Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 3
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels BUDURCINA YANCINA NA BENAXIR OMAR Sunana Ambar,Rayuwata tana cike da darasi,tausayi,alajabi, haushi dakuma dana sani, bana kaunar kowacce ya mace ta kasance acikin halin dana shiga koda kuwa makiyata ne, zanbaku labarina nasan bani kadai bace nake abunda na aikata, tabbas akwai wasu mata, donhaka inafatan duk wacce taji labarina inta kasance tanayi tadaina!, duniya makarantace! Inhar baki daina lokacin da idonki da kafafunki ke taimakonki ba, zakiyi danasani wanda nima nayi! Sunana Ambar sadiq, mu biyune agun iyayena, dani da kanwata amina,tsakanina da amina shekara bakwai ne, kasancewata yar fari na kasance tauraruwa a idon iyayena, duk abinda nakeso anamin, ko baa minba ni saina nema hanyan dana samu ta dadi ko ta tsiya, tun ina shekara shida mahaifina suke tafiya dani umra, har aka haifi amina, muka fara zuwa da ita, mahaifina banzan wani irin mutum bane a addinin ma, izala ne? Shia ne? Dariqa ne? Oho nidai nasan muna ibada, duk hakkin musulunci yana karewa , dad dina dan siyasa ne gaba da baya kuma mai sarauta ,jin hakan basai na kara bayani ba mai karatu kunsan irin dadin danake ciki, inada fannina wanda da akace muzauna da ameena,anma tsabar jinin mu bai haduba yasa dole daddy yasa aka gyra mata wani fanni, fannina ciki da falo da toilet saikuma library na, duk abinda yakamata ace na mallakeshi a gydan mijina toh na mallaka agydan ubana, daddy yasha: gayamun duk abinda yakeyi yanayi ne don insamu na huta, sannan kar zamani ta rudeni, kar samari su huremin kunne donshi bayason samarinnan, inbari nagama makaranta nafara aiki tukun, nace tohm, dama waya kam na malleketa don ina primary 6 dady yasiyamin waya yacemun na rike, bazan manta ba kaf age mates dina nikadai keda waya, kowa na amfani dana gydansu, haka daddy yasiyamin samsung s1 nafara amfani da ita, a lokacin facebook kawai akeyi donhaka tuni nima nafarayi, daddy na duk wannan kayan duniyan da yakemin, hakan baisa ya takuraniba, komi nakeso zaasiya akawo, bazai bari ko kofar gyda najeba kullum ina gyda, inbanda makaranta saikuma gyda, sai islamiya, kuma shima kaimu akeyi nida amina direba yajira mugama mudawo, rayuwata tana tafiya cikin kwanciyan hankali babu takuri babu damuwa, dama daddy yasiyamin laptop, nida amina, muyi game, muyi kallo, inyi chatn a facebook, ko nayi karatu, ko na taya mama aiki, duk da gatan danake ciki hakan baisa nazama doluwa ba, ni nake daukan nadaya a ajinmu rayuwata cikin walwala, anma saime??????? BUDURCINA YANCINA ina shigowa ss1 dady yace wannan karon ba umra zamujeba, hajj zamuje. Banwani yi doki ba, don dama nasaba zuwa, haka mukayi aikin hajj sannan na muka wuce dubai momy tayi sarin kaya muka dawo nja, a satin muka koma makaranta, nan aka kawo mana new comers, baiwani dameniba, anan fa naji ana rumours ai ankawo wata yarinya batajin magana, dontana ganin babanta nada kudi meye meye, still ambar dai ban damuba, ko tambaya banyiba balle nadamu nasan wacece,wata rana nafito rike da books dina zanwuce shago don nafarajin yunwa, naga ancika hakan yasa naja nazauna, hankalina duk akan assighnment din da aka bayar kuma ance bayan break zaayi submitting donhaka na zauna, inayi tunda shagon acike yake, ji nayi an kwaramin coke ajikin uniform!; wat dah fuck!!! Raina a bace nake fada, namike da matsifa don ganin waye, tayi sororo tana kallona, tace awh sorry banganki bane, i was still mad at her. Don yanda nake kallonta kaman zan cinyeta, babban bakin cikina shine yadda