Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 10
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels ο»ΏCopied By HAYATU BABA ZUBAIRU (admin Hayat hausa novels Hausa novels and fashion Cool novel, makeup and kitchen1⃣ AND Cool novel, makeup and kitchen2⃣) WHATSAPP NO: +2347039625239 SURBAJO [3/18, 09:42] Zahra muhd mahmudπŸ’ƒ: πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ *SURBAJO* πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ Zahra Muhammad mahmud Bismillahi rahmanir raheem Allah yanufa nagama Allah gatan bawa Lfy Seku sake sabon zama domin ga sabon darasi nakawomuku Innayi kuskure pls kutunasar dani *page 1* Sauri yake ya isa gida sabida yaga bakwai na safiya tayi. Tunda yaje sallar asuba bedawoba yana masallaci seyanzu Addua yake Yi azuciyarshi Allah de yasa Aisha taga dama ta tashi daga baccinnata na qaddara Tundaga shigarshi falo yafahimci adduarshi bata amsuba duba da ganin falon dayayi ahargitse kamar filin dambe duk da de dama sabon falonne zama acikin wannan yanayin Jikinshi asanyaye yahaura sama inda dakinta yake Ilai kuwa Tana kwance akan gado tana sharar bacci Binta yayi da kallo zuciyarshi nakuna sabida tun jiya yashaida mata zekoma bakin ayki yau jirgin karfe takwas zehau zuwa phortercot amma shine ko tashi a bacci batayi ba Inda sabo yasaba da halinta Juyawa yayi yakoma dakinshi domin yayi wanka sabida yasan ko toilet dinta yace zeshiga yayi wanka seyakusa amai sabida karni da zarnin da toilet din yakeyi Cikin Rabin awa har yagama shiryawa cikin kakinshi na soja yayi kyau sosai sabida dama kyakkyawanne Jakarshi yadauko sannan yadauko key din motarshi dakinta yanufa haryanzu Tana bacci Tashinta yayi Koda tabude ido taganshi tsaki tayi sannan tace Amman wallahi al-ameen kaidan rainin wayone yanzu fisabilillahi ina bacci zakazo katasheni Beyi mamakiba Dan yasaba dajin abinda yafi haka daga gareta Nizan wuce yabata amsa Kudi yaajiyemata kimanin dubu Dari uku a kan bedside drower kallon kudin tayi awulakance sannan tace namenene wannan Nacefanene kiyi amfani dashi kafin nadawo sabida inna tafi wata uku zanyi kafin nadawo kan ubance inji Aisha tafadi tana sakkowa daga kan gadon sannan tace wallahi kayi kadan zakayi wata ukunne zaka mikomin 300k wallahi baze yiwuba tafada yayinda ta zubar da miyaun daya taru abakinta ajikin bangon dakin Al-ameen bameson hayaniya bane Dan haka yace se nawa kike so 500k tabashi amsa bemusaba yadauko yakara mata sannan yace senadawo pls kiyimin addua Agayas tabashi amsa gamida komawa takwanta Fita yayi wani kurtun sojane yazo dasauri yaamshi kayansa yasa aboot sannan yabudemasa bayan motor yashiga sannan Shima yazaga mazaunin direba yatada motor sukafita yayinda motoci biyu na sojoji sukasa motor atsakiya suka nufi Airport suna zuwa kai tsaye jirgi yashiga Dantuni aka gama shirya komai jirginsu yadaga zuwa rivers state Safe trip alameen Love you all Maman Yusuf [3/18, 09:43] Zahra muhd mahmudπŸ’ƒ: πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ *SURBAJO* πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ Zahra Muhammad mahmud *page 2* Tunda alameen yafita taci gaba da baccinta bata tashiba se Tara sannan tamike tashiga 🚽 tayo alwala tayi sallar asuba 😳 Tana idarwa kitchen tanufa madara ta kwaba akofi da Milo tazuba ruwan sanyi tajuya yayi kauri kamar chocolate Tadauko gorar faro tadawo