Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels ๏ปฟ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ ๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’” *MAUHACIN KISHI* ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ *MALLAKIN*๐Ÿ‘‰zaynerb Muhammad kabir *(MUM FU,AD)* *FREE BOOK* *(TRUE LIFE STORY*) Wattpad , zaynerb Muhammad kabir Facebook Zaynerb Muhammad kabeer Email address zainab m kabeer 1133@ gmail . com.. *PAGE* 1 *____________________________________* *๐ŸŒˆ๐Ÿ‡ฐAINUWA ๐Ÿ‡ผRITER'Sโœ๐Ÿผ* *๐Ÿ‡ฆSSOCIATION๐Ÿค๐Ÿป* ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*๐Ÿ‘‡๐Ÿป https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association *____________________________________* *TOH FANS WANNAN SHINE LITTAFINA NA FARKO* *FATAN ABUN DA BANYI DAIDAI BA ZA AMUN* *UXURI SAKAMAKON SHINE KARO NA FARKO DA NA FARA RUBUTUN LITTAFI NAGODE*๐Ÿ‘ (True life story)๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ _Ban yar da acan zamin labarina ta wata siga da ban ba batare da izini na ba_ WANNA LITTAFIN FREE BOOK๐Ÿ’ƒ SAKAMAKON SHINE LITTAFINA NA FARKO *BANYI ALKAWARIN YI MUKU POSTING KULLUM BA AMMAM IN SHA ALLAHU ZAKU DINGA JINA AKAI AKAI IN SHA ALLAHU* *ASHA KARARUTU LFY*๐Ÿ’ƒ Hayaniyar mace na jiyo tanafadin wlhy sadik baka isaba sai kasakeni munafiki algugungumi mazinaci in alllah ya yarda karshanka bazaiyi kyau ba , ni xakaci amana ni zakama. Kishiya toh wlhy duk zuri armu munfi karfin ayi mamana kishiya ko mahaifiyata ma sai da kishiyoyinta suka bar mata gidan tana shashekar kuka tana magana tana daga murya Baka isa munafiki Hayaniyar nafitowa ne daga wani katon gida Kutsakai nayi cikin gidan NA hango ta shake ma mijin nata wiyar riga tana ta fama bala mijin yanata gurnani kamar tsohon zaki. Yana fadin ki sakeni kafin NA ji miki ciwo Yakifamata wani gigitaccen mari ta kurma ihu lalala kamareni wlhy baka isaba tana kuka tana neman abun da zata buga mai Ranshi a matukar bace yana fadin In danginku sun saaba guys mazajen su wlhy ni. Baki isa ki juyanni ba. Rukkaiya wlhy tallahi ,,, Yaran su NA ta kukua suna kallonsu Babbar ce tayi karfin halin cewa Kuyi shuru ai In da sabo mu. Saba da fadanan tafashe da kuka me cin rai dan ban tausayi Baban nasu ne yafita. Afusace yafigi motar yabar gidan. Kadawo muna munafiki wlhy da yau sai NA lahira yafika. Jin dadi fitarshi ke dawiya matar tashi ta zo tajawo yayan nata tace dan ubanku duk dan iskan dayakara gaishe da matsiyacin ubanku wlhy sai NA ci ubanta .barinkema munafuka ta nuna babbar yar tasu da yatsa shegiya me kama da ubanki duk wani bakin halinshi kin dauka wlhy in yashigo kika gaisheshi sai NA ci ubanki Kanta NA kasa tace to mama kiyi hakuri bazan gaisheshi ba inshallahu Tashi kubani guri dan ubanku ai ubanku ya ja muku tunda bashi da mutunci ,mamantasu tafada da sauri suka bar gurin suka koma dakin su suna kuka Babar yarce da bata fi shekara sha takwas ba tayi karfin halincewa kuyi hakuri watarana sai labari tafada ma kannenta Haba yaya kairat wlhy ni nagaji da halin mama da baba wlhy nikam gidanan zan bari nagaji wlhy Wani irin rayuwa suke yi a gidanan dan Allah nagaji wlhy ta biyun tafada tana kuka me cin rai da bantausayi ta ukun ko ta xabga