Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 3
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels This Document is compiled by Shuraihu Usman - 08140419490 YEAR of compilation - 2023; Published to Taskarnovels.com.ng TSAUTSAYI KO GANGANCI? 1¶ Suhairat kyakyawa tagani tafada tana zaune agarin maiduguri shuwa arabce fara doguwa iyayenta sunada rufin asirinsu amma duk idonsu ya rufe basu gani kwadayi yasa kullum burin maihaifinta yaga yarsa ta samu hamshakin mai kudi. kuma bawai da burin aureba kawai ta yaudaresa ta yashe kudinsa tayi gaba abunta ya zaunar da suhairat yayimata mummunar hudubarsa tun bata dauka ada kafin hudubarsa suhairat macece mai son jama'a gata dama kyakyawa ko acikin maiduguri saikayi dagaske zakasamu mai kyauta dan haka take da masoya dayawa amma ana tsoron yimata magana saboda wulakancin babanta idan yaga kai bakowa bane kuma kai ba mai kudi bane kai koda ace kai mai kudine sai yayi bincike yaga yawan dukiyarka dayaga batada yawa sai yarabaka da ita sannan mahaifinta yanada m:asifar fada indai akan kudi ne shiyasa abokanansa suka samasa kasko. Mahaifinta baidamuba suhairat tabar gida harnawani kwanaki tareda wani hamshakin mai kudi wannan yasa suhairat gaba daya ta chanza itama burinta harka da mai kudi suhairat ta karbi kyautar motoci yafi sau akirga daga haduwarku ta farko dolene kayimata kyauta ta musamman suhairat har aure takeyi idan taga akwai kudi masu yawwa agunka saita aureka idan tagama tatsaraka saita nemi ka saketa idan kuma kaki saita kaika kotu tabawa alkalin cin hanci ya kashe auren idanma haka baiyiba. Saita kasheka ta hanyar sama guba a abinci wannan yasa suhairat ta shahara tsakanin attajiraiiii Ko wane attajiri da masu kudi da kuma manyan jami'an gwamnati suyi tarraya da suhailat yarinya mai haskawa kenan a harkar bariki yawan daddewa warka da ita shine yawan kudinka da hidimar da kakeyimata suhailat tanayin bariki da uba kuma takoma tayi da dansa kai harma gwamnoni suna mu'amala da suhailat. Mahaifinta yasamu duk abunda yakeso domin yanzu yasamu abunda yake nema domin yanzu ana iya sakasa acikin sahun matasan attajirai na garin maiduguri sakamakon yanzu yanada motoci sunkai goma sha biyar gidaje da filaye kuma basusan addadin suba amma kullum ya gifta ta gaban jama'a ana zundansa ana zaginsa shida yar tasa ana cikin haka Al amarin tashin hankali yafara. Faruwa a maiduguri haka yasa kowa yaje zaman gida ba harka mutum saidai yaci abunda yatara harkar tsaro tayi karanci a garin yau bomb gobe harbe harbe abunma yafi taba farar hula dan haka talakawa suke kauracewa gun neman abincinsu titina kuma babu zirga zirga saboda jami'an tsarone akan titina idan kafita zasu cima zarafi idan kafada hannu wadanda ba nagariba. Acikin garin bauchi da misalin karfe hudu nayamma yusuf yana zaune a gida sakamakon yajin aiki da hukumar jami'oi sukatafi wannan shiya yusuf zaman majalisa da tuni ya dauki littafi yana nazari yusuf dalibine a jami'ar AtBU ta BAUCHI yana nazarin tatalin arizikin kasa wato economic yana shekara ta uku saura daya yagama yanata mafarikin zama hamshakin mai kudi yusuf kyakyawan amma iyayensa talakawane yanason rayuwar fantamawa suna zaune a unguwar hotoro mahaifinsa yanada kokari wajen farantawa iyalinsa kuma gashi dattijon arziki anagani girmansa da jin maganarsa Yusuf bashida wani buri nagani yafarantawa iyayensa sakamakon ganin yadda suke dawainiya da ruyawrsa yusuf yana dan taba sana'ar hannu amma bawai don ya riketa amatsayin madogaraba yanayi kafinta da sauran aiyuka wadanda yaga zai iya kuma ta inda yashafawa