ta jikamin papern assighnment, ganin yadda nake kallonta ta murmusa sannan tace ke ance miki sorry kuma saiwani hararan mutum kikeyi, dana tunxura nace u r very stupid, who do u think u r? Kinyi laifi but u r still complaining, taja tsaki tareda tambayan kawayenta waye kuma wannan kwaron? Waye ubanta?sukayi tsit nikuwa nazo har wuya, dana wanka mata mari tasa hannu ta rama, nan muka fara fada, kowa ya tsorata sosai don ba wanda ya iya rabamu, dakyar wata malamar mu tazo ta rabamu nan fa aka kaimu staff office, mukayi kneeling, aka nemo shedu nan suka zayyana abinda yafaru kowa ya ce nine da laifi dana fara fadan tunda tabani hkr, nikuma nace sam bahakaba, aikuwa aka ce mu share masallaci nidai ko ajikina, tunda lada zansamu washefari munxo assembly naganta sai murmushi takemin ko kallonta banyiba, anan sit mate dita kadija karaye, take cemin sunan wannan yarinya hafsat sadiq, naja tsaki nace she doesnt deserve my dads name, nandai mukayi lessons har aka fita break, ina zaune ina danne dannen wayana, naji mutum agefena, ganin hafsat dince yasa na kaida kai. Tace comon sorry, i neva knew u r dat rich nd full, na harareta, tace comon tsre da dafani a kafada, na kalleta da kyau kyakyawa ce zubin fulani ba ta da errors ko kadan, hatta magananta mai jan hankali ne, nima hakan yasa nayi shiru ina saurarenta, tagama sumbatunta daga baya tace min plx lez be frnds, i like u, na kalleta tareda cewa no, harna mike saita kwace wayana, if bakice yes ba bazanbaki wayanki ba, aikuwa dole na namika mata hannu nace yes, Tohfa mafarin tarihin kawance na da hafsat sadiq kenan, wanda wainda basusaniba suna zaton gydanmu daya da ita, hafsat irin spoilt rich kids dinanne, basada mai fada agyda, kuma. Komi takeso tanasamu, unlike ni inada gatan anma daddy na yatsareni sosai, ahankali nazo nayi noticing hafsat na zuwa parties, sannan tana kawance da maza, wanda ni har alokacin banda contact din namiji daya inba daddy naba, muna haka akaxo birthday din hafsat, a makaranta aka kawo cake nine babbar kawa, da cake din muka yanka akaci aka watse, dayamma ina daki ta kirani kasancewar itama tanada wayanta, tacemun zasu kara celebrating a gyda nace momy bazata barniba, tace habawa bari zanxo na tsmbaya d secret behind dix shine hafsat wata irin macece mayb i should say green snakes, tanada innocent face ko yatsa akacemiki hafsat ta cija bazaki yarda ba. Ga uwa uba ladabi da biyaya, idan hafsat taje gydanku karki sha mamaki iyayenki su gwada mata so fiye dake, ladabi tsantsa ga kyautatawa, ko aiki taga sunayi zakiga taje dasauri donta tayasu agydansu ko batayi, , haka ta shanye zuciyan iyayena, ga shigan mutunci in zatazo, iyayena suna fifita ta akan kowacce kawata, duk ta siyesu, donhaka data tashi xuwa saita zo ta da hijabinta dogo har kasa, ta tsugunna har kasa tagayshe da momy, mumy ta amsa cikin faraa, tare da cewa hafsat kin gujemu kwana biyu, ta sosa kai cikin ladabi tace mummy ina nan, hadda ne a islamiya ya turnukeni(kuji karya ko islamiya bata zuwa), nan ta sosa kai tace momy yau bday na, momy na cikin murna tace inyee yarinya ashe tagirma,Allah karo shekaru masu albarka, dama momy na tsintsan wakene, donhaka dasauri hafsat taje tana tayata nikuwa ina ganin ikon Allah, tana tayata mummy sai hararana take wato ni bazanyiba har kawata tafarayi, hafsat kuwa ta ce momy dama akwai bday na a gyda daddy yace zamuyi in gayyato kawayena biyu shine nace barin tambayeki ko ambar zataje? Mummy cikin rashin damuwa tace bakomi barin nemo miki hbd, tamike take daki ta hado mata super guda daya dakuma