Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels *DA IZZA TA !* ( Painful Love ) *Mallakar* AUTAR MANYA🌹 *SADAUKARWA GA* Khausar Salis Usman *Dasunan ALLAH Mai Rahama Maijin Ƙai* 🅿ï¸? *1* Cikin shigar doguwar riga mai roba-roba na fito wadda tai matuÆ™ar kamamin Æ™irar jikina wadda narasa wace irin Æ™irace dani wadda dik wasu kaya dazan saka bazata taÉ“a É“uyaba,farar alkyabba tass na É—ora bisa kan wannan doguwar riga, tare da hularta, cikin sauri nake takowa daga sashen fulani umma abokiyar zaman ummina, inayi ina amsa wayar dake maÆ™ale a kunnena kuyanguna suna gefena suna tattaremin alkyabbar tawa wadda take sharar Æ™asa, ina kammala wayar na juyo tare da maka masu wani wawan kallo wanda yasa babu shiri suka jada baya, da kaina na Æ™arasa bakin kofar sashen ummi wadda yawan bayin dake wajan yafi na kowace Æ™ofa sabida kula da lafiyar ummi, wani wawan kallo na maka masu wanda yasa babu shiri suka baje daga wajan suka koma gefe guda. Cike DA IZZA TA! wadda tabi jikina da dukkan wani motsina naja kofar tare da zira haÉ—aÉ—É—an takalmin dake Æ™afata na taka har cikin babban falon ummi. Ganin babu kowa se kuyangunta yasa na juya sabida yadda su hapcy Æ™awayena ke jirana zamu fita dasu, kuma nasan tabbas! idan na shiga ummi zata zaunar danine tamin nasihar tata data saba. Cikin yauÆ™i da gwalli nake takun nawa kuma duk taku guda se jikina ya kaÉ—a tamkar da gayya domin na lura hatta hadiman dake wannan sashe hankalinsu yana kaina. "Takawarki lafiya jinin sarauta Æ´ar sarauta É—iyar sarki jikar sarki mai takalmin zinare hajiya asma'u ikon ALLAH mata agidan manyan mutane ba Æ™ananu ba duk wanda rabbi yasa ya sameki ya dace da MACE MAI IZZA DA MULKI gadon gidanku ba haye ba". Cewar wani bafade kenan wanda tun isowata harabar gidan namu naga yana bina abaya, nasan ba komai yake bukata ba face kuÉ—i, cikin izzata na bude Æ´ar jakar dake hannuna na zaro kudin da bansan adadinsu ba na watsa masa, inaji yana cigaba da kirarinsa nidai haka na wuce kaina cike da girma. Ta Æ™ofar baya na zaga sabida anan nacewa su hapcy su jirani domin nasan idan har na fita ta kofar wajan fada se ansami wani munafikin daze kaiwa mai martaba gulmata. Cikin isa da izza nake taka Æ™afafuna har sanda na isa gaban kofar wajan da ake adana motoci na nufa tare da isa gaban farar motar dasu hapcy suka shigo mana da ita. "Se Meemah". Shewar su hapcy kenan Æ™awayena na amana waÉ—anda suka biyomin fita domin mu zaga gari muga mai gari ke ciki. Ƙyafe bakina nai tare da kallonsu a É—age inajin kaina a sama tare da matsawa gaban motar. Ina saka hannuna zan bude marufin motar naji andafe da Æ™arfi, wani irin zare idanu nai waÉ—anda suka fito sukayo waje. Mayar da ajiyar zuciya nayi tare da tamke fuskata tamau. Tsaye yake agabana da kayan gadon nasa wato farar rigar J.C ta Æ´an Æ™wallo se baÆ™in wando dogo, yawani harde hannunsa akan kirjinsa É—ayan kuma ya dafe marufin motar dazan shiga, cak su hapcy sukai tare da sakin baki dik jikinsu ya É—au rawa. "Dalla malam kasa karmin marufi kazo zaka É“atamin lokaci" nafada cikin tsiwa. Tsareni yayi da masifaffun kaifafan idanunsa masu kama dana mai jin barci batare daya tankani ba. Wannan hali nasa yana mugun É“atamin rai.. Tura bakina nai gaba tare da juya masa baya. "Hajiya bafa zaki fita ba wallahil azim babu inda zaki". Naji sautin muryarsa acikin dodon kunnena. "Sannu ubana" "Nafi ubanki