kansa ruwa wajen rashin kula yan mata zamani na yanzu masu wayyon tsiya da son kudin jaraba shiyasa bayada tunani komai sai na karatunsa dalibine mai hazaka yajan ajin farko a jami'a wato 1st class wanda hakan ba karamin....... temaka masayayiba wajen rage kashe kudi a makaranta komai abokanansa ne keyimasa mata kuwa wannan ba'a magana sunsha kai masa farmaki amma basuyi nasaraba mace daya kawai taciri tuta amma bawai a sunan budurwaba sai dai wace yafi kulawa acikinsu yakejin maganartaaa Wasu suna zargin soyayyace a tsakaninsu amma idan ka tambayi daya daga cikinsu zaicema a'a bawata alaka tsakaninsu maryam ce yar gidan kwamishinan yada labarai na jahar bauchi itace take kaisa har gida a motarta tanason yusuf amma takasa gayamasa kuma ita taga alamun baison yin soyayya saboda sau dayawa idan suna hira tana dan tsokanarsa akan soyayya sai yace. aishi bayayi bayanzuba wannan shike bata tsoro gayamasa abunda ke ranta gudun alakarsu tasamu matsala amma tanajindadi saboda tasan baya kula wata yau ranar asabar itace ranar ta tafara chanza yusuf wajen misalin karfe hudu na yamma yayi wanka yafito wata majalisarsu ta matasa ya zauna amma yau yayi rashin sa'a shikade ne tunda yaga haka yayi zargin akawai wasan kwallon kafa tunda yaga abokanansa basunan yana zama yafito da wayarsa kirar nokia 2700 domin ta tayasa hira abunka da samarin zamanin na yanzu ba'arasasu dayin yan chating dinan nazamani wato su 2go da kuma facebook dandalin sada zumunci haka kuwa akayi yusuf yashiga application ya bude 2go chat .... TSAUTSAYI KENAN dayasan meye zai tarar yau a 2go dai beso rike wayaba arayuwarsa ..abokanansa goma sha biyar dukansu abokanansa ne wanda yasansu na makaranta da na majalisa sai mata biyu daya yar uwarsa daya kuma maryam ce kawarsa ta makaranta yana budewa yaga babu kowa akai sai yayi niyar sauka kawai sai ya chanza shawara yaje yashiga room na nageria da kuma ATBU na ATBU yaga basu tatatauna wani abu mai mahimmanci dan haka sai yafita yakoma na nageria anan ne yaga anata takadama akan suwaye sukafi shirya yaudara da karya a soyayya to abunka da wanda ba harkasaba amma sai yaji jayayya tana burgesa sai yatsaya yake kalla na dariya yayimusu dariya to acikin wanda sukafi rinjaye wajen musun watace suhailat da wani namiji usman sai suhailat takecemasa kaikuma sarkin dariya baka magana ne sai yace ai ba hirata akeba kawai kallo nake tace hmm to meyasa kace haka sai yacemata aishi bayayya soyayya sai tayimai dariya tace lailama ka rainaman hankali ace wai saurayi baya soyayya haka dai sukaita hira basu ankaraba kawai YUsuf yaji kiran sallah yayimusu salama yace yatafi sallah yana fita yaga friend request din suhailat yayi murmushi yayi accepting GOBE ZAN DAURA wannan labari yazo mukune daga tasakar¶¶¶YUSUF A JIBAGA,T$AUT$AYI KO GANGANCI.? 2 tayimai dariya tace lailama ka rainaman hankali ace wai saurayi baya soyayya haka dai sukaita hira basu ankaraba kawai Ashir yaji kiran sallah yayimusu salama yace yatafi sallah yana fita yaga friend request din suhailat yayi murmushi yayi accepting Bayan sallar isha'I wajen karfe tara nadare yusuf ya dauko wayarsa yafara dane dane sai ya ziyarci shafin dandalin sada zumunci na facebook yana shiga ya bude inbox dinsa yaga babu wani sabo sako sai comment da akayi akan status dinsa yayi replay ya sauka. yashiga 2go hana hawa yaga sakon suhairat ce tace kai matsoracin mata tayimai wink yayi mata murmushi yace to kinga laifin nane? Tace eh kuma a'a saboda kowa ai yakamata yana jaraba sa'arsa yusuf yace sa'ar kawai itace kudi nikuma banida kudi