turaruka guda biyu tayita godiya nikuwa nafice sanye da abaya, muna isa gydansu nace anma ke yar iska ce, danine zanmutu ina tambayan momy bazata yarda ba, tace ahap u r stupid ai, nan muka shige naga tana canja kaya, tasa skin tight, da body hook, tayi parking gashinta tadauko jaka oya kema tube naki, nayi murmushi tareda cewa haka naxo, tabude baki wat, ke haka zamuje bday din? Da abaya? Nan taje wardrope dinta tafara ciro wasu kayyayaki, nan tabani, nasa, riga da wando ne, wandon iya gwiwa ya matseni rigan kuma handless, nan muka fito nace wani dakine, tace wani daki kuma a hotel ne, mummy basanan kiyi sauri mutafi kafin sudawo nace musu zanje gydanku ne, nanfa mukafara yarjejeniya dakyar tashawo kaina wai don Allah karna bata kunya, na taimaka mata nan nace ina zuwa zamu dawo tace tayarda mukaje zaranda, hall guda aka kama alokacin karfe 8 na dare, hall yacika tam! Maza da mata anata rawa ga dim light bana iya ganin komi dole nacire glass din dana saka, nanfa aka gayyato celebranta tafito akace tayanka cake da saurayinta abin mamaki baya wuce rananta, naga tayi hugging dinshi yadauki caje din yasa abakinshi, rabinda bai shigaba itakuma tadauko bakinta tasa, suka hadu suka cinye tare, nan fa aka zarce da kiss, subhannalahi nayi yakai dari, hankslina yatashi nan tace saura best frnd dintama, nadauki cake nabata abaki anma hafsat sam tace batasan maganan ba, nan kuwa nace saidai tamutu ni bazanyi yadda sukayi ba, tafaracewa haba kekuwa kar amana dariya wayewa ne fa, naja jaka na zantafi tace noo dawo ba damuwa, ta dauko cake tasa abunta taci aka tafa, tarungumeni tamin kiss, ikon Allah, aikuwa tafi raf raf raf akayi, kainane yafara ciwo tsantsan kidan dake tashi, nan idona yayi jaa nace hafsat zantafi ganin batada niya nafito daniyyan tafiya dasauri tabiyoni ke, ina zakije? Nace gyda tace ashigan jikinki? Dole mukoma gydanmu kuma kinga nasan momy sunanan dole muyi dabara donhaka yazama dole kijirani, haushi da takaici yasa naja na tsaya takoma abunta tana rawa, nan gefena wasu yan shaye shaye suka fara sandata dole nakoma ciki, duk inda na tsaya saiwani yazo ya tsaya, i felt like killing dem ol, basu suka gamaba sai 11 nan muka shiga motan wani frnd din hafsat agemate dinmu ne daga gani shima sato mota yayi yafito ya ajiyemu agyda, tabayan windownta muka dira, dare yayi dole na hakura akan dasafe na koma gyda, hankalina yatashi sosai akan me momy zatace,saida naga msg dinta data turomin Dad dinki yadawo ki kwana kawai gobe ki dawo gudnyt dear, nan hankalina yadan kwanta mukayi bacci, kwata kwata banji dadin hakan ba, indai haka party yske Allah wadaran! Bazan sakeba! Wayyoni ambar ashe duk saka nakeyi domin kuwa mafarin lalacewata kenan washegari da safe sai 11 muka tashi naji haushi sosai don ni a gyda 5 nayi ake tashinmu asuba, hafsat kuwa sai lokacin dataga dama, ina tashi nayi wanka nayi sallah, sannan alokacin itama tayi wankan tafitar min da dogon riga sabo nasa, muka fita donmu karya, komi a shirye muka karya, sannan tace mukoma daki anma nace nikam sam zantafi gyda yau saturday kuma ina so nakoma,naje islamiya, haka kuwa akayi aka dawo dani gyda, muka shiga da hafsat nan ta bawa momy hakuri momy tanuna ba komi, na wuce dakina, na shirya nawuce islamiya, dama har amina ta tafi naje islamiya ranan nasha duka don banyi hadda ta ba, haka nadawo cike da bakin ciki da takaici, ran monday a skul nanfa akafara zancen birthday mundawo yan iskan cikin skul, anma irin abunku da yara kowa namana kallon mun waye, donhaka tuni na sake raina, sit mate dita kadija karaye