falo tafarasha Aduniya babu abinda Aisha ta tsana irin girki Sam batason yinshi shiyasama bata iyaba Zamanta keda wuya taji ana ringing bell dasauri taje bakin kofar taleka Dan ganin waye Ihu tasa tun kafin ta bude kofar Tana budewa suka rungume juna ita da bakinnata kawayentane su biyu Kai tsaye dakin Al ameen tamusu masauki dan batason su rainata insukaje nata dakin Afalonshi suka zauna hira suka shigayi dawadda tadace dawadda bata daceba suyi gulmar wannan suyi ta waccan Can kuma tafara basu labarin yadda suke kwanciyar aure da mijinta kamar yadda suka saba (waiyyazu billah) Shewa suke kawai suna kara zugata suna fadin eshat baby baki da wasa Dariya tayi tabasu labarin yadda suka rabu yau da alameen Daya daga cikin kawayennatane mesuna Ruky tace wo mutuniyar kina wuta muna binki da petur ina namu salary din tunda kin tatsa muma seki sammana koya kikace zuly baby A wannan gaskiyane wacce aka Kira da zuly tabada amsa eshat ce tafara mgn haba sisters harse kun roka ay kunwuce hakan agurina danhaka ku kwantar da hankalinku nifa wlh kunfiyeminshi so dubu agurina Danni Al ameen dashi da banza duka daya Suke. Kuma sabida nasan zanbaku naku kasonne yasa nace seyakaramin kudin Dankaka zanbaku 200k kuraba Ihu sukayi suka rungumeta suka hada baki gurin fadin heyyy se madam Allah de yabiya Hajiya. *ASALIN LABARIN* al-ameen jibrin sulaiman shine cikakken sunanshi matashine Dan shekaru 35 da haihuwa. dane ga rt major general jibril sulaiman Mahaifinshi Dan asalin garin kanone awata anguwa daake Kira lungun gabari canne asalin tushensu amma sanadin aykin soja yasa yadawo kaduna da zama a malali yake da zama alayin sultan road Hamshakin mekudine ajihar kaduna domin ajerin masu kudi nagarin in akace daya to tabbas shine nabiyu Matarshi daya mesuna Hajiya binta suna kiranta da umma yaransu hudu. Kabeer shine nafari sannan alameen se munawwara da autarsu amal gidan alhaji jibrin gidane gidan tarbiyya Dan yaransu gaba daya babu mehalin banza Mahaifiyarsu nabasu tarbiyya Dede gwargwado kudi besa tayi watsi da tarbiyyar yarantaba tunbayan da mahaifinsu yayi rt yakoma fannin business nakasa da kasa yanada kamfanoni a fadin jahohin nigeria mutumne shi metsoron Allah bashida buri dawuce a yaransa yasamu megadonsa a gidan soja kullum adduarshi kenan inda Allah yataimakeshi ya bashi alameen tunda alameen yafara mallakar hankalin kanshi yaji yana shaawar zuwa aykin soja Koda yatuntubi mahaifinsa da batun bakaramin farinciki yayiba baayi satiba yasamomishi aykin dayake akwai hanya shiko kabeer accounting yakaranta yanzu haka yana ayki a cbn yanada mata daya Da yaronshi guda daya mesuna Waleed kasancewar sunan abbansu yaci munauwara kuwa yanzu Tana js3 yayinda auta amal ke primary 4 tunda alameen yafara aykin soja gabadaya hankalinshi yamaidashi abangaren aykinshi kullum burinshi yataimaki kasarsa lokacin a kaduna yafara aykin kamin ayi posting dinshi zuwa Abuja kamar kullum yauma yataso daga ayki da misalin karfe shadaya nadare a nda yake aykin dan haka ta Badarawa yabiyo dan zefi mishi saukin isa gida yawuto bustop kadan Dede galadima road jikin katangar gidan Baba boss yaganta tsugune Tana kuka ga gurin yayi shuru babu mutane har yawuce seyaji yanason sanin meyasa ta kuka kuma take zaune abakin titi ribas yayi yadawo gurinta layin galadima road din yashiiga Dede gidan kallon kwallo yayi parking