uban ta gumi tayi shuru sai hawaye Maman tasu ce ta dauko waya ta kira yayarta tana fadin anty sadiya NA Shiga uku kiduba kigani ni sadik saici amana wai ni xaima kishiya wlhy baxan zauna da kushiya ba anty sadiya Anty sadiya NA hakimce a kan kujera ta kutuntumo uban ashar bura uba kishiyafa kikace wlhy tallahi bai isaba yayi kadan shi wani irin mutune kamar bunsuru dole wai shi sai yayi aurannan ne wancan karan munlalata auran shine yanzo sai ce zai kara toh wlhy in zainemi aure sau Dari wlhy bai isaba sai mun lalata tabbinjan . yauwa anty sadiyata har naji raina yayi sanyi rukkaiya tafada tana dariyar Ki kwantar da hankalinki kanwata bari alhaji madu yayi tafiya zanzo gidan naki ki kwantar da hankalinki dan Allah ,, toh rukaiyya tace sukayi salllama ta kashe wayar Tana farin ciki . A bangaren sadik kuwa tunda yabar gida bai zarce ko ina ba sai gidansu Yashiga gidan rai abace ya shiga dakin mahaifiyar tashi yana fadin. Gaskiya hajiya nafara gajiya da halin rukkaiya kullum Abu daya ina matsayin mai unguwa amma ana samun irin wanna Matsalar da wani ido zan dinga kallon yan unguwa gaskiya hajiya nagaji . Sadik kayi hakuri watarana sai labari kayi hakuri Toh hajiya yafada a takaice Akwai abinci ne dan wlhy yunwa nakeji dan wannan masifaffiyar matar bata barni naci abinci ba Eh akwai hajiya tafada Tace salma kawo ma sadik abinci yaci .toh hajiya salma ta fada Takawo mai yaci yanaci suna hirar duniya da mahaifiyar tashi Sai bayan isha i yatafi Bai zarce ko inaba sai gurin budurwatashi Kyakyawace ajin Farko sanye take cikin katon hijabi Dan karamin bakinta yasha lipstick sai kyalli yake .tadan shafa powder ta zizara kwalli tayi kyau gwanin sha awa. Baza ace mata lutiya baza kuma a kirata siririya ba tana dai tsakatsaki Tana fito yace alhamdulillahi bi ni ima allah na gode ma da ni imar da kanmu na azurtani da kyakyawar mata kamar Aisha Kai nuril hayati zaka fara koh tafada tana nurmushi sadik yasa dariya yace eh mana ai ba karya nayi ba hummm tace dan Aisha ba me yawan magana bace tace nisful hayat gaskiya da alama wani abun na damunka mijina mene fadamu. Aa my dear ba abun da yake damuna kawai dai na gaji ne .sadik yafada .Aisha tace shikenan dear Suka dan taba hirarsu na masoya sukayi sallama ya shiga mota yanufi gida gabanshi na faduwa da masifar da zai tarar Yana shiga gidan bai bi takanta ba ya shige wani extra daki dake cikin gidan .yana shiga yaga duk kayanshi kacaca a dakin dama sanin kanshine India suka yi fada to fa zata tattaro duk ilahirin kayanshi dayake dakinta tamai facali da su a dayan extra dakin Yanshiga ya gyara ya kwanta take yaji sha awa na bijiromishi. Sabida shi mutmne me karfin sha awa hakan dai yakwanta yayi barci a wahale Abngaren rukaiyaya kuwa tasan halin mijinnata mutunne me matukar sha awa shiyaa zatayi amfani da wannan damar tagasamai aya a hannu Ta kwanta hankalinta kwance tahau yin chart dinta Da safe ma ko takansu bai bi ba ya fita waje yanajira yaran su fito in zasutafi makaranta. Ko da yaran suka fito basu ko kalli inda mahaifin nasu yake kamar ba mahaifinsu ba haka suka wuceshi ko kallanshi basuyi ba Muryar mahifin nashi suka jiyo yana fadin dan ubanku Baku ganni bane zaku wuce Suka