tunda nazo takimin magana, kadija irin ustazannan ne, da komi kankantan laifinki a addini saita gyra miki, aikuwa tafaramin waazi a sit, ambar kiji tsoron Allah iyayenki sunyi kokarin kare miki mutunci ke bakiyi ba, ashe kenan duk abinda suka miki a banza kenan?, kina nema kisa rayuwarki cikin hatsari, na yamutsa fuska nadauki cottonwool acikin jakata natoshe kunnena, tayi shiru batace komiba, ganin haka yasa tadauki littafinta tayi gaba, badariya salim, wacce tsabar rigimanta da son gayu take amfani da badriri, sunan wata mawakiya rihanna, mahaifinta yarasu tana zama agun kanin mahaifinta , anan takeson shigemana nida hafsat, duk da batada kwatan kwatacin gatan damuke dashi inaga ko 5% riri batadashi. Anma tana balain son shiga jikinmu, ga rigima kaman me, ni bana wani sonta, tazo gefena tazauna tareda cewa kawas yakike? Na yamutsa fuska nayi shiru, can tace wlh ingayamiki naji labarin bday najiya wlh kun burgeni, u gelx rock, anma ni banjeba cousin sisterna ne taje. Na ja tsaki tare da cewa common english u cant speak, how can she be ur cousin nd ur sister? Do u even knw wat u r sayn? Ta tsaya kallona tareda cewa kowa anan yasan menene cousin sister toh akanme zakicemin wrpng english don kawai kin tsaneni, na kuma jan tsaki wanda yafi wancan karfi nace, a dictionary daga first edition har xuwa 8th edition kinuna min inda akayi defining cousin sister!, saidai cousin daban sister daban, a person who is related to u by blood shine zakiyi clarifyn as sister, ur cousin kuma ur aunt or uncles child!, so point of correction , a person can be ur cousin or sister, but can neva be ur cousin sister, kokuma kice wa kanin kakanki grandfather, nop hes ur grand uncle or grand aunt, donhaka next time if zakina rough turancinki. Karki yi agabana, naja jakana nafita taji haushi sosai anma ba yadda ta iya dani, alokacin ne hafsat takirani take cemin wani wanda yaje partynta jiya yaganni yace yanasona, nanfa na haukace mata anma hafsat tarinka lallamina dole na nahakura, takaini gunshi da aka tashi kafin azo daukana, for the first time dana kebe da namiji kenan wanda ba muharramina ba, yanata murmushi farine sol dan kyakyawa, kina gani kinsan kudi ta batashi, yanata murmushi wanda hakan yafito da dimple dinsa, amby yakike? Nace lfy, i was so nervous duk yanda yajani da tadi sainaki yarda, hakan yasa yakarbi numban wayata, nabashi muka fito nashiga mota dama amina tadade tana jirana, muna xuwa gyda naga text message dinshi, dat he miss me, abakacin naji haushi sainaji dadi, daredare na rufe kaina adaki mukasha wayanmu, asatin naga yayi inviting dina 2go nan danan nayi downloading, nayi inviting hafsat ma, da alamu 2go din sabone don bakowa bane yake kai, muka fara chatn, ahaka muka saba nida taslim, soyayya mukeyi sosai kaman bazamu rabuba,amakaranta kowa yasanmu tare, rich kids! Kadija karaye kuwa kullum waazi fa takeyi, ahaka muka zana jarabawanmu na shiga aji biyar, muna dawowa muka bar kasan natafi umrah, dama har lokacin taslim baya xuwa gydanmu, muna dawowa na shiga aji biyar nan wata sabuwar rayuwar tafara, alokacin nafarajina nimafa yanmata ne, duk cikana na budurwa duk yafito, nadauki dinki nabawa tela yamin uniform karami yadan matseni momy tayi mita harta gaji, kadija karaye ma tayi mitan na zageta tas nace tunda ba ita take siyamun uniform ba tabarni, duk wannan abun dady baitaba lura daniba domin kuwa hidimar siyasanshi yasa hankalinshi baya ma kaina, muna ss2 alokacin karatuna yadan jaa baya, kullum muna tare da taslim ina xuwa gyda zanhau 2go, nanma mukafara turo