kinga nasan wahala zansha tace haba ai akwai so tsakani da Allah yace eh hakane amma ai yana karanci a irin wannan lokacin yace kuma koke nace inasonki bazaki soniba saboda banida kudi ko mota ko babur saida... taji wani abu acikin zuciyarta tabbas gaskiya ya fada amma yakai yasani amma kuma sai taji kawai ai tadamu tasansa ko wane shi saitace a'a aini bana cikinsu nan fa sukaita chat har saida batirin wayarsu yakare sannan suka hakura yusuf ya kwanata cike da r:ashin jindadi tunda yake bai taba jindadi din 2go irin wannan ba amma gashi batir yayi mai tsiya itama haka suhailat takasan ce taji. kawai tadamu da abunda bata tabayiba taji tadamu da wani wanda ba wai wani karuwa take dashiba kuma wai dama haka rayuwar duniya take domin ita a tunaninta yaza'ayi ace ta social network ayi irin wannan shakuwa da kuma damuwa haka taita tunani har bacci yasaceta Akwana atashi shakuwa takuma shiga. tsakaninsu marar musalatuwa wanda daya daga cikinsu bayajindadin hawa 2go batare dayaba kuma sunyi musayar lambar waya ajunansu amma kuma babu wanda ya furtar kalamar soyayya a tsakaninsu amma kuma yanayinsu yayi kama da na masoya kuma babu wanda yataba ganin wani kuma babu wanda yataba nunawa wani hotonsa yanzu Haka yusuf baya kula kowa ko abokanansa na 2go da sunyi salama suka gaisa shikenan. ba hira sai yayi appear away abunda bayayi da kuma baya dadewa online amma yanzu sai yayi awa biyu uku akai maryam tana mai magana amma bayamata replay da wuri sai abun yafara damunta anya kuwa bawata Yusuf yasamuba yakemata haka nan da nan kishi ya motsa tarasa abunda yake mata dadi yau dai tayi shawarar zuwa gidansu yusuf da.. yamma domin jin meke faruwa haka saboda abokansa ma sunga chanji harsuna tunani ko maryam ce ta ciri tuta agunsa suke soyewa yadena kula mutane haka amma sai sukaji sabanin haka itama kanta maryam din abun nadamunta kuma shareta yake. Yammaci mai dadi wanda yake dauke da tatausar iska mai dadi wace kekadawa daga arewa zuwa kudu wannan yasa zakaga kowa na cikin nishadi a fuskarsa iskace mai yaye damuwa musamman gwaraye marasa aure ance sunfi yawan matsaloli wannan iskar tana temakawa wajen zurfafa tunani da neman mafita akan matsala wannan yasa kowane yafito dibar rabonsa a dai dai lokacin motar kirar 406 takaryo kwana shikuma yafito daga gida sai gyara kwalar riga yake yusuf ne yayi wankan yamma yana sauri zuwa wani waje hakan yafito a fuskarsa ne kallo daya zakaimai kakaranci haka a tare dashi baima kula da motarba horn yaji anyimasa ya juya hankalinsa yakai kan motar sannan yaganeta yaje bakin motar yayi turus domin saurinsa yaje ya karbo wayarsa agun charge domin jiya kwana sukai suna chat kuma ba'a kawo wuta ba sunyi kuma alkawari da suhailat zasuyi chat karfe hudu danhaka yamanta ma da maganar zuwan. maryama amma gashi yanzu hudu da minti biyar yasan suhailat tanan tana jiransa yashiga gaban motar suka gaisa tayimai salama ya amsa da yar fara'a a fuskarsa tace wai meke damunka ne shine yasa nazo naji yayi wani murmushi yace haba babu abunda yake damuna mekikagani tace naga changi ne awajen chat da kuma waya idan nakiraka Allah Allah kake mugama idan kuma muna chat sai naga kana delay idan nayi magana kace ka aiki kake akasin da bahaka kakeba idan kana wani abunma sauka kake amma yanzu sai na sauka nabarka online nadawo natarar dakai yusuf idan akwai wani. abu kagayamin domin yau nakeson gayama wata magana mai mahimmanci idonta duk yacika da kwalla gata dama bata iya fadaba ko rashin mutunci nan da nan idonta yafara kadawa wanda suke kamar madara don haske amma dan lokaci