yikasa da Kansu sumisumi kamar munafukai babbarce tace ba....bbba dama maa...mace tace.. Wai kar mu gaisheka tana maganar a tsorace muryarta na rawa Toh dan ubanku ni ba ubanku bane da baxakugaisheni ba toh wlhy tun wuri gara kuraba kanku da wannan turbar dauwarku dauraku akai nafada muku Duk da cikin ranshi yasan ba laifin yaran bane uwarsuce ta zuga su Amma bazai hana yayi musu fada ba duk abin da ke faruwa akan idon Rukayya akeyin shi. Tafito ta CE to munafikin Allah ta ala dama abin da kake kitsa ma ฦดaฦดana kennan su dinga mun rashin kunya toh wlhy baka isaba ku kuma dan ubaku ku ษ—auki abin da yace ai dani kukezama s gidan toh bisillah wlhy ina daidaidaku har uban naku Kan kace me mutane sun taru ana ta kallan dramar tasu yana zagi tanayi . AYI MANAGE DA WANAN NA YAWA PLSS *MORE COMMENT* ๐Ÿ˜Ž *MORE*TYPING* โœ๏ธ AKWAI GROUP NA NOVEL DIN ME BUKATA TAMUN MAGANA IN SATA FREE GROUP NE SAI IN DINGA POSTING TA GROUP LUV U ALL MY FANS *WRITTEN*BY* ๏ธโœ๏ธ *MUM*FUAD*๐Ÿคฑ๐Ÿ’” ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ ๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’” *MA HAUKACIN KISHI* ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ *MALLAKIN*๐Ÿ‘‰zaynerb Muhammad kabir *(MUM FU,AD)* *FREE BOOK* *(TRUE LIFE STORY*) Wattpad , zaynerb Muhammad kabir *____________________________________* *๐ŸŒˆ๐Ÿ‡ฐAINUWA ๐Ÿ‡ผRITER'Sโœ๐Ÿผ* *๐Ÿ‡ฆSSOCIATION๐Ÿค๐Ÿป* ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*๐Ÿ‘‡๐Ÿป https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association *____________________________________* *PAGE*02* Tana fada yana fada tana mai ihu tana fadin munafiki algungumi mazinaci kwarto me bin matan aure Shima yana ce mata dan ubanki kibarmin gida tunkafin in dawo wlhy nadawo na tarar dake sai na lahira yafiki jin dadi yana fada a zafafe Kifita min a gida tunda bada kudin ubanki nasiya Yana fada jikinshi na rawa idonshi yayi jawur ,bazanfita ba ina gidan yake a nan kaima kasan waye ubana babu abun da zata nuns mishi ehee in ka haifi cikin uwarka kasakenni in ka isa nace kasakeni dan ubanka. Tafada tana ihu tana masifa tana nuna mai yatsa .limamin massalicin unguwar ne yafito zai shiga masallaci yayi sallah ya hango sunayi .kasancewar in da sabo ya saba da irin hallinnana nasu bashiba harta yan unguwa sunsaba tun suna rabawa har sundaina suna zuba musu ido .ya tafi gun yace haba alhaji sadik miye haka duk kun Tara mutane a kofar gida ga yaranku yanunasu da yatsa sunata kuka abun tausayi duk wanda ya gansu sai ya tausayamusu kadube su ka gansu abun tausayi Ku ko kunya bakwaji kudinga fada a titi miye amfanin hakan limam yafada rai a bace .sadik da tunda limam yafara magana kanshi na kasa yana saurara yace kayi hakuri in allah ya yarda za agyara. Limam a hasale yace bawani nan kullum cikin fadan za agyra kake amma abun naku kara gaba yake msstt allah yakyauta Yaja tsaki yabar gurin shiko yana girgiza kai Shiko sadik yashiga yaja motarshi yabar layin 'Yan kallo kuwa masu kallo nayi ,masu alawadai nayi masu dariya na yi masu tir nayi masu gulma nayi nacewar bai cancanci a nadashi as a leader gaskiya shida gidanshi yafi karfinshi Wani mutum da yazo wuce ya tsaya yana kallan fadan nasu me