisu tayimaba Allah Yana kallan zukatanmu Kuma megafarane muddin katuba dominsa Kumada alkawarin bazaka sake komawa zunubi ba kajiko eh naji mlm Kuma wlh natuba bazansake aykata barnaba..tonaji yanzu kurakashi gida Kuma kayita istigifari kana Neman yafiyar Allah . To mlm ngd Dan Allah mlm kabata hak'uri wlh bazan Kara ba..to shikenan zata hakura ay Kamashi sukayi aka,sakashi mota akayi gida dashi Itako Yasmeen Aisha ce dawata k'awarsu fauzeeya suka rakata gida tareda rakiyan mlm baban Yasmeen Abuja Zaune yake cikin tanga meme oppesc dinshi Yana duba marasa lpy cikin izza da tak'ama wayar sa ce ke ruri bekulaba seda yagama duba yarinyar dayake dubawa sake Kira akayi nanma shiru be kulaba seda,akakira wajen sau shida san,nan yad'aga yak'ara akunneshi batare dayace komaiba Mekiranne yaji shirun yayi,yawa yace hello Dr hello kanajina kuwa? Uhmm yafada atak'aice Amma wlh *FAISAL* mugun danrenin hankalinekai inbatsabar rinin hankaliba nakira kak'i kadaga seda kaga dama Kuma ka Dagan Ina hello hello kashareni wato ga Dan iska ko.. Kai nifa banasan hayaniya dukkawani cikamin kunne bakinka kociwo bayayine habaa Dan Allah Eh hakama zakace to kodai kahau network ne nakatse maka.. Salim banasan iskancifa dama bakada abunfad'a kakirani yafada Yana k'ok'arin kashe wayar Ah,ah karka katsenmun waya dama zan tambayekane anjima zaka shiga faty amjad ? Eh maby zanshiga in dady bedawoba domun inyana gida zece natafi nabar waccan ita daya Kuma kagafa Yar sa ido Nan nagidan batakomaba.. Wai Fulani kake nufi ?eh kojiya seda tayita yimin surutu kasan tsofaffin Nan ba,aiyamusu...hhhhhhh hakane hala tayima zancan haihuwa ko Dan nasan bazewuceshiba..eh Wai harda fadan Wai zatasaka adubani kobanada lpy kowazata saka oho. Hhhhhhh Allah gwanda tasaka adubaka Dan Allah ranar daxa,ayi dubiyarnan kakirani pls.tsuuuu tsaki yaja yakashe wayar..... ______________ Yanzufa akafara wasan karkubari abaku lbr Wannan novel nakudi ne #300 na katin mtn...vip ko vtu...spc group #500 kacal zakibaya ta wannan nomber *08062979421* Autar alheri.....✍️✍️ 🤴🎷 🇳🇬 🤴🎷 *IZZAR MULKI*🇳🇬 🤴🎷 🇳🇬

Chapter 1 of 3