kadan sun chanza yusuf yakasa hada ido da ita kuma yakasa magana dagowar da zaiyi yaga hawaye fala.. idontaaaaaa Mahaifin maryam hamshakin dan kasuwane kafin ya rike mukammin kwamishina yatara dumbin dukiya kuma maryam kade Allah yabasa dan haka ya dauki son duniya ya duramata shiyasa maza sukayimata cha akanta kowa da kokan barar tasosa domin. samun soyayyarta amma duk tayi watsi dasu saboda tasan yawancinsu don dukiyar babbanta suke sonta dan haka take gani ashir shine wanda take nema kuma takeso domin tasan dukiyarsu bata gabansa don haka take tunanin tasamu wanda yaddace daita wannan yasa take neman soyayyarsa Abun yayi mutukar taddawa yusuf hankali ganin hawaye a idonta wannan yayi mutukar girgizasa to wai meyasama take kuka haka. shima ya tsinci kansa acikin tausayamata yace haba maryam mai yayi zafi haka kike zubada hawaye haka karkisan kukamana kukanki ba karamin taddamin hankali yakeba kuma kwana biyu ina busy ne shiyasa kikaga haka amma yanzu komai ya lafa aiki nake tayya babba wannan shine karo nafarko da yayimata karya dan haka yasa ta yarda da maganarsa ta danyi murmushi tareda sakin fuska sannan shima yayi mata shima hade.. da yar dariya itama tayimasa sannan tace to ai nazata kasamu watane kamanta dani yayi murmushi habawa ai bana soyayya kinsan tace to ina wayarka sai gabansa yayi daras tana gun charge dazu na kaita tace shikenan sai tace ma inzaka ne yanzu yace bako ina nafito ne yusuf ya duba agogo yaga 4:15 acikin ransa yace tanacen tanajirana sai maryam tace to bari natafi yace to sukayi sallam cikin jindadi akan zasuyi magana a 2go anjima. Tana tafiya yaje yakarbo wayarsa yatarar da. 20 missed call nan da nan yakira suhairat ce amma shiru bata daukaba ya hau 2go yaganta online yayimayta magana amma shiru duk komai yayimai zafi yarasa abunda kemasa dadi yayita kiranta aMma taki dauka yarasa abunda kemasa dadi yayi niyar sauka kenan sai ga maryam online sai yayi sauri.. yayimata magana tajidadin haka sai sukatayin hira har takesasa dariya tanamai zancen aure sukai ta dariya sai wajen magariba zasu rabu sai yaga replay na suhairat take cemasa bana kusa da wayar nakiraka shiru sai kawai nashiga wanka ina fitowa kuma barci ya daukeni sai yaji sanyi aransa yace ai nazata fushi kikayi saboda ban amsa kirankiba yusuf A jibaga shiya shirya muku wannan muhadu gobe... add me on whatsapp 08071051138T$AUT$AYI KO GANGANCI? 3 yusuf yace nazata fushi kikayi saboda ban amsa kirankiba tace a'a kasan bazanki amsa kiranka bana kusa da wayarne nakiraka shiru sai kawai nashiga wanka ina fitowa kuma barci ya daukeni sai yaji sanyi , Azuciyarsa. iyaba burina naga nakasance dakai akoda yaushe suhailat ce tayi wannan furicisukayi hira sai yacemata sai anjima suka sauka tace toya alkawarina yace yanan anjima zan nunamiki dafatan kema kinyimin nawa tace ehmana yayiwa maryam salama ya sauka. Soyayya mai karfi ta kulu tsakanin yusuf da suhairat da kuma maryam amma yafison suhairat ranan suna chat sai suhairat take gayamasa kwana biyu fa batajindadi amma batason zuwa asibiti tai tayimasa shagwaba amma yadage sai taje asibiti suka bar magana akan gobe zataje sai takece masa naso nabaka mamaki kwanaki kawai da saidai kajini a bauchi, yace a haba aiko walahi danafi kowa farin ciki yace wakikasani a bauchi,? tace kai nasani gunka zanzo ya zare ido. Na suprise ya turamata yace a ina zan ajiyeki rufamin asiri tace hmm matsoraci to gun yar uwata zanzo dad ne ya yahanani yace koda naji dama kinada yar uwa? Tace eh kasan Shekal? Yace eh nasani amma gidan wasu nasani dan ajinmu tace to