abun mamaki .yakecewa see how the are bahaving like animal's ya girgiza kai yawuce .ita ko rukkaiyya koda sadik ya shige motarshi yabar layin , .sai tadawo kan yan kallo tana fadin toh munafukai dallah Ku bar nan muna fukai msstt taja tsaki tabar gun tabanko kofar gidan, Nata Suko yaran tunda iyayen nasu suka fara fadan suka shige gida suna kuka ,makarantar da basu je ba Kennan Ko da suka shiga gidan babar ce ta kaulla kara tafadi kasa jikake Tim akasa. , kafin kace me ta biyun ta sa ihu tana fadin waiyyo mama kun kashe yaya kairat wlhy mama. Bakin cikinku shi zai kashemu tafara kuka me cin rai ,,maman tasuce tace yi sauri ki kiramin kiramin babbanku a waya Jikinta ta rawa tace to..to Da Sauri Sauri tafara dailing number baban nasu . amma bai dauka ba yana sane yaki daukan wayan a tunaninsa wani rashin mutuncin takira tamasa, sabida tasaba yin hakan Mama yaki daukan wayar kausar tafada da damuwa cike a fuskarta . toh Ai shikenan tunda yaki in yar tamutu shikenan Ki kara kira maman tasu tafada a hasale Ganin kiran yayi yawa yasa sadik daukan wayar yace wai miye ne kin kira kikara ci mun mutunci da kika sabane . kausar ce tayi kwafa tace aa..bab..a nice .subhanallah menene yafaru kausar naji muryarki haka .daa...ma.yaya kairat ce tafadi akasa ta suma . tafashe da kuka me ban tausayi iinna..zuwa ina.zuwa yanzu sadik yafada a rikice . kafin kace me ya figi motarsa ya nufi gidan kai tsaye .. Yashiga da hanzari ganin yar tashi a kwance yasashi cewa rukaiya kin huta bakin cikinki zai kashemun yata wlhy duk abun da yasameta ki kuka da kanki na fadamiki .yafada yana huci rai a bace .itako rukaiyya in banda harareharare ba Abun da take tayi kwafa tace. Bakin cikin kadai banawa tafada .tana murgidamai. Baki Cikin xafin nama ya cincibi yar tashi yasa ta a mota yanufi hanyar asibiti cikin mintuna kadan ya isa asibiti da saurisauri ya bude motar yafito da ita. bashira likitoci sukayi Kansu aka karbeta cikin gaggawan aka kaita emergency Likitoci sukayi Dan gwaje gwajen akasamata drip suka gwada *BP*. Cikin tsanin damuwa da bacin rai doctor ya fito yace ma sadik biyoni office sadik yabishi jiki a sanyaye yashiga .doctor yace have a sit sadik yazauna yace doctor me ke da munta Doctor yace nayi mamaki yarinya karama kamar wannan ace tanadauke da high blood pressure abun da mamaki duk da cewa allah ne kesama bawa ciwo amma Gaskiya alhaji sadik ciwon yarki dole akwai abun da ya causing jininta yahau Gaskiya .Gaskiya Ku kiyaye Sadik yace hawanjini fa kenan doctor ,doctor yace eh hawanjini sadik ya yi shuru yana nazari yace to doctor nagode ayi duk ABUN da yadace ayi kma dan zuwa yafada Ya mike yafita a office din cikin matukar mamaki jin cewa wai kairat tana dauke da hawan jini Gaskiyaa ABUN da mamaki .wani gefe na zuciyarshi kuma yana cewa ba ABUN mamaki bane dan ta kamu da hawan jin sabida ko tashin hankalin da yayan suke gani ya isa yasa sukamu da hawanjinin Shi kanshi badan jininshi Nada kyau ba da yanzu ba hawan jini ba har paralyse sai yayi .sabida masifar matarshinan yafito jiki a sanyaye ya shiga mota yanufi gidan nashi yanata sake sake a ranshi wai kamar shi ,shine gidanshi yafi karfinshi , shida ko magana. Yayi a guri toh in