sannan yafito yatako da kafarsa zuwa inda take sallama yamata agigice tadago kanta tana kallonshi kara matsawa kusada ita yayi yace yanmata meyafaru ne kika zauna anan kina kuka ganin uniform din soja ajikinshi ne yasa tace aranta bari infada masa maybe yataimakamin cikin kuka tace wlh mamanace tawuni yau Tana wankau har zuwa dare sannan tasamu kudin dazamuci abinci dashi tunsafen bamuci abinciba shine yanzu ta aykoni insiyo garin rogon dazamu sha bansan yaakayiba kudin suka fadi shine nake kuka dannasan yau seta kasheni tafadi Tana sake rushewa da kuka yaisa haka alameen yafadi yana kallonta balaifi tanada kyau dede gwargwado kuma yarinyace dabazata wuce 18years ba yasunanki yatambayeta sunana AISHA tabashi amsa inane gidannaku nunamasa gidan tayi da hannunta danba nisa taso muje yace da ita zaromishi ido tayi tace wlh najemata ba sakonnan yankani zatayi Dan Allah kawuce ka kyaleni anan bazata yankakiba nizan biyata kudin Amman Anshi Wannan Kijewancan shagon kisiyomuku kayan tea 2k yabata godiya tashiga yimasa kamar zatayi sujada dagudu ta tsallaka titin tasiyo kayan tean dawowa tayi tace nasiyo gaba tayi yana binta abaya harsuka isa kofar gidan yace shiga kiyimin Sallama da mamannaki wucewa tayi tana murmushi Dan ita yau jitake kamar sallah saboda zasu sha tea Wanda rabonta datashashi tun kafin babanta yarasu yanzu ko kimanin shekararsa hudu da rasuwa 😜 mamanta Data fito taga sojane ke sallama da ita cikintane ya murda dakyar suka gaisa sannan yamata bayanin abinda Aisha tafadamasa yakara dabata hakuri sannan yadauko kudi a aljihunsa kimanin50k yabata yace tayi hkr duk sanda yasamu lokaci zedunga lekosu godiya Mama takeyi harda hawaye sallama yamata yakarasa gurin motarshi yashiga yanufi gida *wacece Aisha* love you all Maman Yusuf [3/18, 09:47] Zahra muhd mahmudπŸ’ƒ: πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ *SURBAJO* πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ Zahra Muhammad mahmud *Page 3* Aisha Bello Musa shine asalin sunanta haifaffiyar garin kadunace acikin anguwar Badarawa Sunan mahaifinta malam Bello mahaifiyarta kuma sunanta maimuna suna kiranta da inna Su ukune agurin iyayensu Aisha itace tafarko se kannanta guda biyu zaituna da Umar Shekarar Aisha 18 mahaifinsu yarasu tun Tana js1 Mahaifiyar itace taci gaba da kulawa dasu har zuwa yanzu da Aisha ke ss2 awata makarantar gwamnati dake anguwarsu Kannanta ma duk government schools sukeyi Rayuwace suke mecike da kunci Dan abunda zasuci yafi karfinsu se inna tayi wankau suke samu suci abinci so daya arana Aisha yarinyace me dogon buri arayuwarta kuma bata da godiyar Allah ko kadan Tahadu dasu Ruky da zuly ne amakarantarsu inda halinsu yazo daya suka kulla kawance Basuda ayki dayawuce suyi gulmar kawayensu har gida ansha biyo Aisha akan tayi gulmar wata akureta Mahaifiyarta macece me sakaci da tarbiyar yaranta tun bayan mutuwar mijinta Wanda hakan yasamu asaline asanadin zafin talaucin dasuke fama dashi kwasam segashi Allah yaturomusu alameen Tunda alameen yatafi besake zuwa gidanba hasalima baya biyowa ta unguwarsu Aisha tafi inna Damuwa darashin zuwannashi sabida tunda tadora ido akanshi taji takamu dasonshi Har bakin titin anguwarsu take zuwa tatsaya kozata ganshi babban abinda yasa takesonshi mijine na nunawa kawa itako bata da buri dayawuce ace taburge kawayenta Yau jummaa dawuri