Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 8
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels 👩‍🔬 *Dr. ZAHRA* 👩‍🔬 _*Funny love story*_ *By Asmeety Ce* *ELEGANT ONLINE WRITER'S* *Free Book* *Page-1&2* **WATTPAD LINK**Asma'u Aji Ibrahim https://www.wattpad.com/story/302746450?utm_source=android&utm_medium=com.gbwhatsapp&utm_content=story_info&wp_page=story_details_button&wp_uname=ASMAUAJIIBRAHIM&wp_originator=mpzyPESu8LQOti9aB44TSAWdBLMfYyHXI2bTd%2F4xBGBoopEqZJVmZEtpYTjP3JfXV6X2Fj2EaDLHFWpku7oEsQX5xGWGb330DhtPLZnKCqh%2FAM7%2FAqJMgKjgMLG%2FeIY9 **Short Story** *_Bismillah Rahman Rahim_* _Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai._ _Allah Muna maka godiya da kasa muna daya daga cikin masu rai,_ _Ya Allah kasa mu cika da imani, ameeen._ _Ina miƙa godiya ta ga ɗuk Masoya na, ina kuma alfahari daku._ _Allah ya sake haɗe zuciyoyin mu gabaki ɗaya_. **Alhmdllhi Ala kulli Hamid** *Wannan littafin ƙirƙirar ran labari ne Wadda Ni Asmeety na karkiro shi domin faranta Masoya na Ina Alfahari daku* **Tsokaci** *Ban yadda wata ko wani ya juya min littafi ba, idan hakan ta kasance kuma na bar ku da Allah* *Idan akwai abinda kaga Ni ranka ko makamancin hakan to Please ka sanar min saboda zanji daɗin Hakan sosai, Allah yabar zuminci* _Abuja_ Gidane Babba Mai shegen kyau da tsari. Gidan babba ne sosai wadda daga waje bakin Get zagaye yake da Flowers masu kyau green shar. Cikin harabar gidan wasu furanni ne masu ƙyau da ɗaukan ido, ga Motoci daga wajan Parking space sun kai Shida suna a tsaye. Wata kyakkyawar Budurwa na hango ta nufi wata kofa da yake nuni da nanne Mashigar cikin gidan Budurwar tana isa kofar taja ta tsaya cak, tare da gyara jakar ta dake bayan ta a rataye. A hankali ta murɗa Handle ɗin kofar tana sanya kanta cikin babban falon ta leƙa, ganin babu kowa yasa ta jin daɗi. Cikin sanɗa ta tura kanta ciki. A hankali take takawa zuwa ciki tana waige waige Ta kai kafar ta zata aza kan stairs ɗin Benen ta jiyo Muryar a bayan ta. "Sannu da ƙoƙari''. Zaro ido tayi tana juyowa suna haɗa ido ta sakarwa Matar murmushi tana ɓoye itacan dake hannun ta a bayan ta kafin tace,"Good Morning My lovely Ammeiy". Harara Ammeiy ta dalla mata kafin ta fara kallonta tun daga sama har zuwa ƙasa. Tana sanye da wando iya guiwa sai takalmi irin na ƴan Ball da doguwar Safar ta, rigar ta mai dogon hannu ce wanda ta ɗame ta, sai ta ɗaure gashin kanta da karamin robbon ta sanya hula face cap, hannun ta Kuma sanye take da bakin Safa. "Is a Bad day is not a good day". Cewar Ammeiy tana hararar ta. Shakwaɓar da fuska tayi tarw da fadin,"Ohh Dear Ammeiy... What Happen?". "MIMA is this good for you?" Tana zunɓura baki tace,"To Ni Ammeiy maye nayi kuma?". "Baza kisan Manene kike aikatawa ba, sai Son yazo kafin kı sani". Ammeiy na gama faɗin haka ta wuce Kitchen. Bin ta MIMA tayi da ido ta shige kafin tayi Murmushi ta haura zuwa Bedroom dinta tana tsalle tana waka. Buɗe kofar ɗakin tayi dau dai kuma itama MIMA tana tura kofar suka ci karo A tare suka sanya kara suna ɗafe goshin su "Wai ƙya