yayata tana aure a commisioner road nan zatazo yace eyyyah banjidadiba tace ai baka kainiba sukaidai cigaba da hirarsu ta soyayya sunyi bala'in shakuwa ta yadda kowa ke shaukin ganin dan uwansa wannan tasa Akafara ganin. change agun yusuf yanzu kullun yana dane dane da waya yanzu ma baya fitowa ko yaushe yana gida idan kagansa yafito sai sallah kokuma kai charge haka yakoma ranan suna chat sai suhailat take cemasa My dear kazomana garinmu yace ai garinku bazan iya zuwa nadawoba shiyasa amma walahi da tuni nazo tace eh hakane amma ai zaka iya kwana daya kadawo yace aikuma. bazan iya zuwa nayi kwana daya nahakuraba dole sai nakara kuma gashi kudin motar wani zaibani tace haba indai wannan karkadamu idan ma a mota kakeso akawoka walahi zansa a kawominkai kawai ni anhanani zuwane amma da kawai saidai kagani yace to kibani kwana biyu zanyi nazari akai tace to my dear. Washe gari suhailat da yusuf suna hira sai take cemasa honey namatsu naganka yace me too dear amma ina tunanin iyayenane amma babu damuwa zanyi zuwa na kwana daya amma kuma ba wannanne matsalaba, rashin kudi tace hmm wannan ba matsala bane kanada account a bank yace a'a tace to kaje ka bude gobe zanturoma da kudi tacemasa sai yace to amma ya dauki maganar wasa gari nawayewa sai yaje gun abokinsa yace ya rakasa zai bude account abokinsa yace ba'afa bude account a bank saida kudi yusuf yace nawa yace kowane.. bank da kaidar bude account a bank banking farko sai mutum yanada 2000 wato first bank sauran kuma 5000 da sauransu yusuf yace to muje 1st bank din sukaje gun customer care aka basu bayani akan asusun da zasu iya budewa da ka idojinsu yusuf, yace zai bude asusun ajiyene tace to suka karbi form suka cike sukai komai yabude account akabasa account number da yamma yabawata tace to. gobe zaiji alert yaushe zaizo yacemata zasuyi magana gobe tace to aikuwa gari na waye da misalin karfe goma na safe yaji wayarsa tayi kara yazata message ne amma yana budewa yaga akasain haka baisan sanda ya mike tsayeba domin kudin sunbasa mamaki naira dubu dari yagani nan take ya rikice yarasa samun nutsu ya shiga sake saken zuci Yusuf ne yaketa fama gyaran daki yana share dakin mahaifiyarsa tace baki zamuyine ake. wannan tsaftar sai yayi murmushi yace a'a amma yaji zuciyarsa ta buga domin niyarsa kawai yayi tafiyarsa batare da yagayamusu ba tunda kwana daya zaiyi idan yadawo sai yayimusu wata karyar amma sai gashi ana neman kamasa tun kafin abun yakan kama amma sai ya chanza shawara zaibiya ne kawai yasiyi kayan sawarsa a wani shagon wanda zaisa basai yadauki nasaba domin kar'agane. Daddare wajen misalin karfe 9:00 suna hira sai yakecemata gobe zanzo suhailat tayi murna dahaka sosai tace pls kataho da wuri kaji kaga harkahuta koh sai yace ai wajen 10 zai taho tace haba yayi.. rana kataho 8 yace ai kuma yayi wuri aguna haka dai suka tsaida lokaci zai bara bauchi 9 washe gari da sassafe ya shirya yayi wanka wajen misalin karfe 8:00 ya dauki duk abunda zai dauka wanda yasan zaiyimasa mahimmanci a tafiyar yafito bai zame ko inaba sai shago. Saida kanan kaya yafitar da dubu 20000 a bank yasiye kanan kaya masu masifar kyau kuma masu tsada kala biyu 20000 baizame koinaba sai bauchi line yaje ya nemi motar maiduguri kuma yayi sa'a saura. mutum biyu yana zuwa ya shiga ba'afi minti biyarba wata budurwa tazo tahau suka tashi 9:15 dai dai sunbar cikin garin bauchi suka kama hanya sai gudu motar kirar computer ce toyota yusuf ya toshe kunnasa da abun kunne yakuna waka ya jingina da kujera ya. shiga kogin tunani yadda acikin kwanaki 14 yashiga cikin kogin soyayya gashi yau shine yayi tafiya mai nisa har zuwa garin maiduguri YUSUF A JIBAGA KE MUKU BARKA DA DARENYAU. MUHADU GOBET$AUT$AYI KO GANGANCI ? 