alameen yataso daga ayki ta Badarawa yabiyo har yawuce layin Su Aisha se yatuno da ita danshi harga Allah yamanta dasu tun bayan barinshi gidansu kwana yayi yashiga layin Dede kofar gidan yatsaya Aisha ce atsaye azauren gidan Kai ba dankwali takira me agwaliba Tana siya tun agurin tafarasha fadi take Kai malam wannan da tsami Mamakine yacika alameen ganinta dayayi ahaka gashi tasa wata πŸ‘• Data bayyana halittar kirjinta Dan har ta saman rigar ana ganinsu Hon yamata dasauri takai dubanta inda taji hon din dagudu takarasa fitowa tanufeshi dasauri alameen yadauke idonshi daga kallonta sabida yadda take gudun yasa halittar kirjinta yin wani juyi na musamnam sabida Allah yawadata ta dasu Karasowa tayi jikin motor Tana dariya Sannu dazuwa soja sunan data kirashi dashi kenan daurewa yayi yayi murmushi yace yauwa kanwata Kashigo mana daga ciki tabashi amsa Fitowa yayi suka shiga zauren gidan gaisheshi tayi Yaamsa sannan yace lalle bakyason shiri Dani tunda bakya muamala da dankwali kunyace takamata dagudu tajuya Tashiga gida tasako hijab sannan tafadawa inna sojan rannan yazo murnace takama inna dasauri tace uwaki Aisha shine kika barshi awaje yisauri kije ki kirashi yashigo dasauri tadawo gurinshi tamishi iso zuwa cikin gidan Kan tabarmar da inna tashimfidamasa yazauna gaisheta yayi cike da girmamawa sannan yasanar dasu sunanshi dana mahaifinshi Inna da Aisha ne suka hada baki gurin cewa Alhaji jibrin sulaiman de Wanda mukasani mamaki tambayar tabashi sabida arude suka masa ita eh shi yabasu amsa Ajiyar zuciya sukayi dukansu daganan inna tabashi tarihinsu yatausayamusu sosai inda daga karshe yayi musu alkawarin kulawa dasu tundaga wannan lokaci alameen yamaida gidan inna kamar gidansu inyazo sallama kawai yake yashiga sosai yake musu hidima dantuni yasauyawa su Aisha makaranta ita da kannenta Yayinda ita kuma Aisha kullum sonshi Karuwa yake azuciyarta zuwa yanzu har waya yasemata iPhone6+ burin aisha yafara cika dantuni tasauya tayi kyau namusammam ga sutura Tana shiga ta alfarma bata da wata damuwa data wuce ta auri alameen insuna waya so tari tasha yunkurin sanardashi halin datake ciki seta kasa yau alameen ne yakawomusu ziyara bayan sungaisa da Inna ta tashi tafice dama zata barkane Aisha dawowa tayi kusa dashi tazauna tace Yaya alameen kamar yadda take kiranshi juyowa yayi Yana kallonta ganin yadda tanatsune yasa yagane mgnr dazatayi me muhimmaci ce sabida kwatakwata Aisha bata da natsuwa yaakayine kanwata yatambaya kunyace tarufeta amna bata dazabi dayawuce tasanar dashi yaya Don Allah zaka iya aurena? Jin tambayar yayi kamar saukar aradu danshi Sam bayason Aisha amatsayin wacce ze Aura danyafison mace me natsuwa AA yabata amsa kuka tasamishi tana Don Allah kataimaka kaaureni wlh tunda nafara ganinka naji inasonka katausayamin sonka zeiya kasheni wlh tafadi Tana ruko kafarshi dasauri yamike yace amma Aisha bakida hankaliko taya zan iya auranki Bari kiji infadamiki bakya cikin jerin macen danakeson in Aura Danhaka bazan boyemikiba wlh banasonki kiyi hkr kinemi wani yana gama fadin hakan yajuya yafice daga gidan ranshi abace innace tashigo taga Aisha kwance akasa dasauri takarasa kusa da ita ga mamakinta farin kumfa tagani yana fitowa daga bakinta agigice tadagota ina babu numfashi ajiyeta tayi tafita tsakar layin Tana neman taimako napep akasamo akasa Aishan aciki inna