baƙe gani ne?" Tana Dariya tace"Naga dai bani kaɗai bace mara ganin ko?" Girgiza kai Maryam tayi tana kallon MIMA kafin taja hannun ta taja ta zuwa cikin ɗakin tana leko wajan kafin ta kulle kofar cikin ƙasa da murya tace"Hee Baby What a good News" Murmushi MIMA tayi tana kallon Maryam tace"Mary kenan sai kace bani ba MASTER ZEE ce fa Haba ɗai ai na cinye wasan" Ihu Mary tayi tana rungume MIMA tace"I You serious" Harara MIMA ta dalla mata cikin matsifa tace"a a I'm lie to you" Murmushi Mary tayi tace"Ai bamuyin haka daƙe, gaskiya I'm very very Happy" Washe baki MIMA tayi tana baza gashin kanta tace"Kin taɓa jin inɗa Master yaji ƙasa?" "A a Wllhy" cewar Mary tana Dariya Tashi MIMA tayi tana ɗauko Towel ɗin wanka tace"Let Me shower first" Tana ƙoƙarin shiga Toilet taji muryar Mary na faɗin "Kiyi sauri ki shirya ina jiranki a falo Wai UNCLE HERO zai zo" Cak MIMA ta tsaya tana zaro ido kafin tayi Magana Mary ta fice daga ɗakin Bin bayan ta tayi da kallo tana jin faɗuwar gaba, takai kusan 30mnt a haka kafin jiki a sanyaye ta shige Toilet ɗin Mary turo kofar ɗakin tayi ta shige tana kai idon ta kan bed nan ta hango MIMA lullube tana kwance Zaro ido tayi cikin faduwar gaba tace"Sis are you fine?" Bakin ta na karkarwa tace"No...no I'm feeling fine is an Fever" "Innadillahi wa'inna ilaihi raju'un Sorry let Me tell for Ammeiy" tana ƙoƙarin tashi MIMA tasa hannu ta riko hannun Mary tana girgiza mata kai tace"No don't ba tare zakuje ɗauko UNCLE HERO ba?" Gyaɗa Mata kai tayi tana kallon ta Cikin Muryan marasa lafiya MIMA tace"Kawai kuta fi kinga nima zansa mu yin Bacci ɗaga nan" Tausayi Ta bawa Mary cikin tausaya wa tace"No sis Idan kuma kafin muzo kika mutu fa" Aiko MIMA tashi tayi cikin Matsifa tace"Kan uba to Wllhy sai kin rigani mutuwa Bara ki gani je ki abinki ki kyale ni aha" Da Mamak Mary ƙe kallon MIMA cikin ranta faɗi taƙe"Mutumin da bayida lafiya shine da yin waddan uban faɗan" Harara MIMA ta galla mata ta tashi ta shige Toilet tana mita ƙasa ƙasa Numfashi Mary taja kafin ta fice a ɗakin A falo ta sami Ammeiy zaune tana jiran su "Ammeiy mu wuce ko?" "Ina ita Mara kunya ƴar uwar taki?" "Haba Ammeiy nice bani da kunya yau kuma?" Tana zaro mata ido cikin dagawar murya tace"I say Where is she" Cikin tsoro Mary tace"Sh....she say she's not feeling well" Tsaki Ammeiy taja ta fice daga Falon Ajiyar zuciya Mary ta sauƙe tana fadin"Ohhh Thank God" Fita tayi suka shige Mota Driver yaja suka bar gidan A Airport suna zuwa dai dain kuma shima yana kan fitowa Riƙe yaƙe da Trolling sa yana ja Sanye yaƙe da ƙananun kaya riga fari da blue Black ɗin gins Ga Kyakkyawan sajan fuskan sa Kwance taƙe lublub baki kir ga gashin kansa da ƙe Kwance tana yalki saban yasha gyara da mai Fuskan sa manne yaƙe da farin glass Driver na ganin sa yaje da gudu ya ansa akwatin yana masa maraba Ammeiy sai Murmushi taƙe sakar masa Shima Murmushi ya sakar Mata Mary daƙe tsaye a gyafen Ammeiy itama sai Murmushi taƙe tayi tana kallon kyakkyawan fuskarsa cikin ranta faɗi taƙe"Woow this Man So Handsome guy yo" Yana zuwa ya