mah". Yabani amsa kai tsaye yana fesamin numfashinsa sabida kusancin dake tsakaninmu. "ALLAH ya sawwaÆ™e kazama ubana wallahi Yaya Abdul-Naseer kazame min masifa! nagaya maka bana son dik wani kusancina dakai domin kaima kasan xaren ba kalar yadin bane DA IZZA TA! billahi nafi Æ™arfinka". Murmushi yayi tare da É—auko cingam daga aljihunsa ya É“are ya saka tare da fara taunawa yana yi yana jefamin wani irin birkitaccen kallo. "Inna IZZAR TAKE?" YafaÉ—a yana jan numfashi sannan ya cigaba. "Nikam banga izza anan ba wawuya kawai wallahi koki koma kona saka takalmi nai Æ™wallo dake!!" Yakai maganar a fusace. Ganin ransa ya É“aci dik jijiyoyin kansa sun motsa yasa na kwashe da wata shegiyar dariya tare da cewa. "Tabb lallai iska tana wahal damai kayan kara idan banda abinka ina ÆŠAN WAZIRI yake da IKO akan SHALELEN SARKI,wallahi ko a Æ™afa aka É—auran kai sena kwance kada kaga kai É—an uwana ne wallahi bana kaunarka Abdul". Nakai maganar cikin girman kai. Kallo guda zakaiwa kyakykyawar farar fuskarsa kasan ran Æ´an mazan ya É“aci duba da yadda fuskarsa tai wani irin mugun ja! idanunsa yay wani irin kaÉ—awa sumar kansa har wani yamutsewa tai dan tsabar bacin rai. Dasauri ya É—ago..........! *Kamar yadda kuka sani wannan littafi mai suna DA IZZA TA! na kuÉ—ine Normal grp posting sau 1 a rana 200, Vip grp post Sau Biyu a rana 500, Masu son adinga basu ta p.c base sun shiga grp ba posting sau biyu a rana 600, gamai buÆ™ata ze turo da kuÉ—insa tanan 0078174806 starling bank shedar biyan kuÉ—inka ta nan 08142105218, pls Æ´an vip da Æ´an s.p bana son kati zakiyi transper through accnt idan baki da shi kije pos su É—auki naira 100 na yafe, vip ki turo 400, sp,500 idan sun É—auki kuÉ—insu, idan kuma kinada account shikenan, sena jiku masoya, da kijira a saya a baki gwara kin biya kuÉ—inki domin kada ayi babu ke! Æ´an nijar masoya kuma zaku iya min magana ta number ta dake sama, sena gaya muku yadda zaku biya naku, sena jiku masoyana Æ™ashin bayan nasarata abin alfaharina* *ZUWA GA MASOYA* *Gamasu buÆ™atar comple littattafaina dana gama, ÆŠAN MAJALISA, KOBA SO, H A S KE, Zaki turo naira 700 ta wannan accnt É—in 0078174806, Shedar biya 08142105218, Sena jiku masoyana*âœðŸ? 6/30/21, 11:02 PM - Buhainat: 🌹 *DA IZZA TA !*  🌹            ( Painful  Love  )                        *Mallakar*          AUTAR MANYA🌹   *SADAUKARWA GA*    Khausar Salis Usman *Dasunan ALLAH Mai Rahama Maijin Ƙai*                          🅿ï¸? *2* Dasauri ya É—ago tare da zuba min manyan lumsassun idanunsa waÉ—an da tsantsar É“acin ran daya riske shi  a yanzu yasa suka juye suka koma launin jajur wanda har wani ruwa-ruwa ne ke kwanciya acikinsu dan tsabar jan dasukai, farar fatar fuskarsa kuwa tai wani irin ja! itama haka zalika sumar kansa wadda take baÆ™a siÉ—ik irin ta fulanin usul tai wani irin curewa a wuri guda, kallo É—aya zakai masa kokai waye ka kauda kanka domin yadda zaka hango tsabar rashin mutunci acikin Æ™wayar idanun tasa, ga jijiyoyin kansa sun tashi sunyi ruÉ—u ruÉ—u har wani harbawa suke dan tsabar É“acin rai. Hannunsa É—aya ya É—ora a saman kansa wanda ya cika da gargasa har wajan ya tsunsa waÉ—anda guda biyu suke É—auke da zobunan arzurfa, jan cikakkiyar sumar dake kwance a saman kan nasa yayi tare da hargitsa ta baki É—aya. Taku É—aya yayi abinka da É—an ball ansha training ya kaiwa tsintsiyar hannuna damÆ™a da Æ™arfin tsiya