ZABIN ABBANA Complete Hausa Novel Document by ZABIN ABBANA
ZABIN ABBANA
Reading Time: 4 Hours
Added On: 10, Jun 2024
Author: Ummee Muhammad Lawan ,
Ebook Compiler : Admin
Author Group : DASHEN ALLAH
Author Phone : Not Inserted
Book License : Free
Category: Love Novels
File Size: 338.97 kb
File Type: txt
Views: 1232+
Download: 1994+
Last download: 11 hours ago
*NA*
*Ummeey muhammad lawan*
*DASHEN ALLAH*
*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*
{D.A.W.A}
https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*
Bismillah rahamanin Rahim ya Allah yarda nafara wanan Littafin cikin. K'oshin lpy Allah kabani Ikon kamallawa cikin K'oshin lpy.
*WANAN. LITAFIN. NA SADAUKAR DASHI NE GAREKI. YAR..UWA RABBIN JIKINA FATIMA ZARA MOMY. MU.ALIN ALLAH YA BARMU TARE.*
Page *1&2*
"UMMEEY wai haryaxu baxaki daina wannan tunaninba?". Ko sokike saikijawa. Kanki wata matsalla?' ummeey a kullun inason kixamo Mai mik'a lamuranki ga' Allah domin shine" xaikawo Miki d'auki cikin lamuranki.'
ummeey bakisan i'rin tashin hankalin. Danake. Shigaba indan Naganki. Cikin. Wanan yanayin." D'ago. Kai ummeey tayi ta d'aura. Dara daran" idanuwanta akan mama Wanda suka cika tabb.... Da k'walla.' Cikin. Muryarta Mai. Sanyi. Tace kiyi. Hak'uri" mama nima. Hakan Tana faruwa ne bada son Rai naba.......!
Mama. Xan. Hak'ura. Da haydar. Xan karb'i xabbin da Abba yamin kodan, Naga nafaran tamasa. Rai," mama xankasace. Mai. Biyyayah a gareku?, Koda kuwa hakan xaixamo sanadiyar. Rasa. Raina nidai a kullun burina. Naganku cikin. Farin cikin".
"Tashi. Tayi cikin. Takunta Mai d'aukar. Hankali ta Isa. Inda. Mama take" ta durk'usa. A'gabanta Tana. Mai share. Hawayen dasuka. Bata mata fuska., tace k'iyafemin mamana insha. Allah baxaki sake ganina. Acikin. Damuwaba namiki. Alkawari mama.",
Jikin. Mama yayi. Sanyi take taji tausayin. D'iyar Tata yakamata, cikin wanin i'rin yanayi.mama Tace ummeey Allah yamiki" al-barka yarda. Kika. Xab'i farin. Cikin. Mahaifinki. Fiye da naki ummeey hak'ik'a. Ke "Yan.ce Tagari" wace. Duk wata uwa. Xataso ace kinkasace D'iya agunta.
Ina ma" ace inada hanlin Daxan iya cika mikin burinki Ina ma ace a'kwai wata hanyar daxanbi wajan ganin burinki. Yacika. na auren Wanda kike muraddi." wlh ummeey da a'kwai hanyar. Daxanbita. kodan kema Naganki cikin farinciki ama. Kashh babu. Wata hanya data. Rage Mana ummeey
UMMEEY' abbanki. Yana. Da. Tsauri,. Akan. Ra'ayinsa. abbanki. Kaifi. D'aya ne idan. Har" yafad'i. Magana toh Saiya. Aikatashi UMMEEY kiyin Hakuri A matsayina na mahaifiyarki inajin ciwo a cikin Raina a kan aure. Daxa.a'miki. Nawanda bakya son ama" inajin ajikina wanan. Aure. Xaixamo. Al-kairi. A rayuwarki
Kallon mama UMMEEY, tayin. Tarik'e. Hannayeta tace kidaina. Fad'in haka mamana tun da. Har Abbana ya a'minta da muhammad toh nima xanyi k'ok'ari. Nakoyawa xuciyata sonsa kodan nafarantawa. Abbana Rai nasashi cikin. Farin cikin Kuma. Ina Mai farin cikin da xab'in Abbana..!
Murmushi. K'arfin. Hallin ummeey tayi. Tace. Mama wai. Yaukan Mai xamu. Dafane?"