rungume Ammeiy yana Murmushi Ammeiy cikin jin daɗi itama ta rungume sa tana masa maraba "Welcome Uncle?" Fuska babu wabo ya amsa mata Shiga Mota sukayi kafin suka koma gida Suna zuwa gida Direct Side ɗinsa ya wuce Yana zuwa ya faɗa Toilet ya sakat wa kansa Shower Bayan yayi wanka ya fito ya shirya cikin Manyan kayan sa Shadda light blue da ta kalmin sa baki Mai yatsu babu hula a kansa saboda shi baya damuwa da hula Wayoyin sa ya ɗauka ya fice yana sauri A falo ya sami Ammeiy da Abbeiy suna zaune shima Abbeiy ya shirya cikin kayan sa Shadda fari da garen sa da hulan sa, Zuwa yayi ya zauna kasan Kapet ya gaida Abbeiy Murmushi Abbeiy yayi yace"Sannu da zuwa Son yaya aikin kuma " Cikin zazzakar Muryan sa yace"Alhmdllhi Abbeiy" "Matar ta samu sauƙi ko?" "Eh wllhy sai dai godiya" "Gud Allah ya Kara Lafiya" "Amen"yace yana ƙoƙarin miƙewa Kallon sa Abbeiy yayi yace"Kaima Juma'an zaka ko?" "Eh Abbeiy" Yana tashi Yace, "Ok Muje nima can zani daman". Ya kalli Ammeiy tare da fadin,"Bilkisu Bara mu wuce". Suna ƙoƙarin fita dai dai alokacin MIMA na saukowa daga stairs tana fadin,"Abbeiy kazo min da ice cream yau bazan ci abincin dare ba..............''. *More comment* *More Typing* *Share Fisabilillah* 👩‍🔬 *Dr. ZAHRA* 👩‍🔬 _*Funny, love story*_ *By Asmeety Ce* *ELEGANT ONLINE WRITER'S* *Free Book* *Page-3&4* **WATTPAD LINK**Asma'u Aji Ibrahim https://www.wattpad.com/story/302746450?utm_source=android&utm_medium=com.gbwhatsapp&utm_content=story_info&wp_page=story_details_button&wp_uname=ASMAUAJIIBRAHIM&wp_originator=mpzyPESu8LQOti9aB44TSAWdBLMfYyHXI2bTd%2F4xBGBoopEqZJVmZEtpYTjP3JfXV6X2Fj2EaDLHFWpku7oEsQX5xGWGb330DhtPLZnKCqh%2FAM7%2FAqJMgKjgMLG%2FeIY9 **Short Story** *_Bismillah Rahman Rahim_* _Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai._ **Alhmdllhi Ala kulli Hamid** Wani irin kallo ZAIF yayiwa MIMA Ita ko MIMA ko ajikinta Murmushi Abbeiy yayi yace"Ok Dear" Juyowa yayi ya kallesa yace"Son mu tafi ko" Murmushi yayi yana kallon MIMA girgiza kansa yayi suka fice Zama tayi kan kujera tana kallon TV Ammeiy abin haushi ya bata ta kalleta tace"yanzu MIMA haka zaki cigaba da rayuwar ki babu ruwan ki da girmama na sama dake balle ki kalli darajar sa mmm?" Turo baki tayi tace"To Ni Ammeiy shikenan dan nace Abbeiy yazo min da Ice Cream shine laifi sai ayita jin Haushin mutum dan yayi abinɗa ransa yaƙe so" Cikin faɗa Ammeiy ta mike tayo kanta aiko MIMA na ganin haka data tashi a dari uku da tsintin ta ruga zuwa Bedroom dinta "Shegiya da kin tsaya ai kinga abinda zayyi miki " Da gudu ta shigo dakin tana haki Mary daƙe Kwance tana waya ta tashi a firgice ta rufe kofar tana kallon MIMA itama tana haki Bayan MIMA ta samu ta ɗan ji sauƙin numfashin nata sai kawai ta fashe da dariya harda rike ciki tana kwanciya kan bed Mary binta tayi da kallo kafin taga MIMA na nunata da yatsa "Wai maye kika gani kinshigo a guje haka?" Tana dariya tace"na zaci kinsan dalilin gudun nawan fa naga ƙema kin ruga harda rife kofa" Dariya takeyi sosai Mary zama tayi kan bed tana jin Haushin Mima Sausauta dariyar Mima tayi