wadda ta saka su hapcy rugawa da gudu batare, dasun shirya ba. Nima a wannan karon duk tsabar taurin kaina da rashin kunyata wani mugun É—aurewa marata tayi acikin raina nake ayyana,hoho yaya Abdul-Naseer bai da kyau shiyasa kowa yake shakkarsa amman ban dani Asma'u. Jin riÆ™on tsaurin daya ma hannuna har wani amsawa yake shiya bani damar É“are É—an Æ™aramin bakin tsiwata zan saka ihu! É—ayan hannun nasa wanda ya É—ora akansa ya É—ago tare da É—ane min bakin nawa. "Asmi" Yakira sunan daya ke gayamin bai jira cewa taba ya É—ora da cewa. "Miyasa kike son bani ciwon kai, ke wai ALLAH bai dasa miki kunya ba". Yakai maganar cikin alamun gajiyawa. Nikuwa tura bakina nayi gaba har da cinnawa ina bukatar ya sakarmin hannuna kawai na wuce tare da zabga masa ALLAH ya isa abina. "Nidai Ya Abdul kaiwa ALLAH ka sakemin hannuna wannan takurar taka tai yawa nagaya maka zaren ba kalar yadin bane wallahi ko maza sun Æ™are bazan aure kaba DA IZZA TA! wallahi nafi karfinka". Dariyar kina hauka ya jefa mata yana mamakin wannan girman kai na Asma'u yarinya karama amman ta dauki girman kai da izza da wulakanci tamkar ba daga tsatso guda suka fitoba. Shikam komai zatai baya jin ze iya rabuwa da ita sabida wasu dalilai nasa yagama sakin ransa akanta yana hango abubuwa da dama game da itan. Jan hannuna nake tare da gaya mashi dukkan maganar datazo bakina daga karshe na Æ™arasa da "wallahi sena kaika Æ™ara wajan baba waziri ( mahaifinsa kenan) tunda naga hajja fulani bata Æ™aunar laifinka kai É—an gaban goshinta ne". Munafukin gemun daya tara yaÉ—an ja yana fesar da zazzafan numfashi tare damin kallon daya saba wanda mutane kecewa kallon wulaÆ™ancine, batare daya ce min komai ba ya sakarmin hannuna. "Ki wuce kije part É—in ummi ki taimakawa Rahina wallahi na ganki acan part É—in sena balla miki hannu É—aya". Ya faÉ—i maganar cikin bada umarni. Wawan kallo na zuba masa tare dajan tsaki! nan da nan idanuna suka kawo Æ™walla ni wallahi Abdul-Naseer ya uzzuramin wannan wani irin masifane. Fuww! naja alkyabbata tare da nufar komawa ciki, nabarshi a tsaye wanda ina ganin fita shima zeyi. Amai makon na koma part ummi senai part É—inmu wato part É—in fulani umma abokiyar zaman ummina wanda anan nike da zama baki É—aya tundaga yaye. Cikin takun izzata na isa cikin babban falon fulani umma ina faman turo bakina gaba, ilahirin bayin dake cikin falon suna gyare-gyare duk sukai baya sanin halina, na wuce falon farko na shiga na biyu, adda zainabu da adda sakina duk sunazaune ana matsa musu Æ™afa, ban dubesu ba nai ciki ina faman kiran "Umma kina ina! hakimce fulani umma take akan wani lallausan carpet gefenta manyan pillow's ne se kuyangun dake gabanta É—aya tana bata apple gudar kuma tana matsa mata Æ™afafunta. Da hannu tai masu alamun su bamu waje sannan ta saka hannunta ta rungumoni. "ÆŠiyata yaya akai Hala wancan tsinan nan yaron ne ya hana ki fitar?' takai maganar tana bawa abin mahimmanci. Share hawayena nayi tare da É—aga kaina sama alamun "eh!. Wani irin Æ™wafa tayi tare da zaunar dani a gefenta sannan taci kunu tana kallona. "Asma'u kina jina?" GyaÉ—a kaina nai alamun "Eh!. "Daga yanzu kada ki kuma bin hanyar dazaki ga ABDUL! sabida bana son mai martaba yaji zancen yana sonki sabida kinsan iyayenku da son zumunci tabbas idan maganar taje fada wallahi se anyi auren nan"............... *Kamar yadda kuka sani wannan littafi mai