allah ya yarda sai an ji maganarshi . ga kwarjini a idon jama amma wai ace matarshi tafi karfinshi Humm yafada zuciyarshi na mishi badadi Wai shi a matsayin me unguwa kennan Gaskiya shi bai cancanci akirashi da me unguwa ba tunda gidanshi yafi karfin shi Allah ka kawomin mafita yafada gwanin ban tausayi a haka ya iso gida yashiga rai abace yafara kwala ma matar tashi kira rukaiyya !!rukaiyya!! Cikin kakkausar murya yakefadi kinga ABUN da kikajawo ko wlhy rukkaiya nayi danasanin auranki a rayuwata butulu kawai wlhy nayi nadamar hada zuri a da Ku yafada cikin tsanani bacin rai gashi a irin wannan banzan halinnanaki zaki yi sanadiyar salwantar da rayuwar yarki shashasha kawai yafada kamar zairufeta da duka Zaka dakenine rukaiya tafada azafafe wlhy tallahi katabani sai nayi maka lahani ,kai har kanadabikin da zakayi magana wawa kawai banza mazina....kafin tagama fada yakifeta da wani gigitaccen mari yana huci , Kan uba kamareni wlhy tallahi bazan yarda ba ta na nema Abu ta hango glass cup a kan dinning ta Kwadamai akai kafin kace me sai gajini ya na Fita akanshi kamar me Rukaiya baki da hankaline kinsan me kika aikata kuwa sadik yafada yanarike gun da yake fitar da jinin hannunshi duk ya baci da jinin Eh ai nafadamaka wlhy duk randa ka kara gangancin duka na wlhy sai na maka lahani Ai kin banza Kausar ce ta daura hannu akai tasa ihu tace na Shiga uku mama jini fa yake zubarwa dan Allah mama mukaishi asibiti Bazan kaiba dan ubanki rukkaiya tafada cikin fada da kunan rai Bashiri sadik yanufi toilet ya wanke fuskarshi ya dakko first aid box ya treating gurin take jinin yadaina zuba ya cire kayan. Jikinshi ya fito Yace kausar ki wanke gun da jinin ya bata ki share gun , barinje induba yayarku a asibiti yanufi hanyar Fita Da Sauri rukkaiya ta sha gabanshi ina kakaimin yata dan nasanka bakaramin aikin ka bane ka lalataama yata rayuwarta ehee tafada tana murguda baki Duk da furucin ta yamai zafi amma hakan yayi hakuri sabida bayason yakara biyemata dan yasan ABUN bazai yi musu dadi ba yasa kai kawai yafita Bazarce ko ina ba sai gidansu yanashiga yagaida mahaifiyar tashi Da mamaki take kallanshi tace sadik me yasameka akai naga jini haka bigewa nayi ,yafada atakaice Haba sadik hajiya tace bigewa kuma wlhy banyardaba yazakace bugewa kayi kodai kunyi ABUN da kukasaba ba Wlhy sadik kuna bani mamaki wani irin rayuwa kukene a cikin gidanku mata da miji amma saikace wuta da auduga toh wlhy duk ABUN dakukeyi yayanku na kallo kuma dole dashi zasutashi tun wuri in zaku gyra Ku gyara Ku ko kunya bakwaji duk unguwa duk dangi ansan halin da kuke ciki tir wlhy hajiya tafada rai a bace ,kiyi hakuri dan Allah hajiya inshalhu za a gyara sadik yafada jiki a sanyaye mstt karma Ku gyra wlhy kucigaba tunda kunzama dabbobi Hajiya tace cikin bakin ciki da bacin rai .,sai kafadamin me yakawoka. da..ma kairat ce wlhy bata da lfy tana kwance a asibiti .sadik yafada cike da farga kar hajiya ta tambayeshi abun da yasameta .hasbunallahu wani imal wakil me yasamu khairat din sadik yayi shuru daga bisani yace .likita yace wai hawanjini ne ke damunta. Shine dama nakeso salma tadan kwana da ita a asibiti .yanxu haka tana can na barota a asibitin . Cike Da