tana kallon Mary tace"Kai Wllhy Mary anyi Masauraciya Yasin" sai kuma ta kara fashewa da sabon dariya tana rub da ciki Mary da kanta abin ya bata dariya itama dariyar ta shiga yi tana kallon Mima Sosai suka sha dariyar su suna sauke numfashi Tashi Mima tayi tana kallon Mary tace"yawwa tunɗa kin tayani da dariyar haukan sai mu sauka muci abinci dan yunwa nake ji kamar an hurse min kayan ciki na Yasin" Cikin fada Mary tace"Wllhy banason iskan ci nice mahaukaciyar ko maye?" Mima na shiga Toilet ta juya tayi mata gwalo tace"duk yadda kika ce Madam Maryam"da gudu ta shige tana rufe kofar Girgiza kai Mary tayi tace"shegiya sai shegen tsoro sai kace farar kura" Abbeiy suna hanyar komawa gida yace wa Zaif yabiya su sayawa Mima aikan ta Wani irrin haushi ne Zaif yaji badan yaso ba ya siyo ice cream din Bayan yayi Parking ɗin Motan a Parking space suka fito Kallonsa Abbeiy yayi yace"zan wuce Side dina sakon Mima Kayiwa ko Mary waya tazo ta amsa" "No Abbeiy kabar shi kawai zan shigar mata shi" karba yayi ledan yana nufi Side din sa Yana zuwa a falo ya ajiye ledan ya wuce Bedroom ɗin sa Bayan yayi wanka ya shirya cikin kananun kayansa kafin ya fito falon Remote ya ɗauka ya kai BBC Channel yana kallon labarai Ya daɗe yana kallon kafin idanun sa ya sauka kan ledan da ya shigo dashi Tsaki yaja yana daukan wayan sa ya kira Mary tana dagawa yace"kice tazo ta amsa " yana gama faɗin haka ya kashe wayan yana ayyana abinda zayyi Mata Mary bayan Zaif ya faɗa mata sakon Juyowa tayi ta kalli Mima wacce taƙe kwance tana karatun Novel Book na Hausa Sosai ta shagala da karatun dan Book ɗin ba karamin daɗi yayi ba Marubuciyar ta tsara Book natan yadda ya kamata Bataji sanda Mary ke yi mata Magana ba dan gaskiya wannan Book a wajan Mima ba karamin daɗi yayi mata ba Buginta Mary tayi tace"dalla Kitashi Uncle Yana kiranki" "Ya bani Maye Kuma" ta bata amsa atakai ce tana kuma cigaba da karatun ta "Wai Ni kike tambaya, idan kinje zaki sani ai" Gyara kwanciyar ta tayi tana ci gaba da karatun ta Ganin ko ajikinta yasa tace"Mima cewa fa yayi wai nagaya miki kije ki ansa, bansan maye zaki ansa ba" Aiko da sauri ta tashi daga kwancan tana kallon Mary tace"Wllhy ice cream dina ne Wow" Sauka tayi ta nufi hanyar fita taji muryar Mary tace"gaskiya a hado harda rabo na dan yau kam da rabon zan aza ruwan zafi" Harara ta dalla mata cikin matsifa tace"Yasin zakiga aikin raban ki kuwa, kuma ai ban hanaki aza ruwan zafin ba " Mary tana dariya tace"A iso lafiya" Ko sauraron ta batayi ba ta fice tana magana ƙasa ƙasa Babu kowa a falon hakan yasa ta fice tana salle tana waka Tafiya tayi kadan ta samu waje ta zauna tana mai da Numfashin cikin jin haushi tace"gida babba haka sai kace filin wasan cricket, inama ace Abbeiy zai yarda na ringa kawo abokan wasan namu mu ringa buga wasa anan amma bazai bari ba" Sadda ta huta sosai har ta fara salle tana gwada yadda wasan zayyi daɗi idan a filin gidan ne kafin ta tuna da abinda ya fito da ita taja tsaki ta nufi Side ɗinsa Tana zuwa ta buɗe kofar falon ta tura kanta ta shiga ko Sallama babu