Tashiga suka nufi asibiti πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ *SURBAJO* πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ zahra Muhammad mahmud *page 4* Koda isarsu asibitin likitocine suka rufu akanta seda suka share awanni biyu sanna suka fito Inna dasauri ta sha gaban daya fara cikinsu Likita ya jikinnata Dasauki yabata amsa Sannan yace kibiyoni office yajuya yanufi office dinshi inna nabinshi abaya Bayan sunzaunane likitan yace mama meyasami yarinyarki hartake yunkurin kashe kanta tahanyar shan fiyafiya Hankalin inna ne yatashi dajin abinda likita yace Dakyar tabashi amsa da wlh bansaniba nide nasan bata dawata damuwa danko yauma lfy nafita nabarta dawowa nayi naganta a yadda nakawomuku ita Murmushi doctor din yayi sannan yace kituntubeta tabbas akwai abinda yake damunta zaki iya zuwa kiganta dan tajima dafarkOwa godiya Inna tayiwa doctor din sannan tanufi dakin da Aishan take Tana shiga suka hada ido daita dasauri takarasa bakin gadon tarukota Kuka Aisha keyi tanacewa Inna nashiga uku alameen yace baya sona wlh inna Δ―nasonshi zan iya rasa raina akansa kitaimakeni Inna Dankari itace kalmar data fito abakin Inna ajiyar zuciya tayi sannan tace Aisha inbanda rigima irin taki inake ina Aminu yafi karfinki nesa bakusaba shine Dan shirme harda yunkurin kashe kanki sabida shi to wlh inbacci kike kifarka Aminu baze sokiba sabida ke ba tsarar auransabace Kuka tasawa Inna kamar zata mutu hankalin Inna tash yayi rarrashinta tashigayi dakyar tayi shuru bacci yayi awon gaba da ita Yau Monday Alameen ne yataso daga ayki gidansu Aisha yanufa sabida tunda yajita shuru kwana biyu bata dameshi dawayaba yasan tahakura dason datake mishi Shiga gidan yayi kamar kullum kannen Aishan ne kawai agidan suma daalamun fita zasuyi ganinshi yasa suka nufeshi gaisheshi sukayi sannan yatambayesu inasu innanfa Suna asibiti suka bashi amsa meyafaru sukaje asibiti waye ba Lafiya Aunty Aishane tasha fiyafiya tun shekaranjiya shine aka kwantardasu innalillahi wainna ilahirrajiun itace kalmar da alameen yake nanatawa aranshi ko shakka babu yasan shine silar shan fiyafiyanta Arude yatambayesu wanne asibitine amsa suka bashi dacewa suma can zasu Kai abinci juyawa yayi yace to kutaho mutafi Sun isa asibitin lokacin Aishan na bacci Inna seda tayi mamakin ganinshi Gaisheta yayi gami da tambayar me jiki amsawa tayi cikin sakin fuska inda takara dabashi hkr abisa katobarar da Aishan tayimasa Kunyace takamashi matuka inda yagaza cewa komai Muryar Aishan ce takatsesu dacewa yaya kazo dubanine dasauri yanufi gurinta yayinda Inna taja kannen aishan suka fice daga dakin Gefen Gadon yazauna yakamo hannunta yarike yana kallonta tausayintane yakamashi ganin wai duk akanshi takeson barin duniya Why Aisha? Itace yafurta Kuka tasamishi tana Dan Allah Yaya ka aureni ko bakasona wlh ni inasonka inka gujeni bansan yadda zanyiba tafadi cikin kuka wanda yakarya zuciyarsa Dan alameen mutumne metausayi rarrashinta yashigayi da kalamai masu sanyi Yace kiyi shuru kinji naamice zan aureki amma sekin yimin alkawarin zaki cigaba dasona kobayan muΓ±yi aure Kai tadaga sannan tace har inmutu inasonka yaya nagode Da alfarmar dakamin hira suka sha tasoyayya wacce azahirin gaskiya alameen tausayinta kawai yakeyi basoba kamar yadda tadauka se shabiyun dare yamusu sallama yawuce da kannanta yaajiyesu gida shima yawuce