hoto, yace naturo masa hoton kaina, natura, wataranma innaga bakaya ajikina sainasa hijabi nadauka natura masa, anma me? Taslim sai yake gwadamin shi yafison yaganni haka, ina somshi sosai donhaka sai banyi musu ba, sai ina tura masa, washegari dama munyi akan zamu hadu dashi hafsat da saurayinta imam, mukaje bayan classes muka kebe, agabana hafsat tarungume imamu, sai kissing dinshi take, nikuwa sai kallon ikon Allah, taslim na gefena shima na kallonsu yace ko zaki gwadane kema, na zaro ido habawa, bazan iyaba, kiss kyankyami yakeban, it means zanyi sharing yawun bakina da wanifa kenan, aikuwa kafin nalura ya damkoni ya zura harshensa anawa, tuni nafita a saiti, dakyar muka rabu rannan, nadawo gyda a gajiye ashe dama haka hug nd kiss din yake?,nakira hafsat tace yahto yanmata novice, ya akayi? Ya kikaji abun? Naja numfashi nace d best feeling in the whole world kaman karna rabu da taslim naji nakara sonsa, nanfa hafsat tayita xugani,donma a skul ne shiyasa nakeso muhada wani party ko zamu samu muhuta, aikuwa tuni nace ae wlh, na matsu nima, abu yaje yadawo nida hafsat duk inda ake party sai munje mundau attendance, maana saimunje, duk party indai agarinnnane bana missing, kuma dama muna shirga karyanmu wataran muce muna gydansu hafsat wataran gydanmu, wataran inje zan kwana itama tafadi haka saimutafi abunmu, mu da samarinmu su suke kaimu a motocin gydansu na iyayensu, wataran nida taslim a mota muke zama musha hugs nd kiss dinmu hankalina a kwance, nazo nayi realizing am very sensitive, feelings dina nakusa, donko tabani taslim yayi fita hayyacina nakeyi, ahaka adaddafe mukayi candy, muna gamawa muka hada gaggaruman party, su kadija karaye kullum waazi, nikuwa nayi nisa, don yanzu takai asalin romance nake kwanciya naci nida taslim, muna candy baba yace zainemamin admission a atbu dama nida hafsat duk nan muka cika, dana dawo zaman gyda sainajini a takure kwata kwata banson zaman gyda wataran ko islamiya zanje saina zagaya nayi hanyan gydansu hafsat, kokuma a kofan islamiya taslim yajiran ina zuwa mushiga motan, daganan sai muwuce munemi gu marar mutane , muyi huggs nd kisses dinmu mutaho 6⃣ana haka mahaifin taslim yanema masa mskaranta a u.s, nanfa hankalinmu yatashi zamu rabu, mukaci kuka kaman ba gobe, taslim watarana yazoshi jiki a sanyaye na sata hanya daga islamiya muna hira naga duk jikinshi baa sake ba, yafadamin meye yaki, kawai nafara kuka, jin hakan ya fizgi mota. Fuuuu sai ganinmu nayi a guess inn, nace ina zamuje? Me zamuyi,? Ya kallen tareda cewa abunda muka sabayi, mukashiga yayi logginhn, suka bamu keyn dakin muna shiga yarufo kofan ya wurgani kan gado, nanfa muka soma, tunmunayi naga taslim yafara kiriniyan ciremin kaya, tuni nayi surremder nace mezamuyi ba tsoro bakomi yace sex!, gum naji gabana yafadi dana tuna waazin da kullum mama takemin, ambar mutunci da darajanki shine budurcinki, shine yancinki shine gatanki shine zinare da daham dinki karki kuskura wani yamiki wayo ya keta, tuni na tunkudeshi nace bazan iyaba kayi hkr, abun mamaki sai ga taslim yana kuka, tsakaninshi da Allah, wlh nayi alkawari zan aureki ambar kibani karna mutu tuni tausayinsa yakamani na sake jikina, haka ya ciremin kaya yaketa min mutuncina, darajana, kimana, yancina, rayuwata,jarina a matsiyata ta ya mace narasa Komi na, bana da abun tunkaho nadawo fankon fyefaye, nadawo maras gata. Ina kuka har yagama, yanagamawa yajuya yafara baccinsa, dakyar namike naje bandaki nashirya, nadawo nazauna natasheshi nace yakaini gyda lokacin tashi a islamiya yayi muna hanya nace ya sauken