A tsaye a bakin window ta hango sa Zaif kan yana tsaye yana kallon ta, ta glass duk abinɗa take yi akan idon sa Cikin ransa faɗi yaƙe"yarinya kamar shaidaniya haka" Tsayawa tayi a bayan sa kafin tasa hannu ta riko hannun sa cikin shagwaɓa fuska tace"Hero gani" Kallon Up and down yayi mata kafin ya kamo hannun ta suka nufi wajan zama Bayan ya zauna kan kujera itama ya zaunar da ita sannan yasa hannu ya ɗauki ledan ya buɗe Ice Cream ɗin roba biyu ne duka biyu ya buɗe Marfin kafin ya ɗauki spoon ya diba ya kai bakinta A hankali ta ware Lips dinta ta karɓa tana Murmushi Mika Mata spoon din yayi yace tasha Nan Mima ta fara sha tana lumshe ido Shiko Zaif cigaba yayi da kallonsa Rabin roban tasha kafin ta kallesa tace"na kashi Hero" Murmushin gyafen Baki yayi irrin ta mugunta kafin ya juya ya kalleta yace"bana wasa daƙe dan haka ki shanye All robans oya now"ya karishe maganan da karfi yana tashi ya zaro bel ɗin sa Aiko MIMA babu bata lokaci ta fara shan ice cream Roba daya tashi Kafin ta kallesa taga yana zura Mata ido cikin kuka tace"Wllhy Yaya Zaif na kishi fa cikina fashewa zayyi" Daga bell din yayi ya wasa mata shi a baya Kara ta kwalla tana fashewa da kuka Nan tashi shanye Ice Cream tana kuka Bayan ta shanye tas ta fara ƙoƙarin tashi tana rike cikin ta, ta nufi hanyar fita Zaif baice mata komai ba harta fice Tafiya take daƙer harta iso kofar shiga falon su Tana zuwa ta fashe da kuka mai sauti Ammeiy ce ta leko daga Bedroom dinta tana kallon Mima da tarike cikinta tana kuka "Wai maye haka" ta tambaye ta "Ammeiy ice cream tasha fa"cewar Mary daƙe Zaune a kan kujera tana kallon su tana dariya Wani irin kallo Mima tayi mata na zan kama ki ai "Mami Ina rabo na" ta tambeta Cikin matsifa tace"yana gidan ku ƴar rainin Sense kawai" Ammeiy ce tace"bakin baya mutuwa kenan ko?" Gyaɗa Mata kai tayi tana tafiya kamar mata mai ciki rike da cikinta , ta shige Bedroom Dariyar Ammeiy tayi tana girgiza kai ta shige Bedroom dinta Da Daddare bayan sunyi shirin kwanciya Mima ta kalli Mary tace"Dariya kikai min dazun ko? Gud you see ur resort" "A a ai Bama haka dake ai Sis yi hakuri" ta faɗa tana riko hannun ta "Ok naji nayi Saida safe" tace tana jan Balanket ta rufu Itama Mary rufuwa tayi ta kwanta tana bin abinda Mima zatayi mata dan karya ne Kayiwa Mima laifi ta kyale ka a haka har Bacci barawo ya sace ta Da washe gari Tun karfe 3am Mima ta farka Bayan tayi wanka ta ɗauro Alwala ta fito ta shirya cikin kayan ta na wasa Kallon Mary tayi tana Murmushi ta girgiza kanta ta fice daga dakin Sanɗa take a hankali tana waige waige har ta fita daga Falon A waje ma babu kowa duk sun tafiyin sallah dan lokacin sallan Asuba yayi maza duka suna masallaci Buɗe get tayi tana lekowa ganin babu kowa yasa ta fice da sauri tana waige waige Wata bakin Mota ne na hango nan tana zuwa ta buɗe bayan mota ta shige tana faɗin " muyi sauri kadda sufito su ganmu" Nan mai Motan yaja suka bar kofan gidan Mary Bata tashi ba sai kusan karfe 8am Salati ta farayi tana kallon window ganin rana ya fito rau Tashi tayi da nufin shiga