Mama. Wanni. Sanyi. Taji. Yana. Ratsata, harcikin. Xuciyarta" tabbas samun. "ya "ya nagari Babar. Ni'imace. A rayuwa
Allah ka.axurta mu da "ya."ya nagari amiiiiin ya Allah
Mama tace ummeey nabaki. Xab'in duk abuda kikaga yadace kidafa mana. Cikin jin dad'i. Tace toh mama. Wuta tahura. Ta. D'aura. Shikafa. Da wake da Mai da yaji.
Bata wani Bata lokaciba. Takamalla pillat. Ta d'auko taxuba musu dama tare suka Saba cin sunacin abincisu. Cikin farin ciki da kwanciyar hankalin...........
By ummeey Muhammad lawan...✍🏽*👄👄ZAƁIN ABBANA👄👄*
*BY*
*UMMEEY MUHAD LAWAN (UMMU AFNAN)*
*DASHEN ALLAH*
*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*
{D.A.W.A}
https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*
```Dasunnan. Allah. Mai. Rahama. Maijin kai. Ya Allah yarda. Nafara. Wannan LITAFIN cikin kwoshin lpy Allah kabani inkon kamalawa cikin koshin lpy amiiiiiin ya Allah.```
WANNAN. LITAFIN. SADAUKAR WANNE GAREKI YAR UWA RABBIN JIKIN FATIMA ZARA MOMY MU.ALIN ALLAH. YABAR.MU. TARE
Page *3&4*
___“Suna cikin hiransu ita da mama. Abba ne yayi. Sallama yashugo a' tare suka amsa" sallama suka yimasa sanun da dawowa" Abba ya Amsa cikin farin cikin ummeey taje tad'auko Masa abinci" da ruwa a kofin tace. Abba ga abinci cikin jin dad'i yace yauwa sanu da k'ok'ari mamana." kamar kuwa kisan yuwa nakeji. murmushi mama tayi tace toh gashi Kuma abunda kafi son ?yar.taka ta dafa", a gidan cikin jin dad'i Abba yace madalla lalai kinkyauta? mamana."
"Juyawa tayi daniyar tafiya sai Abba yace Ina Kuma xakije?', kixauna kijirani inason xamuyi magana." ciki ladabi tace toh Abba samu guri tayi ta xauna." take tajin xuciyarta nabugawa addu'a takeyi acikin ranta,
Abba nagama cin abinci kallonta yayi yaga yanayinta duk ya canja gyaran" murya yayi yace ummeey inaso, kisanar Dani wane irin hukunci Kika yanke daga ne da xab in danayi Miki
Na had'aki aure da muhammad?"
Ummeey idan har bakyaso wannan aure toh inason kisanar Dani domin ni baxantab a yiwa 'ya.ta aure dolleba..!
Ummeey nagartarki" da nutsuwarki da tarbiyarki shine yasa D'an uwana abdallah yaga yadace yahad'aku aure da yayanki Kuma banaji akwai wani abuda, abdallah xai nema aguna harna i'ya hanashi ama idan bakyason muhammad baxanyimiki dole ba......¡
Hawayen datake b'oyewane suka xubo daga idanuta ciki wani i'rin yanayi tace
Abba na amince da xab'inka." nayarda kuhad'amu aure da yayana...!
Xan xauna dashi xayi Masa biyayya i'ya i'yawata cikin jin dad'i Abba yace Allah yamiki albarka tashi kijeki shima yayannaki xaixo anjima saiku fahinci juna dama muriga da mun tsaida ranar nanda sati uku xa.ayin bikin....