suna DA IZZA TA! na kuÉ—ine Normal grp posting sau 1 a rana 200, Vip grp post Sau Biyu a rana 500, Masu son adinga basu ta p.c base sun shiga grp ba posting sau biyu a rana 600, gamai buÆ™ata ze turo da kuÉ—insa tanan 0078174806 starling bank shedar biyan kuÉ—inka ta nan 08142105218, pls Æ´an vip da Æ´an s.p bana son kati zakiyi transper through accnt idan baki da shi kije pos su É—auki naira 100 na yafe, vip ki turo 400, sp,500 idan sun É—auki kuÉ—insu, idan kuma kinada account shikenan, sena jiku masoya, da kijira a saya a baki gwara kin biya kuÉ—inki domin kada ayi babu ke! Æ´an nijar masoya kuma zaku iya min magana ta number ta dake sama, sena gaya muku yadda zaku biya naku, sena jiku masoyana Æ™ashin bayan nasarata abin alfaharina* *ZUWA GA MASOYA* *Gamasu buÆ™atar comple littattafaina dana gama, ÆŠAN MAJALISA, KOBA SO, H A S KE, Zaki turo naira 700 ta wannan accnt É—in 0078174806, Shedar biya 08142105218, Sena jiku masoyana*âœðŸ? 6/30/21, 11:02 PM - Buhainat: 🌹 *DA IZZA TA !* 🌹 ( Painful Love ) *Mallakar* AUTAR MANYA🌹 *SADAUKARWA GA* Khausar Salis Usman *Dasunan ALLAH Mai Rahama Maijin Ƙai* 🅿ï¸? *3* Wara manyan idanuna nayi ina kallon fulani umma dasu cike da gamsuwa da abin da take gayamin domin nasan a tsakaninmu babu wata cutarwa. Cigaba tayi da maganar tata kamar haka............... "Koda wasa bana Æ™aunar na ganki da yaron nan wallahi har zuciyata domin nasan ba domin ALLAH yake sonki ba tabbas! akwai wata a Æ™asa, kuma wannan maganar ba kowane ze kinsa masa itaba face Hajja fulani sabida naga kamar tama fi sonsu akanku kuda kuke jikokinta". Numfashi ta kuma ja sannan ta cigaba da maganarta..... "Ke idan banda abinki nawa ma kike dudu yanzu kika shiga shekaru 20 baki ganin su, sakina duk gasu nan a zaune duk babu mai zuwa wajansu seke za,a É—agawa hankali to wallahi ba dani ba sam wannan tsinan nan haÉ—in baze yuwuba kuma ki kula da jakadiya kada ki yarda koda wasa taga giftawar sa akusa dake domin ina hango makirci a idanunta, nikuma zan saka amintacciyar baiwata ta jiyo mana dukkan abinda, ke faruwa a sashen fulani hajja dama sashen su wazirin baki É—aya". Takai maganar tana shafo kaina cike daso da kaunata. Murmushi na sauke tare da kallonta ina jin muguwar Æ™aunar matar wallahi fulani umma tafi sona akan ummina, wannan matar bamma san dami zan saka mata ba sedai nai mata fatan alkairi domin yadda takemin ko amira sa,ata Æ´ar autar ta wallahi bata mata hakan, kodan taga yadda mahaifinmu ke mugun sona ne oho? Nakarasa maganar araina tare da kallonta. "Umma ki kwantar da hankalinki wallahi tun kafin ma ki nuna min izzata tafin karfin Abdul! wallahi nima baimin ba umma". Nakai maganar ina dariya. Itama dariyar ta saki cike dajin daÉ—i marar kwatance tacemin. "To daman ma'una aike ba kalar kananun mutane bace wannan kalar fatar taki mai tsadace karkiga duk Æ´an uwanki farare ke baÆ™a keme tsadace, kalleki da kyau matar manyan mutane ba matar É—an wazirin uban taba, wanda fafur tundaga jami'a yaÆ™i cigaba yaÆ™i aiki ya tsaya buga Æ™wallo a tsakanin unguwanni nera biyar wannan idan ba wazirine ko waccan tsohuwar data dauki son duniya ta É—ora masa ba, indai basu suka basa ba seya wuni bai ganta ba, amman se uban fafa da yauki da kallon raini da uban haÉ—e rai kullum kamar wani dodo". Takai maganar cikin tsana, wadda nikaina ina mamakin yadda umma bata kaunar duk dangin mahaifinmu musamman Æ´an