Toilet taji budewar kofa juyowa tayi tana kallon mai shigan Zaro ido tayi tana kallon ta tace"wai har kin dawo daga wasan ko maye" Tana ajiye karar nata tace"Gashi ko kinga newa idon ki kuwa" "Shine baki tasheni yin Sallah ba duba fa har karfe 8am fa " "Wai kinason kice min bakiyi Sallah ba haryanzu?" Cewar Mima tana nufar Toilet "Eh Mana ai kinki kita sheni ai" "Ayya Sorry tunda bakiyi Sallah har yanzu ba Bara nayi wanka na fito kinga yau an yafe miki yin Sallah" Tana gama faɗin haka ta shige Toilet da gudu ganin Mary ta nufo ta Suna zaune kan Daining ta fito fuskarta a harɗe ta sami waje ta zauna Gaida Abbeiy da Ammeiy tayi tana kallon Mima da take mata dariya ƙasa ƙasa Ammeiy ce ta kalli Mary tace"Daughter lafiya naga Ranki duk a ɓace" Tana hawaye tace"Ammeiy ai Gatanan " Mima na dariya itama tai kwaikwayon tace"Ammeiy ai Gatanan" Abbeiy sawa ya daga mata tayi shiru "Maye tayi miki Daughter" inji Abbeiy yana kallon Mary da take share hawayen ta Tace"taki ta tayar dani nayi sallan Asuba fa" Mima na ajiye cofin hannunta ta kama baki tace"laaa jimin sharri Abbeiy itafa jiya tace kadda na tayar da ita da asuba nan gaba saboda a sanyin nan bazata iyayin sallah da asuba ba shiyasa fa naki na tayar da ita" Kallon Mamaki Mary keyiwa Mima ji tayi Abbeiy yace"Ohh ashe kece da laifi Daughter Kuma kike kuka" Cikin kuka Mary tace"Wllhy Abbeiy bamuyi haka da ita ba sharri ne kawai take yi min" Aiko itama MIMA kukan ta fashe dashi tana tura Plat ɗin dake gabanta tace"shikenan tunda baza ku yarda dani ba daman ba sona kuke yiba na sani ai" Rungume ta Abbeiy yayi yace"Sorry is ok gaskiyar ki ne, look Daughter na karaji kunyi abu tukun nan Kizo kicanza magana to Wllhy sai nabata miki rai" Mami na kwance kirjin Abbeiy tana kallon Mima tayi mata gwalo tana Dariya........ More Comment More Typing Share Fisabidillah 👩‍🔬 *Dr. ZAHRA* 👩‍🔬 _*Funny, love story*_ *By Asmeety Ce* *ELEGANT ONLINE WRITER'S* *Free Book* *Page-5&6* **WATTPAD LINK**Asma'u Aji Ibrahim https://www.wattpad.com/story/302746450?utm_source=android&utm_medium=com.gbwhatsapp&utm_content=story_info&wp_page=story_details_button&wp_uname=ASMAUAJIIBRAHIM&wp_originator=mpzyPESu8LQOti9aB44TSAWdBLMfYyHXI2bTd%2F4xBGBoopEqZJVmZEtpYTjP3JfXV6X2Fj2EaDLHFWpku7oEsQX5xGWGb330DhtPLZnKCqh%2FAM7%2FAqJMgKjgMLG%2FeIY9 **Short Story** *_Bismillah Rahman Rahim_* _Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai._ **Alhmdllhi Ala kulli Hamid** Ammeiy kallon Abbeiy tayi tace"Amma Alhaji kana ɓata Yarinyar nan fa ɗiyewa gaskiya hakan babu daɗi" Ko kallonta Abbeiy bai yi ba ya fita yana faɗin"Ni na wuce " "Allah ya bada Sa'a ya kiyaye" "Amen"yace kafin ya fice Ammeiy tashi tayi ta nufi Bedroom ɗinta Mima ce ta kalli Mary tana dariya tace"Malama ashe babu daɗi kenan, jiya kikai min dariya harda cewa(Ina rabo, kin kawomin rabon nawa) to kinga ai yanzu na rama kinsan ZAHRA bata bari ta kwana ta lalace ehe" Tana gama faɗin haka ta tashi tana murguda baki tabara wajan Mary sosai tayi da nasanin yiwa Mima dariya jiya, dan ita babu abinɗa tafi tsana kamar ace