nasu Gidan da burin gobe zema mahaifinsa mgn akan zeyi aure danso yake cikin wata guda ayi auran dangani yake kamar Zatasake shan fiyafiyar. maman yusuf [3/18, 11:11] Zahra muhd mahmudπŸ’ƒ: πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ *SURBAJO* πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ Zahra Muhammad mahmud *page 5* Koda alameen yama mahaifinsa mgn akan yanason ya auri Aisha be hanashiba sabida dama kullum adduarshi Allah yaba aminun matar daze Aura tagari Mahaifiyarshima fatan alkahairi tamishi jin cewa Aishan bayar kowabace bedamesuba sude burinsu Allah yabasu zaman lfy Tuni aka sallamo Aishan daga asibiti aka shiga hidimar biki sosai mahaifin alameen yasaki kudi ahidimar bikin Kowa yaga hotonsu da alameen acikin kawayenta mamakin inda tasamoshi sukeyi itako Aisha abunnema yasamu se jijji dakai take ita adole tawucema saa Inna tagyara Aisha sosai inda aka kawo lefenta akwati goma shabiyu cike da kaya na alfarma harda key din mota Wayyo jamaa kuzo kuga murna gurin Aisha Andaura aure akan sadakin naira dubu dari inda akabada dukiyar aure naira miliyan biyu Jamaa Sun sami damar Halattar daurin aure aciki harda megirma gwamnan jahar kaduna inda shine yazama wakilin ango yaamsama alameen auren Aisha ahannun waliyyinta malam Adamu kani ga mahaifinta bayan daurin aurene akayi walima da da misalin karfe biyar kuma sukaje dinner agaskiya shaanin bikin yakayatar anci ansha Masha Allah Se misalin karfe takwas motocin daukar Amarya sukazo Jamaa sukai tashiga da yan biki da yan gayyar sodi Dan aje aga mazaunin Amarya Aisha dakyar aka rabata da inna bayan tamata fada sosai Tana kuka aka shige da ita mota Ankai Aishan gidan iyayensa tukun Sosai suka tarbesu hannu biyu cikin mutunci dazaa tafi da ita dubu dari Momy taba Amarya Sannan akawuce da ita gidanta dake rabah road babu nisa sosai dagindan iyayennasa gidan yatsaru matuka sabida mahaifin alameen ne yayi komai yace Aishan base tazo dakomaiba Yan rakiyar Amarya sunwatse inda yaraage daga Amarya se aminanta Ruky da zuly Abokan angone suka rakoshi su biyar bayan raha dasukayi sukayimusu adduar zaman Lfy da, zuria dayyiba sannan suka sallami su ruky da 50k sukadaukesu suka maidasu gida umartar Aisha yayi dataje tayi alwala tazo suyi salla bamusu taje Tayo shidama tuni yayi jansu sallah yayi rakaa biyu tanuna godiyarsu ga Allah bayan sun idarne yake mata tambayoyi game da addininta Yayi matukar mamaki daya tambayeta farillan alwala guda nawane tace guda uku inda farillan sallah suka zama asirin da bakwai 😳 Hankalinshine yatashi yashiga tambayar kanshi wacce irin Uwa nazabawa yaranane Duk da yana cikin damuwa bebari taganeba inda yabarwa ranshi nanda wata biyu ze sata a islamiyya tamatan aure Dan baze zauna da jahilaba Kajin daya shigo dasu yajawo gabansu inda yatashi dakanshi yadauko musu plate da kofuna Aisha bazancan kunya zagewa tayi taci kajin sosai Wanda shi alameen abin kunya yabashi daga karshe yaso sashi dariya dangama Amarya Aisha hardasu tauna kashi hakade suka Gama ci sukaje sukayo brush Suna fitowa Aisha gado tanufa alameen ne yakwashe kwanukan yakai kitchen Dakinshi yaje yasauya kaya zuwa na bacci sannan yakoma dakinta tananan kamar yadda yabarta Cewa yayi bazaki sauna kayan jikin kibane kika kwanta dasu wata Mika tayi gami da wata gyatsa mekarfi sannan tasakko akan gadon tanufi Wadrop Tana