mamaki da takaici hajiya take kallonshi rai a bace tace humm lallai sadik abun naku babbane nayi imani halin da yarku take ciki wlhy tallahi ko kuka jefata .mezakuce wa allah tunda kuna kokarin salwantar da rayuwa yarinyar Nan sadik . Gaskiya sadik dole akwai wani Abu da kuka aikata kai da matarka kafin kuyi aure dan ruwa baya tsami banxa tabbas .amma abun naku yayi yawa bantaba ganin bala in ma aurata irin naku ba hajiya tafada a sanyaye toh tun wuri kutuba agun Allah nafadamaka .sadik shuru yayi tunda hajiya tafara magana kanshi. Na kasa yana tunani cikin zuciyar tabbas hajiya tayi Gaskiya shi yana danasanin abun da suka aikata kafin aure tabbas hakane dole Allah ya jarrabesu tunda sun saba mishi .dole zargi yadinga shiga cikin auran nasu .auran nasuma da za a bibiya toh yasan tabbas basu da aure zaman zina kawai suke .yafada aranshi zuciyarshi namishi zafi .yanajin wani irin tsanar kanshi .yayi nisa cikin tunani hajiya tace ,ga salman nan bari tashirya ta hada kaya da yan abubuwan bukata sai Ku tafi .yace toh hajiya nagode bata amsaba .yafita yafara gaba jikinshi duk a sanyaye ga Sarawa da kanshi yake .yana tsaye yana tunani kanwartashi tafito tace muje yaya .a firgice yace ai kinfito .eh tace . ok toh mutafi .yaja motar suka nufi asibiti .suna tafiya salma na kallon yayan nata tausayinshi duk yakamata. .tafada a ranta oo ni salma mutum me kwarjini dan kwalisa me gaye me farin jini a gun yan mata amma baiyi sa ar mata ba .kai inbakiyi sa ar mata ba a rayuwa kanacikin tashin hankali. Ta girgiza kai . MUJE ZUWA๐Ÿ’ƒ๐Ÿ˜Ž *TAKU*HARKULLUM* *(MUM*FU,AD*) PLEASE KUYI MANAGE DA WANAN ZAKUJINI ZUWAN ANJIMA INSHALLAHU ๐Ÿ‘๐Ÿ‘ . *MORE*COMMENTS*๐Ÿ˜Ž *MORE*TYPING*๏ธโœ *WRITTEN*BY*โœ๏ธ *MUM FUAD*๐Ÿคฑ๐Ÿ’” ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ ๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’” *MA HAUKACIN KISHI* ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ๐ŸŒบ *MALLAKIN*๐Ÿ‘‰zaynerb Muhammad kabir *(MUM FU,AD)* *FREE BOOK* *(TRUE LIFE STORY*) Wattpad , zaynerb Muhammad kabir *____________________________________* *๐ŸŒˆ๐Ÿ‡ฐAINUWA ๐Ÿ‡ผRITER'Sโœ๐Ÿผ* *๐Ÿ‡ฆSSOCIATION๐Ÿค๐Ÿป* ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*๐Ÿ‘‡๐Ÿป https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association *____________________________________* *_GASKIYA JIKINA YAYI SANYA BANGA KUNA COMMENT SOSSAI BA KO LABARIN NE BAI MUKU DADI BA .IN BAIYYI DADI BA SAI KAWAI IN DAINA POSTING๐Ÿ˜”๐Ÿ˜” NAGODE_* *PAGE 3* Cikin mintuna kalilan suka shiga asibiti koda zuka je asibiti an Riga da anfito da khairat daga emergency room kai tasaye suka shiga dakin ya hango yar tashi tayi rama cikin lokaci kalilan Abun tausayi .yarinya karama tana dauke da hawanjin kai in allah ya yarda bazan kara biye ma rukkaiya ba sadik yafada cikin ransa hummm, nidai nace kamar zai iya . Haka ya Fita a asibitin yana me tausayi yar tashi cike da danasani da kuma haushin kanshi A bangaren rukkaiya kuwa koda mijinnata ya fita gyale ta dauka ta yafa tanufi gidan anty sadiya .kausar kuwa ta gyara gurin tsaf kamar bashiba Ya hango sauran kanan nata sunata barci .dan da alama barcin yunwa sukeyi dan rabansu da abinci tun nasafe gashi har LA

Chapter 1 of 25