lokacin sallah ya barta abinda yana damin ta sosai , jiki a sanyaye ta miƙe tabar wajan zuwa Bedroom Abbeiy ne zaune a office Yana aiki wayan sa yayi kara Hannun yasa ya ɗauka "Na,am Dan iskan yaya kake" Daga ɗayan bangaren yace"Nrml ya aiki ya kwana biyu" Abbeiy yana dariya yace"Alhmdllhi ya iyali da sauran su" "Duk suna lafiya" "Yayi kyau" cewan Abbeiy yana Murmushi "Abokina ya najika shiru fa haryanzu fa kai muƙe jira" Abbeiy dariya yayi yace"Wllhy sorry fa na manta amma insha Allahu dana koma gida zakaji bayani " "To ina jiranka , kagaida min da iyali" "Insha Allahu zasuji sai anjima" Abbeiy yace yana kashe wayan Da yamma suna zaune a falo ya shigo bakinsa ɗauke da Sallama Bayan ya zauna ya gaida Abbeiy da Ammeiy nan Mary da Mima suma suka gaida sa ,amsa yayi fuska babu yabo ba fallasa Abbeiy ne ya kallesa yace"Uncle kasan abinda yasa na kira ka?" Cikin ladabi da biyayya yace"a a Abbeiy" Zama Abbeiy yayi yana kallon Zaif yace"munyi magana da Abokina Alhaji Tanimu akan Maganan auran ku da Aisha shiyasa nace gobe kaje ku fahimci junan ku kafin asa ranar auren" Tunɗa Abbeiy ya fara magana Zaif zuciyan sa yaƙe bugawa, har Abbeiy ya kammala Maganan Kamar mai koyon Magana yace"T..to Abbeiy" a rarrabe yayi Maganan yana lumshe idonsa jin kansa yayi masa wani irrin tsara wa "Wow ashe zamusha biki kai Uncle Hero zai zama Ango wllhy harna hango ka cikin manyan kaya irrin ta angwaye" cewar Mima tana kallon Zaif Wani irrin kallo Zaif yayi mata wadda ita batama san yana yiba tana ta shirmin ta Abbeiy kallon ta yayi yace"Mama ta gobe kishirya ɗan Abokina zaizo ku gaisa" Kallonsa ya kai kan Mary yace"Yaya ta ƙema ki turo waccan yaron da na taba ganin ku tare kuna hira na tambaye Ammeiy ku tace kuna son junan ku so kiyi Masa Magana ya turo ayi zancan Auran ku kinji?" Cikin jin daɗi tace"To Abbeiy" Mima da tunɗa Abbeiy yayi Mata Maganan ɗan abokin saa zaizo tayi shiru tana tunanin abinɗa zai biyo baya Da Daddare misalin ƙarfe 9 yana zaune a babban falon sa, wayan sa daƙe gyafen sa ce tayi kara hannu yasa ya ɗauka kallon gaban screen ɗin yayi ganin mai kiran nasa yasa shi yin Picking Shiru yayi kafin can kuma yace '' sai yanzu kaga daman kira na?" Can bangaren Saddam yace"Sorry Wllhy aiki yayi min yawa shiyasa kajini shiru, ya maye labari?" Numfashi Zaif yaja kana yace"Gobe inason zamuje da kai wani waje" "Ina?" Saddam ya jefa masa da tambaya ɗafe kansa Zaif yayi yana hura iskar bakinsa, shi a rayuwarsa bayason yawan tambaya Shiyasa ma ɗuk abinɗa ance masa yayi ko yace ayi bayason tambaya ayi ɗin yafi Saddam jin Zaif yayi shiru ne yasa shi gane abinɗa yasa shi yin shirun Murmushi yayi yace"Ok zanzo" Kamar mai kowon Magana Zaif yace"Thank" Yana gama faɗin haka ya katse wayan Kwantar da kansa ya yi kan kujera yana lumshe idonsa, tunani ya shiga yi can kuma sai ya fesar da numfashi ya miƙe ya shige Bedroom Yana shiga Bathroom ya wuce ya sakar wa kansa Shower Tsayawa yayi ruwan yana dukan tsakiyar kansa , lumshe idonsa yayi yana jin yadda ruwan ke shigan sa Ya jima a hakan kafin ya

Chapter 1 of 8