fadin wash wlh nagaji Doguwar rigar bacci tadauko tasa duk yana kallonta sannan tazo tasake hayewa gado kayan data cire tabarsu akasa shi yakwashe mata yaadana shima hawa gadon Yayi bayan yakashe wuta yajamusu bargo. Kwanciyarshi keda wuya yaji Aisha tamirgino jikinshi inda tashiga bankaro kirjinta suna gogarshi hankalinshine yafara tashi sabida betaba jinn hakanba nande cikin dabara har tagama daga mishi hankali wayyo abunka da sabon shiga yasha wuya kamin yasan hanyar daakebi shima seda taimakon Aisha se alokacin tayi danasanin daukar shawarar su zuly dansune sukace tayimishi abinda tayi da farko kuka tasamishi Tana rokonshi Allah annabi akan yayi hkr yakyaleta ina alameen yayi nisa bayajin Kira duka dayakushi cizo babu wanda batamishiba amma abanza araina nace dama taya zeji bareshi dayake soja besauraramataba se gefin asuba kukako tayishi har muryarta ta dashe idanuwa sunkumbura baabinda yafi damunta irin breast dinta dasuke Mata zafi sabida sunji maza uwa uba kuma kasanta shiyafara yin wankan sannan yahadamata nata ruwan dawowa yayi yabude bargon dasauri Aisha tarufe idonta Dan ba kaya ajikinta murmushi yayi yadaukota Kamar jaririya yakaita toilet jinta aruwan zafine yasata kwalla masa kara dan wani radadine taji yanashigarta lallabata yashigayi har yasamu tabari yamata wankan yanadota atawul yadawo da ita dakin itako har yanzu idonta arufe yake azuciyarta ko se tsinema su Ruky takeyi agurin bacci yadauketa shikuma kayansa yasauya yadauro alwala yatada sallah yana godewa Allah dayasa rawar kai darashin natsuwar Aisha besa ta zubar da mutuncinta inda akarshe yaroki Allah dayasa sonta azuciyarshi dansuji dadin zama tare be tashi agunba sedaeyayi sallar asuba sannan itama yatsheta tayi kuka tasamishi akan ita bazata iya tafiyaba daukarta yayi yakaita toilet din tayi alwala yadaukota yadawo da ita doguwar riga yadaukomata da hijab tayi sallar azaune bayan ta idar daukarta yayi yanufi Gado da ita kuka tasamishi tana bashi hkr dan tazaci zesake nemantane lakashemata hanci yayi yana murmushi yace matsoraciya babu abinda zanmiki bacci zamuyi kwanciya sukayi yanata samata albarka abisa Kawobudurcinta datayi gidan mijinta ahaka har bacci yadaukesu yana rungume da ita maman Yusuf πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ *SURBAJO* πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ Zahra Muhammad mahmud *page 7* Basu tambayeshi meyasa baze tafi da Aishan ba sabida zuwa yanzu sungama fahimtar dannasu beyi dacen mataba Tunda yatafi kullum seya kirata awaya intayi raayi tadauka inbatayiba kuwa inze kira so dari bazata dagaba Haka inyasamu Hutu yazo gida sotari hutun baya karewa yake komawa sabida balain aisha Rayuwa tayiwa alameen zafi awaje mutane yisuke kamar su goyashi sabida kulawa amma cikin gidanshi masaima yafishi daraja wannan wacce irin rayuwace gashide yanada mata amma bata da amfani agareshi Allah kakawomin agaji. *cigaban labari* Haka Aisha taci gaba da musgunawa alameen kullum Sabida shimutumne me hkr kuma dama duk soja seka sameshi da sanyi akan mace Zuwa yanzu hakurin shi yasoma karewa dama dagamata kafa yake tunda yakoma ayki besake dawowaba seda yakwashe shekara guda sannan yadawo Yauma bata gidan kuma tasan zedawo tatafi yawonta tunda yake daita betaba jin bacin rai irinnayauba kuma yasha alwashin yau seyayi maganinta Yanazaune afalo tadawo