a gydansu hafsat, tana daki nadhigo dakyar nake tafiya, tarikoni tare da tambayata, na gayamata komi, abun mamaki naga hafsat na dariya toh shine kike damun kanki? Wannan ai its normal, so barinsa miki ruwan zafi tasamin ruwan zafin miski nashiga nazauna tukunna naji daidai, sannan tace muje inrakaki gyda, muna tafiya tacemun ke sai yanzu nikam tun muna ss1, beta calm down university zaki shiga inkikaje kina musu irin wannan strange abun dariya zaamiki, nadawo gyda saana momy batanan haka narufe dakina, naci kukana, sai cankuma naga babu amfanin jin haushin namike naci gaba da hidimata, anma abunda yadamen shine har lokacin taslim bai kiraniba, washegari mahaka infact sai bayan kwana uku yakiran yamin bankwana wai inyaje zai kirani, nikuwa harda cemasa yarike slkawari yace zai auren yace bakomi, ana haka admission dinmu yafito mukayi registration, nanfa mukaje muka kama daki a hostel, nida hafsat, muka tattaro kayanmu muka koma, randa zamu koma momy tazaunar dani tamun waazi sosai na inkama mutuncina insan irin kawayen dazanna yawo dasu batasan cewa kawar da ta yarda da ita tafi kowa cutarta, wato hafsat, muka shirya daki tsaf zakave a gyda muke, mukasa gado mukasa carpet da karamin fridge dimmu, course dinmu daya dukkanmu accounting, nan muka fara xuwa lecturesz saidai me nan naga true colourn hafsat samari kala kala, sannan bata daina komiba sai abunda yakaru, party dai muna zuwa gwara yanzuma naga ana lectures toh smtymz nakan zauna karstu hafsat kuwa tafiya take abunta, nikuma haka kawai sainaji shaawan namiji, anma a lokacin nasa araina bazan karaba, saidaime, na dandani zaginta bazan iya bariba, tuni acikin samarina nafara kulasu, duk lokacin da shaawata ta motsa saina nemo daya muje dakinsu muyi nafito abuna, hatta frnds nikam, inkuwa naga kawa kinada saurayi saurayinki yamun kyau next abunda zakiga nayi shine kiga saurayinki yazo guna hira, abunda yataimaken inada ilmi shiyasa , sannan duk haukan yatinya bana kulata banda kawaye mata sai uban samari da frnds maza, ko tafiya nake naga namiji ina shaawansa kuma neman numbansa nake daredare nakirashi yazo hostel muna zaune nayi abunda naga dama, alokacin nama manta me ake kira sallah, duniya tamun dadi, daddy na turomin kudi kan kudi saiyazama samarinma su suke bina saboda kudina, nikuma shegen shaawa ne dani, hafsat ma hakanne. Ahaka akafara exams anafarawa na kashe wsyata nadena kula kowa, saida aka gama exams nadawo saiti Ahaka muka gama wannan semsetern nadawo gyda, muka tafi abj nida momy da amina ananma nabude wasu shafin samarin duk wanda yazo hira sai ince wa momy frnd, mony dataga haka tace karkowa yakara xuwa tamun waazi akan nadaina tara maza, anma ambar nayi kunnen kashi nan fa nafara jina a takure, Allah Allah nake mukoma , muna komawa nafara shirin komawa makaranta, ran registration na dauki motan gyda 406 na shige skul, adaidai dept dinmu na tsaya, ina daddana wayata, nakira hafsat tare da tambayanta tana ina? Tace mun bata shigo ba tukun, jinayi an kwankwasa glass din motan na dago ido don ganin waye, yana tsaye da shadda ajikinshi, yasa hula yayi balain kyau, nadan muskuta kadan nabude glass din sannan yace don Allah kidan matsa da motarki, nace tohm batareda nace komi ba again na gyra parking dina yazo yawuce da nasa, kallo nabishi dashi, don shaawansa ce takamani oo bawan Allahn yahadu, tuni nadauki plate numbansa, ajiki ansa FUAD 4, harnagama abunda zanyi hafsat tazo mukaje skul restaurant dan muci abinci inaci ina buga cokali, hafsat cikin rashin damuwa tace "what r u cooking in ur head" nayi