4 sunbar cikin ga bauchi suka kama hanya sai gudu motar kirar computer ce toyota yusuf ya toshe kunnasa da abun kunne yakuna waka ya jingina da kujera ya shiga kogin tunani yadda acikin kwanaki 14 yashiga cikin kogin soyayya gashi yau shine yayi tafiya mai nisa har zuwa garin maiduguri akan mace yabar iyayensa da yan uwansa baisantaba basu taba haduwaba amma gashi yau yana kan hanya anya kuwa yayiwa kansa adalci yana cikin wannan tunanin yaji ance malam mekaki tunani ne wata murya mai zakice tacemai haka tareda taba. cinyarsa yayi firgigit yace mefa wannan budurwarce takemasa magana tace kabada kudin motarka. Yace yi hakuri namanta ne yamika nasa to dama budurwanan so take tasamu damar yimasa magana dan haka sai tacemasa kaiko mekake tunani yace uhm bakomai tayi murmushi tace anya kuwa wani tunanin naka yawuce kace haka yace eh hakane ina tunanin tafiyar ne bantaba zuwa maiduguriba shiyasa tace eyyah to gun wazaka nanfa ta chanzamasa tunani yakama kokwanto anya kuwa yagayamata kokuma. yayimata karya sai tace yanaji kayi shiru sai ya wayance yace mekikace tace gun wazaka a maid din yace gun yayana zani tace oh awace unguwa yayi shiru sai yacemata idan mukaje tasha zankirasa sai yazo ya daukeni tace ok suna cikin tafiya sai suka hango. motoci sunyi tsaya sai direbansu yayi sauri yayi tsaya ashe yan fashi ne suka tare hanya dan haka ya koma baya basu gansaba sukayi baya sosai suka tsaya duk wanda zai wuce suka hanasa wucewa suka jira anan babu wanda suka yazo ya wuce wato maidawowa gashi ko nisa basuyi a suka. tsaya nan yusuf suna hira da budurwanan anan ne yake tambayarta yace ke gashi baki gayammin sunankiba sai tace sunana hauw,a jiddah mahaifina shine commisioner yan sanda na maiduguri amma ina karatu bauchi jami'ar bayero university kano yace ok yayi kyau wato ana yajin aikin malaman jami'a yasa zaki koma gida to meyasa kikahau motar haya eh motarmuce taci karan shaf shine nikuma banbari a gyaraba walahi nadamu nagani a gida shiyasa yace hakane to amma ai lafiyarki tafi komai kinsan yanayin rashin tsaro musaMman ma yanzu garin naku dazamu shiga tace hakane todai. Allah yakaimu lafiya yace ameen yacemata ai nima a jami'ar nake taku tace haba da zumudinta yace Allah ina karanta economic kefa tace turanci nake karantawa yace wow inason course din MSC dina a english zanyi tace nima inason econs sosai amma tafison account nan fa sukaita hirar makaranta har wajen karfe hudu sai wajen biyar saura sannan yan fashinan suka saki hanya tunda suka dauki hanya gudu kawai saboda basu dare yayimusu cikin ikon Allah basu kusa da. maiduguriba sai ga hadari baki kirin ya turunke sama wajen karfe 7:45 suka shiga garin amma saboda hadari saikace karfe 12:00 dare ne kowa yatafi gida dama ga dokar tabaci da akasa sakammakon rashin zaman lafiya suna cikin tafiya sunkusa zuwa tasha direban na sauri ya saukesu yasamu makwanci kawai akafara ruwa suna shanyo wata kwana akafara harbe harbe direban na. kokarin sake hanya amma ina yamakara yan boko haram ne da kuma yan sanda da sojoji suke musayar wuta tun an harbe direban motar ta nufi ramin kwalbati tafada kuma ga.. ruwa ya tsunke nima birona anan yafadi ina lalubE domin kawomuku makomar yusuf da Hauwa,u shikuma yusuf yaga suhairat aran kuma yana mafarkin komawa gida washe gari Rai ajali cikin wannan harbe harben mutane da yawa suka mutu acikin motar nan dakyar Yusuf yasamu yafito daga ciki