Mama da tuda yake magarna batace komaiba ama jin yace har sun tsaida" ranar bikin Saida taji babu dad'i
Ummeey ko k'afafunta kasa d'aukarta sukayi saboda irin tashin hankalin da tashiga durk'usawa tayi a gun tagagara motsawa ko Ina wai itace akasaka ranar aurenta Kuma bada haydar ba". innallillahi.wa.inna.illahir raju.u dama haka rayuwa take kowa da irin tasa jarabawar",
Mik'ewa tayi Tana tafiya a'hankalin tamkar wata maran lpy d'akita tashige tafad'a kan katifarta. cikin tashin hankalin
Taceya Allah kabani hak'uri da juriya a'kan abuda yake damuna ya Allah kasayayamin xuciyata naxamo Mai biyayya ga Abbana nacika Masa burinsa",
Tana cikin wannan halin barci Mai nauyi yayi awun gaba da ita, cikin barci tafara mafarkin Haydar cikin wani, mawuyacin halin miko mata hanu yayi yana cewa ummeey ki dawo gareni kece farin cikina ummeey mutuwa xanyi kawai sai ya fara tari take jini yafara fita tabakins." xubewa yayi a'k'asa sumame wani Kara ummeey tasaka wada yayi sanadiyar farkawanta mamane tashigo da sauri cikin tashin hankalin" domin bak'arami tsorata mama tayinba kalon ummeey wace duk tabi tajik:e da xufa"
Mama tace ke ummeey lapiyarki?. kuwa cikin kid'ima tace mama inaji a jikina haydar Yana cikin wani mawuyacin halin. kullun nakwanta barci sainayi mafarkinsa a wani irin yanayi takarashe maganar cikin kuka.........
Mama tace ki kwantar hankalinki, ummeey ai shi mafarki ba gaskiya bane" mafarki annabawa ne gsky a hakade mama takwantarwa da ummeey hankalinta tacigaba da mata nasiha akan yarda da k'addara Mai kyau ko akasin haka".
Ummeey de tadauki nasihar da mama tayin mata hartasamu nutsuwa acikin xuciyarta
Tashi tayi tashige bayi tayin wanka ta d:auro al wala tayi sallah adu.oi tadiga jerowa Fitowa tayi ta, iske mama a tsakar gida samun guri tayi taxauna xatayi magana sukaji sallama mama ce ta amsa sallama yarone yashugo yace wai ummeey taxo ijin wanin mama tace jekace Tana xuwa ummeey kallon mama tayin tace .......!_*ZABIN🤵🏻♂ ABBANA NE👨🏻🦳*_
_*NA*_
_*Ummeey muhad lawan*_
_*( ummu Afnan)*_
_*💃🏻'YAR AUTAR💃🏻 DASHEN🍃ALLAH*_
_*For more inf... 08140801885*_
_*Page 5&6*_
_________"Mama bamusan kowaye banefa yake kallonta..!
Mama ce, tace "Au harki manta abbanki yace yayanki zaizo...?
Sai alokacin ummeey tatina da Abbanta yasanar da ita zuwan muhammad d'in.
Tashi tayi tashige daki tanajin wani irin a cikin xuciyarta hijjabi tasaka tafito tace "Mama sai na dawo..!
kallonta mama tayi taga duk yanayinta ya canja "toh a dawo lafiya
Ummeey nafitowa taganshi tsaye a jinkin motarsa Kai tsaye Ida yake tanufa sallama tayi masa bai Amsaba saima cigaba da danna wayar dake hannusa yakeyi..
Shuru Ummeey tayi nadan wani lokaci sannan tace "inayini Yaya muhammad, cikin gadara da izzah yace "lpy...
Cikin gadara yace ummeey iyayyemu sunna son hadamu Aure nidake ama kinfi kowa sani cewa keba kalar mace danake son aura bace, koda ace mata sunkare a duniya yaxamana dagani saike toh baxantaba Aurenki ba barai harnaji sonki a raina
to dan haka, Inason
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.
Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku
ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.
Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi
NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
Read / Download ZABIN ABBANA
You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
OR
Login RegisterReleted Novels
- ABOKIN MIJINA - Momyn Sadiq
- HAWAYEN ANISAH - SeemaLuv
- KURKUKUN ƘADDARA - Hafsat Bature
- RAUNIN MACE BA YA HANA DAUKAR FANSA - Mujahida Matar Malam
- GOBE DA NISA - Pharty BB
- HUMAN TRAFFICK (MOON) - NimcyLuv Sarauta
- DAN HAKIN DA KA RAINA - Sadiya A Umar Ummu fatimah
- KATANGA - Rabe'ah Shuaib Na baba
- SARAUNIYA JIDDA - Khadija Sidi,Billy Giro
- KADDARA CE - Salma Ahmad Isah
- A WANI MASARAUTA - Safiyya Ummu Abdul
- RUDANI - Fatima Dahiru Funtua Bintu