murmushin mugunta sannan nace nothing, ta ce wannan face dinkin is lyk u want to screw someone" nace lol am a lady, u screw me , ill screw u too, but den wannan guy din is different hess soo cute, fuad i think, hafsat cikkn murmushi tace kisa ranki a inuwa, u will neva get dat man, yes he's rich,popular,handsome, but very strict, baida kula yanmata balle kiyi mission dinki, nace bawai nayi na ajiye bane, i love him , tayi dariya tace duk maitata haka naga fuad nabarshi donhaka is beta kihakura akan naci hes not wat u think, nace hafsat lets mek a bet. If bansamo hankalinshi ba zanbaki dubu hamsin, tayi dariya sannan tace ashe inada hamsin kyauta, by the way if kinsamu ill give u 100k, nayi dariya nace hafsat dont underestimate my interligence am a lady!, tace naji so let it be! daganan muka wuce ahanya nakira amoo, amoo classmate dina ne, duk inda akabada assighnments shiyake mun, sannan duk lokacin danake bukatan information akan wani amo ne yakesamomin, tare da numban waya da address, tuni nace nabaka nan da gobe kasamomin info akan FUAD, saidayayi shiru na seconds kafin yace ambar bazaki iya dashiba, ustaz ne fa, ga rashin kula mata, nayi dariya nace all men are the same, bawani ustaz, ustazai daga fuska anma taciki kowane daniska ne, yayi shiru sannan yace toh, ranan banyi bacci ba duk tunanina fuad, dan maganan dayamin cikin sanyin murya, da kuma kamshin turarensa oh God dat guy is soo cute!, wadhegari ko mom saidata tambayan lfy ambar? U luk awkward nace bakomi momy, nanfa nawuce tsabar doki har kofan gydansu amoo naje yafito yashiga motan sannan yace gashi komi kikeso yanacikin nan, na karbi envelope din, hotunan fuad ne, sai whatsapp numbanshi nace bana whatsapp but zanfara, ga address dinsu. Dakuma plate numban motocin dayake hawa, sai department dinshi mechanical engineering yake, final year student, Gp four pointer, position held yayi sug president, nubass president, mess president, wow. Nahadu da guru, nakarba nace yaa result dimmu yaushe zai fito yace kefa yar duniya ce, jiya dakika shiga ai result yafito , nace muje naduba nanfa naje gabana nafadi nagani, alhmdlh sunana yana pass list gp 3point nadanji daidai, ranan nagayawa momy result dina taji dadi sosai hartagayawa dady, rabona da inga daddy wata biyu saiyace aiki ya rikeshi, hafsat data duba nata 1point ne tana carryn course kusan uku, Ran monday muka koma cikin skul gaba daya nan nafara close mark wa fuad, duk fita da shiganshi nasani bana xuwa skul of eng. Anma saboda fuad kullum zaku ganni agun, randa nafara kawo masa attempt a dept dinsune, yana karatu nazauna a gefensa, baidamuba can nace hy, yadago yakallen saiya kara sunkuyawa bance komi ba. Natafi , a restaurant yanacin abinci nazauna kusa dashi nima nayi ordern abinda yakeci, anma duk wannan banmishi maganaba, nagama naje nabiya masa nawuce natafi, aka sanar dani anbasu assighnment but baya gari, tuni nakarbi assighnment naje nasamu wani frnd dina na lallasheshi yamun, nasa sunan fuad da reg numbanshi namishi submitting, bayan kwana hudu ina hostel aka kiran, nafito don ganin waye, naganshi a tsaye rai abace yace meye amfanin sawa amin assighnment angayamiki banda masu min ne? Ina lura dakefa duk shigemin dakikeyi. Toh barin takamiki birki, bazanyi taraiya dake ba, keba mutumiyar arziki bace, ina zankai mai xuwa party? Marar kamun kai? Kowani namiji sai anganshi dake? Toh fuad ni nafi karfinki, randa kika shiryu kika nutsu saiki nemi mijin aure don jamia bata karbekiba, yana juyawa zaitafi cikin hawaye nace fuad ko da

Chapter 1 of 3