gashi anamaka ruwan sama yana fitowa itama hauwa,u. tafito sai suka runtuma da gudu sukabi wani layi tsautsayi da baya wuce rana da kuma taka sawun barawo ashe acikin motar nan ansami murjanatu saboda rudewa batasaniba suna cikin gudu kawai yaga tafadi.. tana nishi sama sama sakamakon yawan jinin da ta zubar jiri ya debeta tafadi yusuf yayi kamar ya gudu amma yakasa saboda tausayi kuma tanata wani kakari tana salati.. Yusuf yaje kanta yace ya akayi tanunamasa cikinta yataba yaji wani dumi yayi salati inalillahi wa'ina ilaihi raji'un kafin yayi wani abu sai yaga ankewayesa da bindugogi tana cewa yusuf idan nayima laifi kayafemin yace. a'a nan takeyi tayi shahada yan sanda nan suka bugamasa ankwa suka dauketa sai asibiti shikuma yana musu bayani amma. basu kulashiba wani daga cikinsu yasa kan bindiga yabugesa yafadi sumame. Hankalin suhairat yagama tashi shiru yusuf bai kirataba kuma wayarsa akashe tunda hadarin yataso take nemanmsa amma shiru yasa tafito yawwo bawai dan tasan inda. zataba amma daniyar neman yusuf. Amma shiru haka ta hakura takoma gida cike da bakin ciki takuma zulumi. Bai farkaba sai wajen karfe 9 nasafe tun suman da yayi inda. yagansa aciki shine ya dugunzuma hankalinsa da tunanin meyake faruwa dashine haka yana zamansa lafiya yajawowa kansa masifa yana cikin wannan tunani yaga wasu sunzo kansa basucemasa komaiba suka ajiye wasu abubuwa akan tebir sai wani dogo yashigo sirri ya zauna yana kallon yusuf yace dan samari inaso kabamu hadin kai. akan yan tambayoyin da zanyima yusuf baice komaiba yaci gaba yace idan kuma kayimman taurin kai to bazakiji dadiba domin munada hanyoyin dazasu sakaka kayimana. bayani amma naganka kyakyawa dakai shiyasa banso mubatamaka kyaunka shine nake baka shawara sai yace gaka kamar mai hankalin amma meyasaka shiga boko haram? sannan menene hadinka da yar kwamishina yan sanda gashi kajawomata ankasheta AJIBAGQ KE MUKU BARKA WANNAN LOKACI.√ afuwan yau labarin nwa yazoda abun tausayi AMMA GOBE XANCI GABA INSHA ALLAHUT$AUT$AYI KO GANGANCI ? 5 sai wani dogo yashigo sirri ya zauna yana kallon yusuf yace dan samari inaso kabamu hadin kai akan yan tambayoyin da zanyima yusuf baice komaiba yaci gaba yace idan kuma kayimman taurin kai to bazakiji dadiba domin munada hanyoyin dazasu sakaka kayimana bayani amma naganka kyakyawa dakai shiyasa banso mubatamaka kyaunka shine nake baka shawara sai yace gaka kamar mai hankalin amma meyasaka shiga boko haram sannan menene hadinka da yar kwamishina yan sanda? gashi kajawomata ankasheta kuma mungano cewa kai bakone ba dan garinan bane kai gunwa kazo? Wadanan tambayoyi sun mutukar bashi tsoro dakuma rashin samun amsarsu yayi shiru na wani lokaci kawai sai hawaye suka kama zibomasa tunani iyayensa yafadomasa sai yanzu ya tuna abunda ya rabosa da gida sai kawai sajin din yace kofur muje anjiMa mundawo suka fita suka barsa... Hankalin iyayen yusuf ba karamin tashi yayiba na rashin ganin dansu kwana daya wannan abune da yusuf baitabayiba hankalin mahaifiyarsa yafi tashi akan mahaifinsa shi baidamuba sosai saboda yasan da namiji ne duk inda yake zaiyi kokari wajen ganin yakare kansa kawai addu'a yakeyi akan duk inda yake Allah yadawomusu dashi lafiya hakama maryam duk tashiga wani yanayi na rashinsa itace zirga zirga zuwa gidansu yusuf. Faman kiran wayarsa amma akashe, mahaifiyarsa ta sheda mata cewa" sudai tundasafiyar, rananda zai bata haryau kwana biyu kenan bata ganshi ba.. Wannan dalilin yasa maryma duk tabi ta rame abun ba karamin daure mata kaiyayiba saboda ba halinsa bane wannan

Chapter 1 of 3