É—akinsu baba waziri. MiÆ™ewa nayi tsaye ina karkaÉ—e rigata tare da kallonta. "Umma share wannan banzar maganar wallahi nifa baya gabana duk abinda kika dorani akansa haka za,ai". Nakai maganar ina miÆ™a, tare da fita ina jin umma tana faman sakamin albarka. Wucewa nayi daga wajanta nafita zuwa sashen ummi sabida nayi mantuwa É—azu ashe fa, Baba ( mahaifinmu mai martaba) ya bayar da saÆ™o ta ajiyemin na kuÉ—in danace yabani wanda ya bawa jakadiya takaiwa ummi, kuma É—azun danaje harna fito ban tuna ba kodan ban haÉ—u da itan bane ba. Tun daga farkon sashen fulani umma har xuwa sashen ummi bayine shaÆ™e suna zubamin uban fadanci tare da kirari, kasancewa ta Æ´ar lelen mai martaba kuma Æ´ar gaban goshinsa shine yasa kowa yake jidani yake riritani idan kacire hajja fulani wadda wancan É—an rainin wayon yaje ya tsare komai nata. Cikin isa da izzata na shiga babban falon ummi wanda yake cike da bayi kusan su nawa suna faman aiki da gyare gyaren kayan itatuwa. Zubewa sukai suna kwasar gaisuwa agurina nikuma ban kulasu ba na wuce abina. Saratu na duba babbar amintacciyar baiwar ummina wadda take tsaye a bakin falon tana gyara kwanon inibin dake hannunta. Cikin sauri tai kasa tana gaisar dani. "Barka da rana Gimbiya asma'u meemah". TafaÉ—a cikin ladabi da biyayya. Duk da ta girman amman hakan bai sa ta tashi daga durkushen nataba harseda na tasheta sannan na wuce cikin babban falon ummina na biyu wanda babu wani daya isa ya shiga cikinsa idan bamu ba. Rahina Æ™anwata na tarar zaune, akan one seater tana tsefewa huda Æ´ar autar ummi kanta, batare dana wani tsaya wajansu ba nai ciki abinda duk da ina jinta tana faman cemin. "Adda meemah barka da rana". amman haka nai banza da ita na wuce abina. "Ummi! Ummi!! wai ummi kina ina ne nafaÉ—i maganar ina turo bakina gaba irin a shagwaÉ“an nan. Abin da nagani a saman sopar bedroom É—in ummina shine ya É—agamin hankalina............!! *Kamar yadda kuka sani wannan littafi mai suna DA IZZA TA! na kuÉ—ine Normal grp posting sau 1 a rana 200, Vip grp post Sau Biyu a rana 500, Masu son adinga basu ta p.c base sun shiga grp ba posting sau biyu a rana 600, gamai buÆ™ata ze turo da kuÉ—insa tanan 0078174806 starling bank shedar biyan kuÉ—inka ta nan 08142105218, pls Æ´an vip da Æ´an s.p bana son kati zakiyi transper through accnt idan baki da shi kije pos su É—auki naira 100 na yafe, vip ki turo 400, sp,500 idan sun É—auki kuÉ—insu, idan kuma kinada account shikenan, sena jiku masoya, da kijira a saya a baki gwara kin biya kuÉ—inki domin kada ayi babu ke! Æ´an nijar masoya kuma zaku iya min magana ta number ta dake sama, sena gaya muku yadda zaku biya naku, sena jiku masoyana Æ™ashin bayan nasarata abin alfaharina* *ZUWA GA MASOYA* *Gamasu buÆ™atar comple littattafaina dana gama, ÆŠAN MAJALISA, KOBA SO, H A S KE, Zaki turo naira 700 ta wannan accnt É—in 0078174806, Shedar biya 08142105218, Sena jiku masoyana*âœðŸ? 6/30/21, 11:02 PM - Buhainat: 🌹 *DA IZZA TA !