kokallo be ishetaba tawuce dakinta. Seda tajima dashiga dakin sannan yamike yabi bayanta yanashiga kamar kullum yauma wayar take da kawayenta Daga gidan ubanwa kike alameen yawurgamata tambayar Seda tambayar tafirgitata amma dayake Kai na hayaki setace daga gidan ubanka nake ubana wani wawan Mari yakifeta Dashi seda tafado daga gadon Belt din jikinshi yacire yashiga dukanta takoina ran yanmaza yabaci haba ay yayi kokari tsawon shekara biyar yana hakuri Aisha tun Tana ihu harseda ihunma yagagara seda yatabbatar da tayi laushi dankanshi yakyaleta Sannan yadakamata tsawa Tana kwance akasa jikinta duk jini sabida tadoku ahannun soja Dan dukan kato yamata yaci gaba dacewa cikin fushi anfadamiki tsoron ki nakeji ne dazaki dunga yimin abinda kika dama ina kyaleki wallahi Aisha nayi danasanin auranki danasani nabarki kinsake shan fiya fiyar ki mutu wlh daan rage mugun irin Damutuncina agari amma agidana bandashi to wlh kinyi kadan dama nasamiki idone banza kazamiya kuma wlh kitashi yanzu ki gyaramin gida awa guda nabaki inba hakaba nalahira seyafiki jin dadi yafadi yayin dayayi kwallo da ita yafice daga dakin Jikinta narawa tamike tafara aykin dukda ciwon dake jikinta besa tabar aykinba tanayi jiri nadibarta Dan yanzu wani mugun tsoronshi takeyi hhhhhh nace su aee anji maza kafin lokacin yacika tuni gidan yayi clear dattinko data kwashe seda yacika katon dustbin gidan se kamshi yakeyi komai yayi normal araina nace oh Aisha tazama zuma seda wuta alameen tunda yafito daga dakinta garden din gidan yashiga seda yatabbatar lokacin daya dibamata yacika sannan yashiga cikin gidan mamakine yakamashi ganin yadda gidan lokaci kadan yasauya sewani kamshi yakeyi dakinshi yaleka komai normal harda sabon bedsheet tashimfidamasa har cikin ranshi yaji dadin ganin gidan ahaka sabida rabonshi daganin sa hakan tunranar daaka kawota gidan dakinta yanufa yana shiga yaga Tana morping a tsugunne tana kuka tausayintane yakamashi amma yayi saurin kawar dashi sabida sanadin tausayinne yajefa kanshi acikin halin dayake yanzu Tsawa yadakamata sannan yace Dan rashin mutunci a tsugunne kike moping din dalla malama tashi Jikinta se Bari yake tace Dan Allah Yaya kayi hkr bazan sakeba Mamakine yakama alameen sabida rabonshi dajin irin wannan kalaman abakinta tun sati biyu da auransu dalla yimin shuru sumumu kasau kawai bacemin dagani Jikunta narawa tadauki ruwan moping din taje toilet tazubar tawanke toilet din fitowa tayi tana rabe rabe inda alameen yakorata taje tayi wanka da gudu tashige bayin Dan tadauka yabiyota abayane so uku Tana fitowa bayan tayi wankan yana maida ita tasake wani wai bata fitaba hakama brush seda makilin oral b yakusa karewa dan seda bakinta yasoma jini sabida brush sannan yakyaleta kantama adaren tatsefeshi tawanke shi tas haka ma shaving duka seda tayi ita dakanta taji dadin kanta Dan har wata iskace take ratsata nace oh ji yiwa Kai mugunta rigar vacci kawai tazira tahaye gado tuni bacci yayi gaba da ita dayake alameen yabar dakin dawowa yayi yaga Tana bacci duka yakaimata abaya afirgice tafarka tadiro agadon ubanwa yabaki damar bacci bayan baki sallameniba hkr tashiga bashi Tana hawaye alameen bakunya yakamota yashiga sarrafata bata hanashiba Dan Tana gudun shan duka yau cikin nishadi yabiya bukatarsa inda besauraramataba se asuba nace Kai alameen batausayi wanka yayi

Chapter 1 of 10