*  🌹            ( Painful  Love  )                        *Mallakar*          AUTAR MANYA🌹   *SADAUKARWA GA*    Khausar Salis Usman *Dasunan ALLAH Mai Rahama Maijin Ƙai*                          🅿ï¸? *4* Hangoshi nayi kwance akan sopar É—akin ummi, yayi irin kwanciyar nan ta rigingine, fuskarsa tana kallon Æ™asa, a wannan karon ba j.c bane ajikinsa dakakkiyar shaddar geznar ce yar gasken, mai kalar sky blue babu hula akansa se tulin kwantacciyar sumar kansa wadda ta sami waje ta lafe. Araina na ayyana shin bai fitan ba kenan amman É—azu da muka haÉ—u senaga kamar fita zeyi, komai ya hanasa fitar oho! sanin babu mai bani amsa yasaka naja jikina ahankali zanbar É—akin. Sabida banji É—uriyar ummi ba ko tana turakar mai martaba ne oho?. Harna kai bakin kofa zanja handle naji gyaran muryarshi! kafin kuma naji ya furta. "Asmi! Zonan". Sarai najishi amman ban juyaba sema tsakin! danaja a fili tare da nufar kofar kaina tsaye. Nidai banji takun saba sejina nai akan cinyar mutum a zaune, Æ™oÆ™arin miÆ™ewa nake amman yaÆ™i bani damar hakan, sema Æ™ara gyaramin zamana dayayi akan cinyar tasa, nikuwa duk Æ™amshin mayen turarensa ya isheni gawani haushi daya bani. Turo masa mitsitsin bakina nayi gaba tare da furta. "Nidai dan ALLAH ka rabu dani yanzu wannan dacewa ne?". Nakai maganar cike dajin haushinsa. Yatsan shi guda ya saka tare da É—ale bakina kaÉ—an sannan ya furta. "Miye aciki dan mace tahau cinyar mijinta" yafada yana jan numfashi tare da kai yatsansa guda gefen lip's É—ina yana zagaye dashi. Doke hannunsa nayi tare da furta. "ALLAH yay min tsari wallahi Yaya Abdul! ni nafi karfinka kuma billahi bazan aureka ba, idan ma kwaÉ—ayin arzikin mu kake ka daina". Nakai maganar kaina tsaye domin haka umma tagayamin tun kwanakin baya kan cewa shidin kwaÉ—ayin dukiyar masarautar yake shine dalilin dayasa ya nacemin. Jim yayi kafin yasaki wani killer smile wanda har dimple point É—inshi seda suka lotsa kaÉ—an, kana ya dubeni dakyau. "Asmi Ninafi karfin in soki domin wani dukiya, hasalima ni sarautar bata gabana". Yakai maganar cikin nuna alamun rashin jin daÉ—insa Æ™arara. "Kaji dashi dai ni dallah sakarmin kafaÉ—a na wuce". "Bazan saki ba kina da karfi ki Æ™wace mana".. Yakai yana É—agamin girarsa kaÉ—an. ÆŠago fusakata yayi tare da Æ™uramin manyan idanunsa yana bina dasu kamar wani maye. "Ina sonki Asmita! wallahi ni kaina bansan adadin son danake miki ba ko ummi sedai ta nunan haihuwarki amman a sokam wallahi bazata nuna minba".Yanumfasa kaÉ—an sannan ya cigaba. "Kidaure ki sauke wannan IZZAR da GIRMAN KAI! muso junanmu wallahi namiki alÆ™warin bazaki dana sani ba ina sonki ASMITA". Yakai maganar Æ™walla tana taruwa acikin idanunsa yana kuma lumshe su kamar yanajin bacci. Awannan karon ne,na kare masa kallo tass. Babu laifi ya Abdul-Naseer namiji ne iya namiji tsayayye ingarma mai jida Æ™arfi da lafiya a mintuna guda ze iya tafiya da zuciyar duk wata É—iya mace kasancewar sa dogon bafulatani fari tass mai cikar sura da zatin kyau uwa uba addini tare da biyayyar mahaifa yana da mugun Æ™oÆ™ari ga tsayawa akan ra'ayinsa wanda hajja fulani ke cewa yana da taurin kai tare da miskilanci domin idan ya kafe akan abu babu wanda ya isa yace no. Sosai yake da cikar kamala tare da haiba, ataÆ™aice dai xan iya cewa wallahi ya abdul mugun mai kyaune na abuga ajarida, wanda yake tashe acikin wannan gari namu kasancewar sa Æ™wararren É—an buga Æ™wallon Æ™afa duk da dai a iya garin namu kaÉ—ai yay suna, amman haka kurum xakaga Æ´ammata suna É—ora hotonsa akan suna sonshi. Dogone sosai mai cikar surar jiki farine shi tass kalar mahaifiyarsa yana da idanuwa manya masu lumshewa kamar na mai jin barci bakinsa baÆ™i-baÆ™ine kaÉ—an, yana da É—an gemu na samarin yanxu, mayen taunar cimgam ne sannan kuma bai fiye buÉ—e idanunsa tar

Chapter 1 of 17